← Book details Tales Of Wazeeris Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 26 OF 62

Sashe 26

Tales Of Wazeeris Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

zamar da kanta tayi ahnkli akan gadonta tanamai lafar dakanta dataji yana neman yin mata nauyi saitaji gaba daya jikinta yayi laushi gabobin jikintan yayi wani mashak ya mutu murus duk tabi ta langwabe fuskarta tamkar wacce batada laka,

aynzu duk wani kofar yin tunaninta a toshe yake babu abunda takeji ajikinta face sauyawar yanayi mai rikitarwa jin kamar ba ita ba.

bayan veil inta da hadadden blazer inta data cire bata iya rage komi ba.

kwanciya tayi a riginge tanata juyi da zimman yin tunani akan duk wani abunda ya faru amma ina duk zafin da zuciyarta yake ciki akan interview dinnan ta nemeshi ta rasa, kyakyawan fuskar shamsan kawai take gani tare da sanyayyan muryansa daya tsaya mata acikin zuciyarta da kwawaklrta har batama jin sautin A.C dake dakin juyi take kamar me ciwon baya tana dada tuna irin kallon da sukayi ma juna she just cant believe he talk with her..

hankynsa data riko ta sake kalla dan ta kara amintar da brain inta da zuciyarta cewa ba hallucinations dinshi kawai ta gani ba

cikin sauke nannauyar ajiyan xuciya ta warware hankyn ta dorashi akan fuskrta ta rufe fuskr dashi snn tabi talumshe idanunta tana wani irin shaqar qamshinsa mmm mm mmm tareda sauke nannauyar ajiyar zuciya akai akai jin wani asirtaccen sanyi dake ratsawa daga cikin brain inta harta cikin zuciyarta wanda bata taba jin irin zuginsa ba

wani rikitaccen yanayi ne maicike da sarkakkiya ya fara shigarta dan bata taɓa soyayya ba batasan ma me akeji idan soyayyar xai shige ka ba bare tace ta gane meyene yake kkrin faruwa da ita aynxu

all she can think about is shamsan dan bata taɓa ganin kyakkwan namiji me kasaitaccen aji irinsa ba, his bold face, dark energy nd masculine aura abu ne da bata taba gani ajkin wani ɗa namiji ba, he look very scary nd calm at the same time.

gashi gabaki daya ne jikinta yadawo yana fidda irin qamshinsa tareda saukar mata wani irin azababben sacewar gabobin jiki..

atake ta dukunkune kanta tay tsammm da hoton fuskarsa acikin kwayar idanunta wnda ayanzu haka take kallon halittarsa zar zar zar dashi acikin kwayar idanuntan tamkar ma hotonsan kawai tadauko da cameran idonta tana kalla ahaka har bacci yay awon gaba da ita..

bata jima da baccin ba wayarta yafara ringing akai akai amma sai shiruu dan nannauyr bacci takeyi fuskrta a rufe da hankyn bata ko motsi fce ajiyar zuciya datake saukewa acikin baccin ahnkli

dagata dayan bangare kuwa hankli atashe rihanna taje floor na karshe inda offce din yayanta yake wanda tun a kofa mss lara charles ta sanar da ita cewa ai shamsan baya ciki kuma batasan inda ya nufa ba.

tarasa abunda yake mata dadi dan ji tay ranta ya balain ɓaci abunda akeyi a office din sosai yafara isarta sai tarasa meyasa duk wnn walakancin baya sauka akan kowa sai akan ushna.

acikin sauri sauri ta sauka dan taje ta dau wayarta ta kirashi yau koda kasheta zaiyi ita de zata rokesa yayi wani abu akan ushna koda kuwa shine alfarma na karshe da zai mata arayuwa she just dont want to fail dat innocent girl sosai ushna take mugun bata tausayi.

rihanna tabar floor din kenan bada jimawa ba saigashi nan shikuma ya dawo he look unsually calm yana kan tahowa ahankli cikin kayataccen takunshi me sanyi kai bazakace da komi acikin ransa dan ji yake yagama kure kkrinsa dayajeshi har can kasa yayi ma yarinyar nan magana nd he dint even care yadda xata dauke abu aranta yadai san idan har zai jawota cikin rayuwarsa dolene zata fuskance manyan kalubale kala kala masu masifar wuya da tsauri.

yana da hanyoyi da yawa da yasan zai iya saukaka mata rayuwarta dashi amma kuma ji yake kmr bazai iya ba, ever since he saw her she only seem weak nd emotional to him, dan ko yaushe acikin hawaye yake ganinta, shi kuma sam bayason ace macen da yake tunanin zai jawo cikin rayuwarsa ta kasance mace mai shegen rauni da sanyin hali dan yasan kalar rayuwar da zai iya jefata aciki anan gaba rayuwa ne mao tsauri da wahalr shaani da baya bukatar mace mai rauni.

yana tahowa yana tunanin ta aransa a nitse, qamshin sa yasaka mss lara charle miƙewa tsaye da sauri har ya karaso ganin beiko kalle ta ba ya shige office dinsa da sauri ta tattara files din dake gabanta ta bishi cikin office din dashi.

hadadden coat dinsa yacire ya aje agefe tana tsaye har saida ya zauna akan chair dinsa kafin nan tamatso kusa ta fara gaya masa abubuwn da yake dashi yanxu.

babu yabo ba fallasa ya karbi na karba wanda kuma signing kawai zaiyi atake ya duba yayi signing din snn ya miƙe mata tare da maida idonsa kan Surveilance camera video na interviw din nan dake gabansa.

tana tsaye tana kan jiranshi ya sallameta har saida tay kusan minti sha biyar can snn ya daga kansa tare da juyo mata da screen din ta gabanta

muryansa ciki ciki ya fara bata sabbin umarni..

mr tijjani oluwatobi and all the ppl that are der da suka zauna suna kallo ana zalunci agabansu amma suka kasa hanawa yace mta tay black listing dinsu under wanda za'a rage musu matsayi nan da wata guda..

shikuma mr tijjanin za'a maidashi dayan headqtrs dinsu dake ikoyi with a demotion letter zaije yana aiki a mtasayin office clerk. bazai sake rike wani babban matsayi ba dan ko ba dan ushna ba, a tribalistic nd veangeful man is not suppose to be a leader.

mr ahmad da ya danyi magana shine ma kawai taga shamsan din baiyi marking dinsa a camera din ba, ita batama san cikakken abunda sukayi ba amma kuma tariga tasan tunda har oga ne dakansa yasakasu a office black list to sun shigesu.

his next oders shiyafi bata mamaki ganin kai tsaye yace mata ynxun nan yakeso taje tay revocking din aproval dinsa akan application din ushna...

ashare sunanta acikin radar ya zama kmr batay applyin ba dik inda sunanta ya fito a matsasin applicant ta saka a share, wanda hakan yana nufin file din farees kawai za'a kai gaba ayi accesing.

sukuma wanda yace ayi black listing dinsu xuwa wata daya yace za'ayi hakan quietly

baison yay musu wani hukunci ayanzu da kowa da kowa zai saka aransa cewa akan ushna ne, dan babu tantama zaa fara alaqanta shi da ita.

baison raini gani yake bazai iya barin hakan ba, besides so yake duk wani relshp da zai shiga tsakaninsa da ita yazama extremely private ba wanda mutane xasuna cece kuce akai ba.

kamar wacce take karanta abunda ke yawo acikin zuciyarsa haka ta fahimce abunda yake nufi.

dan haka yana sallamarta takoma office dinta abun da ta farayi shine bada oder maza maza aka cire sunan ushna acikin applicants aka bar farees shikadai wanda itakanta batasan dalilin dayasaka oganta yace acire sunan yarinyar ba..

she tot maybe he dint want her in d company amma dake abune da bai shafeta ba sai bata wani bada hankli akai ba

bayan ta bada wnn oder kai tsaye ta tura email zuwa admin office nan take tayi submitting mussu sunayen da akasaka a black list da date din da dukansu kowa zai karbe demotion letter dinsa.

ta jadadda musu cewa its confidential oder har sai wata dayan nan yacika kafin nan zaa aikata haka snn bata amince a furta ma wani maganan ba sbd official oder ne daga can sama.

Hankli atashe rihanna ta iso vip floor da sauri dan ta duba ushna snn tadauki wayarta ta kira shamsan kai tsaye

tana budewa kuwa taga wayam babu kowa a falon har bathrum da kuma waje takara lekawa koda ma zataji motsin ushna amma sai shiru..

hannunta har na rawa ta jawo wayarta ta dinga kirar layinta shiru sai kuma ta fara kirar layin shamsan yana gani bai dauka ba dan ko kadan baison yay involving kansa acikin kananan magana.

sosai hanklita ya tashi data gaji da kiransu ta hakura ta zauna akan chair tare da jan tsaki cikin tsananin kufula da jin takaici duk ta rasa meyasa ushna tay gajyar hakuri ta tafi nd why is her brother not picking, jin abun ya fara hanata sakat ta miƙe da niyyar zuwa kasa inda akayi intevw din domin ta fuskance mr tijjani din dakanta

takama hanya kenan sukaci karo da fareess akan hanya shima ya nakan tahowa

tambyarsa tafarayi ko shima irin question din da akama ushna aka masa yace mata aa

amma a memakon ya gaya mata gaskiyar lamarin sai ya fara nuna mata kamr laifin ushna dinne acewarsa ai ushna bata ma yi attempting din amsa tambayarsu ko da guda daya ba.

duk yadda rihanna ta dau zafi akan abun saida farees ya kashe mata zuciyarta da kalamai tare da kushe ushna din sosai...

sbd stress da tashin hanklin data shiga ciki it was easy for him ya rudeta da kalaman har ya janye ra'ayinta suka wuce asibiti danma kar tace zata bi diddigi dan yasan kayar da ushna da akayi gaba takaishi
atleast he wont get to see her face bayan uban zubda masa aji da akayi aka hadasu a interview dinnan atare

suna ficewa akaje aka dan dubata daga nan kuma yakomar da ita gida shikuma ya fita gari yawonsa

duk dama yasha mamakin yadda mr tijjani yayi ma ushna tsantsan rashin adalci da mugunta amma daya fito gani yake kmr yau ranar sallahn shi ne.

yasan tunda agabanta aka gaya mata cewa ta fadi interview kenan bazata sake dawowa kamfanin ba shikuma dik wani matsalarsa ya kau hatta rihanna bazata taɓa sanin cewa yasan ushna ba..

babban damuwarsa yanxu shine yadda sarauniya Arisha ta gama kwakwale masa acct dinsa yama rasa meye xaicema rihanna dan tabashi wasu kudade tunani yay kodai ma yay amfani da credit card inta ne kawai dayake hanunsa ynxu yaje cire kudi intazo ta tambayesa yasan saidai suhaura sama su sauko amma kuma bazata taɓa ce masa yadawo mata dasu ba dan yasanta akwai fushi da girman kai itama
Chapter 26 · 0% Book details