Sashe 48
Tales Of Wazeeris Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
tunanin kar yasake dawowa ya dameta yasaka bata damu da yayyafin ba kuma bata samu daman kirar uber kawai tadoshi hanya ta kara dagaba, gashi dare ya farayi sosai daya hadu da haddari da yayyafi sai ta kara rikicewa tana Allah Allah taga tasamu abun hawa acan gaba wanda zai wuce da ita gaban hotel inta, tafiya ta dingayi batayi wani nisa ba aka fara ruwa kamar da bakin kwarya
agurjuje taduba gabar da yamma bataga kowa a area dinba gashi motsin abin hawa ya dauke cak, da gudu ta karasa jikin wani building ta tsaya.
ganin ruwan yakara tsananta itama dakyar take rakuɓuwa, cikin kankanin lokaci taga kamar antsaga sama ne ana zubar da ruwa a kasa, iska mai karfi tana kada bishiyoyi da glass din buildings din da ke kusa, walkiya na yawo asama yana haskaka hanyar da take tsaye kamar wani flash mai ban tsoro.
Ushna ta hade jikinta da corner din building din tana rike jakarta da karfi akirjinta duk da ma ruwa ya riga ya fara samun jikinta ta ko ina, veil dinta ya manne da fuskarta numfashinta yana fita da sauri saboda sanyi da tsoro, nan ne kuma ciwon da ya fara tashi a mararta ya kara karfi fiye da da, ta runtse ido tana kokarin daidaita kanta amma ciwon ya kara tsanantawa yana yawo tun daga cikinta zuwa bayanta zuwa kafafunta gaba daya.
lumshashen idonta ta bude kadan sai taga komai yana neman juya mata, hasken daidaikun motoci daga can nesa suna kan wucewa cikin ruwan amma babu wanda yay tunanin tsayawa,..
sautin ruwan sama yana kara karfi yacika kunnenta jikinta ya fara rawa rawa sosai ba wai saboda sanyin datakeji kadai ba saidan saboda zafi da ke tashi daga cikinta yana murdata sosai, haka ta dan matsee kanta jikin bango tana rikeda cikinta da daya hannun ahankali tana kokarin numfashi dake kwace mata da wahala
jim kadan taji ta kasa tsayawa da kyau sai kawai tazube kasa ahankali ta jingina da corner din building din tare da fashewa da kuka, idonta rabi arufe rabi abude tanata kallon hanyar ko da zata ga abun hawa amma inaaa komai ya zama mata soo blur a idanunta, ruwan sama yana kara xuba, ciwon cikin kuma yana kam tursasa ta zuwa kasa gaba daya ta turmusu acikin ruwan rikeda da mararta izuwa cikinta tana kuka sosai
sabida sanyi yasaka ciwon marar ya rikide yazamo mata wani irin tightening contraction mai tsanani da ya sa ta hadiye kukanta tana cizon lebenta kmr mai ciwon nakuda...can jakar dake hannuntang yazame ya fadi akasa bata iya dauka ba kafin kace wani abu har idon ta ya rufu gabaki daya
for almost 5 good min batasan inda hanklinta yake ba daga can nesa cikin ruwan wani farin hasken mota ya fara karatowa cikin ruwa da duhun daren, wanda daga jin sautin engine din motar kasan bata kananan masu kudi ba ne,.
bakaken benz c class masu shegen tsada guda biyu sai wata armored black tinted lexus 800mgh jeep atsakiyar su, wanda acikinsa ne sultan shamsan yake zaune shi kadai, dama tun da suka doso wajen kirjin shi yake bugawa dan already yasan da cewa bata bar office din da wuri ba dan hankynsa dake wjenta can easily track her location.
haska wajen da fitilun motarsun yay yasaka a bugu daya ya hangota ragwabe acikin ruwan suna karasowa kadan kadan har suka tsaya kusa da wajen da take.
gurds dinsa suna kkrin fitowa atake ya daga musu hannu nan da nan yacire over coat dinsa yasauka kasa cikim ruwan dakansa baima jira leman ba ya karasa inda take yaga tabbas ita dince..
tsugunawa yay ya taɓa pulse dinta yaga tana numfashin sama sama ruwan ya mata mugun duka ta jikke shatapp baisan ma meyasa ta suma ba amma dai yasan ba lallaine ace tana da lafiya ba..
jawota yay jikinsa ya dan kira sunanta ahkli amma inaa layi kawai take tana nishi sama sama idanunta a rufe da hannu ya dagata cak ya ciccibeta ya fara tahowa da ita nan ne drivers ya fito da gudu ya kwaso jakarta ya bisu dashi yasamu har shamsan ya bude mota ya sakata aciki kafin nan shima ya zagayo..
driver na shiga ya kunna musu heater sbd sosai shima ruwn ya jikasa dakyar ya gyara mata zama snn ya rufeta da long over coat dinsa ajikinta ba acikin hayyacinta jin dumi ya fara ratsata tay wani irin juyi kmr zata fado masa ajiki tana kuwa shaƙar qamshin turarensa yaga ta saki ajiyar xuciya mai masifar nauyi da ƙarfi daga haka sai bata kara motsi ba....
dakyar shamsan ya iya dauke kwayar idanunsa akan kyakkwar fuskarta her hair is all wet ya wani mannu agege agefe karamon cute lips dinta yay pinkish red yana trembling kadan
jikinsa yaji tadau zafi irin wanda bai taba jin irinsa ba dan kusan muryan driver dinsa yadawo dashi cikin hayyacinsa yana tambyarsa ina zai kaisu.
kallon fuskrtan yayi for the last time cikin sake wata shaukaikkiyar sihiryaciyar ajiyan zuciya ahnkli yace to my pent house..
ya dada gyara mata zaman coat din yace
..quickly!..
driver yace yes ur highness..
CONTINUE....
#SURAYYAHMS
TALES OF THE WAZEERIS
THIS STORY IS NOT FREE
PAY 700 NAIRA FOR WASAP
2K TELEGRAM VIP GROUP
INTO
ACCT:9132352275
MOHD SURAYYA SULE
OPAY
EVIDENCE 08060712446
*AREWAPEN @SURAYYAHMS*
#SURAYYAHMS
Assalamu Alaikum.
Kina neman abayas, laffaya, veils, laces, materials, yadikan maza, men lace, jallabiya, embellished super wax, embroidery atamfa, laces na order daga company direct da sauran kayan sawa masu kyau da inganci?
A group ɗinmu muna posting sabbin kaya akai akai tare da farashi masu kyau. Za ki ga kaya iri daban daban na mata da maza domin amfani da kuma kasuwanci.
Idan kina son kasancewa cikin masu fara ganin sabbin arrivals da offers ɗinmu, ki shiga group ɗin yanzu.
Link:
https://chat.whatsapp.com/IYwCpe2fnON6x985D9LPsL
Mumramlat Collection (MRC)
30:
kafin kace wani abu driver ya kunna motarsa atare suka juya da convoy na gurds dinsa within some minutes suka iso gaban hadaddn pent house dinsa dayake nan VI sbd yawan ruwan dake sauka camera yana capturing din dirin motocinsu automatically gate din budu musu shigo ciki ajere, tun kafin moton shamsan yagama tsayawa gurds dinsa dake motar gaba da baya har sun fito nan take shugabansu yazo da wani all black irin mafian umbrellah din nan me fadi da karfi ya tsaya ata bakin kofar fitowarsa dashi, wani kuma ya bude masa kofar, dede lokcin ne ya bude lumsashun idanunsa da sukayi ja kenan yajuyo ahnkl yasake kallon jikakkn fuskar ushna da tsiririn yatsun hannunta data wani kankame jikinta acikin long over coat din dashi idanunta a lumshe bata ko motsi, ajiyar zuciya yadan sauke akaro na uku snn yamiƙo fresh cold murdadden hannunsa kai tsaye ya jawota jikin shi kamar paper kafin kace wani abu ji yay tasake jkn coat din tawani irin kankamesa masa riga cikin sauke ajiyan zuciya bai kula da rikon datay masan ba yasauko kasa ahkli tare da ita ayayinda take rungume ajikinsa.
kaf cikin qurds babu wanda ya iya daga idonsa sama ya kallesu kowa kansa na kallon can kasa hatta wanda yake binsa da lemar baiyi gigin kai hanklinsa kansu ba ahaka har ya wuce da ita ciki basu dago kai ba bare furta komi..
acikin sanyin takunsa me aji da kwarjini daya saba yake kan tahowa kamar ba mutum ne akwance ajikinshi ba, a nitse ya ratsa cikin babban falon pent house din wanda iya ka hasken chandeliers masu shegen tsada suka kawata wajen da haske kaf gidan ya kasance cikin tsafta da nutsuwa ga wani irin shiru ta irin gidajen nan da aka saba da tsauraran dokoki, babu hayaniya bare motsin kowa. ko kallon dama da hagu baiyi ba kai tsaye ya nufi dayan private part din da yake opposite danashi site din, dama sashe ne da akayi domin mutanen da are very close to him by blood by any chance idan sunzo
quest room kuma yana kasa dake dama babu wani mahaluki da ake bari ya haura saman batare da cikakken izini ba.
yana wucewa tanan sashen private guards dinsa biyu ne kacal suka biye abayansa cikin nutsuwa.
yana fitowa ta corridor din sama farar magen sa husna ta sulalo ta fito da gudu daga ta can karshen hanyar tafara tahowa wajensa da sauri sai dai tana karasowa kusa da shi ta tsaya cak ganin ba shi kadai bane.
kai tsaye ya nufi cikin daya daga cikin luxury bedrooms din da ba kasafai yake amfani dashi ba.
yana shiga ya karasa da ita bakin wani fankccen gado me tsananin laushi da girma ya fara kkrin zai sauketa akai ahnkali...
dede lokacin ne kuma dadadiyar dattijuwar royal servant dinsa Mss Sukayal itama ta karaso cikin sauri da mamakin ganin ya shigo gidan da yarinya ahannu
cikin girmamawa da sauri ta rusuna kasa akusa da indaa yake kanta na kallon kasa muryan ta na fita da dar dar tare da yanayin damuwa tace "ranka shi dade is everything alryt??
shiru yay bai ko kalleta ba bare amsata sbd hankalinsa gabaki daya yana kan hannun Ushna da yamakale ta tantame gaban rigarsa
dakyar ya bambareta ajiknshi yakai hanunsa ya soma aikin warware lallausar yatsunta daya bayan daya...
yana gama aikin raba yatsunta da rigarsa ta sake kankameshi
wani dan guntun ajiyar zuciya bazata ce ya kwace masa daga bisani ya fixge ahnkli yarabata da rigar gaba daya sannan ya mike tsaye batare da ya sake ya kalleta ba
daidai nan ne ya dago ya kalli Sukayal datake durkushe kanta na kallon kasan tiles.
zaman rigarsa ya gyara muryansa kasa kasa yace "Get her out of this wet dress..
daga haka ya juya ya fita.
binshi da kallo tay na wasu dakiku saboda tsawon shekarun da tayi a gidan nan bata taba ganin maigidan nata ya shigo da mace koda a cikin wnnan yanayi ba
can kafin nan ta mike ta sake komawa bakin gadon ta dan tsugunna kusa da Ushna cikin sauke wata nannauyar numfashi ahankali tace Subhana man sawwaraka fa ahsana suratak… Allahumma inni a'udhu bika min fitnatil ‘ayn waj'al hadhihi nafsan mutma’innah fi hifzika wa ‘inayatik...