Sashe 53
Tales Of Wazeeris Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
a nitse ya sauko kasa yana gyara face cap dinsa kadan kafin ya kama hanyar cikin filin. daga can nesa ya hango Javeed Mufasa akan dokinsa baki qal yana zagayawa a hankali kamar wanda bai damu da komai na duniya ba, daga nesan zaka iya gane shi sosai, a very dangerous nd comanding man as always, ya girme shamsan sosai amma dake akwai wani irin strong family nd business alliances sai yasaka jininsu ya hadu sosai, musmn ma tunda mahaifinsa ya taɓa jonasu suka dan saba a qasar morroco during his training days tunma be girma haka ba.
wajen is safe nd quiete kamar yadda aka saba babu tarin mutane a wajen sai yan kadan daga trusted inner circle dinsu, Javeed ya hango shamsan tun kafin yakaraso kusa sai dai bai daga masa hannu ba bai kuma yi yunkurin sauka daga kan dokin ba har sai da shamsan din ya isa kusa da filin snan ya karkatar da dokinsa ahankali zuwa bangarensa, na wasu dakiku suka zuba ma junansu ido batare da ko daya daga cikinsu yayi magana ba,can Javeed yadaga girarsa sama yace mmm u look terrible.
shamsan ya dan kalli agogon hannunsa cikn basarwa yace "good morning to u too.
wata yar karamar dariya ce ta kufcewa wa Javeed sbd sanyin kasaita, shan qamshi da taurin kan shamsan din bakaramin burgesa yakayiba, cikin kyabe baki yace i sent you this invitation two days ago
..shamsan yace "i know. yace and u ignored it. ya sake cewa "i know." Javeed ya dan karkatar da kansa yana kallon sa sosai yace hmm someone is having a girl problem huhhn?
shamsan ya cire glashin din dake idanunsa ahankali suka hade ido yace "general..u talk too much today. akaro na biyu Javeed ya sake yin dariya sai baice komi ya juya dokinsa zuwa wani bangare na filin yace "come on then. batare da wata magana ba shamsan ya karbi dokin da aka tanadar masa daga hannun wani stable master ya hau kai tsaye yabishi cikin filin
they play with horses for sports amma azahiri multi million naira business ne
acikin mintuna kadan filin ya dauki motsi na wasa with few international mornachs nd mafia partners. sautin dawakai kawai ake ji suna yanka ciyawar filin da gudu.
ana tsaka da game din javeed yay shiru idonsa yanata yawo akan yanayin shamsan, its seem like he is tryng to focus, nd get his mind back, he played ruthlessly ko sau daya baibari sun fadi ba akarshe haka sukayi closing point dinsu da kudade masu nauyi.
bayan angama sun sallame few bakin da sukazo suna zama a wani chair yaga javeed ya kura masa ido ajiye gorar ruwan daya dauka zaisha yay yace 'what? cikin ido javeed ya kallesa yace shamsan You are in love...zai magana cikin katsesa javeed din yace "hey, dont lie to me, i have been tru it kuma naji abunda kakeji yanxu..dont fight it. cikin lumshe ido da budewa shamsan yace "how did i even..are u spying on me? karamin murmushi javeed yay yace "so ure trully in love
...hmm abun baya buya cos the way u play the game says it all. kyabe baki shamsan yay baice komi ba, ya dau gorar ruwan ya budeta ahankli snn yakai bakinsa yasha"...sai ji yay javeed yafara bashi labari, like men to men talk, rich men parabbles and all that stuff, dake su ba kmr normal mutane bane kalar tunaninsu ma daban yake, if they see what they want basu wani jira they will explore it insukaga yay matching da abunda sukeso they will just get it bawani jira ko noke noke.
cikin salo ya gaya masa yadda shima ya hadu da matarsa nur firdaus, ordinary little girl, innocent. he dint even knw who her parents are, amma a zuciyarsa yasan ita matarsa ce. nd how he chase that dream untill she become the best thing that has ever happen to his life.
tunda javeed ya fara maganan soyayya shamsan kallonsa kawai yakey baice komi ba yay shiru dan babu wani banbancin situation dinsa da nur firdaus da ushna ayanxu, shi yariga yasan auren hadi za'a masa, baisan ya ake soyayya ba gashi kuma ya hadu da ita ordinarily har yaji yana sonta har yafara yin wasu abubuwa akanta da bai taɓa tsamanin zaiyi arayuwarsa ba.
yasan abu mei wuya ne ya iya budar baki ya gaggaya ma javeed mufasa komi amma kuma labarin soyayyar javeed da nur din bakaramin kwarin gwiwa ya bashi ba. ....
haka yaqi ya nuna ma javeed ya fahimce inda ya dosa amma stylishy yadinga masa rlshp questions na yadda yay nashi soyayyar dan yanaso yay ma ushna wasu abubuwan gata da zaiyi upgrading rayuwarta dash amma yana ganin kamar hala ba haka ne akeyin soyayyae ba, baison yayi wani abunda zai saka yarinyar tafara tunanin ko sayan zuciyarta da kudi kawai yakeso yayi shikuma bayason yasaka taji hakan aranta kuma akanta yasan baida dogon hakuri da juriya bai san ko zai iya jure wasu kananan annoying behavrs din mace ba
he deeply wants a peaceful, respectful ,loyal nd true reltsp da zai iya jure tarin matsala da kalubalan da yake xagaye da zuriarsa da kuma rayuwarsa.
duk dai inda yay kwana da tambayoynsa sai yaga javeed har ya cankosa.
ahaka a shashancen shawarwari masu mtkr amfani ya bashi akan lamarinsa da ushna, yace masa kar ya wani danne abunda yake ji kawai he shud get the girl nd hook her, hirar hakan kawai sukayi duk dama zugi na son kai yafi yawa aciki, cos he just want shamsan to choose what makes him happy the most ya mance da batun wani family drama
bayan sun gama wann hirar ciki suka koma suka zauna wani daki jakar da yazo dashi ya bude kuwaiti cash ne aciki suka cigaba da harkokin su daya shafi kudi
Dagata bangaren ushna sam ta kasa samun cikakken nitsuwar zuci, gashi bawani karfi jikin nata yayi ba, duk dama ba'a barinta ta taɓuka komi buf she is feeling weak sbd sosai ciwon yaci ubanta jiya, hade da absence din shamsan dayake neman ya hanata samun nitsuwa kwata kwata sai tafara jin kamar ma bata dau hanyr warkewa ba.
wajajen 2.00 na rana da aka kara mata allura ta sake komawa bacci bata farka ba sai wajejen 4pm, nan ma ta samu har an hada mata ruwan wanka da komi cikin girmamawa da gata, tun da aka haifeta bata taɓa experiencing irin wnn princess treatment din ba, nurse din har wani dar dar take tana lallabarta dan kartay kuka ko taji zafi, nd sukayal is always doing the cooking, juicing nd all kinds of stuff to make her life vry comfortable duk wani abu datake sha'awarsa haka zataga anje an kawo mata shi batare da bata lkci ba
daga yanayin yadda ta lura ake bin komi acikin tsari da tsananin kiyaye dokoki yasaka ta karajin nauyi da kuma shakkar shamsan din yakara mamaye mata zuciyarta
..haryau she have no idea who truly he is, tasan dai yana da masifar kudi amma tarasa meyasa kowa yake jin mugun tsoronsa, kusan har a office taga ana worshiping dinsa like a king snn ana ce masa ur highness...tay tunanin duniya akan hakan amma takasa gane komi, gashi tanajin kunya sosai tasan dai bazata iya tambayar sukayal kai tsaye ba sbd matar tadan manyanta sosai
abunka da bata saba da gatan ba duk saitaji abun yafara isanta, hr cikin ranta tafiso kawai taga shamsan ya dawo gidan koda ace bazaizo inda take ba wajajen 5:20pm na yamma fresh ruwan sama ya sake dawowa, bayan tafito daga wanka, wani irin sanyi taji yana damunta haka tasake daukar hoodie da short na jiya da shamsan ya aiko tasaka ajikinta snn tabi lafiyar gado ta kwanta ta lumshe idanunta tay shiru.
tarasa dalilin da yasa zuciyarta yaketa jiran dawowarsa tun safe.
dan duk sanda aka bude kofar dakin ko taji motsin kafa a corridor sai kirjinta ya buga tana tunanin ko shi ne amma har yanxu dai bataji motsinsa ba..
tafi rabin awa tana kwance duk sanda tay juyi sai ta saki ajiyan zuciya ko tay murmushi me sanyi batare da ta shirya ma hakan ba sosai takeji aranta kmr ta kamu da soyayyar wann bawan Allah, dan wani lokacin qamshin turarensa dake jikin hoodien dayake bugar hancinta is making her soo weak saitanajin kamar tana matsatsin so ta kasance tare dashi acikin rayuwarta na har abada.
tunda ta lumshe ido amon muryansa da tunaninsa kawai takeyi, in her mind she have planed a whole weding nd romantic life with him forever wani abun inta saka aranta har kunya ya kamata can data gaji ta janyo duvet ta rufe rabin fuskarta jikinta ya sake hada zafi amma na sosai ba, wani kasalallen bacci taji na kkrin kwasheta
bada jimawa ba sukayal taxo ta fara tambayarta abunda take so taci da dare, da gigin baccin a idonta tace mata bata sha'awar cin komi kawai bacci zatayi babu yadda batay da ita akan abinci ba taki sam sbd tasan tana ci nurse zata mata allura ko tace mata tasha maganin dare, haka ta rufe idonta tafara bacci..
Bangaren shamsan yana gamawa da gidan mufasas bai tsaya a koina ba sai babban gidansu ma lagos din dake ma dukkansu a banana island din suke basuda wani nisa amma a killatacen sashe suke inda babu mutane sosai
daren jiya su leelah da hajiya suka dawo gidan was kind of full kowa yana nan saidai shi babu abunda yadamesa da shirmensu duk dama yadan fahimce kmr da wani sabon energy da rawan kai leelah ta dawo dashi kmr ba itace tabar gidan da bacin rai akansa ranar ba..
har wani kirar rihanna sister inlaw tafarayi, sbd wajen hutun kawaye sun gama zugata cewa idan tafara nuna ma shamsan matsayinta a wajensa he will have no choice face yafara ganin hakan a matsayin realitynsa.