← Book details Tales Of Wazeeris Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 49 OF 62

Sashe 49

Tales Of Wazeeris Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

sosai kyaun fuskar ushna ya bata mamaki dan ta jima bataga yarinya me kyaun fuska da surar jikin kmr wannan ba..
doguwar jikakken sumanta daya barbaje tasaka hannu ta tattarosu tay dasu gefe daya kafin ta rabata da veil inta da already ya jike da ruwa shataf..

ahnkli ta shiga bi da ita har ta zare mata overcoat din, ta cire mata heels dinta kafin tanitsu tafara rage mata kayan jikintan gabaki daya..

tana gama cire mata jikakken kayan cikin sauri ta dauko towel mai laushi ta lullube mata jikinta da shi, nan take ta dauke kayan da suka jike takaisu ta wajen loundary area ta ajiyesu tare da jinkiri ta ratsa cikin wani hadaddn wajen wanka ta bude wardrobe din emergency na ta fara fito da kayan wanka irinsu sabulai da kayan qamshi marmaza ta fara cika bathtub da ruwan dumi tanayi tana duba yanayim zafin ruwa da hannu dan ta tabbatar ba zai kona ta ba, tana gama hada komi ready nan da nan ta dawo dakin taje har kusa da gadon tana kallon Ushna da har yanzu bata farka ba sosai ba, numfashi mai nauyi kawai da take yi Sukayal ta dan taɓa jikinta a hankali jin ya dau wani irin zafi tace ranki shi dade… kina jina?nishi kawai Ushna take saukewa bata amsa ba sai dan motsi kadan data ke yi kamar tana jin muryar daga nesa..

Sukayal ta girgiza kai cikin yanayin damuwa nan tadaga ta ahankali tafara taimaka mata dan ta zaunar da ita tanay tana lallabinta kasa kasa tare da kokarin kwantar mata da hankali sannu kiyi hakuri ranki shi dade ki yi hakuri kin ji.

sama sama ushna ta fara bude idonta da kadan kadan amma inaaa tasaka gane inda take idonta ya gama rikicewa ga uban zafin zazzabi da ciwon ciki me tsanani bata iya gane komai sosai.

can sai kawai ta ja ajiyan zuciya me karfi tadan jingina da jikin Sukayal ba tareda ta sani ba, da tausayi sosai sukayal ta riketa sanin ba a hayyacinta take ba kawai sai ta taimaka mata tamike tsaye dakyar tanatura ta ahankli har izuwa bathroom.

cikin natsuwa tana rike da har suka karaso ciki fresh red blood daya fara bibiyar kan kafar ushna yasaka Sukayal tay saurin gane halin da take ciki, ta lura ba wai zafin zazzabi bane har da period pain da ya tsananta mata, nan take ta riketa cikin tausayi ta taimaka mata tashiga cikin ruwan wankan me dumi ahankali sai da ta taimaka ta tabbatar da cewa jikinta ya nutse cikin ruwan snn ta ja mata privacy curtain domin ta samu privacy duk da cewa tasan bata cikin cikakken hayyacinta sosai

for some scnd sukayal ta tsaya da tausayi sai can sannan ta fita ta rufe kofa a hankali ta dawo cikin dakin ta sake gyara kan gadon da komi yay fesss

sannan ta fito daga cikin dakin kai tsaye ta nufi corridor ta dauki wani waya takira private royal gurd daga downstairs yana kuwa daukawa cikin kasa da murya tafara masa bayani cewa suna da bukatar sanitary pad da painkillers nan take cikin gaggawa...

Dagata bangaren shamsan kuwa tun bayan daya barta ahannu sukayal yakejin kamar hanklinsa baya jikinsa, yana shiga cikin dakinsa magensa husna ta taho da sauri tana zagayeshi tana dan karkada jelarta ganin yau bai dauketa ba he seem calm but was very restless kawai dai ba'a iya ganin zakuwa da tashin hanklin ne a asaman fuskarsa Amma ruhinsa da tunanin kai harma da zuciyarsa gabaki daya yana ga kan ushna ne ayanxu.

yana gama zabge kayan jikinsa daya gama jikewa kai tsaye ya fada wanka wanda tun a shower yaketa tunanin uban meye ya saka ushna takai har wann lokacin a office bata tafi gida tuntuni ba. he just knew in his heart sumting must be wrong, kodai ma laifin sa dayaki duba camera dayake jikin hankyn, he wanted to protect her bt dint want to stalk her, sbd yasan idan yace zai na kallo ko binciken rayuwarta batare da sanninta ba bai mata adalci ba invading her privacies is wrong in every little aspect a addinince da shariance.

saidai ynxu ji yake kamar baida wani nitsuwa gashi da masifar kishi, dazu ya gama lura da irin gajiya da ramar dayaga tayi yanxu kuma ji yake kmr bazai iya dauke ido akan wannan ba dolene kawai zai duba yaga me ya sameta har takai dare kuma a wann yanayin.

wnn tunanin daya cike masa brain din shine yahanasa jimawa acikin shower yana kashe ruwan yajawo wata soft white towel ya goge jikinshi

daya kuma ya dora damm akan hard rock kugunsa, direct kan table yaje ya dauki wayarsa yana daga tsaye yafara kkrin jona central chip dinsa zai jona a system dan ya kwashe clip na yau din gabaki daya, sai wani abu ya hanashi, ahkli ya aje wayar gabaki daya yamiƙe tsaye da sauri kmr wanda aka tsakureshi

daga yanayin fuskarsa kadai xakasan cewa he just can't do it, jinin sarauta ke yawo ajikinsa nd he has so much emotional control nd respect for women, yasan in har zai duba privacy inta it will be ata hanyar da ya dace maybe with her own consent koda ace tasani akwai cameran amma bata bashi permission ba, koda shike ma yasan basai ya wahalar dakansa ba tunda gata agidanshi ai dolenta ne yau ta gaya masa asalin meyake faruwa.

yana cikin wnn tunani karar shigowar text ya dawo dashi kai tsaye ya dau wayar yana budewa yaga sako ne da sukayal ta bayar ma qurds dinsa dazu...

atakaice yay musu reply, bai damu da ruwan da ake shekawa ko daren dayayi ba kai tsaye yasaka gurd mafi kusanci dashi ya fita a duhun daren nan yaje nemo all kinds of sanitary pads da pain killers sbd baisan wanda suke bukata ba.

bayan ya aje wayar ne ya fara kimtsa anitse yana gama yan shafe shafensa yasaka wata tailored soft grey trouser yadinta mai masifar laushi irin gucci write my paper din nan, snn ya dauki wani white plain ralph shirt yasaka, he look relaxed and simple dadin qamshin jikinshi ya cika iskan dakin da sanyin dadinsa gabaki daya.

Bayan ya gama shiri he decided to wait for like 15 more minutes akan couch dinsa yana rike da wayarsa yana danne danne wanda zaka rantse cewa hanklinsa na kan wayar ne gaba daya amma inaaa tunanin halin da ushna takeciki shine ya cike masa kwakwalrsa da zuciyarsa baki daya.

ata dayan fannin kuwa tun da su shamsan suka dauki ushna just da few mins bayan wucewar motocin su ne farees ya fito daga kamfanin da uban sauri da motarsa yafara zagaya titi titi na VI a tunaninsa ko zai samu ushna acikin ruwan dan yasan dai dolene ruwan nan ya mata mugun duka

dagangan yakoma ciki yaja lokaci dan yasan yana fitowa ai intagaa haza dole zata sauke girman kai da rashin kunyarta ta rokeshi yakaita hotel inta a motarsa sbd ruwa, gashi yaga ruwan sai sauka kawai yake kmr da bakim kwarya, babu ta inda bai zaga ba, lissafi yafi kala hamsin dayayi a mind insa na yadda zai mata wayo idan ta rokeshi yakaita hotel din yabi taciki ya yagi rabonsa ajikinta dan aransa gani yake kmr babu ta inda shamsan zai bari akawo masa female intern kuma yarinya karama da batagama university ba har kuma abata wnnan uban matsayi da salaryn a lkci guda, yasan cewa girman turai tayi ders no way da ushna zata wani ce masa batasan maza ba kawai gani yake kamr raina masa wayo takeyi yasan dolene da akwai wanda ta basu jikinta a office din nan har aka samu shigowa da ita..

yafi awa uku acikin ruwa yana zagaye bai gan ushna ba yaje ya dawo kai har ya gaji da dumbin cixa yatsa yaja motarsa ya wuce gida batare da yaji dadin hakan aransa ba.

https://www.arewapen.com/u/surayyahms

CONTINUE....

#SURAYYAHMS
TALES OF THE WAZEERIS

THIS STORY IS NOT FREE

PAY 700 NAIRA FOR WASAP

2K TELEGRAM VIP GROUP

INTO
ACCT:9132352275
MOHD SURAYYA SULE
OPAY

EVIDENCE 08060712446

*AREWAPEN @SURAYYAHMS*

#SURAYYAHMS

Assalamu Alaikum.
Kina neman abayas, laffaya, veils, laces, materials, yadikan maza, men lace, jallabiya, embellished super wax, embroidery atamfa, laces na order daga company direct da sauran kayan sawa masu kyau da inganci?
A group ɗinmu muna posting sabbin kaya akai akai tare da farashi masu kyau. Za ki ga kaya iri daban daban na mata da maza domin amfani da kuma kasuwanci.
Idan kina son kasancewa cikin masu fara ganin sabbin arrivals da offers ɗinmu, ki shiga group ɗin yanzu.
Link:
https://chat.whatsapp.com/IYwCpe2fnON6x985D9LPsL
Mumramlat Collection (MRC)

31:
10:00pm na dare dadai har lokcin sukayal tana daga tsaye acikin hddn bathroom din tana kula da ushna tareda bata isashen privacy duk da tana kusa da ita dan kada tazame ko ta fadi dan ta lura ushna ba acikin hayyacinta take ba dan gabaki daya rikicewa da kasala ya mamaye jikinta..

koinanta na rawa rawa saboda zafin zazzabi da ciwon mara dana ciki da ya addabe ta, ruwa hawayenta ne kawai yake zubowa yarrr tana nishi nishi tana kuka sukayal na kokarin kwantar mata da hankali amma ko kadan ushna bata iya magana sosai, daga murde murde sai nishi nishi da wani dan uban kukan da yake fitowa a hankali saboda zafin ciwo da gajiyar datayi

atsanake sukayal ta taimaka mata har tagama wankan ta fito daga bathtub marmza ta nadeta cikin wani soft towel cikin kulawa sosai tanamai dada tabbatar da cewa jikinta bai sake jin sanyi ba.

bayan nan ahankli ahankli ta bi da ita tana riketa har suka fito daga bathroom din zuwa cikin bedroom din ahankali ta kwantar da ita akan gado cikin kulawa, tabi ta gyara mata pillow a bayan kanta tanamai dora mata duvet a jikinta sbd sanyi.

kuka kawai ushna take yi idanunta alumshe, hannunta damke tam da mararta tana juye juye cikin tsananin azaban ciwon ciki ga dan uban zafin jiki

kafin sukayal tay wani abu sukaji kara kamar ana knocking daga bakin kofa.
Chapter 49 · 0% Book details