← Book details Tales Of Wazeeris Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 3 OF 62

Sashe 3

Tales Of Wazeeris Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

saida tagama duba information din ushna daga bisani ta dago kai tace are we talking abt mss ushna? da sauri yace yes..matar ta gyada kai tace she checked in yestade sir. dan lumshe idanunsa yay dan at least ya tabbatar da cewa anan take zama sai dai kafin ya sake mata wani tambayar da sauri tace sorry sir that's all i can tell you..

farees ya tsaya cak yana kallonta can kuma sai ya dauke idanunsa suka dan sauka kan elevator dake bayan reception din wani irin tunani ne ya fara yawo acikin ransa yana nan tsaye yanata nazarin matakin gaba da zai dauka...

bayan yagama observing wajen for a while sai ya karkada kansa tareda cizza labbansa baikuma ce ma receptionist din komi ba ya kama hanyarsa ya fita...

************

Prime real estate.

wajajen karfe 10.30 on the dot har an cike conference room dake sama kowani mahalukin department heads, executives da board members dake aiki a kamfanin prime real estate sun hallara acikin wajen suna jiran isowarsa kowa na zaune cikin best formal suit dinsa an yyi dressing me kyau duba da tun jiya aka sanar da su cewa sultan shamsan zai taho, shiyasa koda mrs lara charles ta turo musu sako da wuri kowa yabar offishinsa ya hallara a dakin taro dake sama

wajen ya dauka da wani irin shiru dan Kusan rabinsu wannan shine karo na farko da zasu gansa ido da ido kowa da portfolio files agabansa yana jiran sultan ya gama amsa waya a kan corridor ya shigo ciki.

bayan kamar minti ashirin ahankali ya sauke wayar daga kunnensa ya mika ma sectariyarsa ms lara charles wadda take tsaye agefensa tana mai jiran duk wani umarninsa.

...cikin girmamawa ta amshi wayar tareda matsawa gefe nan tabude masa kofar conference room din a nitse.

wanda duk da girman wajen bkaramin tsit dakin taron ya dauka da shi ba kai zakace babu mutane masu rai aciki.

jim kadan qamshin hadadden limited turarensa na sovereing XVii da aka mai hadi da original arabian ateliar rasasi shiya fara gauraya iskan dakin da azababben sanyin qamshinsa.

wanda tunda bai karasa shigowa ba kusan kowa ya mike tsaye lokaci guda.

he is royalty,.. babu wanda yake tsayawa dede dashi ko kuma agabansa saidai in abayansa ko agefe haka ma inyana tsaye kowani mahaluki tashi tsaye yakeyi har sai ya zauna.

ms lara tana biye da shi abaya ya shigo acikin natsuwa mai tafe da sanyin takunsa wanda a hankali yake saukeshi akan floor ayayin da idanunsa masu sanyi suka bi kan dakin taron da kallo daya.

long conference table ne atsakiya a bangaren dama akwai manyan shugabanin legal affairs compliance da corporate governance, shugaban contracts da acquisitions.

abangaren hagu kuma akwa shugabanin finance investment, strategy, shugabanin auditing da risk management. can gaba kuma sashdn architecture and design, construction operations, shugaban luxury estates division, project development, shugaban commercial properties da kuma shugabanin facilities management.

sauran bangarorin kuma iyakan manyan executives ne da board members da regional directors ne dake kula da rassan kamfanin daban daban.

kowanne mutum anan mai babban matsayi ne, mace da namiji daga kabilu da addinai daban daban cikinsu babu wanda zai bada oda batare da an tsaya a saurari maganarsa ba saidai a wanannan lokacin cikinsu babu wanda ya iya motsawa idanu kawai suka xuba suna bin sultan da ido duba da yaune na rana nafarko da Ywancinsu suka fara ganinsa ido da ido tunda suka fara masa aiki anan.

cikin dakakke kuma kasaitaccen nutsuwarsa da izzarsa mai darsa fargaba a zuciyar kowani mahaluki ya karaso inda aka tanadar masa kujera, ms lara charles tayi sauri ta wuce gefe gefe ta janye masa hadadden kujerarsa dake can sama dana uban kowa yazauna ba tare da ya dago kai ba ya bude profile files din dake gabansa yana dubawa ahankli sai bayan wasu dakiku ne ya daga idanunsa ya sake kallon dakin taron

wani irin dead silent ne ya mamaye wajen har yanzu kowa yana tsaye still, babu wanda ya kuskura yay wani motsi bare kuma ya zauna batare da an basu dama ba

saida ya gama duba files din da wata sexy deep voice dinsa dake fita can kasa kasa yace...

..please sit.

nan take kuwa kowa ya zauna cikin sauke ajiyan zuciya mrs lara charles ta bude ipad dinta tanamai shirin fara gabatar masa da manyan ma'aikatan wajen daya bayan daya

tana budewa tace sir, your highness, before we begin i would like to officially introduce

...cikin natsuwa ba tare da ya bari ta karasa ba

yace "skip that!..

kai tsaye tayi shiru tanamai lura da sauran sauran executives din suka dan kalli junansu ganinko kallo mai kyau baiyi musu ba.

bayan kowa yanitsu baice musu uffan ba ya cigaba da duba files din dake gabansa can snn ya rufe sannan yajingina kadan da kujerarsa ya zuba musu kaifin ruwan idonsa akansu kmr wanda yake karanta zuciyar kowa abazata yace i've already read every profile in this room, your qualifications, records nd your failures.

anan take wasu daga cikin shuwagbnin suka dan fara gyara zamansu sai ya cigaba cikin muryarsa mai darsa fargaba ganin kowa yazuba masa ido daga bisani ya dan matsa gaba kadan batare da ya kallesu ba.

kai tsaye cikin nitsuwa but sternly yace..i don't care how long you've worked here or how important you think you are and what position you hold, If you are here then earn your place.

Duk maganan nan dayake yi cikin nitsuwa takeyinsa snn idonsa bai kan kowa..

sai har daya ji kamar babu me numfashi acikinsu snn yadago kai yadda yaga wasunsu suna zufa atakai duk da uban sanyin AC dake busawa yasan da alaman akwai marasa gaskiya anan sosai

wann dalilin yasaka ya kara hade ransa wnn karon ya fara kallonsu directly cikin ido da irin kallon nan mai mugun ɗarsa ma zuciyoyin wasunsu tsananin fargaba

adan dake yace prime real estate is not a family or a charity organisation It is a performance system, If you perform,you stay If you don't...someone else will.

sectariya ta zata sanar da kowa tsarin danake so a kawo min reports nd ders is no room for excuses.

adede wann lokacin ne kusan kowa acikin room din ya amsashi cikin tsantsan girmamawa tare da fahimtar cewa sabuwar dokar aiki za ta fara ne daga yau..

bayan haka ne suka fara gabatar da meeting din atsanake musmn ma game da yadda babban project dinsun zai tafi cikin sauki.

dagata bangaren rihanna kuwa kusan awa guda ta shafe a office tana zaune cikin mamakin ganin har yanxu bataji duriyar farees ba, ta kira wayarsa yafi dau akirga bai daga ba karshe ma taji wayar a kashe.

files din ushna ne agabanta tana dubawa amma har cikin ranta bataji dadi datazo nan bata ga farees ba, dan wannan ne kawai dama datake dashi da zata yi ma yayanta magana akansa koda ma zaa bashi wani kwakkwaran aiki da zai samu kudade kodan ya dena yawan roqonta kudi da mata sace sace.

rashin ganinsa anan yasaka tafara tunanin ko ya sauya ra'ayinsa duba da tasan bakaunar zama a inda shamsan yake yakeyi ba. but ders isnt any choice

duk dama tana mutuwar sonshi amma inhar bai amince mata yay aikin nan ba, batajin zata bashi kudaden dayake nema.

ganin bata ma iya fahimtar komi sai kawai ta sake tattara takardun ushna ta mayar jakarta ta dago wrst dinta taga its already to 12:00 na rana tasan duk tsiya daga yanxu bada jimawa ba sultan zai karkare meeting din nan

wani button ta danna agefe machine ya amsa kai tsaye tace i need a cup of orange juice...

tana bada odern baifi da minti bakwai ba sai ga wata ma'aikaciya ta shigo da clean class of orange juice

cikin girmamawa ta aje agabanta ta dauka tay sipping woker din har zata juyo ta fita kenan tace "excuse me.. have u seen my husband around??..

matar Tace no maam..

hannu kawai ta daga mata ta fita cikin sauke ajiyar zuciya ta dauki wayarta zata sake gwada kirarsa kenan sai taji an bude kofa tana daga ido suka hade ido dashi....

#SURAYYAHMS

TALES OF THE WAZEERIS

THIS STORY IS NOT FREE

PAY 700 NAIRA FOR WASAP

2K TELEGRAM VIP GROUP

INTO

ACCT:9132352275

MOHD SURAYYA SULE

OPAY

EVIDENCE 08060712446

AREWAPEN @SURAYYAHMS

#SURAYYAHMS

I just published "page 3" of my story "TALES OF THE WAZEERIS"::https://arewapen.com/chapter?id=6a203c112470f850235c5ee6

3...
Agaggauce ya karaso cikin office din ganin yadda ta wani irin hade rai tare da watsa masa sanyin harara
..da wani kalar yaudararren yanayi ya taho keeping a straight face yace hey..cikin lumshe ido da budewa dan already cikin jikintan yana yawan sakawa ranta yana baci da wuri, rai abacen tace mishi ina ka fito..
..bai kula tone din datay masa maganan ba yace "waje. wani karamin tsaki ne ya kwace mata tace ohh pls dont lie to me farees nafa kira layinka for more than 5 times amma baka daga ba kuma daga karshe ka kashe wayarka, just tell me where u've been kawai

..zuba mata ido yay yace in ban fada ba me zakiyi?

wani irin takaitaccen kallo tamasa daga sama har kasq dasauri snn tabudi baki zata amsashi...cikin katseta da daure fuska yace ke rihanna dakata min ive heard enuf of u, mani kikeyi ma irin wnan tambayr kefa raininki ya fara yawa, ko dama kin kawoni nan ne dan ki ci mutunci na sbd yayanki dayake daure miki gindi ki rainanin ya dawo ko.

mikewa daga zaune tay tace..this is not abt my broda kawai kagaya min inda ka fito..

..cikin lumshe ido da budewa yace ive told u awaje nake.

atake idanunta masu cike da ruwan kishi suka kawo ruwan hawaye tace wallh karya kakeyi baka waje nd i just hope u did not run after some girls contact in this building..

yi yay kamar zai mata ihu saidai tuna inda suken yasakashi yay shiru tare da shanyewa..

muryansa harna rawa yace..okay Rihanna wnn aikin fa ba zai yu ba inde haryanxu kina zargina akan biye biyen yan mata...

da wani kalar bori tace amma ai halinka ne, i ask u to wait for me in this office not to go out....
Chapter 3 · 0% Book details