Sashe 37
Tales Of Wazeeris Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
takasa gane me suke kallo mira ce ta fara ganota takaraso da sauri cikin sakin fuska tadan miƙa mata hannu lighly sukayi sallama tana dan murmushi
ahnkli ushna tace hi nebor what is going on meyasa aketa kallo na haka
da muryan wasa mira tace ohh you look diffrent, jiya ai mun dauka mun gama kure wa kyanki kallo and today u look so expensive kmr ma kece mai kamfanin
Ushna ta girgiza kai da mamaki ahankali dan batasan ko cakka mata magana awasa miran tay ko yabonta ba, ba yabo ba fallasa tace thank you Mira but let me focus first.
murmushi Miran take tana rikeda hannunta suka wuce bangarem office dinsu tanayi tana duba tag din kayan jikin ushna tana famar checking quality taga ko original ne ushna bata ma lura ba har suka rabu.
yauma kusan irin abunda yafaru jiya shiyasake faruwa, aiki me yawa sir abubakar ya bawa batife ta kawoshi kan teburin ushna wanda tsabar yawansa ko lkcin sauraran gulman ta da akeyi a office din yau batayi ba.
abu daya kawai ta lura dashi kamar tsanar da wata wasu babes suke mata ya fara fitowa fili tun ba'a je ko ina ba.
basira, ruth, eniola nd chika, sai mutum daya a maza ana ce masa emmanuel
you can see the envy nd the hate boro boro a idonsu
dan koda sukaje cin abinci da sallah all thy can talk abt is her beauty, cloth, shoes, bag, zasu iya maka awa suna gulma just trying to figure out who the fuck her father or boyfriend is da har takeji dakanta haka, shi kuma emma ya tsane yaga mace yar musulma mai ilimi na zamani he alwys have this mentality na cewa musulmai da hausawa ai basa barin yaransu mata suyi karatu saidai aure.
dadin karawa da har ynxu kallon karamar yarinya suke mata musm ma da sukasan bata kammala degree ba tukuna sukuma yawanci graduate in mnyan universities ne kamar su cambridge, the ivies, columbia, yale, u of chicago, malaysia, LSE, manchester, UK, duk da wuya kaga me degree sai masters da Wasu tarukucen
they feel so superior yin aiki awaje guda da ita.
wasu mazajen da ke wajen yawanci struggling suke da ego dinsu, wasu kuma naja baya baya dan da akwai wani irin aji da kyan da idan mace tana dashi bakowani namiji ba ne yake iya tun kararta kai tsaye dolensa ne sai ya shirya. wasu ma jira suke ta danyi wani abu na gazawa ko kuskure dan su samu daman shigewa jikinta ta dalilin tausayi ko taimako.
yauma bayan antashi a mugun gajiye takoma hotel inta bata wani samu daman tambayar mira ko batife ya ake neman gidan haya a lagos ba nd worst bataci sa'an ganin shamsan ba.
mutane dayawa suna kwana suna tashi da haushi da kishinta ita kuma gabaki daya bbn damuwarta yanxu baifi taga shamsan awajen ba dan babu ranar da zasu fita cin abinci ko sallah btay yan dube dube ba.
most time zakaga she tried calling rihanna dan su gaisa amma shiru tun da yamma takejin wayarta akashe har dare bazata taba samunta ba.
ahaka rayuwarta ya fara kasancewa har saida tay kwana hudu masu kyau tana zuwa office din kafin nan ta fara sabawa da wasu unncesary stare nd stress datake cin karo dasu kullum, duk tazo zataga kowa yana dan kama kansa da ita amma mira ce farkon zuwa jikinta snn dik sanda tazo sai tadan laluma mata kaya ta shasshafa tana taɓa kaurin yadin a sace in abun ya cicciyo ta ko batagane designer in ba saigata ta fara washe baki tana tmbyr ushna a ina ta saya kayan.
idan ushna ta gaya mata kuma sai tay ta washe baki amma daga zarar sun rabu da juna zata kai rahoto gaba ta barbaza ma yan office gulma, some ppl are so jealous nd tribalistic, koda suka gane cewa original designers ushna ke sawa sai suka fara cewa hala na haya ne tunda ko motar kanta bata dashi. wasu kuma they strongly believe she is sumbodys doter kawai she is humble ne shiyasa bata saya gidan kanta da motar kanta garin nan ba.
wasu kuma zunzurutn baqin cikin ganin ta ahakan ne yake hanasu sakat tayaya ma za'a ce intern tazo ta fisu kyau snn tafisu iya daukar wanka ..kmr da wasa wasu suka fara sauya tsarin dressing dinsu suma just to match her level of elegance amma inaa dik da haka daga kaga ushna ksan ita na dabance acikin mata.
akwana na biyar dinne ushna taci saa har ta samu rihanna awaya sukayi magana she was so excited ta fara gaggaya ma rihanna yadda abubuwa suka kaya awajen aiki, duk dama rihanna tana amsa ta da faraa da sakin fuska amma sai da taji muryanta wani iri iri, dakyar ushna ta mata wayo tasha cikin ta hargane cewa ashe duk kwanakin nan da wayar ta yake kashe bata da lafiya ne dan har ma kwanciya a asibiti tay sai jiya da dare ne data samu sauki snn ta dawo gida.
she lied to ushna cewa kowa da kowa yayi tafiya agidan su ita dayane da masu aiki shiyasa taji kmr she wanted to be alone for a while dan kar mijinta ko yayanta sudamu
alhalin farees yana kallonta har tay ciwon nan ta warware baice mata ci kanki ba bare sannu ita kuwa dataga hakan sai taji xuciyarta yay kara karyewa da lamarinsa sosai dan a tunaninta ai ciwo ya wuce wasa musmn ma dayasan tana da karamin cikinsa..
shikuma duk ya share tan ne sabida atunanin sa dole ne intaji wuya zata sauko ta lallabesa
yanayin da sukayi maganan rashin lfyar da ushna taga ushna ta nuna damuwarta akanta snn ta yabi jajircewanta sosai yasaka takara ji aranta cewa yes ashe ma she can do all this alone tunda gashi har tayi surviving rashin lafya dakanta itadaya batare da kulawarsa ba..
rihanna bata taɓa yin kawaye na kurkusa da ita ko kdan ba batasan dadin yin shawara da kowa ba kusan all her emotional burdens ita daya take daukawa aranta, she have no one to tell her she is ryt or wrong, or she have tried, or not..tasan dai iyayenta ba abokan shawararta ba, snn shamsan already ya fito fili ya nuna mata cewa baisonta farees tun ma ba'ayi auren ba
hajy ummu salma kuma dama jikarta leelah ne kawai agabanta bakowa ba
she have no one tk talk to, amma da ushna ta gaggaya mata kalamai masu dadi da nuna tausayi da kuma kara karfin gwiwa tareda yaba ma juriyarta atake sai taji wani dumbin nauyin data jima tana daukarsa aranta ya ragu mata sosai.
tun da suka gama wayar ta koma sama bata sake saukowa kasa ba bare ma har yaganta she make sure all her royal servants are there to serve her ita kawai hutuwa take tana relaxing banda harkan business bata tabuƙa komi kamar dai yadda ushna ta bata shawara dazu.
da yamma can farees ya dawo agajiye ya gama tsammanin cewa zaizo ya samu rihanna ta shiga cikin taitayinta har ta saka servant sun masa special girki.
farko dayaga dinning shol bai damu ba can yaje sama dakinsa yanata jira yaji ko zata zo amma shiru gashi har kudin saka mai a motarsa ma yayi kasa
dake ya riga ya saba da yaudara kuma kungurmin makaryaci ne duk sadda zai kashe kudi ma mata gaba daya yake fitar wa wajen kashewa da burga shiyasa zakasha mamakin yadda kudin sa baya zama ko kdan
GOBE XAMUY POST DA SAFE DA DARE IN SHA ALLAH
https://www.arewapen.com/u/surayyahms
*24*
cikin daren haka ya zuba ido yaci jiran tsammanin ganin rihanna amma sai shiru har yagaji ya sake saukowa kasa yay zagaye ya tabbata bata fa saka anyi girki a gidan ba barema ta fito, wasa wasa haka cikin daren yau din ya walaƙanta da yunwa karshe dayaga zai mutu ne yaje kitchen dakansa ya saka chef ta girka masa noodles yasamu yaci kafin nan yay bacci daqyar...
washe gari ma the same thing yaga rihanna bata fito ba kuma sai gani yake royal servant inta suna shige da fice a sashen ta da ababen tabawa kala kala ana kai mata ciki. sai yaji kansa yadan daure he dint really undertsnd, wai yau rihanna ne xai mata haka bata rude ta dawo cikin taitayinta taxo ta roƙeshi gafara ba, hmmmm gashi ko isashen kudin mai a motarsa yau baidashi bare yace zai fita yaci abinci ko yay yawo me nisa...
har saida ya fice a gidan ya shiga cikin motarsan snn ya tuno da wani abokin cin mushensa lallaba jeep dinsa yay ahankli har man ciki takaisa anguwar lekki yaje neman bashi ne amma dake ya saba da karya sai bai iya furta ma abokin ba kawai suka bingire da hirar yan mata da rayuwa har saida aka kusa kai lkcin sallahn jumaa kafin nan ya bar nashi car din agefe yay maxa ya dale na abokinsan suka wuce masallaci
ata fannin ushna kuwa yau friday wani Black classy dubai abaya taxo office din dashi as usual da rawa jiki mira tazo ta dinga shafawa tana mata questions akai har sunan turarenta sai da ta tambayeta da wayo wai yana mata dadi sumtin abt the girl look odd amma ushna tabarshi kawai halin wasu mata ne da komi sukagani ajikin wani sai sunce ya musu kyau..
tun da safe taga suna ta shiga meetings da sauran tarukecen presentations tanata kallon su amma dake bai shafeta ba yasaka tay focusing akan nata aikin kawai.
weekly preminary reports da ake kaiwa can sama yasaka office din ya dan rikice da hayaniya badan komi ba saidan first week yau an samu wani very good review wanda sir abubakar yayi recording gameda ushna tareda kara confirming ma management na IT cewa she has good potential hakan yana nufi za'a kara sakata under observation for the next 2weeks idan akaga tacigaba da kokari haka za'a fara koya mata abubuwa masu muhimmci sosai week by week xaa na turata izuwa kowani relvant department dan ta samu isasshen kwarewa da ilimi.