Sashe 21
Tales Of Wazeeris Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
fasa daukar rigar yay ya tako zuwa gabanta amma ba kurkusa ba saidai kuma yanayin san sosai yasaka kirjinta da zuciyarta kusa tsayawa.
baice mata komi ba yanuna mata kofa da hannu...fuskrsa kamar malaikal mutuwa
jin wasu hawaye masu zafi sun ciko mata ido sai kawai taja tsaki kasar wuyarta tajuya azucye zata tafi ji kawai tay ya fizgota a mugun walakance kamar yadda ake ma karuwan kuwa ya dangwalata kusa da inda ta aje tea din..
"take this trash with you...
jikinta na matsanancin rawa ta kai hannu zata dauki tea din jin wani irin nadamar zuwa dakin yana tatsattso mata, dan da akwai wani irin yanayin kallon dayake mata na kaskanci da walakanci da yasaka taji ta mugun raina ajinta da iliminta.
atake tafara ji aranta koda kudi za'a bata nan gaba bazata sake zuwa dakin shamsan ba bare harma yabudi baki yace mata low budget slut in this manner haba abun yafara mata yawa kuma.
tana kkrin jan tray din batare da ta lura ba tea din ya subuce ya fadi kasa ruwan zafin ya xube akan kafartan atake ta zumduma wani dan uban ihu my legs my legs tsabar sakalci sai birgima takeyi akasa can tafirgito zata rikeshi yaja baya..
yay tunanin kira mata security suyi waje da ita sai yaga hakan kmr bazai masa dadi ba gashi baison ma ya bude muryansa ya mata tsawa dan gani yake yafi karfin yay magana da ita musmn ma a wannan yanayin data zo masa kmr wacce batasan ciwon kanta ba.
Cikin jan tsaki ya bude drawarsa nd bfr she knw it der is a gun in his hand bai tsaya wata wata sai tau ya harbe gefen inda take kan birgiman bataga kuma alaman wasa ayanayinsa ba
arikice ta kara murkushewa kasa cikin tsananin tsorata da jirgituwa dan dataji karar bindigar kusan sumewa taso tay numfashinta yayi sama sama dakyar ya dawo..
zata kara fasa masa ihu kenan cikin daka bude mata ido yace
next shot is going to be on ur empty skull...get up nd make the ryt pull at the door bitch.
kafin yagama rufe baki itakanta batasan ma sanda tafara rarrafawa akasa izuwa kofar dakinsa ba
dan tunda aka haifeta tazo duniyan nan bata tabajin ta tsorata kamr na wannann lokacin ba da rarrafe ta fice
tanajin kanta awaje tamike tsaye jikinta na tsananin rawa jingunawa tay da bangon dakin tasaki jiki lakatar tana kkrin dawo da kanta cikin hayyacinta..
karar rufewar kofarsa ya sake razanata tay suuu zata fadi akasa sai ji tayi ta wani irin ture mutum ata bayanta.
dakyar ya rikota suka tsaya kallon juna tana ganin farees ne ta wani tureshi taja baya tana kame kame
da dumbin mamaki farees yake kallon yanayin data fito daga dakin shamsan din almost half naked
bai tsaya kallon tsoro da hawayen dake kan fuskrta ba kawai sai yafara mata wani irin kallon zargi da tunanin cewa wato dama abunda sukeyi da shamsan din kenan idan kowa yaje bacci
zargin dake kan fusknsa akansu was so obvious kuma dama karar bindigar ne ma yasashi xuwa ganin gulma dan saiyanxu ne yasamu sarari ya iso gida bayan guduwa dayayi ya bar arisha acan abuja.
takaici da nadama kamr zai kashe leelah musmmn data ga farees ya gama fassara abun da wani yanayi...
zai fara mata question ta hade rai ta shareshi batare da ta kulashi ba tawuce sashenta da sauri sauri shikuma ya karkada kansa yafara sauka kasa yanata murmushin mugunta.
atafannin leelah tana zuwa dakinta ta fada kan gadonta tare da rushewa da wani irin matsanancin kuka.
duk sai taji ta rikice jin feelings guda biyu masu nauyi sun cirke mata kai she is deeply regreting going to his room kuma saida taga shamsan din a daren yau kafin nan ta fara gane cewa tana asalin sonshi aranta so bana wasa ba.
the fact that she is just realising she have true feelingz for him after he fired a gun at her has make it worst.
amma kuma tayaya ne ma zata iya soyayya da mutum me halin walaknci irin nashi..
all she can rmber is how he look at her like a slut kuma ya koreta a dakinsa da bindigar babu imani a lamarinsa..
she just cant believe he shot at her, ashe haka yake baida imani baida tausayi, ruwan zafi ne fa ya zuba mata akafa but he ignore her nd fired a gun at her after calling her a slut..
tanata tuna hakan tana dada rushewa da kuka jikinta na rawa sosai dan tunda take bata taba walakntuwa da kaskantuwa kamar na yau ba. dakyar bacci yazo ya dauketa ahaka
wajajen 1.00am na dare shamsan yagama kimtsa kansa inda ta zubar masa da tea din haka ya kwashe komi ya tsaftace wajen snn yay bisimillah ya dale gadonsa ya zauna tare da jawo wasu books har guda biyu, na farkon an rubuta Can’t Hurt Me by David Goggins. na biyu kuma sunansa Attached by Amir Levine nd Rachel Heller
jiya yay deciding zai karanta duka books din nan specifically dan yasamo softer mindset da personality growth din da zai sakashi ya fahimce yadda ake wasu abubuwan a relationship ta inda bazai iya walakanta ushna batare da ya lura ba.
he believe cewa baida wan lkcin da zai tsaya saka hanklinsa akan mace bare ma ya lura da yanayinta ta sosai
kuma daga ya fara nuna mata soyayya yasan batun aure ne kawai zai biyo baya dan bazai iya yin wani dogon jira ko jinkiri ba.
acikin nitsuwa ya fara karanta 20 good pages of each in spec of 30 minutes kuma sosai fahimce abun dake ciki dake shi photographic memory ne dashi
yana gama karatun ya aje book din agefe ya sauka kasa ya dau tsaftacen ruwa a gora ya zauna zaisha kenn sai ya jawo wayarsa yana budeta yaci karo da email daga rihanna
bai wata wata ba ya bude email din yaga duk tarkacen letters da credential din ushna aciki,
hanklinsa da idonsa duk ya zuba akai yana shan ruwansa ahankli yana karanta komi da komi dake ciki
after some min wani kayataccn murmushin sa me wuyar gani ya kwace masa ya dan kyabe baki
saiyau yaga asalin sunanta ushna murad saleem.
dake hakan kawai aka rubuta bata yadda an saka mata zamkora awann karon ba...
she was born in nigeria but raised nd studied in london.
har cikin ransa he was soo impressed dayaga excellent academic records dinta the girl is damn smart nd super intelligent. he wish dat havard taje tay karatun nan ba LSE ba
ganin cewa dayan kamfanin patners dinsa na dubai ne ma suka turota yasaka shi karkada kansa with anoda soft smile.
iyaka abunda ya duba awayar kenan sai ya aje ya shige bayi yay alwala ya fito, saida ya kwanta akan gadonsa snn yay adduar bacci duk dama dakyar da wuya tunanin ushna ya fice masa akansa da zuciyarsa kafin nan ya samu yay bacci..
washe gari sassafe gidan ya dau wani irin shiru masu aikine kawai suketa zirga zirga chefs kuma suna kitchen sunakan shirya musu abincin karyawa
few minute bayan shamsan ya fito daga dakin motsa jiki kai tsaye wajen wanka ya nufa ruwan dumi yana kwarara daga saman shower yana sauka kan fresh and smooth murdadden jikinsa ahnkli, ayayinda yajingina hannayensa a jikin bangon bathroom din idanunsa a rufe tsam yana jin yadda gajiyar shekarnjiya da jiya ke dada fita daga tsokar jikin sa.
babu tantama tunda ya samu isasshen bacci me nauyi jiya sai yaji kmr stress din dake kansa ya dan ragu
shide Bai san me yake jawo hankalinsa kan tunanin ushna ba amma sai yaga wai yana yawan tunata musmn ma jiya daya karanta file dinta yasan wasu abubuwa dagata fannin rayuwarta
jin yanda ruwan yake gudu yana sauka masa ajiki ahnkli yabuɗe idanunsa yana jin saukar wani abu a ƙirjinsa wanda bai saba da barin abu yana shige masa kai haka ba.
"Shit." Ya furta a hankali, yana jan numfashi mai zurfi.
a tsanake ya kashe shower ɗin ya ɗauki babban white tawul ya goge ruwan jikinsa da sauri ya dawo dakin ya tsaya A gaban madubi yanata kallon kansa atsanake yanajin fayau aransa kamar ba shi ba.
Idanunsa sun riga sun saba da rashin nuna rauni Sai dai ayau shikansa ya dan fahimce cewa da akwai wata sabuwar abu acikin ransa.
he feel like he is falling in love akaro na farko a rayuwarsa amma sai bai wani gama yadda da hakan ba. but with the way yake cin karo da ushna a tunaninsa da routines insa snn suke crosing path sai yake ganin kamr something very special is destined to happen btw them soon.
After a while ya fara shiri ya saka bakin shirt mai kyau snn yaɗaura designer pants dinsa da suka dace da hadadden shape ɗinsa Black colour me kyaun gaske shima kafin ya ɗaura wristwatch mai daraja a hannunsa ya ɗan shafa turarukansa daya saba shafawa ya dauki over coat dinsa baki shima yasaka..
sai yakasance kusan komi najikinsa baki ne as usual bakaramin kyau yayi ba
yanakan latsa wayarsa ahankli harya fice daga cikin dakin qurds dinsa suka rufamai baya.
kasa ya sauko cikin nitsuwa ya samu har angama setting table cikin kasaitcn nitsuwa ya karaso duk dama the morning was so awkward sabida yadda kowa yafito dining din da wani yanayi aransa, hjy ummu salma har yanxu tana jin dadi aranta tun akan travel chq din da yabayar na zuwan leelah hutawa akasar waje
kanwarsa rihanna kuma da dar dar ta fito da fargaba aranta tana tsoron kar ya mata masifa akan tura masa docmnt din ushna ta personal email dinsa datayi jiya dare dan har suka gaisa bata sake ranta ba
daga karshe leelah ce ta fito da daurarren fuska ta gama shirin tafiya amma sai harbin iska take tana wani fizga haka taki gaishe da uban kowa
farees kuma yabi ya saka mata ido yana mata wani irin kallon zargi daga ya kalleta sai ya kalle shamsan sai ya kyabe baki.
leelah sosai ta gane me farees yake nufi da kallon dayake musu amma ko acikin wasa shamsan baikulasu ba