Sashe 29
Tales Of Wazeeris Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
irin International Placement Analyst din nan ne da ake ce musu Probationary Executive Track sbd already ita final year student ce a university ana saka ran daga tagama wannan gulf program din final exam kawai zataje tayi a london nd if she is lucky daga nan kuma sai tafara aikinta a dubai kai tsaye.
cikin lumshe ido da budewa ahankli tace masha Allah...da sauri ta dauki wayarta da har zata kira lambar ushna sai kuma ta tuna cewa jiyan ta nemeta sosai bata sameta ba, she need to find that driver dan ya kaita har inda ushna din take sbd ajikin letter an rubuta cewa gobe gobe ne zasu fara zuwa aiki
ajiye letters din tayi duka akan table tanajin wani irin nitsuwa da farin ciki aranta msmn wa ushna.
shigewa cikin mega walk in closet inta tay wanda daki ne guda na zallan kayan sawarta, kowani irin, ga bags, perfums, takalma, da sarkoki da komi da komi nata. anan ta zaɓi kaya masu kyau da daraja snn tacire na jikinta tasakasu...
bayan kamar rabin awa tana shiri sai can ta fito tsaf a shirye da wani irin hadadden flair boubou gown golden colour na original babban super exclusive atampa daya gaji dahaduwa.
ta yafa babban veil mai tsayi da fadi yana nan kamr lafaya amma ba lafaya ba sbd tsabar tarbiyar da suka samu na jini sarauta ya saka bata iya dressing inta anyhow ba kusan dole ne idan zata fita da leshi ko atamfa saita saka irin manyan veils ko lafaya akansu.
acikin nutsuwa harta sauko falon kasa cikin takunta mai sanyii anan ma bata cikaro da kowa ba, waje ta nufa tana isa harabar gidan personal gurds dinta suka matso da wani hadadden ɓaqar lexus 700hp gabanta aka bude mata ciki ta shiga tazauna da letter din ushna din acikin yar jakarta na hermes kai tsaye aka wuce da ita prime real estate
suna isa ko shiga ciki batayi ba tasaka gurd ya kira mata drivern da ranar yakai ushna.
yana zuwa gabanta ya fadi kasa yay gaisuwa ta tambayesa address din ushna yabasu nan atake
tasha mamaki dataji sunan hotel ne amma kuma data tuna cewa
ushna din bakuwa ce a kàsar sai bata wani damu ba..
ahnkli ake janta acikin motar ayayinda ta dan maida hanklinta kan wayarta ganin ansake cire mata kudi irinna jiya kuma tasan bazai wuce farees ba.
kyabe baki kawai tay ta maida kallonta jikin window tay shiruuu har suka iso batama lura sosai ba.
it was 11:am dede na safe, suka iso harabar hotel din lkcin waje is calm babu wani yawan mutane masu shige da fice, ahnkli ta gama karewa wajen kallo amma bata sake ta sauko kasa ba, tana daga zaune daga cikin car din ta aika daya daga cikin private gurds dinta aka shiga ciki dan a duba mata ushna.
baifi minti biyar da shigewarsa ya dawo ya gaya mata cewa ushna bata nan tafice tun da safe.
sauke ajiyan zuciya tay ganin she have no oda choice face kawai ta sake gwada kirarta awaya.
tun suna cikin harabar hotel din ta fara kirarta, bugu daya kuwa ya shiga, yay na farko ya dauke, ya sakeyi baa daga ba saida tay sau uku snn ta hakura tace ma driver yakaita bank kawai.
cikin girmamawa driver ya amsa tare da kunna motar tana lura har yanxu ushna bata kirata ba, sautin hmm ya kufce mata, dan lafewa tay ajikin seat talumshe idonta for a moment dan har ga Allah bataso tayi judging din ushna ko ta kullace da mummunn zato.
sun juyo kenan har sun kai bakin gate nan take kuwa taji wayartan na ringing tana daukawa taga ushna ne tana karawa a kunnenta tun kafin tay magana ushna ta katseta cikin sauri tana cewa..good morning maa, i am so sorry ive missed ur calls dama wayar yana cikin jakana ne sai ynxu na gani
cikin sauke relief rihanna tace ohh thank God… ina kika shiga haka? can you see me ryt nowwww
Ushna ta bude baki zata bayanin inda take din kenan sai network kuma ya katse su tafara jin shuuuu
sunyi sunyi suyi magana amma inaaa karshe dai rihanna ta gaji ta katse wayar ta sake kira saiji ana cemata unreachable..
haka suka ci gaba da trying juna kusan minti 20 ba tare da sun samu wani kwakkrn connection ba har Rihanna ta fara gajiya, tafara duba screen din wayar tana jin wani kalar frustrations
ita da ace ma taji inda ushna din take da har wajen zasuje ta same ta amma gashi ko gama reconting netwk din bai kyalesu sunyi ba
tana tsaka da tunanin mezatayi kenan sai kuma kirar Shamsan ya shigo wayarta da dumbin mamki tareda fargaba ta dauka
ta sauke muryanta kasa kasa cikin tsantsan nuna darajawa da girmamwa tace "asalamu alaikum.
after some min ya amsa
tafara gaisheshi cikin nitsuwa amma bai amsata ko sau daya ba har saida tayi shiru snn yace"kin tabbata kina lafiya ko?
tadan yi shiru zuciyarta na bugawa saboda irin coldness din dayayk mata tanbayar dashi da kuma yadda ya katse gaisuwarta kamar ba komai ba.
cikin sanyin murya da yanayin fargaba aranta tace Alhamdullah yaya,.. i think i am good.
wani dan short silence ne ya biyo baya kamar yana nazarin muryartn can kafin ya sauke muryasa kasa kasa duk dama har yanzu muryan tasa tana dauke ne da wani irin authority da kwarjini
yace 'are you sure abt this..
kasa amsawa tayi dan tasani sarai shamsan bazai taɓa kirarta out of the blue haka kawai yafara tambyrta ko tana lafiya ba kai dolene ma akwai matsala ata wani waje
kafin ta bude baki cikin katse ta yace if there is anything that is mking life difficult for you money or any support you shud text it to me
ta yi saurin girgiza kai duk dama tasan ba ya gani muryarta na dan rawa rawa saboda fahimtar inda ya dosa da sauri tace...no yaya everything is fine bana bukatr komi yanxu…
ya yi shiru na seconds kadan cikin kankance murya almost like a warning yace
toh ki tabbatar da hakn
sai kuma ya dan janye numfashinshi ahnkali kafin nan yakara da cewa..have u gone to the office..
cikin tattaro makanta nitsuwa tare da gyran murya tace noo nafito ne zanje bank...sai kuma tayi sauri ta canza maganan tace..ave been trying to reach this intern girl amma kuma netwk ya hanamu mgn kuma bansan inda take ba.
shiru yay kamar bai jita ba daga bisani sai taji diff wai har katse wayarsa.
dan kyabe baki tay tare da sauke nannauyar ajiyan zuciya da sauri tafara neman layin bank manager inta
bugu uku ya dauka suka gaisa ta fara tambayarsa meyake faruwa bai wani boye mata ba yafara mata bayani cewa sunga ancire kudi ne mai dan yawa a informal trust acct dinta bayan kuma tun tana karama ba'a taɓa cire ko one naira aciki ba, dake acct din asali ma mhaifyrta ne tabude matashi amma kuma duk kudin da ake sakawa aciki tun tana karama legally nata ne
but the acct is in her mothers name, so definlty mamanta zatagani in aka cire kudi aciki, dan irin acct din gatan nan ne da iyayen ta suka mata tun tana karama ana saka mata kudi akai akai for no reason aciki.
tun bai gama mata bayanin ba taji cikinta na wani irin juyawa dan dama saida ta fada tasan shamsan bazai kirata haka kawai.
yanxu hala mum dinsu ne ta gaya masa zai iya yuwa kuma kp suna suspecting in kudinta yakare ne a sauran acct inta bata so tagaya musu dan kar ace metayi da su.
muryanta kmr na wanda zatay kuka cikin xizewa ty ma manager din godiya batare da ta so jin karin bayani ba
tana sauke wayar daga kunnenta ta dinga kirar farees awaya bai daga ba wani irin kuka taji ya riketa a kirji dan bata san har yaushe yayi mata bincike ya dauka mata ATM card na infoml trust acct inta ba.
sosai ranta yay mugun baci jikinta yafara rawa rawa ahnkli, dan kudin bai wani dameta ba amma abun magana agaban iyayenta ne kwata kwata bataso.
that was her family acct for good sake meyakaisa taɓawa, wato dan jiya tay limiting din dayan shine bari yau ya dauki wani acct din ko.
tsabar zafi da takacin dataji batasan sanda hawayenta ya subuce ya fara sauka mata yarrrr ba..
ranta a dagule ta share hawayenta for a moment tay shiru batace ma driver ya kara gaba dasu ba bata kuma sauka ba
suna dai tsaye a gate din
hotel din tadan lumshe ido tana kkrin shanye komi trying to calm herself down for abit amma innaa wani irin haushi ne ya kamata hannunta na rawa rawa ta bude wayar ta hau kirar fareess akai akai akai kamr zata kashe masa battery amma bai dauka ba da tsananin bacin rai ta rubuta masa wani irin zazzafar text na cin mutunci ta tura masa tace masa maza ya dawo mata da duka credit cards dinta dayake sata tun kafin ta hadashi da yayanta
text din yana tafiya sai taga wani encrypted text ya shigo wayarta
duk ta dauka daga bank ne da wuri ta bude sai kuma taga map da address ne na inda ushna take exct
tarasa waye ne ya turo mata gashi is encryptd bata da wani hanyar da zata san ma waye ne ayanxu musm ma da ranta yake mugun ɓace
idanunta dayayi jaa ta goge da hankynta snn ta bude jakarta ta fito da tsddn bake powder na fenty ta gyara fuskarta dashi
kafin nan ta miƙawa gurd din text din ya jona da GPS device na motar atake yana nuna masa inda ushna take
wajen nada nisa sosai
amma ba wann ne yake bashi mamaki ba his device is only picking signals ne daga jikin mini spy camera na shamsan musmn wanda yake makale a jikin hnkynsa wanda jiya da safe yay amfani dashi
wanda hakan yana nufin duk inda yarinyar take to akwai hankyn shamsan atare da ita, nd the only person dat can knw where she is is shamsan knan shi ya turo ma rihanna da address na inda zata sameta.