← Book details Tales Of Wazeeris Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 19 OF 62

Sashe 19

Tales Of Wazeeris Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

tsabar takaici Leelah batasan ma sanda ta juyo tafara kallonsu da hawaye a idonta ba.

da bacin rai tace u guys shud just shut up okay toh wayasan ma sabd ku ne yaki kulani maybe he got irritated by ur presnce kunsan shi baison yafiye ganin tarukuce

sosai maganar ta cakkesu suka tsaya sunata kallonta Nala tace irritated by us?

cikin yatsina fuska sanah tace excuse me? kina nufin mune tarukucen kenan

Leelah ta daga girarta can sama cikin rolling musu eyes tace wai saina muku bayani ne, mtsww, comon look at yourselves mana you both looked stupid nd i know my Shamsan very well he just hates stupid girls or some attention seekers vibe nifa inaganin dan yaga dukkanku kuna ta kkrin recording dinsa ne shiyasa ma yay decidin not to even entertain us nide jikina nabani cewa kune kawai kuka jawomin komi

fuskar Nala atake ya canza Sana ma ta hade rai tace "wow." hakama zakice mana

..Leelah ta juya kanta gefe tace just saying

cikin bacin rai sana tace"you know what? maybe he's just not interested in you kece kike mutuwa akansa infact ure soo damnn below his standard ki kalleshi dakyau snn ki kalle kanki mana karki wani daura mana laifi

kafin Leelah ta jiyo ta samu daman amsasu

Sanah ta bude kofar mota afusace ta sauka kasa, tana sauka tace ma nala girl pls get down let's go home.

cikin bacin rai itama nalan ta fito suka bar Leelahn amotatta ita kadai nan ne kuma ruwan idanuwanta suka cika da kwalla bata tsaya kallonsu ba aguje ta murza stiring motar tanufi gidansu ranta a mugun bace

tana isa gida kai tsaye ta nufi babban falonsu da sheshhekar kuka wanda tun daga nesa hajiya Ummu Salman tagane cewa tabbas da akwai matsala..

tun kan ta karaso ta mike tsaye tana cewa haba Leelah yadahaka da kuka ya akayi?

suna hade ido kawai taga leelah ta fashe mat da asalin kuka

agaggauce Hajiya Ummu Salman tajawo hannunta suka dan zauna akan chair dan daga antaba leelah ji take kamr ranta ake soyawa da mangyada

da tsananin muryan tashin hankli tace subhanallah me ya faru?

acikin kuka da kyar Leelah ta fara gaya mata komai da komi da yafaru tun daga cikin airport har zuwa dawowarta gidan nan bata rage komi ba

wanda tun bata gama narrating labarin ba fuskar Hajiya Ummu Salma yabi ya canza.

bawai dan bata san halin Shamsan ba sai dan gani take kamar jikarta tawuce gaban namiji ya walaknta ta

wayarta ta dauka ta dinga jera masa kira lokcin shi kuma yana kan meeting dinsa gashi tagama saka rai cewa daga yadawo daga tharim vale anan gidansun yakamata ya fara sauka dan dama tana jirane yazo ta ji me uwarjini ta fada masa game da auren sa.

sunfi awa biyu suna jiran ya dauki wayarsu ko kuma ya kira amma inaaa har yanzu babu shi babu labarinsa

hakuri kawai ta dinga bawa leelahn tana wani yagalgalata tana shafa kanta tana cewa baby nasanki da zafin zuciya amma kar ki bari dan wann abun ya karya miki gwiwa akan mijin aurenki, dama su maza masu daraja ai ba a samun kansu da zuciyarsu cikin sauki danhaka kiyi hakuri kinitsu ki kara kwantar da hankalinki kinji???

Leelah ta lumshe ido tana kokarin danne sabon kukan da ke kokarin kubce mata dan kuwa ta mugun tsanar walakanci dan har ji take kamar zata mutu dan haushi

Rihanna dake zaune akan royal dining table tana cin abincinta cikin nutsuwa tun daga farkon maganar tasu tana ji amma ko tsoma musu baki batayi ba

harsaida taci abincinta takoshi dam kafin nan ta daga kai lokaci guda takalli Leelahn snn ta maida hankalinta kan bowl na fruits inta ta cigaba da cin fruits din acikin nitsuwa.

sai can kuma taga Leelahn tamike da saibin jiki idanunta duk sun kumbura saboda uban kuka data ci hakankuwa bata kara kula kowa ba tahaura sama fuuu zuwa dakinta ayayinda Hajiya Ummu Salman ke bin bayanta da kallon tausayi.

CONTINUE....

#SURAYYAHMS
TALES OF THE WAZEERIS

THIS STORY IS NOT FREE

PAY 700 NAIRA FOR WASAP

2K TELEGRAM VIP GROUP

INTO
ACCT:9132352275
MOHD SURAYYA SULE
OPAY

EVIDENCE 08060712446

*AREWAPEN @SURAYYAHMS*

#SURAYYAHMS

*13:*
bayan ficewar leelah a falon rihanna tanagani haj ummu salman tahade tagumi ta hade rai tafara wasu irin kananan magana tana jan tsaki tanakuma mita ciki ciki akan ire iren halyayyar shamsan..

tana maganan ne dede yadda tasan rihannan zataji amma sai tanayi kmar da kanta kawai takeyi.

daga cikin ranta kuwa so kawai take rihannan taji mitarta da kyau dan takai masa mgnan kunnensa yaji snn yasan da cewa ranta kwata kwata baiso abnda akai ma jikarta ba.

sosai rihannan ta fahimci cewa matar tana da son kai da kuma son zuciya dan ita sam bata ganin laifin leelah akan komi komiye leelah zatayi agidan batason taga ana mata gyara ko fada bare har awakalnta ta

dada jawo bowl din fruit inta gabanta tay tacigaba da ci batace komi ba kuwa ta dauke kanta tay kamar ma bata wajen.

daga bisani taga da hajy ummu salman takasa hakuri rufe idonta tayi kai tsaye takira mahaifinsu mai martaba daga can kanon tafara kawo masa kara da kananan mita akan abunda shamsan yayi ma jikarta leelah, abunda bai taka kara ya karya ba but she was so hurt, she wasn ever planing to let it go dan tana da wani irin huge ego ne,gani take kwata kwata bai kamata a walaknta jininta haka ba.

Duk dama ta dan tsufa amma halinta na zafin kai da raunin zuciya yananan ajikinta har yanxu dan ta mugun tsanan ganin ana taba mata jikarta leelah wanda tun farko itace ta gama sangartata.

har tagama mita da bambamnta shide mai martaba sarki abdallah waxeeri baice mata komi ba banda hakuri daya bata sai a snn taji cikin zuciyarta yadanyi sanyi, daga nan saita mike tsaye ta haura sama tabar rihannan anan falo tana kan cin fruit dinta tare dabuga lissafin yadda zatakai ma shamsan files da appliction letter din ushna data karbo.

tay lisafin duniyar nan ta kasa billewa sbd shakkarsa datakeji aranta, gashi ta riga tay ma ushna alkwarin cewa itace dakanta xata mata submiting din kar kuma takai masa ne ya masifeta irin na ranan duk sai taji wani kalar tsoro da fargaba ya gumeta taciki.

dagata bangaren hajy ummu salman kuwa tana hawa sama nan da nan ta fara kawowa me martaba batun zwn shamsan tharim vale

tana bayani at same time tanata masa questions dan tasan shamsan kam baxai taɓa iya budar bakinsa yay doguwar magana da ita akan topic din da yasani cewa bai shafeta ba

snn itama inda takejin mugun haushin abunda yay ma jikartan nan gani take kamr in suka hadu ranta ma zai iya baci ta harxuka ta fara masa masifa..

Duk question din data tambaye mai martaba kusan amsa daya ne kawai yake bata..

gashin nan dai ya jadadda mata cewa maganar aure uwarjini tayima shamsan din amma kuma sanin cewa ba'a yanke musu hukunci da lokacin auren ba tukuna yasaka taji zuciyarta bai kwanta ba...

dadin karawa dataji me martaba yana cewa anriga anba da shamsan cikakken daman da zai iya zaɓar makansa wacce yaga tadace ta zauna dashi daga cikin yayan sarki murad zamkora..

jin ba akawo maganan leelah aciki ba yasaka bata wani gamsu da komi ba

kuma taso ace itace jagorar kakaninsa da xasuje har zamkorar suyi ma shamsan din zaɓi dakansu bashi ne zai zaɓa dakansa ba.

ita wann dama da aka bashi sam bai mata dadi ba tay ma memartaba mita da bambami a kunnensa yafi buhu sabain.

aganinta idan itace taje tay masa zaɓen zata samu wani power da zata fi iya cin uwar yarinyar da kyau tareda nuna mata matsayinta na kaskantacya kodan ta fara share ma jikrta leelah hanya dakyau tun kafin ma ta iso.

saidai sanin cewa ba a ja da maganar uwarjini sai tahadiye wnn baqin cikin aranta, tasan dai koma miyene anan dai gidan nasu na lagos shamsan xai fara aje musu matarsan domin su fara ganin halinta da lapses dinta nd then she knew by then she will have enuf time nd energy na samun daman cin uwar koma wacece zaixo ya zaba.

kafin su gama wayar saida ta tabbata takara tuna msa da maganan auren jikarta leelah aganinta dolene fa shamsan ya aure jikarta sabda itace kawai ta dace da shi.

shide baya cewa komi dan ata wajensa yasan asalin hukunci yana daga wajen shamsan ne shikansa da kuma uwarjini,

yau idan shamsan ya budi baki yace baiyason leelahn to babu tantama ko shakku uwarjini ma bazata taba amincewa amasa auren dole ba koda kuwa ummu salman zata kashe kanta ne....

mai martaba yana sane sarai da cewa uwarjini is secretly feeling bad and angry da yakasance har itace dakanta tay kuskuren daya jawo ruhi me tsarki ya sauke ma shamsan nauyin duka consequences din xunubinta akansa ta hanyar sakata hada aurensa na farko aduniya da wata baiwa.

wann hukunci da ruhi ya yanke haryau yana mugun ci mata rai, nd ony few ppl kamr shi sarki abdallah da uncles dinsa sune kawai suka asalin sanin yadda abun yake mata mugun ciwo da zafi.

har tagama masa bambaminta akan jikarta leelah bai mata musu ba ahaka yabi da ita har suka rabu lafiya dan baison ya fadi wani maganan da zai dameta sosai.

ata fannin farees kuwa yau dinma gabaki daya a abuja yasake wuni yana nan dai amakale tareda sarauniya Areeshah awajen taron da suka je da mahaifinta yana bibiyarta kmr jela.

duk da jan ajinta ynxu tana iya daurewa ta sake jiki dashi har ta dan nuna masa alamun so da kulawa dan tasan duk duniya babu me bata kudade masu yawa abanza da wofi kamarshi

yau sunjima atare anan abujan suna shagalinsu saidai abu daya ne yake masifar damun xuciyar farees dayaga yadda taqi sam sam ta nunashi ma mahaifinta

duk ya dauka ko dan akan baibata complte kudin surgery bane yasaka take boyeshi ba haka abun yake ba, kwata kwata shi baisani ba tsantsar wayo da basira kawai arishan take dashi.
Chapter 19 · 0% Book details