Sashe 58
Tales Of Wazeeris Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
kawai sai taji ya fara kuka yace na shiga uku rihanna pls dont leave me wallahi tallahi ina da tabcacin akwai wani wanda yakeso ya rabamu..shine ya aikota dan wallah tallah bansanta ba why did i feel in my heart dat ur brother is behind this..nasan hala shine yagaya mata inda muke dantazo tamin sharri arabamu, i knw he want this marriage to crumble..rihanna pls
jin yadda ya riketa gamm yanata kukan yana karyace karyace yasaka ranta ya dada baci sosai yana sako yayanta jikinta ya fara ɓari numfashinta ya fara hawa sama sama
da karfin tsiya da batasan tana dashi ba ta turesa da kafarta ya fadi akasa yana kuwa dagowa ta wanka masa wani dan uban mari mai zafi da ƙara
ranta a mugun bace muryanta harna rawa tace "ive tolerated enuf of ur shit,.but let This be the last time da zaka sake alaqanta yayana da matsalarka kayi na farko lkcin auren mu kaci nasara namasa rashin kunya na aureka but i am not dat girl anymore..infact you can stay here nd enjoy the rest of the day with ur whore, sai dai kasani wallah daga yau bazaka sake taɓa jikina ba tunda rayuwr da ka zaɓar ma kanka kenan. duk abunda ke faruwa dani is all my fault, i shud have listen to my brother when he told me ure not good enuf to be my husband
tana fadin haka taja hanun jakarta tabarshi sakaka awajen da dan guntun hawayen karyansa.
kasa motsi yayi dan yasan idan yabita xata iya masa abunda har ya mutu bazai manta ba har ta bace ma ganinsa yana dai tsaye bai iya ko motsawa ba.
dagata bangaren ushna kuwa kusan yau acikin fantasy world inta ta wuni, rolling in soft bed daga dungu zuwa dungu thinking of her future life nd how mutum me kudi da aji kamar shamsan is going to ever fall in love with her ayanxu inda take din nan.
dagata fara tunanin aikin da mr james ya bar mata batayi ba sai kuma ta sake karkata tadawo cikin kundin tunaninsa da murmushin kamuwa a soyayya me zafi yau ta wuni, which spikes up her happy hormone, a wani bangarena ranta tanajin zata kasance tare dashi wani bangrn kuma tanajin kokontan yuwar hakan sosai.
wajajen karfe 2:30pm na rana nurse tazo ta sake gwadata sosai ta tabbata kominta dede sukayal ta dauki cheq na kudi da shamsan ya bayar aka miƙa mata ta dinga godiya tana washe baki dan har da extra waiting fees yasa har daki tazo tay ma ushna sallama kafin nan ta tafi, sukayal aka bari ta cigaba da kulawa da ita, kome take so sai taga an kawoshi wani bin ko bata bukaci abu ba zakaga an kawo.
duk tarasa yadda zatayi ta tambayeta inda shamsan yaje can sai husna ta fado mata arai, ta tambayeta ina magen take, da dan murmushi sukayal tace mata ai husna bata fiye saukowa ba sai in shamsan yana nan sbd pet cat dinsa ne bata zuwa wajen kowa saishi. tahaka ne tasamu ta tambyeta inda yake sai ta gaya mata cewa yay tafiya ne amma tana ganin kmr gobe ma zai dawo
sosai hakan yay mata dadi aranta sai taji hanklinta ya kwanta sosai, jim kadan ana idar da sallahn asr sukayal ta hada mata sabon ruwan wanka snn ta kawo mata wayarta da jakarta da shoes inta, da kayanta an wankesu angoge su tass suna qamshi me dadi. tana fitowa daga wankan haka ta kawo mata wani abincin taci sauran kuma tay mata packging dinsu a clasy containers a kitchen ta zubasu a wani jaka da park na chinesse detox da expnsive herbal tea bags kala kala masu inganci da armashi.
dan already msss lara charles ta kirata awaya bada jimawa ba ta sanar mata cewa karfe hudu zuwa karfe hudu da rabi haka zata zo ta dauke ushna.
bayan ushna tagama cin abinci haka nan tasakata agaba ta karasa shiri ta maida kayanta jikinta, ta dan tattara mata hoodie da shot din dake taga kmr tana son kayan ta saka mata shima awata yar jaka wanda zata tafi dashi. ushna ta gama shiri bada jimawa ba sai ga mss lara ta iso
royal qurds dake gadin gidan ne ya karaso da ita ciki,sukayal taxo ta sameta atsaye tanakn kkrin kunna wayarta da sanyin murya tace ranki shi dade the secetary is here..
batare da ta juyo ba tace okay i am coming.
sukayal ta karaso ta kwashe kayanta tay waje dasu, kasa cigaba da danna wayar tayi ta tsaya cak kmar zatay kuka tanata kallon dakin tana tuna unforgtbl memories da wani irin feelings in data ginashi kwana biyun nan aciki wanda bata sa tabbacin ma ko zata sake cin saar yin karo da irin sa ko ma wanda yafisa anan gaba...
after a while saikuma ta sauke ajiyar zuciya mai nauyi cikin shanye komi aranta ta bude kofar ta fito tana tafiya ahankli har ta karaso kasa inda su lara charles din suke
samu tay har ankai duka kayanta waje suna ganinta duka suka miƙe tsaye sukayal tadan sunkuyar dakai lara kuma ta tattaro murmushi me sanyi akan fuskarta...
ganin yadda suke kallonta da sjakka shakka yasaka taji kirjinta na bugawa da sauri sauri kafin ta bude baki mss lara charles ta matso da girmawawa ta miƙa mata hannu da wide smilea tace i am lara charles maa. i am here to pick u up. i hope ure ready maa.
kunya ya kusa daskarar ushna adan daskare ta miƙa mata hannu cikin gyaran murya tace "i am...thanks .
mss lara ta gyada kai ta tsaya acan gefe
ushna ta kalle sukayal babu tantama tasan matar takai ta haifi biyunta, tuna ydda ta kula da ita sosai yasaka ta karaso kusa da ita tace "mm zan tafi, nagode sosai. sukayal ta dago kai da murmushi tace aa ranki shi dade ai nice da godiya. i wish u safe nd good recvry
ahnkli tace thanks, har zata wuce kenn sai taga husna ta sauko ta zuba mata idanu, tay saurin dauke kai zata juya sai taga kuliyar tagudo tazo jikinta, da uban mamaki ta rusuna kasa tadan shafa kanta sai taga tay lumui ta dan lafe mata ajiki..karamin murmushi tay acikin ranta tace" okay nasan dai murna kike zan tafi, tafara shafa kanta, tace good bye rude girl, nd pls stay away from my man he is mine nd mind alone okay?
..wani tsalle taga husna tayi kmr taji metace ta ruga aguje ta haura stairs tana meoww meoww tana karkada ma ushna wutsiya, ushna tay murmushi ta saka kai gaba mss lara ta bita abaya, suna kaiwa harabar gidan ta dinga kallon tsarin gidan taga ashe pent house ne me masifar tsada da girma dan tun zuwan ta bata leko waje ko sau daya ba.
agaban wata armored suv lara ta wuce da ita ta bude mata gidan baya ta zauna kafin nan itama ta shiga ta zauna agaba. akabar ushna ita daya abaya kamar matar oga.
sanyin A.C na busata tanata jira dai taji an tambayeta address sai shiru, gashi glass in motar tinted ne bakasa fai take gane street din da suke bi ba.
yadda taga kowa na dan shakkarta yasaka kawai tayi shiru batace komi ba,.
after a long drive taga sun iso wani hadadden gida me katoton gate
duk dama batasan ina bane but she is damn sure wann dai ba hotel inta bane gabanta ne ya shiga faduwa har suka shigo taga anyi parking a wani haddn parking space, nan take taga wani security da ya iso ya bude mata kofa cikin rusuna kai da girmawa.
kafin ma tasauko mss lara charles har ta fito tana murmushi ta tsaya adede kofar motar tace you are welcome maaa.
kan ushna a kulle ta sauko kasa gabanta yanamai tsananta fadi tarasa meyene yake shirin faruwa..
dan gida ne har gida shi ba babba sosai ba shi ba karami ba saidai ya hadu kure haduwa ga dark green trees da pools da wasu irin line up palm trees da kala kalan matured decorative flowers.
duk dama adan rude take amma daga ganin gidan tasan tsarinsa bana kananan kwari bane ut has everything nd anything she can think of, yet it look so soft nd matured so typical of shamsan's style dan ta lura kamr baya kaunar loud nd shouty luxury kalar yan karya da fafa yafison elegant yet simple nd original luxury.
tana gama tsayawa akusa da lara taga mai gadi da securitie men da and women sunkai su shida suka karaso ta gabansu driver ma ya karaso
gaba ɗaya suka rusuna kai cikin girmamawa suka fara gaisheta kowa yana cewa
"welcome ma'am. wasu suna ranki shi dade
ushna ta ɗan kallesu da mmki bata san ma me zata ce ba kawai tabisu da faffadan murmushi.
dake sunsan shamsan din ma miskile ne they automatically assume itama hakan ne, they apreciate the fact that she stands nd even smile at them da sakin fuska.
lara ta matsa kusa da ita tana murmushi tace"please..."
ta nuna mata hanyar shiga.
ahankali ushna ta fara jan ƙafafunta tana binta suna tafiya tana dada satar kallon gidan.
tun daga entrance ɗin gidan floor to ceiling is crazy lxury ga marble floor masu wani irin kyalli, komai na wajen a tsare yake babu wani tarkace bare cunkoso sai qamshin flowers masu sanyi ne kawai ke tashi aharabar gidan
nan lara ta bude mata kofa suka wuce main entrance ushna dai idanunta na yawo ko'ina tana ƙoƙarin haɗa komai a zuciyarta amma gabaki daya taji ta kasa.
can ta kasa haƙuri ta ɗago ta kalli lara tace"excuse me...
lara ta juyo gareta da sauri
"yes ma'am? da ɗan jin kunya a muryanta amma ta fuske tace, "whose house is this? mss lara ta ɗan yi murmushi kamar wacce tke jiran tambayar tace.. his highness ask me to bring u here safely maam.
ushna ta ɗan gyada kai.
"oh..."suka cigaba da tafiya.
sai can taga sun sake tsayawa na wasu daƙiƙu lara bata ce komai ba sai can tace the key. maam did u have your key?