Sashe 35
Tales Of Wazeeris Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
yace ma sir abubakr ai shine yay ma ushna intevw jiya nd the girl is very dull bata iya komi ba, bata da tarbiya, ta masa kallon banza ta zageshi, nd he is very sure hala tay amfani da kyanta ne ta samu dawowa dan ta nuna musu ta isa.
dan haka yake dada bada shawara da akan asaka mata ido, wai sir abubakar shud make her life very hard let her understand true meaning of justice tunda ita tana gadara ne da daurin gindi
tun farawarsa mganan sir abubakar baice masa uffan ba har gama yayi shiru...
yana katse wayar yaja tsaki dan shi babu abunda ya shafe da da ire iren wann haukar kabilanci, shi dan yola ne ya jima da sanin mr tijjani olowatobi baida aiki sai hada case na kabilanci da addini.
even few yan uwansa yoruba ppl dat are der yana musu wann halin inde aqidarka danashi ba daya bane to ka shigesu awajensa
shikuma sir abkar yanajine da wani kalat bambalastan masifa da bala'i akansa baida saukin kai ko kadan amma iyakan abunda ya gani da shi kawai yake amfani, kuma matsalarsa na son takuri da masifa bai cire uban kowa aciki ba kawai mugun hali ne ajikinsa shiyasa dept dinsa is the most strickest, ba a wasa anan ko na minti daya, bayason wasa, wolrd class training kawai yake bawa young workers na kamfanin dakw karkashinsa duk baqin halinsan nan yafi kowa samun awards of excellence sabda ydda yake tsananta horo ma maikata masu tasowa..
awajensa babu wanda yatsira he hates u even bfr he knows you, dan wasu ma fir'auna suke kiransa aboye, indai kabari ya tsaneka to ka shigesu promax dan ko numfashi bazaka iyayi maikyau a office din ba ubanka kawai zakaci da aiki da kuma masifa babu kkautawa
har awa biyu ya wuce ushna tana office inta tanakan harhada aikin ta har tanajin kamr tamanta da komai, ta manta duk wani tsoro da fargaban fara aikin data kwana dashi
wajen karfe 11 da rabi intercom dake gefen desk dinta yayi kara gabanta ya dan fadi.
ahankali ta dauka tace
...yes
muryar Batife taji tana cewa Sir Abubakar wants to see you
gabanta taji yadan fadi tace okay snn takalli files din gabanta tadan kalli agogo sai tamike tsaye cikin wani irin sanyin nutsuwa tareda daukar notebook dinta takama hanyar office dinsa kai tsaye.
kallo daya xaka mata kasan cewa wayayya ce na kure misali, she was not raise in nigeria ajinta da energy inta daban yake dan ko kadan bata da tsoron idon mutane kai tsaye take yi abu bata duban idon uban kowa
duk wanda sukaga ta wuce zuwa office din sir abubakr sai sundan daga kai suna kallonta.
wasu su mata kallon tausayi da tunanin JJc ne da rawan kai irin na yan mata wasu kuma suna son sanin wai menene yarinyr take ji dashi ne da ta zamo bata da tsoro
ushna tana karasawa bakin kofar office din ta daga hannunta a hankali tayi knocking daga ciki taji muryarsa mai cike da hucin masifa as usual yace come in nd dont waste my time jare.
Ushna ta bude kofar ahankali ta shiga ciki
as usual Sir Abubakar bai dago ya kalleta ba ya cigaba da typing a laptop dinsa kamar bai ma lura da shigowarta ba
Ushna ta tsaya cikin nutsuwa tace u call for me sir, bai amsa bata ya cigaba da aikinsa kusan mintina biyar ushna tana tsaye sai can daga bisani ya dauki file daga gefensa ya jefoshi gabanta akan desk yace ke ja kujerae nan ki xauna
babu musu tazauna akan chair dake kallon nasan ahankali batare da ta taɓa file din ba har saisa ya kara turo wa gabanta snn ta dauka tana budewa fuskarsa a matukar daure yace how much have you finished?
Ushna ta dan gyara zamanta tace almost 80 percent sir.
akaro na farko kenan da yadago kwayar idanunsa dakyau ya kalleta da dumbin mmaki aransa amma a fuska xakaga kamar wani irin kallo ya mata mara dadi.
yarinyar da ake cewa bata da nitsuwa da hanklin kenan, hmm baiyi tsamanin zatace haka ba dan aransa yadauka ma bazata gane komi acikin abun da ya batan ba.
amma dake hali ne ajikinsa na son masifa da wahalar da mutum atake ya hade rai yace just seventy percent?
da ladabi tace yes sir.
ya dan jingina bayansa da kujera yace and what exactly gave you the confidence to think you've understood 70 percent of that file?
nan take ta yi shiru dan
batasan amsar da zata bashi ba ganin hakan yasa ya tabe baki cikin mita yace
that's the problem with interns just two hours in the office suddenly you bcome an expert.
Ushna ta sunkuyar da kanta can kasa ganin yadda ya gwaleta tun baiga aiki ba ahnkli tace i'm sorry sir.
da borin masifa yace
did i ask for an apology
stop apologizing nd just open dat file
adan tsorace da yanayinsa ta bude file din daya batan sai taga wasu sabbin property evaluation reports ne
yanuna mata wani page yace tell me what's wrong there.
idonta ta daura akai tafara dubawa atsanake
ya zuba mata ido ya barta kusan minti biyu daga bisani yaga ta dago kanta ahnkli tace the figures don't match sir.
yace which figures?
hannunta ma dan rawa rawa ta nuna masa tace this first valuation and the last market comparison.
da mamaki ya kalleta tun anan yagane cewa karya kawai mr tijjani ya kira yaga masa akan yarinyar nan.
dan tun dazu yake so yagane what is wrong da file din yakasa toh gashi nan kai tsaye ta nuna masa a inda ma hanklinsa baije ba.
tunda yake bai taba yabon kowa ba amma he seems impressed har cikin ransa.
karban file din ahannunta yay ya rufe kasar wuyarsa yace...very good excellent
Ushna ta dan gwalo ido wajje abazata dan bata yi tsammanin zaima ce hakan ba..
ganin tana kallonsa da mamaki sai kuma ya katseta da masifa yafara cewa ahh ahhh don't look excited one correct observation doesn't mean you're brilliant it means you're awake..ranar da kika min wani shirme i will squeeze ur blood and drink it.. kin fahimce ni
da sauri ta gyada kai ya sake kallonta irin kallon nan da yake yi idan yana kkarin gano wani abu game da mutum.
tuna wasu tsauraran kalamai marasa dadi da mr tijjani ya fada dazu akanta yasaka shi yace why are you here?
jin tambayar tazo mata bazata tace sir?
yace why are you in this company mumu girl meya kawoki why did u choose here why?
tadan yi shiru sai can tace to learn sir. ya tabe baki yace kowa dai haka yake cewa try again.
gabanta ya dan fadi cikin lumshe ido da budewa tace i want to build a career in real estate sir.
daidai nan ya dan gyada kai yace better hold that mission, karki bani wani dalili da zai saka nasan ba abunda ya kawoki ba kenan dan ni bana daukar hauka uban mutum zanci.
sai ya rufe laptop dinsa gbamm ya nuna mta kofa yace toh you can leave..
kai tsaye ta mike tace
thank you sir. bai ko amsata ba kafin ta isa kofar yace wait.
tana juyowa yace make sure you submit dos files to batife in 40 min time zata nuna miki inda zaki na kaiwa
da ladabi ta amsashi
daga nan ta fita tana rufe kofar taga yan office din gaba daya sun zuba maya ido kamar suna jiranta
kowa yay tsamanin da kuka zata fito..
Batife ce tafara dago kai mira ma ta juyo sunata kallonta Batife ta taho cikin tsareta suna hade ido tace
..well? Ushna tace well what?mira ta bude baki tace you're still alive...
atake cikin office din ya barke da sautin dariya Ushna ta kasa hana kanta murmushi
tace well, i am alive..
..zan kawo miki file in 40 min...tana fadin haka taga wasu guys dake gefe suna tafa mata wasu ka baki bude suketa kallon ta dan babu wanda ya taɓa tsira a hannun sir abubakar a ranarsa na farko
wasu ma da suka tuna kalar rudewa da kuka da kuma uban masifa da zagin da suka sha ahannunsa ranar farkonsu atake suka fara jinjina ma ilimi da kwarewar ushna aransu.
daga nan wasu suka fara sauya raayinsu akanta kai tsaye sukaji tafara birgesu cos is very hard to see a young girl with excptional smartness irin haka
saidai duk wann abun da akeyi aranta har yanxu ji take kmr Sir Abubakar zai iya bata wahala sosai musmn in ta sake jiki....
mentally tay deciding cewa she is not going to have many frends har sai aikinta ya kama jikinta sosai sbd yadda taga kowa yafara saka mata ido anajira aga wani abu me muni ya sameta dan amata dariya.
hakan yasaka taji kamr batason wani abu ya fara distracting inta yanxu dan haka bata tsaya biye musu ba tay sauri ta koma seat inta ta karasa sauran aikin very carefully kuma acikin sauri sbd kwarin gwiwa data samu daga yanayin dataga sir abkr dakansa yanuna yadan qamsu da ita.
within 40 minutes ta kawo ma batife files daga nan suka fita suna hira sama sama har suka isa 8th floor nan ma bata taɓa shiga ba.
kai tsaye suka wuce cikin wani office sukayi knocking aka basu izinin shigowa ciki suna shiga kuwa caraf sai sukaga mr tijjani a zaune agaban wani guy dayasha suit.
tunda suka shigo da mr tijjanin ya hade ido da ushna ya wani cika ya kumbura kamar zai fashe dan haushi
sukayi gaisuwa amma shi ko amsata baiyi ba yanaji batife tay ma mr james din cikakken intoducing din ushna amatsayin executive trainee.
itace zatana kawo masa reports frm next week dake shine yake aproving idan aikin yayi sai ya tura gaba.
mr james bai nuna komi a fuskarsa ba yakarba file din duka ya duba shima yasha mamakin ganin wai yau ushna tafara aiki dayaga babu kuskure aciki atake ya sallamesu
daga nan bata kara sanin meyafaru awajen ba amma bisa ga kallon da mr tijjani yay mata tasan bazai furta alheri abayan idonta ba.