← Book details Tales Of Wazeeris Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 38 OF 62

Sashe 38

Tales Of Wazeeris Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

tunda wann report din yazo a preminaly considerations
awajen meeting na HODs da managers da directors mr tijjani oluwatobi ya buga kasa yace sammm shi bai amince ba, aganinsa lallai ana daure ma ushna gindi ne kawai, snn ana nuna sanayya da kabilanci ne akanta.

some of his kins men suka bi bayansa sai kafa shaida suke akan batun mr yusuf da batun interview, dakyar badan wani bayarne ustaz dan uwansu yayi jan ido ya tona masa asiri cewa ai yaji da kunnensa lkcin dayake cewa dagangan ya kayar da ushna a interview sabd revenge ba da abun baiyi dadi awajen meeting din ba sbida wani bude ido da iya magana mr tijjanin yake dashi kai zaka dauka shine mai gaskiya

ahaka har saida wani director genera ya kara warning dinsa akan btun kawo kabilanci da addini a office, saidai duk da haka borin dayayin yasaka an samu matsaya akan batun kai magana sama domin neman alfarman koda za'a dawo da mr yusuf din bakin aikinsa next week. amma batun review na ushna bai samu nasarar lalatawa ba

warning ma aka masa aka ce ya kyale yarinyar kowa dai yasan sir abubakar will neva ever give a good review haka kawai sbd kowa yasan kalar zafin kansa da masifarsa.

Duk dama ance masa zaa roka a dawo da mr yusuf next week baiwani ji dadi ba, musmn dayaga ushna tana kara samun daukaka akan lkci.

sbd yawan meeting da presentation din da aka shiga yasaka yau ushna ita dayanta taje cin abinci tay sallahn azhar kafin nan ta dawo ciki tasamu har ynxu rabin yan office dinsun kaf basu fito daga nasu kanann meeting din ba.

dake yau sir abubakr yana can sama 10th floor yana wajen da ake meeting da directors awajen nasu na manya yasaka suka dan samu freedom harta dau wayarta tay pictures masu kyau a office inta akaro na farko, tay video call da su ziyada ta nunna musu wuri

around 3:25 pm ta gama wayar ta wuce rest room zata sakeyin alwala tabi ta gyara fuskarta taje sallahn asr da niyyar idan ta dawo kawai zata karkare sauran aikin dake kan desk inta.

ta shiga rest room din kenan bada jimawa tafara jin motsi da alaman sauran yan matan sun fara fitowa daga meeting dinsu suma duk anxo alwala

Dariyar mira tafaraji da can har zatay motsi sai kuma tay tsamm sabd jin muryn basira da batife da sauran muslim girls na dept kowa yana hirar meeting din sun sai musu sukeyi suna fadin cewa an raina musu wayo abunda aka musu babu adalci aciki, mira was busy shouting untop of her voice kamar xatay kuka da wata mata datadan manyanta acikinsu sunata compare nd contrast na gurayen dpt dinsun. kusan batife ne ma batace komi ba, ushna tana jinsu har suka gama suka fice kafin nan itama tay alwalanta a nitse ta gyara fuskrta yayi kyau
after few minutes ta fito.

haka kawai taji gabanta yana faduwa dake sai ka wuce wajen cin abinci kafin ake xuwa masjid tun tana doso wajen taji surutun su
group dinsu basira su hudu sai mira, da wasu matan da wasu guys suma in grp duk sun hadu awajen da ake cin abincin, gabanta yayi mumunan fadi jin sunanta ne kawai yake tashi acikin hirarsun, bata iya labewa don jin gulma ba amma tunda taji mira ne take gaggaya musu abubuwa akanta da wani irin kishi a muryanta sai tay shiru bata iya motsi ba.

preminary report da sir abubakr yasaka aka kai sama suke korafi akai tuntuni musmmn ji da sukayi ance sunan ushna kawai yabayar bai hada dana uban kowa ba.

sunsan kenan inhar akay aproaving za'a fara koya ma ushna wasu abubuwa da already anriga an koya musu, daga yanayin irin magannsu xaka gane kaf cikinsu babu mai son haka sabida basu so su taxamo daidai da su. gashi sunsan in aka cigaba da haka hala wata rana za'a kaita wani wajen da suma kansu basu jin qamshinsa ba.

baqin cikinsu baifi da sukasan cewa each elevation a office din comes with extra favour nd allowances ba, wani deptment in in kaje ka samu cigaba xaka xamu harda international trips da free luxury gifts kamr su gadget na iphones, samsung, google pixels, da laptops, ipads, luxury bags da uwa uba oppurtunityn shiga elites list na samun kama haya a luxury estate na sultan shamsan waxeeri dayake cikin victoria island innan da wanda yake can lekki, GRA ikeja, da kuma ikoyi.

babban dream din kowani worker ne ya kama gida adaya daga cikin gidajen sabida tsabar haduwarsu amma hakanan shamsan ya haramta musu, dan ba tsarinsa bane yabiyasu kudi albashi snn suxo suna kara biyansa da the same kudin a matsayin kudin gidan haya. awajensa haka ba kasuwanci bane is just a cheap exploitation of civil workers salary, shiyasa sam sam baiyason ma tarukucen civil wokers a matsayin client dinsa duk gidajen hayansa yawanci are for the top elites millionaires da billionaires bai bada wani kofa dan anarenting luxury gidajen hayansa ma civil servant ba.

duk anan ushna taji wayann bayanan tanata shan baqar mamakin halin mutane

wasu tunda ushna taxo iliminta da kwarewarta bai damesu ba face yau da HR dinsu yay magananta sosai awajen meeting dinsu, ya saka few ayyukan datayi a projector ya nuna musu misalin yadda ta kwarance da dalilin dayasa sir abubakar yayi saurin zabarta ba, bawai xunzutun sanin boko shine ilimi ba. she is a genious, fast thinker, focused, nd a problem solver.

duk sun gane ma idonsu yadda ta iya aikin sosai amma dake yarinya ce kuma sabuwar zuciya kuma yar arewa yasaka sukaji inaaa bazasu iya amincewa da hakan aransu ba.

babu kalar zagi da kushel din da ushna bataji shi yau abakin gayun nan ba har batasan sanda idonta yay jaaa ba musmn ma na data ji mira tana daga jijiyar wuya abun ya mugun bata mamaki, kullum babe din nan is overly friendly with her, ashe itace take kawo musu rahoto abt every little
thing da take amfani dashi. gara ma grp din su basira da dedekun gayun tasan basu boye mata tsanar da suke mata a fuskarsu ba.

jin sun kafa capter uber dayake kawota da kuma originality da kyan kayan datake sakawa yasaka tadan ja tsaki, ta juya kenan zata bar wajen caraf suka hade ido da batife daga ta bayanta.

da sauri ta share hawayen daya ciko mata a ido ta dan sunkuyar dakanta kasa batife ta karaso cikin sanyin jiki ta jawo hannunta suka bar ta wajen tun kafin ma wani ya lura dasu

can gaban masallaci tajata sukaje tadinga bawa ushna din hakuri tana mai dada jadadda mata cewa tay hnkli da mutane ta kuma gode ma Allah dataji da kunnenta how ill nd bad they wish for her..

har akansu sir abubakar dinma ta sake ja mata kunne sosai tace mata she was once in her shoes daga zarar tazo ta fara gajiya suma zasu fara mata rashin mutunci tareda nuna mata kamar bata taba yin wani kokari ba..she advices her to always be herself nd work hard snn ta daure kar tayi kawance da kowa.

ushna dai batace komi ba har batife ta gama bata shawara dan she have no idea if she can also trust the batife.

godiya tay mata suna rabuwa tashiga masjid tay sallahnta da wuri ko gama addua batay ba ta kama hanyarta zata koma cikin building din, kusan a kofa taci karo da su suma sunzo sallah as usual da washe baki mira tazo wajenta zata fara fetsa mata cewa ai sunanta aka kai sama

batife tasha mamaki dataga ushna ta hade rai taki sam ta sake fuskarta ko irin kadanyi yi pretending din cewa she is cool in nan agaban mutane batayi ba har mira tagama barbada maganarta bata ce mata cikanki ba takama hanyarta ta wuce ta basu waje duka suka bita da kallo.

zasu fara yen yen yen kenan batife ta dakatar dasu tareda gaya musu cewa ai ushna taji duk abunda suke fada akanta dazu, and she is glad that the girl is not pretending dan haka kowa ya kama kansa kawai

atake mira taji gwiwarta yay sanyi sai kuma kunya ya mugun lullumeta bata kara kuma magana a wajen ba, iyaka grp dinsu basira suka dan cika baki suna cewa saime sun fada din waye waye ..batife bata kulasu ba sallanta kawai ta kama hanyarta itama ta fita

fuskar ushna adaure ta koma office inta she had to wined her glass up dan kar ma wata tay tunanin mata magana, tana zama ta fara aikin dake gabanta har su mira suka dawo bata daga ido ta kalle uban kowa ba

sai wani sum sum mirar takeyi akan nata seat din ko kulata ushna batay ba.

dagata dayan bangaren kuwa bayan manyan ogogi sun fice anasu meeting din kenan bada jimawa sai kuma sukaji labarin cewa mr jafar was in an accidnt har yarasa hannunsa..

da yamma lis wajajen 5:30pm bayan sun tashi few ppl da grop din mr tijjani haka sukayi zuga sukaje dubashi agida.

anan wajen dubiyar ne da sukaga halin da mr yusuf yakeciki ashe wai har bashin banki suka ci akan idan mr jafar ya samu contract da sultan zasu gina manyan shaguna da su kuma saya manyan containars daga china rugujewar plan dinsu sanadiyar ushna bakaramin asaara me girma ya jawo musu dan bai taba yin nadamar yin rashin mutunci ma wata yarinya kamar yadda yay nadamar yima ushna rashin mutunci arayuwarsa ba.

dedeku da suka biyosu akayi gaisuwa da wuri suka ja motarsu suka tafi, amma dake zallan yorubawa sunfi yawa they stay behind to comfort the family aikuwa kafin kace wani abu aka sako capter ushna mr tijjani ya juya maganan gabaki daya ya maidashi na kabilanci da addini yace dagangan akeyin haka sabda yanxu haka ma tue girl came just few days amma har ta samu good review daga sur abubkar of all people .
Chapter 38 · 0% Book details