← Book details Tales Of Wazeeris Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 62 OF 62

Sashe 62

Tales Of Wazeeris Part 2 Complete Hausa Novel · about 3 min read

sosai ta hadu amma sanin cewa shamsan zai dawo yau duk dama batasan ko zata gansa ba yasaka duk kwalliyar nan nata bata sake ta cika jan baki ko wani turare me karfi ba.

dake ma tana sauri sauri tana saukowa kasa da jakrta sama sama tay sandwich tasha tea me kauri da madara sbd so take taje tafara aikin mr james tun kafin yau yay dambun nama da ita atskiyar mutane.

bayan tagama ci ahankli take takawa harta fito daga waje saida securityn ta mace tace masha Allah acikin ranta dataga fitowarta.

kowa dayake wajen ya gaisheta ta amsa su bayabo babu fallasa wani ne ya bude mata kofar maybech ta shiga ta zauna agidan baya tana jin kanta kamar a mafarki.

jim kadan driver yaxo shiga yay bismillah ahnkli snn ya fara tukata, dake a normal speed suke tafiya basu isa office ba sai wajajen 7;55 sbid akwai dan traffic..

sunayin kwana dede lokacin motar chika ya doso tana sauri sauri dake inyamurace itama gang leader ce na bullies a grp din su basira da eniola sosai suka tsane ushna.

tsabar kallon motan ushna datakey har jikinta rawa yake da tunanin ko wani babban foreing supervisor da basu sanshi ba dan kaf wajen babu wani staff wanda yake da irin motar sbd tsadarta gata latest ce, gashi kamfanin venom na dubai ne tay customising tasan duk wanda yake cikin wann motar badai staff bane saidai ace ko foreing patner na shamsan.

masu gadi suna ganin motar kuwa tun basu karaso ba aka tsaida su chika agefe snn aka bude ma ushna gate din sanda ta shigo ciki snn aka bawa yaku bayi hanya

ushna ta juya ta dau jakarta tana Allah Allah ta sauko kasa ta shiga ciki kenan sai ga nan wani chief security ya karaso yana mata wani irin kallo kamr bai ganeta ba, saida ta sauke glass din motar kasa kasa ta kallesa snn taga yay murmushi me sanyi da wani irin mamaki afuskarsa yace hajiya ashe kece?barkanki da zuwa ina kwana??..

ushna tace lafiya is evrything alryt?

yana sosa kansa yace ehh toh dama, akwai wani saqo ne da oga james ya bamu nadauka ko uber dinki ne zai kawoki na bada sakon tun a gate a ajiye miki..

gabanta taji ya fadi amma ta fuske tace badamuwa zan iya zuwa gate din in karba

tana yunkuron fitowa cikin tsareta da sauri yace no no hajiya basai kin sauka ba dama cewa yay kar abarki ki shigo premisess innan cos he doesnt want to see u inside, wai zai rubuta reports aciki snn yabamu strict oder na cewa we shudnt let you in sbd you are on suspension.

ushna tay rau rau da idanunta tay shiru gabanta na bugawa ahankli can kuma sai ta sauke ajiyan zuciya tadago ta kallesa sa karamin murmushi tace toh shikenan, nagode. let me go back home kar hakan yay affecting aikinku.

da dan damuwa ayanyinsa yace hajya ayi hakuri fa

murmushi me sanyi tay tace babu komi ure just doing ur job .

daga haka ta janye glass din motarta caraf sai ta hade ido da chika data laɓe agefe tana ta kallonsu

a muce chika ta tsaya dataga wai ashe ushna ce wani irin murmushin mai kunna ma zuciyar mahassada gobara ushna ta mata tace hi chika.

rudewa chikan tay da wani irin gudu har tana tuntube ta wuce ciki....

ushna tay dariya ahankli tace ma driver yakaita gida.....

TALES OF THE WAZEERIS READING GROUPS

700 WHATSAP
2K TELEGRAM

VIA
9132352275
MOHD SURAYYA SULE
OPAY
Chapter 62 · 0% Book details