Sashe 25
Tales Of Wazeeris Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
nan ya dora hannunsa akan file din yafara signing ganin ushna ta sauke kanta can kasa tana zubda hawaye sai yaji zuciyarsa yay wani irin sanyi
Saidai hakan bai hana wasu daga cikin ma'aikatan wajen lura da komi ba
daya daga cikin matayen dake wajen sosai ta hade rai saboda tasan abin da aka yi ma ushna bai yi kama da interview ba ko kadan, kawai gani take kmr so yake ya kuntata mata dagangan dan ta dawo tana bibiyarsa abayan fage wajen neman alfarma har ya ɓata mata rayuwa
Farees dake gefe shiknsa saida yaji kansa ya kulle ya zauna yana kallon komai
atunaninsa shamsan ne kawai yasaka akeyi ma ushna kora da hali tun da kowa yasani ba taɓa daukr interns a kamfaninsa ba
babu tausayi Mr tijjani ya tura mata file inta gabanta
share hawayenta tay ta dauka da sanyin jiki
acikin nutsuwa ta mike
Duk da cewa idanunta sun yi ja saboda hawayen da take kokarin shanyewa da sukaki tsayawa a hankali tace fhank you for your time, sir.
dauke kai yayi baiko amsa ba.
Ushna ta dan hade rai ta juya abunta tafara tafiya zuwa bakin kofa ganin kowa ya zuɓa mata ido kawai sai taji kmar ma bata ganin komi dake agabanta face duhu da jirwaye
Daga can sama office shamsan yana zaune da karamin surveilance computer agabansa cikin wani irin yanayin nitsuwa yanata kallon komi da komi dake faruwa a camera da ogan masu daukar aikin ya aika akasaka wajen a dying minute tun kafin ma afara interview sbd ayi cikknn monitoring din farees
yanada tabbaci cewa da mr tijjani yasan da cameran nan da ko kadan bazaiyi abunda yayi ma ushna awajen yau ba...
tunda aka fara gabatr da interview din yake kallon duk wani abun da sukeyi.
saidai bai ma fara tunanin wani kalar yanke hukunci zaiyi akan kowa ba tukuna
ganin ushna ta fice a wajen yasaka ya dauki coat dinsa ya mayar jikinshi ya mike tsaye batare da bata lokaci nan ya fito daga office din.
mss lara charles tana ganin ya fito ta miƙe tsaye xata bishi da hannu ya dakatar da ita shikadansa ya nufi elavator duk dama bai gama tantance me zaije yi a kasan ba har yanxu.
ushna tana fitowa sarari ganin babu rihanna anan awaje yasaka ta wuce gaban private elavator din shamsan din da mugun sauri tadanna kai tsaye kuwa ya komar da ita floor din da suka fito dazu.
yadda take tafiya da sauri sauri kanta na kallon kasa acikin matse gunjin kukarta har wani harhadewa kafafunta yakeyi
jikinta na rawa rawa ta kwankwasa kofar falon da dazu aka ajeta .. bada jimawa ba taji muryan rihannan ataciki
da sanyin jiki ta bude kofar ta shigo kanta na kallon kasa ahnkli take jan shkkr kuka..
ganin yanayinta yasa rihanna ta miƙe da sauri sauri ta karaso tanamai cewa heyyy what is wrong?meya faru..are u done with the interview.
hawaye me sanyi ne ya kwace ma ushna cikin muryan kuka tace yess maa...i just cm to thnk u for everytjing uve eva done for me ni zan tafi gida
hankalin rihanna a mtukar tashe ta jawo ushna jikinta dede lkcin ne kuma rauni ya kara rufeta tafashe da matsanancin kuka
hankli atashe rihanna tafara tambayrta meye faru acikin kukan ta kwato muryanta idon ta a rufe tafara gaya mata komi da ya faru bata boye mata ba
sosai rihanna taji ta rude muryanta harna rawa rawa tace..but this is not how its done
cikin kuka sosai ushna tace itakam ta hakura kawai xata tafi gida
hawaye ya cika idon rihanna ta miƙe tsaye muryanta harna rawa tace "pls pls dan Allah kiyi hakuri
..wait for me here..kinji? yanzu zanje sama in dawo
..its my brothers company they cant treat u this way dan Allah kijirani kinji just give me once chance
ganin yadda rihanna duk ta rikice ta gama rudewa har da hawaye a idonta yasaka ushna tay hakuri tadan zauna bata fice ba duk dama tariga tasaka aranta kawai zata tafi kawai ta nemi aikin awani waje daban ba nan ba.
da tsananin bacin rai da rikici rihanna ta bar cikin falon ushna ta mike dakyar tazauna akan wani cushion tare da lumshe idanunta tay shiruuuu hawayenta yana xubowa akan fuskrta ahnkli jikinta duk ya dau zafi har tana jan jan zuciya
ficewar rihanna baiyi ko minti uku ba taji wani irin azababben qamshi turare me aji da dadi yana tunkarota tareda wani irin kara mata bugun zuciyarta
fat fat fat takeji kmr kirjinta zai ballo waje
kasa bude lumshshum idanuntan tay sbda yadda azazabben qamshin turare datake kan shakowar ya wani irin kashe mata ruhi da gabobin jiki..
she have no idea cewa an bude kofar falon kawai kirjinta ne yake bugu da karfin tsiya kamr zai fito waje sai can kafin nan ta ji kamar inuwar mutum aknta
da sauri tay firgit ta bude idonta tana daga kai sama kuwa caraf suka hade idanunsu waje guda tareda sarkafewa cikin kallon juna
ganin shamsan yasaka ta kangarewa tay stilll bata ko motsi shi kuma ya kura mata kwayar idanunsa
ya jima baiji ransa yana mugun taɓuwa ba face yanxu dayaga zahirin yadda hawaye yake kan saukowa daga cikin kwayar idonta ahankli ba..
ita kuma mugun mugun tsoron ganinsa anan din taji..
sunfi minti biyar basu iya janye idon su acikin na juna ba face saida yasaka hannunshi acikin aljihun coat dinsa ya zaro wani irin tsadaddn hanky snn ya aje mata akan table yaturo mata gabanta kadan..
dakyar ta iya janye kwayar idonta anashi, hannunta na rawa rawa tadauki hankyn
tabi ta rikeshi a tsorace
ganin irin kallo me cike da takuraren kulawa da silent authorityn dayake mata ya saka ta fara share hawayen fuskrta da sauri sauri
tana gamawa ta dan sunkuyar da kanta can kasa jin ta kasa cewa komi ga qamshinsa dake jikin hankyn yabi ya mamaye mata jikinta sosai
ahnkli ya jingina bayansa da jikin desk din dake gabanta snn yabi yakurawa sunkuyayen kantan kallo me masifar kaifi.
saida ya tabbata ya kuma ji ajikinsa ta samu nitsuwa snn ya sauke wani boyayyn ajiyan zuciya acikin ransa
batare da wani bata lokci ba yace "look at me ..
ahnkli ta dago kanta sai kuma taga shima ita din yake kalla.
wani irin rauni da rikicewa taji yana ratsa jijiyon jikinta da zuciyarta batasan ma sanda sabin hawaye suka fara sauka mata ba
he went silent for a bit sbd haushin dayakeji idan yaga hawayen, can kafin nan ya dauke kansa muryansa ciki ciki yace ..control ur self.
da wani irin muryan shagwabben kukan da batasan yaushe ya kwace mata ba tace am soo soryy sir... i will...i wll clean it...
da sauri tafara goge hawayen da hankyn
tanakan gogewan sai taji yafara mata fada ahnkli da soft calm voice dinshi...
tay shiru kanta na kallon can kasa
yace this is not a play ground, If you can’t handle a pinch of pressure then you shouldn’t have stepped into the best place to be tested..sit at home and just cry all day tunda abunda kawai kika iya kenan
hawayenta taji zasu kara sauko mata amma sabida tsoron irin kallon dayake mata intana hawayen ya saka tabi ta shnyesu da wurwuri dan gabaki daya batasan ma meyasa yake mata masifar yanxu ba.
akaro na farko kenn dataji ana mata masifa da sanyin murya da kuma tsantsan izza da kamiya amma kuma nauyinshi da tasirinsa acikin zuciyarta yafi kowanne irin masifa data taɓaji arayuwarta.
dagowa tay zata dan saci kallonsa taga ya wani irin hade rai, suna hade ido da straight emotionaless face dinsa yace mata fix your face karki sake dawowa nan idan baki shrya fusktr kalubale ba, did u hear me?
da wani irin sauri ta gyada masa kai ya runtse idonsa sabida ya tsane agyada masa kai sai baice komi ba yadan dauke kansa daga kallonta kamr bashi ya gama mata surutu ba
sai can taji yace" leave.
mikewa tsaye tay da sauri ta rike hankynsan a hannunta batace komi ba ta jawo jakarta ta nufi kofa agaggauce ta na ficewa shima yafito yana binta abaya daf da daf..
saida suka iso wani maraba tukunnna taga yay wani hanya na daban wanda yasaka tay saurin danna button na elevator yakaita kasa akan lkci
tana sauka da sauri sauri tafice a building in ta nufi waje tanata tafiya kowani nesa da gate batayi ba taga wani hadadden baqin mota irin asalin tinted maybach din nan ya fito daga cikin kamfnin sai yadan tsaya agbnta itama sai taja ta tsaya tana kallon motar.
kafin tay mgn taga wani murjajjen gurd ya fito kai tsaye ya bude mata gidan baya jikinta sosai ya bata cewa shamsan ne ya aiko wann motar dan haka sai batay wani gardama kawai tashiga ciki ta dan masa kwatance snn ya kama hanyar hotel inta da ita.....
CONTINUE....
#SURAYYAHMS
TALES OF THE WAZEERIS
THIS STORY IS NOT FREE
PAY 700 NAIRA FOR WASAP
2K TELEGRAM VIP GROUP
INTO
ACCT:9132352275
MOHD SURAYYA SULE
OPAY
EVIDENCE 08060712446
*AREWAPEN @SURAYYAHMS*
#SURAYYAHMS
https://www.arewapen.com/u/surayyahms
*17:*
Ahankali ta aje kanta akan seat din motar tayi shiru tareda lumshe idonta dn tunda driver yafara janta bata kara sanin inda cikakkn hanklinta yaje ba face saida taji wai har sun inso..
karar bude kofar yasaka ta kwaco hanklinta tare da bude lumshashun idanunta ahankli, sassanyr hawayen dake sauka mata a idonta tasaka hannu tashare jin driver yabude mata kofa tareda sanar da ita cewa sun iso.
gyada masa kai kawai tay snn tasauka kasa tafara tafiya ahnkli zuwa cikin hotel din daga jakrta sai wann hankyn nashi data riko a hannu like her life depend on it danji take kmr qamshn shamsan dake fita daga hankyn is the only thing dat is making her feel so calm nd distracted ryt now.
batare da tasan me takeji aranta ba ta haura can sama snn ta bude kofar dakintan, wani nannauyar ajiyar zcyace ya kufce mata tanajin kamar duk wani hnyr jini dakebin sassan jikinta yana neman daskarewa.