← Book details Tales Of Wazeeris Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 39 OF 62

Sashe 39

Tales Of Wazeeris Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

shikasan mr yusuf din bakaramin shock ya shiga ciki dayaji cewa wai sir abubakar dakansa mutumin da yasan ake hadashi da fir'auna tsabar mugunta wai shine yabada review haba, atake suka yanke hukununi sukace tabbas abun na kabilanci ne dakuma nuna sanayayya hala dai ushna din yar wani ne a arewa akeso a daukakata lkci guda.

haka suka sako mr jame agaba suka cika masa ciki da maganganu dake shima yarensu ne, kuma kamr da yake a idonsu dan sun girmesa, mr yusuf har da kuka yana rokonsu akan cewa su daukar masa fansa ai ushne ne tay sanadiyar gurbacewan rayuwarsu ga uban asarar da sukayi a lokaci guda.

tun abun bai shige zuciyar mr james ba har yazo ya shiga sosai duk dama bai san tayaya zai ma ushna wani abu but he thinks he can stop aproaving her works ko kuma ya lalata matasu gaba daya..

aganinsu they are just going to frustrate her nd teach her a valuable lesson

dagata bangaren su ushna kowa sai can yamma suna daf zasu tashi deputy HR dinsu yazo ya bawa ushna mint na 300k daga kamfani as most productive young staff of the week

few ppl suka mata murna wasu haushi suka ji irinsu mira kuma kunya ma ya hanasu cewa komi da yamman can suka bar office kowa ya wuce gida masu jin kunya anata boye fuska irinsu basira kuwa ko ajikinsu duk dama sun girgiza taciki da sukaga ushna batay acting so childish tay kuka ko tayi confronting dinsu akan case in ba kawai ta sharesu tareda manna masu hauka.

abun ya mata zafi kam amma koda ta koma hotel inta bata tsaya yin wani dogon tunani aknsu ba dan batason abunda zai bata mata rai bare ma har ya jawo mata disrtactions, wanka tayi taci abinci tay sallah, few fine pictures inta data dauka a office yau tayi posting dinsu a story inta na wasap hoping dat arisha
zata kalla tamata magana

its been two weeks ko ta mata magana a chat bata amsawa saidai tabude tabarshi ahaka a bude..

kayyankinta ta kara shiryawa dik da tasan dai zuwa next week innan zasu kare duka snn zata fara memecin kaya ga kuma uban gulman dataji anayi akanta musmn akan kayan nata, tunani tay maybe she shud just ignore them nd re wear her cloth tunda ba ubansu ne yake saya mata su, she is not even der to impress them. hala idan sukaga ta sharesu bata damu da opinion dinsu ba zasu dena wann haukar saka mata idon. but still she feel like she need to buy more suit koda guda uku ne sbd tasan dolene abubuwa zasu na sauya mata anan gaba.

ata fannin farees yau ma dakyar ya dawo gida agigice da haushi akan abun hawa dan duk da yadanne ego dinsa ya gaya ma abokinsa matsalar dayakeciki abokin ji kawai yayi amma bai taimaka masa ba

infact bashi shawara yayi akan kawai ya daure yajeshi wajen aikin ya fara dan ta wann hanyar ne kawai zai iya dawo da hankli rihannna akansa.

ranar bakaramin haushi da baqin ciki farees ya kwaso ba ko kudin mai gayen nan yaki ya ara masa nd worst part dinma saida ya sakashi yagagaya masa duk wani sirrinsa da abubuwan dayake ciki snn ya gwaleshi

ya dawo gidan ma agajiye still rihanna bata sauko kasa ba nd from the looks of things yaga alama she even went for shoping

dan yaga new designer baby things masu aiki sunata kaiwa sama dayan sashen suna famar jerawa a inda aka ware musu zasu ma yaransu daki.

wanka kawai yahau sama yayi kafin ya sauko ya samu har angama jerawa he had to sneak inside the kids room to check,

abuna na farko daya taɓa yaga price tag dinsa saida ya budi baki ya fara duduba sauran daidaikon da ba a iya cire tag din ba yaga kaf wajen babu abunda baikai milliyan ba. baisan sanda ya hau ciza labbansa yanaji kamar wuta zai tashi akan kirjinsa ba

yadda yake kallon kayan he even feel like kamar ya kwashe yaje sayar yasan da zai samu few millions ajiki amma kuma yasan idan yayi haka ajinsa da girmansa ya zube kenan musmn idan taje tagaya ma yayanta dan yasan ynxu kam inda yaga ta masa rashin mutuncin nan hala zata iya aiktawa

da bacin rai da ciza yatsa ta koma dakinsa ya fada akan gado yana nishi nishi, yafara tunanin rayuwarsa knn sai yaji wayarsa yay kara yana jawowa dayaga number dake kiransa atake ya mike zaune da uban sauri..

CONTINUE....

#SURAYYAHMS
TALES OF THE WAZEERIS

THIS STORY IS NOT FREE

PAY 700 NAIRA FOR WASAP

2K TELEGRAM VIP GROUP

INTO
ACCT:9132352275
MOHD SURAYYA SULE
OPAY

EVIDENCE 08060712446

*AREWAPEN @SURAYYAHMS*

#SURAYYAHMS

https://www.arewapen.com/u/surayyahms

25:
ganin sunan yayansa alhaj fuad na yawo akan screen da sauri yamiƙe xaune kirjinshi nadan bugawa Bai ma gama gyara zamansa akan gadon ba ya daga wayar cikin girmamawa yace salam alaikum

dagata dayan bangare
alhaj fuad ya hade rai baiko amsa sallamar ba yace salmanu wai me yake faruwa ne me yasa baka fara zuwa wajen aiki ba har yanzu?

Farees ya dan yi shiru daga bisani yace Yaya... dama akwai wasu abubuwa ne da..

Muryar Alhaji Fuad takatse shi kai tsaye ba tare da ya bari ya gama ba cikin bacin rai yace "Kai da Allah rufamin baki kai har wani abubuwan arxiki kake dashi ne?? me kake dashi din in ba kwalin karatu ba, malalacin banza malalacin wofi. ba matarka bace tay shige da fice ta sama maka wann damar shine dan ubanka har ynxu kana gida?

farees ya hade rai xai fara kukkuni alhj fuad ya fara masifa ta inda yake shiga bata nan yake fita ba

yanayi yana tuna masa irin aiki masu daraja da busines business daya dinga daurasa akai tun yana karami yana lalatawa

ransa a mugun bace yace "you wanted to be useless fareess dan haka u have no right to complain just take the job kanaji na ko?

Farees kamar xaiy kuka yce dama zan fara kawai kudina ne suka dan yi kasa sosai amma Monday in sha Allah zan je.

Alhaji Fuad ya ja tsaki "Kai kaji wajen, dama Kana tunanin rayuwar nan wasar kwaikwayo ce? Matar tanada ciki amma itace take fama kai kana gidan kana jiran meye ne?

cikin runtse ido da budewa yace yaa kayi hakuri

"Ni ba hakuri nake so ba. Abunda nake so shine ka tashi ka zama namiji. Ka fara aikin kawai i dont want to hear any report akanka Wannan shine karshen maganata dakai

kafin farees yaja nunfashi yaga wai har ya katse wayarsa.

Farees ya zuba ma wayar ido na wasu dakiku Wani irin haushi ya tokare masa kirji saidai duk da haka ya san halin yayansa xai iya hanashi komi snn koda zai mutu ne bazai kara taimaka masa ba dan bakaramin asara yayita masa adacan ba.

tun bayan gamawarsu wayae Yana kwance akan gadonsan yanata kallon ceiling A karo na farko cikin kwanakin nan ya fara tunanin ya danne girman kansa kawai yaje ya nemi sulhu da matarsa Rihanna dan baxai iya rayuwar nan haka ba

saidai Har yanzu wani bangare na zuciyarsa yana kitsa masa wani abu runtse idonsa yayi cikiin nisan tunani can daga bisani ya mike ya shiga bayi yay wanka yauma da yunwa sosai acikinsa yay bacci dan bazai iya jure sauka kasa samun chef ba ya riga ya saba da komi rihanna ce take sawa amasa asaukake.

washe gari da safe fannin ushna dake yau asabar ne bakaramin baccin huce gajiya tayi ba dan tun bayan data sauke rabin qur'ani da safe ta kwanta bata farka ba sai da ƙarar alarm din data saka atagefen gadon ya tasheta, ta bude idonta ahnkli tana miƙa jin kanta wasai kamar an yaye mata gajiyar dake jikinta duka acikin baccin, hular dake kanta ta zamar kasa ta sake sumanta dan kan yasha isa, snn ta silalo fresh kafafunta kasa ta miƙe kai tsaye ta tattara abubuwan datake bukata ta wuce bathrom dasu, dalla dalla tafara weekly routine data sabayi skin, hair nd nails. inda xatabi koina tsala tsala ta wankeshi ta karkareshi ta cire kowani datti ahead of the week.

bayan tagama da herbal pedicure nd manicure routine inta ta karkare gashinta ta gyarashi tsaf sann ta wanke fuskarta ya fita tay steaming dinshi sama sama snn tay exfoliating tasaka face mask ya dan mintina kadan tacire ta tsoma fuskarta acikin ruwan kankara for some min

tay whole body scrub nd mannerating snn tay wanka da gel da turaren wanka masu qamshi koina ajikinta saida yadau sheqii kmr na sabuwar amarya kafin ta fito saida tay alwala..

koda ta dawo cikin daki ajiki kawai tayi yan shafe shafenta bata saka ma fuskarta komi ba face moisturizer mai hade da harmless spf she decide yau bazatay kwalliya ba dan fuskarta yasha iska shima.

after few minutes ta saka kayanta daya yay mata tsaf tsaf wani multi colour floral italian flair gown dark green colour yafi yawa ajiki dan haka tasaka veil daya dace dashi sosai

tana duba agogo taga wai har karfe 12:30 saura flat shoe mai kyau ta jawo ta saka ta wuce kasa tay oder abinci mai rai da lafiya all assorted sea foods nd chicken wings mehade da healthy fat,avocado puries
da fresh mint juice taci ta koshi sosai har taji ta kasa tashi, game tafarayi sama sama awayrta, duk dama Allah Allah take taje dakin tay sallah ta tagwada xuwa kasuwa tun da wuri tunda bata wani san garin ba tanasone ta samu ta dawo akan lkci dan kar ayi ruwa ko ta bata ahanya.

bayan kamr minti biyar da gama cin abincin ta haura sama ta shiga taje ta kurkure bakinta taxo tay sallan azhar akan lokaci

tun tana cikin sallahn taji wayarta na kara dan haka tana idarwa bayan ta shafa addua tay maza ta jawo wayar da tunanin arisha ke kirarta da mamaki sai taga new number ne ajiki..
Chapter 39 · 0% Book details