← Book details Tales Of Wazeeris Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 6 OF 62

Sashe 6

Tales Of Wazeeris Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

ta juya zata wuce kenan taji faijt voice dibsa daga bayanta yace ..secetary..da sauri ta juyo yes sir?

..no calls unless it's very important.

tace "yes sir...

daga nan ta juya ta fita agaggauce abu na farko data farayi shine kirar private pilot dinsu mai suna captain gaddafi ta sanar dashi cewa sultan yana da bukatr zuwa qasar egypt daga nan ta fara reshudling komi izuwa gobe tareda tattara komi dayake bukata a tsanake

kafin yaje sallahn azhar ya dawo tagama hada komi a briefcase 2:pm on the dot suka nufi airport da convoy na gurd dinsa, yasan bazai wuce 5 hours or less zai kaisa kasar egypt dinba cos he is going strickly to meet his best friend itban acikin wani secured Naval Hdqtrs dake Alexandria.

zai kasance tare dashi ne ayayinda zasu gana da wasu gaggan Joint defense cooperation game da shipping lanes akan tekun mediterrenian sea inda ake shigowa da kuma fitar da kaya a africa sosai musmmn da ya kasance shamsan din yana ddaya daga cikin gaggan ogogin elite coporations da suke da private shipping terminal da logistic zone inda ake VIP clearance na cargos dake akwai wasu businesse dayakeyi dayawa a boye wanda bakowa ne yasani ba.

suna isa lagos intl aiport arnd 2:30 on d dot sukabar kasar nigeria ana tsammanin saukarsu karfe 7:30 ko 8 na dare..

dagata bangaren Rihanna kuwa kusan tun a hanya suka fara raba gari da farees dan ransa sosai ya mugun ruguntsuma ya baci jin hukuncin da shamsan ya yanke masa wanda aganinsa rainin wayo da kuma kaskanci ne karara..

tun dazu cika yake yana tumbasa yana wani janjan tsaki wai
"....har shi ne zaa ce sai mai sai ya rubuta application?

a matsayinsa na dan uwansu kuma mijin ta gani yake baima dace a bashi wann offer din ba, inda kara da office kawai za'a nuna masa ace ya zauna snn ana biyasan isashenn kudi.

har suka isa gida suna kan cece kuce, dan har zuciya farees yay yace akan da ya rubuta wnn application din gara kawai ya hakura da kudin da kuma aikin

he was so pissed md angry kansa har yana hayaki barin ma da rihanna tariga tagaya masa cewa aidashi da ushna ne ma ta neme wa alfarman akace sukawo application din

bakaramin borin hauka farees yay ba dakyar har saida case yakai gaban dattijuwa hajiya ummu salma ta rabasu tabashi hakuri snn ya sauko kasa ya amince duk da haka yanajin zafi aransa musmmn ma in ya tuna kalar baqar magana da dariyar da leelah ta masa akan magann application din nan wanda yasaka yayi zuciya sosai dan tun da ya fice agidan bai sake dawowa ba har can can yamma ya rufa basuji duriyarsa ba.

bayan yagama sake sakensa da bulayinsa agari wani hotel yaje kawai ya kama yafara tunanin yadda zaije old VI domin ya hadu da ushna acikin daren nan danji yake gara kawai ya gama da ita tin kafin taxo kamfanin ta sake ballo masa wani sabon matsala arayuwarsa

dagata bangeren ushna din kuwa tun data dawo cikin dakinta na hotel din iyaka takalminta da jakarta kawai tarage ta zauna abakin gadonta cikin yanayin shiru tareda zabga wani irin takurararn tagumi..

abubuwan da suka faru da itan ne kawai suketa dawo mata akai.

tarasa abunda yake mata dadi dan batasan ma ta ina zata fara shawo kan wasu lamarin ba, can ta runtse idanuwanta da karfi tana kokarin korar komi daya farun daga cikin tunaninta amma inaaa duk sanda ta rufe ido sai taji komi yakara bayyana mata a fili fiye da da.

the feeling of being publically humiliated, then seeing shamsan nd then seeing mr abdul duk alokaci guda kuma awaje guda.

gabadaya tarasa wani lamarine yafi bata mamaki da tsoro, shin na su mr yusuf ne ko kuma ganin mr abdull datayi boro boro da idonta amma kuma tanaji ana kiranshi da wani suna na daban kuma yana amsawa agabanta tare da yin kamar bai taɓa ganinta arayuwarsa ba

jin ta kasa waraware wann tunanin aranta a hankali ta bude idonta tana sauke ajiyar zuciya mai nauyi, hannunta ya kai kan jakarta ta jawosa kusa da ita

files din internship dinta da ta cusasu akarshe sune suka sulale kasa suka zubo ta gefe kadan ta kai hannu ta dauka ta kalla, idonta ya tsaya akan sunan program din kamar wata mai neman amsa a cikinshi.

lallai gaskiyar hausawa ne dasukace sai ansha wahala ake samun dadi...

she neva tot dat this is going to be tougher than she imagined..

ta dan lumshe ido tana jin wani irin gajiya da nauyi a kirjinta.

gasu nan dai takardu ne masu muhimmnci masu cike da manyan burikan rayuwarta, da kuma aikin da tayi imani shine kawai zai canza mata rayuwarta saidai yanzu duk kama mata yakeyi da wani abu mai mugun wuya da nisa

cikin lumshe ido da budewa muryanta har na karkryewa ahnkli tace makanta..no… I just can’t give up,

da hawaye a idonta ta sake kallon takardun a hankali tana tuna wasu manyan dalilin da ya kawo ta nan wajen.

can kuma sai ta dauki wayarta a hankali ta kalli screen din nadan lokaci ba tare da ta bude ba ganin babu kirar addarta arisha kona wani mutum daga gidansu yasaka tay saurin shanye kukan dake shirin kwace mata

daga bisani ta ajiye wayar gefe tamike tsaye a hankali, ta shiga bathroom ta wanke fuskarta da ruwa mai sanyi snn tafara hada ruwan wanka..

atsanake tay wankan tadaura neat white cotton towel ta hado da alwala ta fito ta zauna camly tare da ciro mayukanta da turaruknta daga jaka.

tana gama yan shafe shafenta tasaka wani simple abayanta tay sallahn azhar kafin ta sauka kasa taje taci abinci, she notices how many ppl are secretly staring at her sbd yanayin kyanta da freshness na skin inta da bai gama sabawa da weathern nigeria ba

yawan kallo daga strangers haka kusan abune data dashi tun tana karama amma kuma tsikar jikinta bai taɓa tashi ba saida da ta hade ido da wani waiter data lura kamr yana monitoring din duk wani moves dinta...

duk inda tay sai taga inuwarsa ko idonsa akanta like a spy

ganin hanklinta bai wani kwanta dashi ba yasaka tana gama cin abincinta tay maza ta haura sama takoma cikin dakinta ta kulle kanta aciki bata sake saukowa ba harsai can bayan ishai datazo cin abincin dare...
#SURAYYAHMS
TALES OF THE WAZEERIS

THIS STORY IS NOT FREE

PAY 700 NAIRA FOR WASAP

2K TELEGRAM VIP GROUP

INTO
ACCT:9132352275
MOHD SURAYYA SULE
OPAY

EVIDENCE 08060712446

*AREWAPEN @SURAYYAHMS*

#SURAYYAHMS
[6/25, 11:08 PM] null: 5:
Ahnkli take cin abincin tanamai lura da komi koda ma zataga wncn waiter din dayasaka mata ido dazu amma sai bata gansa ba she was relieved a bit tayi oder din fresh mojito da sea food daga kan counter din sukace mata taje sama kawai za'a kawo mata shi har cikin dakinta nan da mintina kadan...

batasaka komi aranta ba ta kama hanyar ta koma dakinta as usual tana shiga ciki ta saka keycard ta kulle ta ciki

cikin sauke wata gajeriyar ajiyar zuciya ta jingina bayanta da kofar nawasu seconds tana kallon dakin cikin yanayin jin kasala dan yau din gaba daya ta gaji, bakuma gajiyar jiki kadai takeji ba har da ta zuciya irin kaji kmr komi ya fara fice maka arai, dat intense feeling of wanting to give up but she just can't, sbd tariga tasan batada wani option arayuwa, wnn aiki shine mata kawai mafita da xai iya cireta a duk wani kalar ukuba da kalubalen daxata iya cinkaro dasu agidan iyayenta anan gaba tunda tasan ita ba aure zatay nan kusa ba kuma zama agaban mahaifinta mai martaba kusan abune me tsananin wahala ga rayuwarta ..

cikin sauke ajiyar zuciya ahankali ta karaso cikin dakin ta ajiye wayarta da purse inta akan side table dake kusa da gadon sannan tanufi inda hanger line din dakin yake wanda already ta dan jera kayanta ajiki

simple cotton pyjamas dinta blue colour ta ciro riga da wando ta ajiyeshi akan gadon tareda da dora niyyar yin wanka kafin oder inta yaxo dan tanaso ne dagataci abincin tay karatun qur'ani for a while snn tay baccinta akan lokaci koda ma kwakwarlta zai huta hanklinta kuma ya dawo jikinta sosai..

bata tsaya bata lokaci ba ta cire kayan jikinta tare da warware dogon gashin kanta wanda tuni yazubo yabikan kafadunta sannan ta juya ta nufi bathroom

kai tsaye ta sakar ma jikinta ruwan shower mai dumi yana sauka tun daga tsakar kanta yayin da ta lumshe idanuwanta sosai akaro nafarko tun safe data farajin kamar dika sassan jikinta yana sassautawa knn

bata jima ba tagama wankan tana kokarin korar da duk wani tunani gaba daya daga cikin brain inta

bayan wasu mintuna ta dauki farar towel mai laushi ta daura a jikinta sannan ta bude kofar bathroom din ta fito tana tsane dogon gashinta daya dan jike da ruwa kai tsaye ta nufi inda handryer inta yake tana sauri sauri dede tamiƙa hannu kenan xata dauka taji gabanta yawani irin fadi ta tsaya cakkkk kamr an dasata tareda jin wani irin yanayin raxana bayan jin wani kakkarfan knocking in bazata dayake fitowa daga bakin kofarta.

kasa kaiwa inda zataje tay ta tsaya tay tsam cikin dauke numfashin ta tana jiran taji ance room service ko oder delivery amma sai shiru, wann heavy knock din ne kawai takeji gbam gbam gbam wanda tunda tazo nan hotel din bata taɓajin staff din hotel sun buga mata kofa haka da karfi ba.

they usually knock like once nd thn announce themselves daga bakin kofa har sai anbude ko anbasu izini snn suke iya shigowa ciki.

jin babu wanda yay magana har yanxu yasaka ta juyo adan tsorace tace who is it?...shiru ne ya biyo ba sai kuma ba akara buga kofar ba, her smooth sexy body nd long hair are all wet gashi daga ita sai dan guntun towel tasan duk tsiya dai bazata iya bude kofar ma kowa ba face saita kimtsa kanta tsaf tasaka kaya.

saidai shirun dataji daga kofar sosai ya rikita mata tunani
Chapter 6 · 0% Book details