Sashe 45
Tales Of Wazeeris Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
sanyayyan kwalliyar dake kan fuskarta daya mata mugun kyau da komi shima ya saka mata ido akai sai da har yadan ragu sosai snn ya sauke wata sihirtcen ajiyar zuciya ya dau ruwan data bashin da bai sha ba ya miƙa mata tana karba taja wani nannuayar ajiyan tabi ta lumshe idonta da sauri jin yadda yahada har da hannunta ya kama cikin nashi lallausar hannun, wani abu taji ya tsirgan mata ajiki sending chills oll over her body tun daga kafa har tsakar kanta sai taji ta rasa nitsuwarta gabaki daya cikin wann yanayi taji sanyin muryansa me shiga jiki da sigar kulawa yace 'are you okay? kamr zata narke mishi haka taji, zatayi noding, cikin tsareta da dakekn kallo yace "use ur voice, dont nod, are you a lizard? idonta ta lumshe da trembling voice tace no, dan jawota yay kusa dashi sai ji tay dirin numfashinsa na sauka mata akan kyakkwan fuskrta she immidietly felt like kmr zata melting tabi kasa ta dawo ruwa, da sanyin kulawa ya kuma cewa kin tabbata? dede nan tabude lumshshun rinanun idanunta ta watsaso masasu acikin nashi idanun directly looking into his raging eyes balls for some min suna kallon juna, ta lura baida kunya ko kadan, he doenst miss any chance to check her out, tun daga kan karamin cute lips to her nose, da sexy tearry eyes inta har zuwa every tiny bit of numfashin dake sauka ya zuba ido yana kalla, da wani kalar narkakken murya me tsayawa arai tace "i am sure sir ...baice kuma ba saida ya lumshe ido ya bude, sai yaji ta dan kara tantame hannunsa daya riƙe natan dashi
Da uban sauri ya dawo cikin hayyacinsa ya raba hannun shi danata jin yadda narkakken sautin muryan nata ya gama mugun birkita masa liissafi
yadauke idonsa akanta ahnkli for some min baice komi ba kuma, wani irin shiru mai nauyi ne ya dauka tsakaninsu yanaji kirjinshi na bugawa da karfi akaro na farko kennan daya ji Aransa yana jin sha'awar wata ya mace, batare da ya kalleta ba ahkli yace "you can leave..!
CONTINUE....
#SURAYYAHMS
TALES OF THE WAZEERIS
THIS STORY IS NOT FREE
PAY 700 NAIRA FOR WASAP
2K TELEGRAM VIP GROUP
INTO
ACCT:9132352275
MOHD SURAYYA SULE
OPAY
EVIDENCE 08060712446
*AREWAPEN @SURAYYAHMS*
#SURAYYAHMS
https://www.arewapen.com/u/surayyahms
*28:*
karamar ajiyan zuciya yakwace mata tajuya anitse da hankyn a hanunta cikin sanyin taku tafita daga dakin wanda har ta isa kofar kwayar idonsa naga kasa ne har saida yaji kofar yarufu ahankali snn ya dago..
wani irin shiru ne ya sake mamaye cikin dakin bai motsa daga nan wajen dayake ba nitssatsun kwayar idanunsa yazuba awajen da ta tsayan kamar wanda har ynzu tana nan a wurin duk sai yaji yarasa gane meyene akeyi mata dayasaka harta rame jikinta zube haka adan wannan kwanakin nan dayake abuja
he cant help but notice how she changed like she is very tired nd bit stressed
relaxing kansa yayi akan kujera yanata tunaninta can kuma ya soma jin kamr cikin kokon zuciyarsa da yake kokarin controling din yafara zarmewa, he feel like he wants to pick her out all this stress nd spoil her like a queen as she dersve, saidai yasan hakan wll do more harm than good to her dan yasan idan har Allah yasa ya aureta yana da kishin dayasan he wont ever allow her taje kusa da wani namiji da sunan koyan wani abu,.now is just the only perfect time daya zame mata dole ta koya kominta a tsanake kusan dolensa ne ya dauke kai da ido akan wasu abubuwan batare da yanuna kishi ko mallaka akanta ba.
babu zato babu tsammani ya sauke numfashi a hankali snn ya jingina kansa da jikin kujera akaro na biyu kwayar idonsa ya kure wannan empty space din data tsayan yanata kallon wajen
zubar ruwan hawayen ta suna dada dawowa masa like he just knew dat she needs sumone to talk to sai can da ya tuna cewa yasake hadata da hankynsa sai yaji dan dama dama, pen din dake hannunsa ya aje akan table tareda komar da hanklinsa kan system dinsa acikin nitsuwa yafara applyng answr din data bashin yana rage wasu unnescry abubuwa na fraud da suke shigewa cikin financial records din kamfanin daga manya daya daurasu a sama wanda yasan dawowar sa qasar nigerian bata yi musu dadi ba sam
dagata dayn bangaren ushna kuwa tana fita daga dakin da sauri ta bar sashen inda safe in yaka tana jin kmr har yanxu numfashinta bai dawo daidai ba..
zallan sanyin qamshin turarensa daya mugun kama mata fatar jikinta sosai kawai tadawo tanayi, da sauri take tafiya harta kai babban corridor wajen elevator ta danna kofar yabude tashiga da sauri sauri ta rufe jin ita dayane awajen yasaka tayi shiru duk dama bata jin nutsuwa ajikintan ko kadan, nannauyar ajiyan zuciyane yake kwace mata akai akai
cikin yanayin tunawa da kyayywakr fuskarsa wani shauki ya debeta tawani narke tare da jingina bayantaa da bangon elevator din ta lumshe idanunta for some seconds tana kokarin dawowa cikin hayyacinta saidai duk ta tuna yadda yake kallonta da irin sanyin kulawa da masifar kishinta datagani yana yawo acikin kwayar idanunsa tareda da wani zazzafar shauki na daban, irin feelings din nan mai karfin gaske da ita kanta bata fahimce kalarsa ba har yanxu atake sai taji tana kara narkewa gabobinta jikinta suna ragwabuwa taciki..
thoughout the elavator ride ba'a cikin cikakken hayyacinta take ba dan wani abun idan ta tuna sai kaga ta bige da murmushi wani abun kuma tarasa gane meye ne, is like she is subconsiously falling crazyly in love with him, mutumin da azahiri kusan tsoronsa takeji sbd yanayin kwarjinin sa da matsayinsa but daga cikin ranta kuma she just feel safer and safer with him, why is it like this, ta furta a kasa kasa snn ta gyara veil dinta da sauri taja wani irin numfashi mai zurfi, elavatorn yana tsayawa tace "focus ushna… focus” ta fada wa kanta a hankali, ta mike da sauri ta fito kai tsaye tanufi section din dazataje.
da sauri sauri ta isa offishin mr james da taga baya ciki babu bata lokaci ta kama hanyar dawowa cikin department dinsu..
tana kuwa bude kofar daga can ta hango mr james a tsaye yawani hade ransa tumus kmr hadari fuskarsan nan ta canza tay jaaaa da wani irin tsananin fushi da bacin rai aciki
suna hade ido tsoron inda yake kallontan yasaka ta hadiyi yawu ahnkli tafara tahowa ciki lkcin yana tsaye a wurin desk inta yana kan jiranta taga duk mutanen wajen anyi shiru no need to tell tariga tasan something is deeply wrong.
tana karasowa ta gabansa ta tsaya for some seconds batace komi ba,..
da wani irin fushi mr james ya matso gaba da sauri sauri kamar zai mareta muryarsa a shake cike da zafin masifa ya karkatar da kai muryansa ararrabe yace "where...ya dan dakata "have...ya kara matsowa..."you...snn yadaki kan desk din da hannu da mugun karfi yace "been...
da wani irin amo Muryarsa ta amsa kuwwa cikin wajen har wasu daga cikin staff din saida suka razana.
Ushna dakejin dirin tsawarsan har cikin brain ta tadan matse hannayenta guri guda tanata kokarin daidaita numfashinta da kuma nitsuwarta ahnkli cikin sanyin murya tace i am sorry Sir...i was on my way coming to u, dama an kirani sama ne.
yace sama? sama ina?
Ta hadiyi yawu ahnkl kafin tace 15th floor sir.
Na wasu dakiku wajen yayi tsit kamar kalman mutuwa ta ambato,..
mutane dayawa suka juyo kai tsaye suka zuba mata idanunsu Sai kuma wata yar karamar dariya da ta kubcewa Eniola, Basira ma ta rufe bakinta da hannu tana kokarin boye dariyar dayake neman kwace mata
Mr James ya zuba ma ushna ido na wasu dakiku kafin nan ya sake buga kan desk da hannunsa da tsananin bacin rai yace Do I look stupid to you?
arazane tace "No sir.
kamar zai hadiyeta yace Then stop lying to me, wallh na tsani karya..just dont eva provock me, u wasted my time nd now ure trying to lie to me..Kinsan ma me kike cewa kuwa?15th floor really?
Ushna ta bude baki zata yi magana kenan taga yadaga mata hannu da zafin nama yace "Enough!
Yana huci ya juya gefe daya sannan ya sake dawowa gabanta
yace what make u think u can go to 15th floor,..nobody goes to the 15th floor, not top ceos, Not staff..ya daki kirjinsa da hannu yace even directors nd high ranking managers in this buulding don't go there ke ko karyan ma baki iya ba..
shiru ushna tay kanta na kallon kasa bata amsashi ba badan komi ba sai dan sbd rudewar datayi na ganin yadda kowa yke mata wani irin kallo sbd dan ta ambaci inda tafito..
surutu kasa kasa yafara tashi a wajen
Mira kam ta zuba mata ido kawai tana mmkin yadda akay ma tasan da 15th floor duba da ko hirar wajen baayi ko dai cankar number tayi
hucin Mr James ne ya dan katsesu ya matso kusa da ita sosai yace da can ina ganin mutuncin ki amma let me tell you one thing this ur lying Attention seeking games will destroy your career in this building,so drop it now.
Ya fizgo wasu manyan files daga saman desk din eniola yawurga mata ajiki takardun duka suka watse a kasa yace i need this jobs done Before you leave today.. I want everything completed."
Ushna ta tsaya cak ganin yanayin aikin kuma bama nata bane ga kuma tulin wanda sir abubakr ya bata tun dazu bata ma karasa ba
muryanta kamar zatay kuka tace Sir pls i ..i..
cikin katseta yace Not one word! ya isa haka
yana fadin haka ya juya ya kalli dukan yan office din yace can i have ur attention pls
nan take kowa ya juyo
fuskarsa a murtuke yace let this be the last time anybody will mention 15th floor or his royal highness Sultan's name carelessly in this department.
yana maganan haka Wajen yayi tsit kmr babu mai rai acikinsu..
yace, idan na kara jin haka I will personally recommend permanant dismissal to the stupid person dan wata shegiyar yarinya bazata zo nan tajawo mana wani masifa anan wajen ba.