Sashe 1
Tales Of Wazeeris Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
I just published "Book2 page1" of my story "TALES OF THE WAZEERIS"::https://arewapen.com/chapter?id=6a2037792470f850235a61dc
kowa yana karanta novel ne da wani abu dayakeso yaga ya cimma aranshi amma marubuci yana duba ne da iyakan amfani da ma'anan da labarinsa zai bayar, dan haka kafin mufara tales of waxeeris book2 nake son bawa kowa hakuri please dont allow ur curiosity to get the better of you, i have neva, nd i am not going to rush into anything, hada auren stars, romance, hukunci, komi zaizone a lkcin daya dace. snnann wkends gabaki daya babu posting a kowani platform, thank you!!!
*page1:*
Farees salman dake tsaye cak acikin shauƙin mamaki da kuma tunani bai dawo cikin hayyacinsa ba face saida yaga ms lara charles tagama bawa mr yusuf suspension oder dinsa har tajuya tabar wajen agurguje tabi bayan sultan can sama cikin conference room sbd tasan baison ana bata masa lkci. bayanta yabi da kallo cikin kyabe baki kafin nan ya juyo da rikitattun idanunsa kan mr yusuf dake xaune akan marble floor ya dafe kansa cikin tsananin jin ciwo da zafi ruwan hawayensa na sauka ahnkli zarrr kai zakace korarsa a aikin akayi me gaba daya..
duk dama supension kawai aka basa amma tsabar tsoronsa da akeji kusan a boye junior staff suke iya raɓewa ta jikin bango suna kallonshi kusan kowa yana jin mamaki yadda mugun mutum, kangararre, me masifar zafin zuciya ya kasance haka cikin rauni da hawaye a wann moment din, dan shikadai yasan irin asarar da suka tafka daga shi har yayansa mr jafar akan wann yar yarinya, ya jima sosai yana walaknci da cin mutuncin mutane a office din nan amma bai taɓa jin nadama yin ma wani mutum wani abu ba face saiyau dayayi akan ushna...
shikansa farees dake kan kallonsa kokonton tabashi yakeyi sbd yadda yaga yanaynsa ya rikice
, sai can kuma yaga ya share hawayensa ya miƙe da sanyin jiki baice ma kowa komi ba yawuce sama cikin hadadden office dinsa a mugun fusace da sauri sauri farees din ya bi bayansa, yasamu har ya jawo jakarsa zai tattara kayan aikinsa dake kan table yanawani irin fidda huci mai zafi...
farees ya tsaya daga kofa yana kallonsa for a bit daga bisani yace
"mr Yusuf...
da sauri ya juyo suna hade ido da farees da wani irin frustration a muryansa yace "am i being fired..?
farees bai amsashi ba har saida ya karaso ciki kusa dashi snn yace "no..amma inka amsa tambayoyin da zan maka i may help u get back to ur work as soon as possible.
cikin lumshe ido da budewa mr yusuf yace what did u want sir.
farees ya matso kurkusa dashi yace "nothing much, kawai information nake so akan yarinyar daga ina ta fito..snn metazo nema anan wajen?? did u have her files.
mr yusuf dayariga yasan matsayin Farees bai bata lokci ba yafara gaya màsa duk abunda yasani akan zuwan ushna, saidai kawai matsalar shine bai tsaya yaji exctly waye suka turota nan ba kuma bai karbi file dinta ba bare yasan komi da komi da inda take xama. kawai de yasan a london take karatu kuma internshp taxo nema.
farees bai wani gamsu da bayanan ba amma yasan duk tsiya mr yusuf zai iya taimaka masa wajen sanin abubuwa game da ita tunda shine shugaban administrv staff din wajen gabadaya.
ganin baisamu cikakken information ba yarakosa har can waje tareda masa Alkwari akan cewa zai nemesa awaya zasuyi magana, daga nan sai bai koma office din ba ya tsaya daga harabar wajen yana nazarin ta inda akayi ushna ta samu kanta anan.
yasan da program dinta sbd kawarta deejah was always ranting abt it amma ko kadan baiyi tsammanin daga dubai zai ganta anan nigeria ba. sanin yanayin ushna yasaka duk sai yaji kansa a rude dan har cikin ransa yake jin matukar fargaban kar ta zo ta nuna musu cewa tasanshi a matsayin mr abdul duba da abubuwan karya dana sabanin fahimta daya faru tsakaninsu a london.
safa da marwa ya dingayi a harabar kamfanin baiko ji shaawar kirar kowa awaya yau ba dan so yake yasan ta inda ma zai fara bullo ma case in ushna a wannan yanayi tunkafin tazo ta lalata masa rayuwar aurensa msmn ma agaban sultan.
dagata dayan bangaren kuwa cikin tsananin tausayawa rihanna ta jagorance ushna zuwa cikin hadadden office din dake gefe dan sosai yarinyar tabata tausayi ganin har ynxu jikinta rawa rawa yakeyi numfashinta na fita da dan karfi sbda tsabar tashin hankali tareda rudewa da raunin data tsinci kanta aciki musmm ma na irin cin mutuncin da aka mata agaban mutane snan a lokaci guda kuma zuciyarta takasa fahimtar tayaya akayi acikin rana guda ta iya hada ido da mutane biyu daga wani bangare na rayuwarta da bata taba tsammanin zata sake haduwa da su ba
suna karasowa cikin office din rihanna ta dan dauke kai bata yi saurin yimata magana ba dan talura yarinyar agigice take fiye da yadda take kokarin nunawa maza maza ta rufe musu kofar snn ta juyo tana satar kallon irin tsabar kyan fuska da Allah ya xuba ma ushna for some scnds kafin nan tajawo mata kujera kusa da nata tace "please...have a seat.
ushna dake ɓari ahankli ta zauna cikin sanyin jiki tanata kokarin controlling din fitar numfashinta
.... rihanna ta dauko bottle water me sanyi daga mini fridge ta mika mata tace pls drink..kai tsaye ushna tamike hannunta dake rawa takarba ruwan da ladabi tabude goran tasha ruwan sanyin snn ta ajiye bottle din tanamai sauke ajiyan zuciya jin yadda sanyin ruwan yake ratsata ta ciki ahnkli ta sunkuyar dakanta can kasa jin sabbin hawaye na yanko mata tasaka hannunta tana tarewa batare da ta ldago kanta sama ba,..for some mins basuce ma junansu komi ba sai can da rihannan tay gyaran murya tareda kara zuba mata ruwan idonta masu sanyi tafara kallonta daga sama har kasa acikin natsuwa ganin yrinyar a waye take snn da alamar bata da wani shekaru mai yawa gatanan kyakkwayar gaske..., da taushin murya tace hey...you don't have to be scared, ki sake jikinki dani kinji bawanda xai iya shigowa cikin nan.
ushna ta lumshe ido kadan jin wani irin rikicewa da nauyi na saukowa daga can kasar kirjinta dan harga Allah batasan ma ina zata dosa daga nan ba inhar tafita, dan ganin mr abdul ma kadai is anoda form of nightmare ji take kamr har abada bazata taɓa iya zama anan wajen ba kuma ta hakura da aikin knn, tana cikin wann xullumin rihanna tadan gyara zamanta tace my name is rihanna..kefa
ahnkli ushna ta dago kai suka hade ido kallo daya tay ma rihanna ta fahimce cewa hutu da dukiya yagama ratsa mata jiki ga wani irin sanyin kwarjinin mulki da kuma haduwa dake tattare da yanayin rihanna wanda yasaka tay maza tafara share sauran hawayenta dake manne a fuskarta da disashen murya tace "i am ushna..
....rihanna da bata taba jin irin sunan ba kawai tagyada kai tace okay mss ushna...tell me exactly what happened meya hadaki dasu yusuf?
ushna tayi shiru na dan lokaci jin abubuwn da suka farun suna kara dawowa mata kai, abaxata sabbin hawaye suka ciko idanunta daga bisani saita shanye su cikin sauke ajiyayyen numfashi ahankli ta fara bata labari tun daga yadda tazo lagos har yau din nan datazo bakin gate din kamfani da yadda security men suka hanata shiga har zuwa yadda tasamu janitor uniform data saka domin kawai ta samu damar shiga building din, rihanna dake sauraro ta dan dago girarta sama kadan da mamakin courage in ushna amma bata katseta ba...
ushna ta cigaba da fada mata yadda tashigo ciki da abubuwanda ya wakaana tsakaninta da receptionist har zuwa zuwan mr yusuf da mr jafar, anan ne muryarta yadan canza sosai tafara asalin kuka..
idanun rihanna suka ciko da ruwa sbd tana da tausayi sosai ta kuma lura cewa kmr har yanzu kalaman da aka fada mata suna mata ciwo sosai. cikin sanyin murya ushna tace i was only trying to explain myself but they wouldn't listen, am very sorry maa..i just want to go home now tunda ma aisunce baza'a daukeni ba..ni nahakura dama gida kawai zan koma.
da yanayin tausayi rihanna tajawo hannunta ta rike cikin sigar rarrashi saboda ko ita kanta tasan halin mr yusuf ta san yana da matsalar girman kai da raina mutane gashi ko kadan bai iya magana ba
ahankli tace its okay dear u did nothing wrong kidena kuka kinji? ba laifinki bane
ushna na kkrin dago kai taga rihanna har tafara share mata hawayenta ahnkli kuma cikin kulawa
you come all the way here for internship..only?
ushna ta gyada kai da muryan kuka me sanyi tace "yes maam...
dama daga LSE na samu ticket na shiga elite program a dubai real estate firm shine suke turoni nigeria
rihanna ta danyi shiru sanin cewa shikansa LSE london din ba karamin makaranta bane, infact tasan yaran masu kudin duniya har da yayan sarakunan larabawa dayawa musmn ma na dubai da suka gama karatunsu a LSE school of economics da wuya ne ya kasance ushna zata iya musu karya
kai tsaye tace can i see some official documents?da sauri ushna ta gyada kai tace yes maam cikin tattaro makanta nitsuwa tabude hand bag dinta ta fiddo da wani neat file mai dauke da duka documents dinta snn
tamikata tace everything is here.
rihanna ta karba ta bude file din ahankli tafara binsu daya bayan daya acikinsa akwai recommendation letters, academic records, dubai internship proposal, gulf programme details da wasu supporting documents...
lkcin kirjin ushna ba karamin bugawa yakeyi ba dan kwata kwata bata jin shaawar komi babban burinta bai wuce taga ta fice anan wajen ba.
tana daga kaikuwa sai taga fuskar rihanna ya canza sosai ganin duka documents din ushna suna da tsari da special academics credibility kusan babu wani alama da ke nuna cewa ta zo ne kawai saboda wani burinta marar tushe.