Sashe 46
Tales Of Wazeeris Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
surutu ya dingayi ta inda yake shiga bata nan yake fita ba yana yi yana basu misali akan kyawkywan mata da suka zo nan da iliminsu da kyansu da komi amma aka kore su sbda kkrin cusa kai izuwa abunda ya shafi oga pata pata.
99.% din su basu taba ganin shamsan ido da ido ba sai wnn karon da ya dawo nigeria akan wnn project din amma wasu dama sukanzo da shiri ne na cusa kai din tun ma basusan sa a fili ba
kawai gani yake kamr ushna ma abunda ya kawota nan wajen kenan, sbd irin kyan datake dashi kowa yasani babu wani namiji a duniya da zai ganta yace batayi masa ba. gashi tay ilimi me inganci kuma ta waye sosai she is a whole package on her own.
atake sai yaji yadada aminta da logic din mr yusuf sbd tun farko tunanin da mr yusuf din yay akan ushna kenan har yace musu ba aiki tazo yi anan ba kawai attention din maza tazo nema
gashi ba aje koina ba tafara nuna halinta a fili but he cant risk allowing her to be mentioning sultan's teritory ko wani abu daya shafeshi.
rabin surutun dayakeyi awajen zagi ne da cin fuska kawai ushna ta amsa aciki, har Sai da ya tabbatar kowa jikin sa yay sanyi kafin nan ya juya yafice afusace.
sosai idanun Ushna suka cika taf da ruwan hawaye akaro na farko
sai bata ce komai ba duk da kallon da ake mata haka ta sunkuya kasa a hankali ta fara tattara files din daga kasa batare da ta damu da kananan maganan dake tashi akanta ba
tana gama tattarawa bata kalle uban kowa ba ta wuce kan desk inta dasu zuciyrta na mata wani irin zafi jin kuka zai ballo mata amma data tuna cewa dayawansu abun da suke jiran gani kenan sai ta shanye abunta tabar hawayenta masu sanyi suka gangaro bisa kan kuncinta.
for some minutes bata taɓa komi ba hawayen ta kawai tabari suna tsilalowa har saida kananan maganan dake tashin ya ragu
daga aljihun rigarta ta ciro hankyn ahnkli ta fara share hawayenta dashi, mira data zuba mata ido dan ta debo musu rahoto da sauri tamike tsaye tareda miko dogon wuyarta ganin hankyn yana dauke da wani special security code design da aka jima da gaya masu cewa sultan ne kawai yake rikewa a building innan. his pen, his cup, his hanky nd his note book yawanci suna da wnn code design in suma irin a gulman nan da akeyi sukaji labari..
ganin ushna tana kan share hawayenta dashi yasaka ta kasa zama, nan da nan ta dauko cameran wayarta tay mata karamin video.
ga aiki nan birjik agabanta amma haka tabar wajen jiki na bari zataje ta samu wanda ya taɓa kawo musu gulman dan ta tabbata eh hakane ko kuma dai ushna din yar wani babba ne akasar nan take boye musu.
ayayinda take kkrin tashi sukaci karo da su basira da eniola amma ko tsayawa kulasu batay ba ta fice a dept din da sauri sauri..
lokcin qamshin turaren shamsan dake jikin hnky ya dan kwantar ma ushna hankli kenan har hawayen ya tsaya ganin hankyn ya baci da lip stick inta da powedr da kuma hawayenta sai ta dukunkuna ta sake maidashi cikin aljihu
ajiyar zuciya ta sauke tana dora hannunta akan system zata karasa sauran aikin sir abubukar kafin nan tazo tay wannan da aka tula matan abazata kawai taji an taɓa kafadunta
kirjinta ya buga da karfi babu shiri ta jiyo sai suka hade ido caraf da su eniola da basira da dayan kawarsun chika suna wani irin mata dariyar mugunta
hade ranta tay duba da cacar bakin da sukayi da batife ranar akanta last week bakaramin balai ya jawo musu awajen sir abubakar ba and she promise hersefl not to mind them dan ta lura kawai tsanarta sukayi sbid kishi da hassada
ba kuma akan office tsanar tasu ya tsaya ba, they went far ahead to spoil her chances na samun decent gidan hanya a finest estates estates dake nan lagos kawai dan wai baso sun tazamo daidai dasu.
duk dariyar mugunta da suka mata batace musu uffan ba, eniola da chika sai jadadda mata sukey cewa yan mata irinta dayawa sunyi hakan sun kasa, inma tana tunanin hada kanta da lamarin sultan zai saka ta gansa ne to har ta mutu bazata gansa ba
tace ma ushna ai suma da suka jima anan suna aiki basu gansa bare ita ba datazo kwanan nan.
they all tot cewa kawai dagangan ta kira sunan 15th floor din, sbd ahadu ayi yawo da sunanta har tazama viral topic a office din sunanta yaje har kunnen sultan, duk dai haka suke tunani.
basira kuma duk dai maganar banzantan baya wuce yadda take nuna ma ushna cewa she can neva be the same level with them duk da ilimi da kyantan dolene su nuna mata cewa tay musu nisa.
ushna dai batace uffan ba tana zaune akan chair inta tabi ta nade hannu ta zuba musu ido har suka gama dariya da magann banzansu suka gaji suka barta anan..
wani karamin tsakin takaicinsu taja bayan sun fita memakon taji haushin maganar banza da dariyar da suka mata mamaki take sha aranta dataji kowa yanace masa sultan...so is this his name or some kind of tittle???..dazu dai taji mrs james yace his royal highness kode kawai tsabar respect ne.
anyway komi tattarwa tay ta aje agefe sbd already dashi da su din sun gama bata mata lkci.
zuciyartta namata zafi amma data cusa kanta a aikin dake gabanta within 10 minutes taji batajin komi saidai rashin isahhen lokci yasaka batama yi tunanin zuwa cin abinci ba kawai tay secrificing lunch time inta ta zauna dan ta karasa aiyukan sir abubakar.
dagata dayn bangaren wajen cin abincin rana kusan hirar ushna din kawai akeyi sama sama dake yarinyar ta mugun tsyaa musu a wuyarsu, kowa yana ta kawo kala kalan munanan harsashn sa akanta sbd kawai ambaton 15th floor din nan datayi dazu, daidaiku ne kawai basu tsomaa baki dan akwai wanda basu taɓa soma baki akan magannan ushna acikin office din ba they are just minding their own businesses
yau da lattti Mira ta shigo wajen lunch area tana rike da wayarta ahannu kamar wata barauniya fuskarta dauke da wani irin xakuwa da kowa ya fara lura dashi sbda yanayinta na yau ba kmar na kullum bane
tana zuwa kusan a tsarge taja kujera ta zauna bata fara cin abinci ba Eniola ta kalleta tace you okay? Mira ta dan yi kasa kasa da murya tace you people will not believe what I just found.
Basira ta ce what again, Mira ta dago wayarta kadan tace Ushna mana,..
atake kowa ya daina cin abincin Batife ta zuba musu ido tana kallonsu daya bayan daya sbda mamakin da suke bata yadda suka saka ma yarinyr ido da kahon zuƙa
muryan mira har yana rawa tsabar gulma tace that 15th floor story it’s not a joke oo
Eniola taja tsaki tace kaji maganan banza we all knw she lied..
Mira ta girgiza kai a hankali tace no she didn’t.
sannan ta bude video a wayarta tadam danna musu play sukaga Ushna boro boro tana zaune a desk inta tana goge hawayenta da hanky ga nan camera yana kan nunawa clearly security code design din da ke jikin hanky din, Mira ta dakatar da video ta daga kai tace did you guys see that?
wani gaye dayake aiki da security office atake ya ja jikinsa dasu ya matsa gefe suka bishi da kallo..
chika tace"ehen mun gani hanky ne nd that could be anyone’s...
Mira ta katse ta da sauri tace no, ki kalla dakyau wannan fa security silhouette hanky ne da Sultan yake rikewa a building nan. infact saida naje sama wajen Jessica datake aiki a security department, kuma ina nuna mata videon tun ban mata bayani ba tace min hankyn sultan ne
tana rufe baki yadda kasan an danna pause ma table din haka kowa yay tsiit anata kallonta har da wanda basu tsoma bakin ma suka fara kallon junansu daya bayan daya
sai can cikin rudewa da tsananin kishi basira tace that’s not a proof enuf, Eniola tace ehh ehhh maybe she edited it, Mira ta yi dariya mai sanyi tace edited what? security code na sultan guda, basira are u okay kuwa?
shiru ne ya kara mamaye wajen, wani guy yace hmm kema ki goge videon nan yanzu cos that’s real Sultan mark, nifa kunga karku sakani acikin rigimar gulmanku kumin asarar aiki na i left Canada dakyar na samu aiki anan dan Allah ki goge..kafin ta amsa ma yafauce wayar ahannunta aikuwa yadanna delete ma videon kafin ya jefa mata wayarta yaja kwanonsa yay nesa dasu shima
bugun zuciya yasaka Basira taja baya kadan takasa cewa komi...
dede nan ne batife ta miƙe tsaye tace guys, if this is true then she’s not just intern, and you all were laughing at her nd insulting her, tamike tsaye tace now tell me again she lied cos if Sultan really saw her today then you are not dealing with an intern you are dealing with something you don’t undrstnd wanda baiji bari ba kuwa zaiji hoho..
daga nan ta fice daga lunch area din tabarsu Eniola suna kallon juna mira kuwa bata ce komai ba...
tun daga wann lkcin sai tsit kakeji basu kara ambaton sunan ushna ba, har akaje akayi sallah aka dawo koda suka shigo office din sai satar kallon ushna din sukeyi kowa ya kasa mata magana.
ita kanta ushna sai da dataji daban ajikinta ganin daga zuwa lunch da dawowarsu kowa yay shiru jikinsu duk yay evening, kowa ya cusa kansa akan aikin dake gabansa har ta gama aikin sir abubkr takai sama ta dawo a office inta tay sallah tacigaba da fresh aikin da aka tula mata bataji wani ya sake magana akanta ba....
the silence was so strange but peaceful.
CONTINUE....
#SURAYYAHMS
TALES OF THE WAZEERIS
THIS STORY IS NOT FREE
PAY 700 NAIRA FOR WASAP
2K TELEGRAM VIP GROUP
INTO
ACCT:9132352275
MOHD SURAYYA SULE
OPAY
EVIDENCE 08060712446
*AREWAPEN @SURAYYAHMS*
#SURAYYAHMS
https://www.arewapen.com/u/surayyahms