Sashe 28
Tales Of Wazeeris Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
fannin ushna washe gari da safe haka ta sauko daga kan gadon ta da wani irin heavy heart dakyar tayi alwala tazo tana sallahn fajr dinma har kuka shar shar takeyi da hawaye duk tarasa abunda yake mata dadi.
bayan ta idar tay karatun qur'ani ta zauna tanata memeta adduoin samun sauki da neman yafi can kfin taji dama dama sai ta miƙe ta shige wanka
ta jima acikin wajen wankan badan tanajin dadinsa ba saidan so datake ta fahimce abinda yakamata tay
tulin jimawartan kuwa bata gane komi ba haka ta fito da sanyin jiki ta kara duba email inta amma bataga ko reply guda daya ba
cikin yanayin nitsuwa tay shirinta tsaf ta saka wani plain baqin abaya gashi rabi daga kayan datazo dasun sun kare duk ta sakasu dumbin kayayykinta kuma sunacan london dan tun asali batama shirya ma zuwa nigeria agaggauce ba.
gashi tazo da wurin ma amma haryau bata samu wjen makalewa ba saima asara dayake shirin tunkarota
bayan tagama shiri sauka kasa tayi da wani irin karyayyen zuciya tay oder abincin karyawa saidai dan kadan taci saboda tsabar damuwa karshe haka tabar sauran awajen takoma dakin ta ta tattaro jakar file dinta takulle dakin ta fita da wani paper a hannunta inda ta rubuta address kala kala na inda zataje ta dan gwada saarta awajen tagani ko hala zata samu karbuwa..
gobe ne kawai yarage mata she have no single plans of giving up untill she reach the last minutes.
tsabar yau din ma babu alamar sa'a koda ta fita saida tay jiran awa guda a bakin gate mazajen banxa da few rich lagos lesbians kala kala da suma suke lodging a hotel din da suka jima suna lura da tsabar kyanta suka fara zuwa suna mata magana suna masu kara annoying inta, sai can kafin nan uber din yazo ranta a mugun bace ta shiga dan dama for the whole day tay booking dinsa dan bakaramin kudi ta biyashi ba daga nan suka fara zagawa dfrnt locations tanata kokari wajen neman makalewa.
ata fannin rihanna kuwa tunda yau ma ta farka taga ko neman layinta ushna batayi ba itama sai kawai ta share abun aranta..
wajajen karfe 9:am tay wanka tasaka wani irin code lace mai masifar aji da tsada luxury nude colour tasaka riga da zani as usual dan tana balain son riga da zani bata fiye son exergrated fashion ajikin leshi ko atamfa ba musman ma inba wai fita wani hidima zatayi ba..
as usual har ta sauko kasa bata ji motsin kowa ba, dan yawanci inbadan wani abu daya shafe leelah ba hajy ummu salma bata wani fiye damuwa da ganin anhadu akan dinning anci abinci atare ba...
a fuska dai zakaga kamr ta damu da kowa amma azihiri da jikarta leelah kawai ta damu inhar leelah bata nan bakasafai ma zaka gan fuskarta anan kasa ba.
rihanna ta jima da gane hakan dan haka bata damu ba kawai sakawa tay aka kawo mata wani lafiyayyen breakfast ta xauna taci ta koshi.
abakin chef dinsun ne takejin labarin cewa ai farees yaxo ya kwana agidan da dassafe ne ya kara ficewa.
dake tariga tasan damuwarsa kyabe bakinta kawai tay batace komi ba bayan ta gama cin abincinta adaddafe taje can sama ta samu hajy ummu salman acikin private dinta tana waya da nana Atiqa akan batun auren shamsan batayi wata wata ba ta tsuguna ta gaisheta ta kama hanyarta ta tafi dan batamason taji ire iren wayanan kanana gulman.
saukowarta kasan kenan bada jimawa sai ga wata servant ta dosota da ladabi tace..rankishi dade kinyi bakuwa a babban falo
da mamaki rihanna tace 'bakuwa kuma?
da ladabi servant in tace ehh ranki shi dade
shiru tayi dan ita batasan kowa a garin nan bama..nd she know it cant be ushna sbd tasan ushna bata san komi akanta ba face sunanta....
CONTINUE....on monday thanks all jikina da sauki...❤️👐🏻
#SURAYYAHMS
TALES OF THE WAZEERIS
THIS STORY IS NOT FREE
PAY 700 NAIRA FOR WASAP
2K TELEGRAM VIP GROUP
INTO
ACCT:9132352275
MOHD SURAYYA SULE
OPAY
EVIDENCE 08060712446
*AREWAPEN @SURAYYAHMS*
#SURAYYAHMS
https://www.arewapen.com/u/surayyahms
*19:*
Da hannu kawai ta sallame servant din sai bata kara cewa komi ba for some minutes tana tsaye cikin zullumi daga bisani saikuma tafara tahowa babban falon ahnkli..
it took her a while kafin nan ta iso babban falon sbd yadda take takunta cikin yanayin sanyi izza da kasaita daya riga ya biye mata jiki..
tana isowa da mamaki taga mss lara charles ne a zaune tay kyau tasha wanka da wani irin ppr red suit riga da wando tana rike da wasu file a hannunta
daga yanayinta zaka san sauri takeyi kafin rihannan ta karaso kwayar idanunsu suka dan hadu da juna
nan take mss lara charles ta mike tsaye da ladabi tana gyara file din hannunta
good morning ma’am….
rihanna ta dan daga kai a hankali batare da tazauna ba ahankli tace morning lara is der anything urgent?
kai tsaye mss lara charles tace yes maa snn tabude file din datazo dashi din cikin nitsuwa tace I’ve been asked to deliver these personally to u maam
da mamaki rihanna ta karba sai taga letter ne guda biyu mai kumshe da outcomes from the placement review.
rau tay da idanunta batace uffan ba takarba tabude envelope na farko taga acceptance latter ne na mijinta farees
atake tabude file din a gaggauce tana kkrin bin kan rubutun da ido saidai kafin ta gama fahimtar komai mss lara charles tay gyaran murya cikin katseta tace "if you'll excuse me ma'am... ni zan wuce. ina da wasu important errands da zan dan gudanar wa sultan its urgent maa
rihanna tana shiru batare da tadago kanta daga kan file din ba tace ohh so where is he?
cikin ladabi tace ya tafi Abuja da safen nan ma'am. girarta ta dan hade sama tace Abuja kuma?..anitse tace yes ma'am.
na wasu dakiku ta yi shiru sai kuma wani tunani ya fado mata tace naga acceptance letters ne har biyu is he aware of this, dan ni banason wani matsala
cikin girmamawa tace
no ma'am. nima na karbo su ne daga wjn shugaban recruitment review committee dma kuma sultan ya bani dama inyi aproaving reviews idan bayanan shine director in wajen yace na kawo miki wnn file din personally
rihanna tadan dago girarta sama tace nifa na mance dashi who is he ma.
ahnkli tace Alhaji Dr. Mahmud Bukar ma'am.
gyara tsayuwarta tay cos all she can rembr shine tasan dan yobe ne amma ko fuskarsa bazata iya tunawa ba..
he's the one currently overseeing the final hiring review tasha mamaki dataga wai har result dn interviw din nan ya fito koda shike tasan manyan kamfanoni haka sukeyi zaka iya interview ma idan sun gamsu atake su daukeka aiki suce kuma kafara gobe shiyasa bakowa ke iya zuwa wajen neman aiki ba face wanda suka asalin aminta da dakansu da kuma matsayin iliminsu da basirarsu..
rihanna ta gyada kai a hankali sai kuma ta sake kallon mss lara charles ahnkli tace ya gaya miki ranar da xai dawo ne?
tace no ma'am bai sanar dani ba.
shiru tayi daga bisani tace alright... thank you.
mss lara ta dan gyada kai tareda cewa “you're welcome ma'am daga nan kuma sai tajuya ta kama hanya ta fita
rihanna ta bita da takaitcenn kallo har saida taga ta bace ma ganinta snn ta mayar da idanunta kan files din data riko a hanunta gabanta na dan bugawa da sauri sauri
musamn ganin ba letter daya aka miƙa mata ba kuma bata ma bude guda dayan ba bare taga nawaye ne sabida kwata kwata bata ma kawo tunani da lissafin ushna ranta ba.
kai tsaye tawuce sama cikin dakinta da su tana zaunawa akan lallausar couch dinta tanitsu tafara karanta na mijinta farees din da already tabude
as she expected result dinsa ne amma 20% pass on review kawai ya samu dan haka he dint get an office he is just in a supervisory team amma bazasu iya daukarsa aiki na din din ba.
zaiy bulayinsa ne da Business Operations Support department karkashin Supervisory Trainee Program dinsu
dan haka wata bakwai kawai zaiyi da su, za'a na biyan sa ₦850,000k per month da transport da lunch allowances dinsa da komi da komi
wani doguwar ajiyar zuciyane ya kwace mata dan yadda tasan halin farees da mugun girman kai da son zuciya abu me wuya ne wann appointment yay ma zuciyarsa dadi.
dan gabaki daya the most lowest rank a kamfanin sune masu amsar 400-600k hakan yana nufi shima akasa kasa wajen jnrs kenan aka sakaya shi
wani doguwar hmm ne ya kwace mata dan batasan yaya zasu kare idan yaga wannan takardan ba.
wani tunani tay sai kuma ta tarkata komi nashi ta aje agefe ta fara bude dayan takardan.
wani farar takarda me muhimmacine yasoma zamowa bisa cinyarta tadauka da sauri ta budi sai taga special ackwlgedment letter of international internshp recomendations ne da akay masa automatici aprove tun daga sama har da stamp din sltan shamsan ajiki.
tana fara karanta lettn dataga kalar abinda ya kumsha sai data saki wani irin murmushi me tafe da hawaye masu sanyi sun taru mata akwayar idanunta
definatly daga wuya sai dadi...
kusan mikewa tsaye tay dataga alamar kamar wani babban mutum ne ma daga abuja ya rubuta ma ushna special letter of international student recomendations wnda take tsamnin da shi kenan aka yi amfani har aka bata mafaka kai tsaye a prime real estate company.
gashi babu sunan uban kowa ajikin file din ta dan gabaki daya signatory na letter din is confidential, saidai kuma tunda taga stmp
din shamsan ya hau jiki tasan magana ya riga yakare shikenan ushna ta samu shiga kamfani.
ajikin long letter of recomendation din taga an manna offivial acceptance letter dinta shima ajiki, a nitse tafara dubawa taga ushna is fully hired for duration of 6mnths 1 week anan prime real estate group
da dumbin mamki taga wai salaryn da za'a na biyan ushna in dollars ne ba naira ba kuma ma ya kusan ruɓa na farees sau biyu $1,000 kusan ₦1.4 million kn per month ansakata acikin layin Executive pipeline trainee.