Sashe 60
Tales Of Wazeeris Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
tafi minti biyar ahaka har lara ta dawo bata lura ba har saida tay gyaran murya Can snn ta sauke ajiyar zuciya mai nauyi ta maida wayar hannun lara
Lara ta karɓa wayarta tana murmshi cikin girmamawa tace, is Everything okay ma'am?
A hankali ushna ta gyada mata kai snn tace Yes. sai kuma tay shiru jin har ynzu zciyrta na bugawa a hankali
Kalaman nasa ne suke masu sake amsa kuwwa a cikin kanta batare da ta shirya ba
nan hannunta ya sauka kan brown envelope din da ke kurkussa da jakarta tajawo shi Ahnkli ta matse shi a ƙirjinta..
Lara na lura da yanayinta na kasala amma bata da daman tsoma baki Cikin ladabi tace Ma'am... if you don't mind zan nuna miki cikin gidan sosai
Ushna ta dan buɗe idanunta a hankali ta kalleta tace Okay...
daga nan Lara charles ta doshi gaba, acikin nutsuwa Ushna ta miƙe tsaye tafara binta abayan ta tana tafiya ahankli zuciyarta na cike da wani irin sabon yanayi da bata taɓa jin irinsa ba.
she just cant believe he got her a house, duk sai tarasa me hakan yake nufi, does he mean he likes her too ko kawai charity ne,..har can can cikin zuciyarta take jin dadi tana baza wani irin sanyin murmushi mai tafe da blushing din da kana gani kasan ynxu kan zyciyarta tafarayin nisa wajen kamuwa da cutar soyayyar sultan shamsan wazeeri.
Dakuna uku ne agidan biyu a sama daya dan dede akasa na quest
Dakin dayafi kowanne girma lara ta fara nuna mata a can sama, it has everthing nd more yafi dakinta na gidansu girma da haduwa nesa ba kusa ba. komi na wajen is soft beige nd off white colour sai grey here nd der.
babban gado ne da walk in closet da huge bathrum da mirror da tarkacen ottoman da prayer spot da soft off white couch da table.
anan ne lara ta mata nuni da kayanta da suka kwaso daga hotel tanata mamakin hakan aranta saidai tasan daga ta tambaya za'a ce mata oga ne yace akawo...
Haryanxu abun yana dan damunta aranta data ga sau dayawa ana ce masa your highness amma tarasa uban waye zata zaunar dashi tahau masa tambayoyi akan rayuwar shamsan.
she decides to just let it be, tasan zatazo tasan komi akansa ahankli dan ta lura kmr komi kai tsaye yakeyi..
bata san ma ko zata ma iya samun darajar cigaba da kasancewa acikin duniyarsa da rayuwarsa ba...
Bayan sun gama da sama lara ta nuna mata su kitchen,store paloka biyu ne da dan dinning, ta fitar da ita har waje ta nuna mata ko ina,wajen hutu, pool da garage da kuma 2 brethtking cars wanda spare key insu kawai tabata batace mata komi akansu ba dan already shamsan ya riga ya bawa driver dokoki akai. pure black bentley bentayga SUV one of the most refine classy jeep shi na casual fita ne, shikuma mercedes maybech gls 600s Suv wanda back seat insa yake da wani irin pure Aesthetics na private jet shine motar dayace ana kaita office dashi.
zakayi tsammanin gata kawai yakeso ya mata amma wani bangare na zuciyarsa har yanxu bai gama warkewa da labarin abunda ake mata a office din ba,deep within him he feel like laifinsa ne ma daya barta har wasu yan iska suke gaya mata maganan banza suke zaginta anyhow musmn akan abun duniya.
yasan zai saka aci ubansu yadda ya kamata daya bayan daya amma kafin nan yafison sai yanemar ma yar babynshi all the comfort she deserves he dont care what anyone will think..
musmn ma da yanxu ya dan fahimce kamr ta gane inda ya dosa kuma kmr feelings din dayake ji akanta irinshi itama takeji akansa..
shagwabar datake masan ne kawai baisaba dashi ba dan duk tafara karya masa murya tana hawayen nan kashe masa gabobin jikinsa takeyi murus bana wasa ba dats why he is seriously doubting ko zaija lkci wajen dating inta, gara kawai suyi aure dan abubuwa dayawa bazai iyayi ba kuma baiga alamar shagwabrta zai barsa ya iya kame kansa akanta sosai ba.
sai wajejen 5:30pm na yamma kafin nan ushna suka rabu da mss lara charles, nan akabarta a gidan daga ita sai security maza da mata ammma duk awaje suke zama.
mss lara has told her all the rules, abubuwan da sultan baiyaso kmr janyowar hayaniya da yawan kawo tarkacen kawaye ko kuma strangers snn ta gaya mata role din kowa acikin masu aiki. she have all the spare keys na gidan harda na motocin duk dama shima drivernta yana dashi.
akarshe tace mata reputations matters alot to sultan bazaiso ta kara zuwa hotel incan ba...
zakaga dai tana mata mgnan da girmawawa da politeness amma dake ma duk tasan duk sun girmeta yasaka take tsayawa tajisu da kyau koda bazatace musu komi ba.
gidan yana daukawa da shiru dakinta ta nufa ta fara jera kayanta acikin closet komi ta ajeshi dede snn ta sauko kasa ta ciro kayan data dawo dasu daga gidan shamsan, ready made abincin da sukayal ta saka mata su a take aways takai kitchen, ta kara dudduba komi taga babu abinda ba a siya mata na ci anan ba dan wasu abun ma bata taɓa ganinsu ba sai ynxu
chinesse tea bags da rare zuman da shamsan ya bata duk ta kwaso ta kawo su kitchen, luxury packs na premium chokolates din ne kuma tabarsu a dakinta anan cikin side drawers inda zaina mata saukin daukawa, bayan ta tabbata kominta is intact tukun ta shiga wanka, taga nan ma babu abunda ba'a saka mata ba.
700 WHATSAP
2K TELEGRAM
VIA
9132352275
MOHD SURAYYA SULE
OPAY
Assalamu Alaikum.
Kina neman abayas, laffaya, veils, laces, materials, yadikan maza, men lace, jallabiya, embellished super wax, embroidery atamfa, laces na order daga company direct da sauran kayan sawa masu kyau da inganci?
A group ɗinmu muna posting sabbin kaya akai akai tare da farashi masu kyau. Za ki ga kaya iri daban daban na mata da maza domin amfani da kuma kasuwanci.
Idan kina son kasancewa cikin masu fara ganin sabbin arrivals da offers ɗinmu, ki shiga group ɗin yanzu.
Link:
https://chat.whatsapp.com/IYwCpe2fnON6x985D9LPsL
Mumramlat Collection (MRC)
*39.*
Bata fito a wankan ba saida ta hada harda alwala dan already yamma ya riga yayi tana shigowa dakin ta dau lokci sosai tay yan shafe shafenta snn ta ciro wani simple crop top da jeans acikin kayanta data jera a closest tasaka tay parking din sumanta tay kyau, tana gama shiri yay dede da ana kirar sallan magrib, batayi wata wata ba taje prayer spot inta tasaka wani doguwar hijabinta datake sallah dashi tay sallahnta a tsanake, bayan ta idar bata tashi awajen ba saida ta dau lokaci tana istighfari tare da ambaton sunan Allah domin nuna godiyarta akan yadda ya kawo ma rayuwarta saukin da batay tsammanin zataci karo da irinsa ba har abada, duk ta tuna irin wahala da azaban munafurcin datasha wjensu basira akan neman gidan haya sai kaga ta dan karkada kai, taja sautin hummm duba da yau kwasam sai gata nan a babban gida dat is fully loaded da kayan alatu dana duniya kuma bana haya ba kuma xata zauna kyauta ba acikin takura ba..
ikon Allah da rufin asirinsa kenan ba iyawar mutm ba. she believe idan Allah ya so ya rufa maka asiri der is not amount of obstacle or hate kowani mugunta da xai hana asirinka rufuwa. da zuciyarta daya ta kara gode ma Allah, tana zaune har aka kira sallahn isha tamiƙe tsaye ta gabatar dashi shima atsanake
bayan ta idar ta ninke hijab tabarsa anan ta kunna scented candles ta fetsa oud freshners datagani anan kafin nan ta kunna karatun qur'ani tasaka suratul baqara nan take kuwa muryan sheyk ra'ad muhammad yacike ilahirin wajen da sautin karatunsa me dadi.
ta dauki wayarta da system inta tasaka soft white roam about sleepers kanta sanye da irin hular chantilly innan ta sauka kasa
a palo na biyu ta aje gadjets inta akan cushion snn ta wuce kitchen tay microving abincin da sukayal ta hadota dashi, ta bude fridge ta dau madara mekyau wanda babu fat ajiki tazo tay dan warming dinsa a cup
within 15 min ta fito da abincinta falon ta dan jerasu tana zama ta kunna system dinta bata tsaya duba email inta ba kawai ta dau wayarta kai tsaye ta kira kawarta ziyada tana cin abincin suna hira amma sai takasa bata labarin komi sbd gani take kamar ziyada bazata taɓa yarda ba dan ita kanta tasan bahaka take ba. everthing is dfernt now, ababen da da can kowa yasan batayinsu duk sai gashi taxo nigeria tayi
worst din ma shine tafara soyayya kuma har gata nan agidansa tana zaune, she thinks if anyone hears how her wkdns went agidan shamsan they will just judge her msmn yadda aka san cewa prime real estate basa daukar intern ita kuma sai gashi nan mysteriosuly har an dauketa.
aranta tana so tay hirar new feeling da new life inta amma inaa, tsoro da fargaban irin kallon da zaa mata yasaka duk hirar su da ziyada bata gaya mata komi ba, kawai de ce mata tay yanxu tabar zama a hotel ta samu wani wajen zama for a while. tana cin abinci suna hirarsu haka hirar ya kare tsakanin hirar school dana su mr james shidin ma sama sama.
sosai wayan ya debe mata kewa bayan sun gama wayar ne ta tattara kwanon takai kitchen ta dawo tafara tunanin aikin dake gabanta gobe.
tana bude mail inta taga ashe daga jiya xuwa yau mr james ya tura mata sako a email inta yafi sau hudu akan ta tura masa copy na aikin daya bata
tun anan tasan ba kwashewar dadi gobe zasuyi da mr james din ba sbd ko gama karkre aikin eniola batayi ba bare kuma na basira
Da fargaban hakan ta haura sama ta koma dakinta dan ta samu tay bacci akan lkci da niyyar gobe sassafe karfe 7:00 take so yamata a office, inyaso kafin 8-9 tasan tay nisa da aikin gabaki daya.