← Book details Tales Of Wazeeris Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 17 OF 62

Sashe 17

Tales Of Wazeeris Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

washe gari da safe ata fannin ushna kusan da tunanin plans dinta tafarka aranta bayan ta kammala routine inta data saba saita jawo computer ta tafara bincika sunan rihanna koda xata ga few information akanta da familynta amma inaaa ko hotonta a social media bata samu ba bare asalin sunan familynta she just uses her proxy names as protective cover daga internat har zuwa social media.

duk wnn abubuwan dake faruwa da ita bata sake ta gaya ma kowa ba hatta babbn kawarta ziyada da suke yawan chat batagaya mata komi ba..

bayan tay dube dube me dan yawa can sai tagane cewa kmr da alama bazata taɓa samun abunda take so anan ba taduba mr abdul da asalin sunansa na mr farees salman duk taga shima private acct ne dashi babu information dinsa ko daya ajiki.

but her mind keep telling her tunda ai makaryaci kuma mayaudarine dole ne kawai da akwai wani fake ID dayake amfani dashi a media wajen neman yan mata

ganin binciken xai ci mata lokaci sosai sai ta barshi kawai for anoda day, can bayan tahuta taci abinci karatu kawai ta zauna adakinta tanayi domin tadada samun fahimtar abunda zai kaita cikin prime real estate kamfani in har Allah yasaka ta samu shiga..

CONTINUE....

#SURAYYAHMS
TALES OF THE WAZEERIS

THIS STORY IS NOT FREE

PAY 700 NAIRA FOR WASAP

2K TELEGRAM VIP GROUP

INTO
ACCT:9132352275
MOHD SURAYYA SULE
OPAY

EVIDENCE 08060712446

*AREWAPEN @SURAYYAHMS*

#SURAYYAHMS
https://www.arewapen.com/u/surayyahms

12:

washe gari tun kafin akira sallahn asubah shamsan ya tashi daga bacci kamar kullum komi nasa yana tafiya ne akan tsari da lokaci, bayan ya idar da sallolinsa da wasu abubuwan da suka shafi dabiar gidan babu bata lokaci ya shirya kansa tsaf domin komawa Lagos.

lokacin da yafito daga cikin sashensa zuwa harabar gidan shugaba Imran dakansa da shi da Ummu Zulaiha sun fito atare kmr yadda aka saba suka yi masa addu'o'i tare da fatan Allah ya kiyaye hanya.

cikin girmamawa ya amsasu ya kuma nuna godiyarsa akan tarbar da sukayi masa.

Nana Atiqa ma ta fito taraka shi har gaban mota, daga can sama kuma uwarjini ce acan atsaye tana kallonsa acikin yanayin alfahari

bayan yay sallama da kowa anan batare da bata lokaci ba tawagar motocinsa suka bar cikin daular kai tsaye aka wuce airpot dashi cos by 9:30am jirginsa zai tashi zuwa lagos yanada muhimmin meeting din da zaiyi da foreing investors dinsa karfe 10:45am na safe

daga bangaren Leelah kuwa tun daren jiya ita da kakarta hajy ummu salma kwalwalrsu bai huta ba

dan kuwa tunda suka san shamsan yasauka a tharim vale zai gana da uwarjini suka zauna seriously suka fara buga wasu kala kalan harsashe da lissafin possible dokoki da umarnin da uwarjini zataje ta basa acan musmmn ma akan batun aure.

hajya ummu salma duk ta daga hankli dan duk ranar da tay waya da nana Atiqa tagan jadadda mata cewa haryau uwarjini bata warke daga zafi da baqin cikin datakeji akan wann yarjejiniyar da za'a daurashi tsknin shamsan da zamkora ba.

kuma iyaka wnn magn ne kawai yasaka take da cikakken hope na jin cewa tabbas jikarta faleelah waxeeri zata iya zamowa zabinsu akan shamsan na jini dana auren daraja tunda kowani mahuluki a family yasan uwar jini dai bazata taɓa tarban wata baiwa hannu bibibbiyu agidan su a matsayin matar shamsan ba.

acikin daren haka suka zauna lissafin yadda leelah zata zama first real crown princess nd the grand future queen of dala msmn ma idan komi ya tafi musu akan yadda suke harsashe.

da wani irin tabbaci hajy ummu salman take buga lissafi da harsashenta game da lamarin yadda future din jikarta leelan zai zamo me tsananin daraja a matsayinta na future royal wife din shamsan wazeeri.

burinkanta kawai take lisafawa ayayinda ta kara cusa ma leelahn kaunar mulki da raayin sanin ko shamsan yaqi ko yaso dole da ita zai kare rayuwarsa, snn dole itace kawai zata zamo masa mace mafi daraja da kusanci da kuma soyuwa acikin duniyarsa koda kuwa bai fara sonta ayanzu ba, snn kishiyartan dd zatazo daga zamkora kuma baiwa ce suna ganin kamar ba lallai ne uwarjini ta amince masa yahada gado da baiwa ba har abada, ita kuma leelah sai yadda taga dama zatayi da ita agidan.

tsabar wnn tsauraran burikan sunshige cikin zuciya da kwakwalwar leelah bata samu bacci jiyan sosai ba, bayan sunyi nazari da kakarta sun karkare komi da yaqinin cewa bazaima wuce batun aurensun ne uwarjini zata masa magana akai a tharim vale ba sunsan hakan yana nufin kenan bada jimawa ba ma zaa zo a dago maganar kulla aurensu.

aranta gani take kamar dolenta ne kawai ta aje wann jan aji dake yawo ajininta tafara kokari wajen samun gurbi na shakuwa da shamsan fiye da haka domin ta samu cikakken daman mamaye zuciyarsa da rayuwarsa ya zamto koda ya aureta a mata na biyu itace da gidan ba wata baiwa ba.

bata saba yin asubanci ba amma haka yau ta daure tafarka akan lokaci dalili kuwa shine sanin cewa yau da safe sultan Shamsan zai dawo Lagos

tun dasafen ta gama shirinta tadau waya ta kira manyan shakikan kawayenta da ta jima tana cika musu kunne da gori tun suna karatu dacewa ai ita bazata taba kula wasu mazan ba sabida daga can gidansu an mata miji, multi billionaire cousin inta sultan shamsan waxeeri kawai zata aura.

yau sanye take cikin wata fitted designer outfit mai wani irin tsananin tsada data dauki lokaci sosai kafin tazaba

gyaran gashinta da makeup dinta ma sai da akayi mata shi cikin tsari kafin nan shakikn kawayenta guda biyun suka iso, Nala Alie da Sanah daniels, suma sunci uban kwalliya yadda kasan zasuje wani babban gasar kure kyau na duniya akan fashion run way na paris.

yadda leelah take da wani irin shallow mind da superficial spoilt brat life vibes hakanan kawayentan ma suke dashi, sakaltattu ne sangartattu, da son ransu kawai suke iya tunani ko kadan basu san maka meye dai dai da meye ba daidai ba

they are all ivy leaque queens gangs da suke mugun daukar kansu da tsananin daraja shiyasa ma dakyar kaga suna wani kashe jikinsu ma maza dan anyi ilimin nan ankuma waye har ankusa kure wayewa gasu da son luxury life da fashion kamar bazasu mutu ba.

nala Alie youngest doter ne na 2nd richest man in africa ita kuma sanah daniels uwarta ce macen datafi kowa arziki anan west africa afannin mata nd they have been best friends for almost 17yrs ana jone ana kawancen nan tun ana makrnta.

tsabar sunaji dakansu basu tsaya shirya komi na zuwa tarban sultan shamsan din ba har saida suka kma hanyar airport snn suka tsaya awani babban luxury gift mall suka siya yan tarkacen flowers da few gift cards da wasu tarkacen welcome gift na yan gayu da wasu kyalkyal banzan gifts masu shegen tsada.

duk haduwarsun basu da kaifin tunani sosai, cos for a high profile crown prince me kudin gaske dukan su basu ma san dacewa da akwai wasu specific abubuwa masu daraja da aji dayakamata suyi masa wajen tarbansa ba.

they just feel like shikansa zuwansu har cikin airport din da kuma wnn tarukucen gift da flower bouqeut din da suka saya masa sunkure masa babban kokari dan harga Allah acikin arxiki suka taso da tsananin girman kai ajininsu dan ko kadan basusan ya akeyi da maza ba ma tukuna.

koda suka dawo cikin motarsu hira kwara daya kawai sukeyi, on how leela is very lucky da zata auri dan sarki zata kuma kasance gimbiya anan gaba sai bugan cikin leelahn kawai sukeyi left nd right ita kuma tana jin kanta asama sosai..

suna daf da isowa Nala na dariya tace i am going to go live on IG dan idan mutane suka ga har kin zo airport kina tarbar Sultan Shamsan da flowers nd romantic gifts kowa a duniyan nan zai gane cewa akwai wani abu me muhimnci a tsakanin ku.

Leelah ta gyara fancy glass dinta tana sakin wani kalar kayataccen murmushi cikin rolling eyes tace obviusly girl go live...infact ina so naga social media yau yatarwatse da labarin mu dan kinsan grand ma dina tacemin daga ya dawo baza ajima bama za'ayi auren mu.

hiran hakam kawai suke tay suna buga dariya da nishadi kowa na fadin raayinsa akan auren idan yaxo

10:30am on the dot suka isa cikin airport suka tsaya a wajen VIP arrival section su uku saidai ba barsu sun isa can ciki sosai ba sbda confidentiality.

ahannun Leelah akwai wani hadadden Red flower bouquet mai tsada da wasu tarkace

ayayinda Nala alie da Sana daniels suka fara bude wayoyinsu domin fara recording abunda zai faru anan

dukansu suna cikin farinciki da tunanin cewa yau zasu dauki every bit of romantic videoss da pictures na leelah wazeeri da kma sultan shamsan akaro nafarko su watsasu

basu wani jima da isowa ta sashen VIP entrance din ba suka fara ganin motsawar private security men na ahalin waxeeris da wani dangerous mafia boss nan take aka fara clearing wajen.

lokacin da shamsan ya fito yadan tsaya agefe suna maganan sports da polo horses da mafia boss me suna javeed mufasa, gayen ya girme shamsan din sosai amma he look sexy nd cute nd very dabgerous as hell.

idan kagansu atsayen xaka dauka yan uwa ne cos even they mode of dressing is almost the same, wajen ya dau shiruuu sbd brief talks ne kawai kowa acikinsu zai wuce ne sai aka hadu da juna anan batare da sun shiryama haduwr ba.

daga can nesa kadan Leelah ta fara gyara tsayuwarta cikin wani yanayi na nuna isa da cika.

bayan sun gama yar tattaunawarsu da mr javeed din sai sukayi sallama da juna javeed din ya nufi inda private plane dinsa yake shi kuma shamsan yabar jikin nasa private plane din ya fara karasowa
Chapter 17 · 0% Book details