Sashe 2
Tales Of Wazeeris Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
ushna takasa nutsuwa tanata kallonta cikin zuciyarta har yanzu tana kokarin fahimtar yadda rayuwarta yake kkrin juya mata, dan jiya warhaka gani take kamar inbata samu aiki anan wajen ba zata iya mutuwa yau kuma har Allah Allah take taji ance mata ta tashi ta tafi sanin cewa bazata iya zama da mutane irinsu mr yusuf ba bare kuma mr abdul gara kawai ta hakura da nan wajen ta nemi wani waje daban.
tay nisa cikin tunanin zuci batamasan sanda rihanna ta rufe file din ahankli tadora shi akan table ba sanda ta dago idanunta sama ta dan kalleta snn tadawo hayyacinta yanayin rihnana acikin nitsuwa tace miss ushna...i think there are some people upstairs that need to see this file before anybody makes another mistake dan haka zaki bar min photo copy idan muka gama dubawa nida kaina xan nemeki.
ushna bata wani so jin hakan ba amma saita gyada kai da ladabi ta mata godiya snn ta cire mata each photo copy na document ta aje mata su agefe guda originals din ta maidasu cikin jaka...
daga nan ta miƙe tsaye da taushin murya tace ma'am, can i take my leave now?...
da sakin fuska rihanna ta dago tace ohh yes nima nazo halartan meeting ne amma tunda lkcin shga yariga ya kure let me walk u out. da sauri ushna tace A'a pls maam
..batama karasa fidda maganan duka ba cikin katseta taji rihannan tana cewa pls let me make it up for u dear..ya zama dole akaina na tabbatar da cewa kin fita anan wajen lafiya just let me make it up for u for the bad experience.
ajiyan zuciya ya kwace ma ushna batace komi ba tadauki jakarta ta rataya kenan rihanna ta tattara file din ushna ta cusa ajakarta tana karasa zagowa kai tsaye tarike hannun ushna kamar wata yar kanwarta suka doshi kofa tana budewa tunn basu saka kai waje ba ushna taji gabanta ya mugun fadi muryan mr abdl taji kmar daga sama dake rihanna ya fara kalla ahnkli yace "hey babe..yana fadin hakan kuma sai suka hade ido da ushna sai yay sauri sauri ya wani irin sauya fuskarsa ya wani kame yatsime atake.
akangare ushna ta tsaya agefe tanata kallonsa da mamaki ganin ya wani irin haɗe ransa kamar bai taba ganin wata mai kama da ita arayuwarsa ba...
Da murmushi rihanna tace hey farees pls come in, ka jirani anan bari na rakata waje yanxun nan zan dawo...
idonsa a bushe babu wani kunya atattare dashi ya shigo cikin office din duk mamakinsa ya cika ma ushna kirji she look sooo confuse musmn ma data ji rihanna ta kirasa da suna farees.
alot of things began running tru her mind endlessly tarasa ma tunanin me zatay akansa shin shidin ne ko wani ne me kama dashi ahaka har suka sauka kasa rihanna tanata jan hannunta suna saukowa kasa tana mata hira saidai gaba daya hanklinta ba jikinta yake ba....
suna tsayawa awaje taga gurds har biyu sun yo kansu da sauri suna masu miko musu gaisuwa rihannan bata wani amsa su ba nan atake ta bada oder akan akawo mota akai ushna har gida
daga can saman bene farees ne a makale ajikin labule ya gama bincikawa sama da kasa baiga wani information din da yake so ba lekowarsa kasa kenan yagansu takasa...
ynxu babbn burin sa shine yaga wani driver ne zai kai ushna gida dan yasamu cikakken address inta, ko ma yayane yasan dolene yasan hanyar da zai fuskanceta da wuri tun kafin nan taxo ta tona masa asiri. nan take kuwa yaga an kawo wata hadaddiyar tsadaden Benz C class baqa qirin da bata jima da fitowa ba
ganin hakan yasaka ya sake labulen ya sauko kasa da sauri dan tsabar gudun kar ya hadu da matarsa rihanna akan hanya yasaka yabi stairs
daga waje ushna ta gode ma rihanna sosai ganin irin kirkin data mata dakema akwai lambar wayar ushna a files dinta sai rihannan bata wani damu ta tambayeta inda lagos address inta yake ba kawai tace driver ya tabbata yakaita har gida.
#SURAYYAHMS
TALES OF THE WAZEERIS
page 1
THIS STORY IS NOT FREE
PAY 700 NAIRA FOR WASAP
2K TELEGRAM VIP GROUP
INTO
ACCT:9132352275
MOHD SURAYYA SULE
OPAY
EVIDENCE 08060712446
*AREWAPEN @SURAYYAHMS*
#SURAYYAHMS
I just published "page 2" of my story "TALES OF THE WAZEERIS"::https://arewapen.com/chapter?id=6a203a6a2470f850235bb00f
2..Acikin nitsuwa driver yake janta suka doshi kan titin anguwan daga ita sai shi ne kawai acikin motar tay zugum tana xaune agidan baya dan tunda suka bar cikin harabar prime real estate ushna tadingajin kanta kamar a mafarki tama kasa jin nitsuwa duk da A.C dake busawa acikin motar wani irin kananan zafi da zufa kawai takeji tsabar tunanin abubuwan da suka faru da ita
Rihanna dake tsaye aharabar cikin yanayin jin tausayi da tunanin ushna bata bar wajen ba har saida ta tsaya taga motarsun yayi nisa, cikin ranta tasan she just have to help dis poor beautiful girl kodan wahala da walakancin da aka mata yau anan kamfanin nasu, saidai sanin murdadden halin yayanta yasaka atake tafarajin kamar ba zata iya tunkarar sa da wannann maganar kai tsaye ba dan tasan shi bamai son kananan magana bane kuma he is not moved by silly emotions bare har ta kawo masa dalilinta nason taimakawa yarinyar nan. duk dama ta lura ushna tana da good academic potential amma kuma a doka basu taɓa daukar graduates aiki ba bare kuma tarukucen interns, in this environment is eida ure the best, a genious or an expert dan haka tasan inhar taimakawar xatayi toh kusn dolenta ne ta tunkaresa da wani babban dalili kafin ta samu sahalewa.
cikin sauke nannauyr ajiyan zuciya tareda kasa gane mezatayi dan ta taimaka ma ushna takama hanyar komawa ciki da niyyar samun mijinta farees a office dan su tattauna tun kafin sultan shamsan ya gama meeting dinsa a sama suje.
sanyin takunta me aji takey har takai gaban lifter ta danna 14th floor, tashige cikin lift din kenan bada jimawa ba sai ga nan farees din ya yanko ta dayan gefen yana saukowa da sauri sauri Allah yaso shi sukayi saɓani, tsabar yaci hawan steps wani huci kawai yakeyi yana tafiya agaggauce yanamai gyara zaman fancy suit dinsa cikin yanayin rigima daya riga yabi masa jiki sosai
Ganin rihannan bata harabar wajen yaji relieve sai yay sauri ya ciro key din motarsa dake aljihunsa sharply ya bude ya shiga baiyi wata wata ba yafita daga kamfanin a gurguje dan kar driver daya dauke ushna ya masa nisa
dagata bangaren ushna kuwa kai tsaye hotel din da take zama driver din ya kaita ya sauketa bai bar wajen ba kuwa har saida yaga ta shige can ciki
farees kuwa tunda ya fito daga harabar kamfanin bai rage gudun motarsa ba dan acikin ransa wani irin tashin hankali ne yake ji da bai saba dashi ba.
duk tsawon shekarun nan yana iya sarrafa kusan kowani yanayi acikin dabara da natsuwa amma somehow zuwan ushna nigeria sosai ya rikita masa lissafinsa dan yasan inhar ushna ta nuna ma wani cewa tasanshi ata wancan sigar hakan zai iya jawo masa babban asara da matsaloli da dama dazai iya shafar rayuwar aurensa da rihanna harma da alkwarin kudin cosmetic surgery dayay ma arisha musmn ma da yasan ynxu shamsan yana gari bazai iya calming din rihanna cikin sauki ba.
hannunsa daya akan steering wheel dayan kuma yana dan danna wayarsa lokaci zuwa lokaci yana kokarin hada wasu tunane tunane acikin kansa at the same time yana dan dago kai yana duba gabansa koda zai hango motarsu amma inaaa haka kawai yake binsu da hope da kuma intuition.
faaaaa ya xaga titin vI extension zuwa cikin old victoria island saida yakusa kai karshen titin gaba daya snn kwayar idanunsa suka sauka akan motar driver din daya kawota yanakan reverse na kkrin fitowa daga cikin wani luxury hotel dake wajen
cikin lumshe ido da budewa yace
"finally...
bai sake ya dauke idonsa akan motar ba yay sauri ya rage gudu kadan snn ya ja baya yana kallon wajen daga nesa aftr sum min motar taxo ta wuce shi phewww
a hankali wani dan siririn murmushi ya bayyana a gefen bakinsa ya bari har zaida motar ta wuce gaba daya ta bace daga ganinsa kafin ya kunna ya shigo cikin hotel din kai tsaye..
wajen da ake aje motoci yay parking yana saukowa ya wuce ciki sbd wnn yanayin nasa nasaka overly shouty fancy kaya masu daukar ido da nuna kai yasaka nan take wani staff ya taho da sauri ya bude masa kofa
farees yawani hade rai tareda jan aji yanamai gyara watch din dake makale a hannunsa ahankli yadda zai nuna babu alamar gaggawa tattare dashi yanzu.
baison wani yay suspecting dinsa dan haka ya shigo gaba gadi batare da alaman rashin gaskiya ko fargaba a yanayinsa ba, kamar dai wani ordinary guest da yazo business meeting kai tsaye ya nufi reception.
matar dake reception ta dago kai da fara'a tace "good morning sir...bai amsa ba ya gyada kai sannan ya jingina kadan da jikin marble counter din
..i need information about one of your guests.
atake receptionist din tadago kai politely tace i'm sorry sir, we don't disclose our guest information..
baice mata komi ba da wani irin burga yasa hannunsa a aljihu snn ya zaro fancy wallet dinsa ya bude, wani platinum business card din matarsa ya ciro ya ajiye mata akan saman counter din ba tayi kasa agwiwa ba ta sauke idanunta akai ta karanta sunan dake jiki wanda atake yanayinta yadan canza ta sake kallonsa sannan ta sake kallon card din dan sosai kusan kowa dake corporate circle ya san sunan nan.
farees ya kureta da ido tare sauke numfashi maicike da yanayin shan qamshi yace the young lady arrived less than minutes ago she came in a black company vehicle from prime real estate..
receptionist tay shiru tana duba list in check in har yanzu bata ce masa komai ba farees ya kara matsowa kusa kadan i'm not asking for anything inappropriate i only need to know if she is safe..