Sashe 32
Tales Of Wazeeris Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
ga dai cards dintan ahannunsa duka ya debo ya taho dasu da nufin yimata barazana dasu beside yau yacire isashen kudin surgery ya bawa arisha sun rabu lafiya sbd tuhumarsa datayi akan guduwa dayayi yabarta a abuja ga karyan data masa na cewa hrt attack ya kayar da mahaifinta shikuma da ran arisha ya baci gara na kowa ma ya ɓaci
yana tsaye cikin wann yanayi caraf idanunsa suka sauka akan file da har kamar zai dauke ido ammma dayaga logon prime real estate ne maza ya karaso ya saka hannnu ya dauka
yana budewa idanunsa suka fara sauka akan abubuwan dake ciki cakk yaji zuciyarsa ta tsaya waje guda ta dena bugu.......idanunsa atake yay jaa kamae an watsa masa ruwan barkwano aciki, hannunshi na rawa rawa yana huci ya kara komawa daga farko ya karanta ya sake karantawa baisan sadda ashariya mai karfi kutuman babbam bura uba ya kwace masa abakinsa ba...
muryansa harna rawa rawa yace "niii...niii...a supervisory traineee? wani huhhhh huhhhh huhhhh nishinsa yake fita kamar mai shirin tada ciwon asthma..
wani irin wurgi da lettern yay akasa a mugun haukace da jajayen idanunsa ya kalle kofar bathrum din da wani irin fushi da ihuuuu yace RIHANNA.
CONTINUE....
#SURAYYAHMS
TALES OF THE WAZEERIS
THIS STORY IS NOT FREE
PAY 700 NAIRA FOR WASAP
2K TELEGRAM VIP GROUP
INTO
ACCT:9132352275
MOHD SURAYYA SULE
OPAY
EVIDENCE 08060712446
*AREWAPEN @SURAYYAHMS*
#SURAYYAHMS
[6/25, 11:11 PM] null: https://www.arewapen.com/u/surayyahms
21:
RIHANNA…..
ya sake kwala ihun sunanta da wani irin muryar data ciko da tsananin fushi da hargagi yana daga tsaye a tsakiyar dakin yana huci kamar wanda zai fashe..
cikin wannan yanayi ya doshi kofar bathroom din da sauri yafara bugawa da karfi bam bam tareda cewa ki fito nan yanzu! rihanna!rihanna come out here rihanna rihannaaaa
kusan ihu yake muryarsa na rawa rawa sbd tsabar tsananin tashin hankalin dayake ciki dan sosai abun yamasa mugun xafi.
shida yay tsammanin wani bbn excutive office za'a bashi ana biyansa kmr milliyan 5 zuwa 7 duk karshen wata shine har za'a sakasa a junior rank kuma ma trainee 850k dan tsabar an raina masa hankli da wayo
Rihanna dake cikin wanka data ji bugun kofar da irin kiran sunanta dayakei sai ta dan dakata tay tsamm da ruwan da take zubawa ajikinta,..
ahnkli tadauki towel tana shan mamakin irin wannan tashin hankalin nasa domin tasan koma meye zai saka shi ihu irin haka toh ba karamin abu bane, after few mins tafito cikin nutsuwa tana kkrin daure jikinta da towel, tana bude kofar ahankali ta tsaya daga bakin kofar tanata kallonsa da mamaki ganin idon sa yay jaa har yana kyarma, fuska bayabo ba fallasa tace me ke faruwa kuma meyasa kake wani ihun sunana atsakar daki kamar wanda yarasa hankalinsa.
a haukace Farees ya koma inda yayi jefa da lettar ya wawuso daga kasa yaxo dashi ahannunsa yanamai girgizawa cikin fushi yace wannan kuma meyene?? meye wannan Rihanna?? supervisory trainee?? ni?niii?wai me kika daukeni ne wawa karamin yaro ko me?? did i look stupid to you huhhh? muryarsa ta kara hawa sama yana nuna mata letter din yace kin san me aka rubuta anan??an saka ni a lowest rank a company dat belongs to ur own blood broda who is a fucking sultan, a multi billionaire business man rihanna nifa mijinki ne kika bari ana walakantani akan abunda kukafi karfinsa
Rihanna dake kallon borinsn ta yi shiru tanata kallonsa ba tare da alamar tsoro ba, karamar tsaki tay cikin sanyi tace ka samu result din kenan shiyasa ka shigo cikin wannan yanayin toh ai saika tsaya a maka bayani in ganewa ne bakayi ba..
yanayin yadda tay mgn da girman kai da raini yasaka shi yayi dariya mai cike da dumbin takaici yace result?you call this thing a result? rihanna mufada ma kanmu gaskiya wan ai humiliation ne dan haka kidena kiransa result snn ki fada min wa ya jefe ni cikin wannan wulakancin wa ya yi approving wannan abun
Rihanna ta kalleshi cikin natsuwa tana dan gyara tsayuwarta tace u need to stp shouting at me Farees, wannan ba humiliation bane opportunity ne aka baka da zai saka kasamu daman tara kudinka ma kanka dan kadena taɓa min nawa
hannunsa ya jefa cikin aljihunsa da zafin fushi a muryansa yace ohh now i see, dazu kin min text na gori ynx kuma dake da yayanki kuna tsamanin zan tsaya ne a karkashin juniors dina suna bani odas ina karbar chicken change? 850k wa ni Farees??
ya matso kusa da ita sosai yana huci yace ki fada min gaskiya Rihanna nasan akan kudin ki dana taɓa dazu kike min wannan wasan kina son ki walaknta ni ko??
kafin ya kara kalma na gaba tace wannan tsarin kamfani ne banawa ba, ka cancanta da wannan matakin ne a yanzu saboda sakamakon review dinka akay amfani dashi
nan take ya sake jefa da letter din kasa da karfi yace karya kike wallahi! ban yarda ba ki fada min gaskiya kawai this is ur plan huhhhhh u want to purnish me ryt?
Rihanna ta kalleshi cikin idonsa a nutse tace ko ka ki ko ka kaso gaskiya daya ce, wannan shine result dinka idan ka kaki karba to matsalar ba tawa bace, snn duk abunda zan gaya maka game da kudina na riga nagaya maka my parents nd my brother are watching dat acct just hand me over my cards kawai dan wallh wallh aka sake kirana daga gida gaya musu xanyi uban waye yake sace min kudina
yi yay kamar zai mareta taja baya da sauri tareda watsaasa harara mai zafin tsiya
yana huci ya watsa mata katunan bankin ajikinta yace fine, amma kisani zanyi aikin nan ne kawai dan na biyaki kudinki dakike cemin barawon akai snn kisani duk matakin da zan dauka akanki anan gaba kece kika jawo makanki ure so selfish muguwa kawai..
hawayenta ta share tace ina shareni zakayi kacigaba da biye biyen matar da kasaba a titi???go ahead nd do it farees, but i dare u to do anyting silly to me this time zakaga inda gata na yake a duniyan nan inka sake hannunka ya taba jikina
dede nan farees ya yi shiru yana ta kallonta da jajayen idanunsa ganin irin fushi tare da mugun daure fuskr da tayi ayayinda take kan magananr
gashi yana dan jin tsoron kar ya taɓata cikin ya zuɓe ataru akansa dan a yadda ta fara kawo maganan iyayentan nan yasan da wuri zaa gane wani abu idan ya taɓa ta.
dacan kuma ya saba idan abu irin haka ya hadasu dukan tsiya yake mata shiyasa ma ciki bai fiye zama ajikinta ba
ganin ta juya masa baya tana kkrin share hawayenta sai yaja tsaki ya fice a dakin a mugun fusace da niyyar zai dauke mata wuta daga yanxu bazai sake kulata ba har saita gaji tazo ta tsuguna agabansa ta bashi hakuri snn dakanta zata kawo masa katunan bankin dama sosai ya iya mata silent treatmnt dan yasan itace dama takesonshi bashine yake sonta aransa ba..
Daren ranar haka suka yadauke wuta ma juna duk dama abun yafi mat ciwo aranta dan harga Allah ita tana son ace mijinta farees ya shiryu shima ya zama namijin kansa
amma kuma bataga alaman ya fahimce hakan ba, deciding tay ta shareshi har sai ya fara aikin atleast idan abin yabi mishi jiki hala zai gane metake son fahimtar dashi..
dan ita bata taɓa ganin namiji me son abun duniya da son jikinsa kmr farees ba, he dsnt even feel less of a man daya sakar mata komi daya kamata ace shine miji yakeyi ma matarsa shide bbn damuwrsa abunda take dashi ne a banki da kuma abunda ƴayan ta yake dashi dan duk suka tashi musu sai ya tuna mata cewa ai yayanta multi billionaire ne, har yau ko sau daya bata taba ganin shidakansa yayi tunanin hanyar neman nakansa ba sai uban son kashe kudi da saka rai akan arzikin da banashi ba kuma tarasa ma uwar waye yake yawan kashe kudin dan bata ga wani business ko qaddarori dayake siyansu ba dan hatta kayan sakawan sa da komi dan komi nashi dayake burga dashi din duk acikin kudinta ake zara idan karshen wata yyi.
ba har cikin ranta taso ta yanke wnn hukuncin dena kulashi kwata kwatan ba amma bata da yadda ta iya ne musmn ma da tasan yayanta is around tsan duk ranr da shamsan yayi lokacnsu daga ita har mijin nata ba wani dadin rayuwarsu zasu ji ba kuma ko kadan batason abunda zai jawo ta rasa soyayyr farees barema har ta zama bazaura gaskya gani take kmr baxata iya ba.
washe gari da safe haka nan farees ya farka a dakinsa da wannan dumbin feeling na humiliation din aransa
dadin karawa ma da arisha ta wani irin shareshi ajiya da dare musmn ma dayaso ace ita ta kwantr masa da hankli, bata daga wayarsa ba after all the wahala he went tru for her na ganin ya sato kudin matarsa me yawa ya bata akan batun surgery din nan
wanka ya shiga yana fitowa yaga wayarsa yana ringing ganin abokinsa sai yaja tsaki bai wani dauka ba dan yasan idan ya bashi labarin abunda aka masa jiyan hala dariyar mugunta kawai zai masa ya kara masa wani baqin cikin
ganin karfe bakwai saura yasaka ya hau kan sallaya adakin yay sallanshi kafin nan yafara shirya kansa da zimman zuwa office din har ya fara shiri sai kuma yay zuciya yaji yafasa zuwa yau din kawai wallet dinsa ya dauka da car key ya sauko kasa basu ce ma juna uffan tsakanin sa da rihanna ba, fuskrsa a daure ya gaida hajy ummu salma da ladabi snn ya nemi waje ya zauna yana latsa wayarsa ya hade rai kamar wani dan sarki
aransa yana jirane rihanna ta masa tayin abincin karyawa dan kawai ya shareta
saidai tsabar sharesa da rihannan tay karshe hajiya ce tasaka shi dan dolensa ya zauna a falon tare dasu dan yasha tea kafin ya fita.
duk ya dauka daure fuskn dayayi ya share rihanna zai sakata yin shiru kamar yadda ta saba dacan farkon aurensu idan yana bata silent treatmnt jikinta rawa yake agabnsa bata iya cin abinci wani bin ma sai kuka.