Sashe 11
Tales Of Wazeeris Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
yadan dade aciki yana wanka kafin can yafito jikinshi nannade cikin wani pure cotton men towel me tsananin laushi wanda tamugun amsar kalar sudadden fatar jikin shi dats so soft and creamy dan shi ba irin fari fat din nan bane kmr na bature he had his bright sun-kissed yellow tone.
Cikin nitsuwa dayasamu a sanadiyar wankan dayay a ahnkli ya karaso cikin dakin hannunsa dauke da wata karamar lallausar white towel dayake famar goge very dark nd wavy hairs din kanshi dashi sai wanda yake adaure tamm akan kugunsa yafito babu komi a yanayinsa face wannan kasaitaccen ruwan iko da mulki dake yawo atattare dashi, yana da tsayi me aji he is a 6ft 3inches tall da ginannen jiki dan bazaka kallesa kacemai tsiriri ba hakama bazakace mai yana da kiba ba he is just naturally fit and sexy at the same time...
tunda ya fito daga wankan wani irin qamshin mayun sabulan wanka ne yake tashi Acikin dakin wanda tuni qamshin ya cike iska da qamshin dadi gamida sheqin fatarsa da damshi damshin ruwan wanka da yake kwance tun daga kan faffadan kirjinshi har xuwa kan kafafunsa dake murde gabaki daya six packs din san nan sun bayyana takan cikinshi dats so flat wanda shi ya bada hanya wa cikakkiyr halittarsa na ɗa namiji data tayi parking a tsakankanin kafafuwarsa.
shamsan yana da wani irin kyaun fuska da kmr shi ya zauna ya tsara kansa wnda inka kallesa sau daya sai ka kara kallonsa snn da ace gobe ma zaka sake ganin sa saikaga kamar kyan nashi ma karuwane yakeyi a kullum.
yanayin fuskarsan is a
mixture of both calm and ruthless irin dai kaga mutum a nitse amma yanayinsa yana mugun darsa ma zuciya fargaba
eyes lashes dinsa tare da cikakken gashin girarsa kamar an zana masasu suna da tsayi da kauri da doguwar karar hancinsa wanda is straight nd sexy dake ma yana da wani irin clentch jawline daya dauki shatin hadadden sajensa dats perfectly trim izuwa strong lotus red lips dinsa wanda yaso yay kamar deep blush pink kadan.
tsaye yayi agaban mirror mai nuna mutum tun daga sama har kasa dake manne da bango yabi ya kurawa kkyakwr fuskarsa kallo yana tuna everybit of abunda amininsa itban yagaya masa akan lamarinsa da ushna
duk yarasa ta inda zai fara furta ma wani dan adam cewa yarinyar nn tay masa yanaji aransa kamar yana sonta
dan har mamakin kansa yakeji yadda ya taso da sanin cewa auren haɗi za'a masa wanda shiyasa ma bai taɓa tsamamnin zaiji aransa cewa wata yamace zata burge zuciyarsa haka ba musmn da tun ma baisan waye ita ba...
aransa bai taɓa tunanin yin soyayya ko yaji sha'awar yinsa ba dan gani yake kmr bata lokaci ne snn koma wacece zatazo a matsayin matarsa daga masarautar zamkora she will be in his life to fullfill deir family responsiblities amma bawai asalin zaman aure me amfani zasuy ba.
shiyasa bai taba zama yay tunanin wai zaiyi soyayya ko harma ya haihu da wata mace a duniyan nan ba..
saidai ganin ushna ranar tuni ya sauya masa komi acikin zuciyarsa izuwa wani yanayi mewuya da masifar rikitarwa. dan kowani lokaci dayake ganinta acikin kuka da tashin hankli take but it is weird dat she look soo harmless nd peaceful to him, hala gaskyr itban ne, he need to knw her not stress her dan da alama idan yasameta acikin rayuwarshi they can both bring love nd peace to each oda's lives tunda iyayensa basu haramta masa kara aure da wacce yake so ba musmn bayan ya sauke dokar auren hadi da aka dora akansa daga tharim vale.
saidai yadda zai fara iya nuna soyayyar ne shi kwata kwata bai sani ba, bai san ya ake magana da mata ba dan ya lura girls are so complicated, wasu suna son namiji ne dan kyansa wasu dan kudinsa wasu dan halinsa, wasu sbd shi dan daba ne, wasu sabida personality, maybe a doc or a lawyer ko soja. girls are just so silly nd stupid. cikin ranshi ya ayyana hakan
daga nan zama yayi cikin nitsuwa yanakan kallon reflection dinsa na dan lokaci kafin ya kai hannu ya dauki Maison Francis Kurkdjian Gentle Fluidity Silver body balm dinsa a tsanake ya fara shafawa akan fatar jikinsa mai sulbi, cream din na barin wani irin fresh clean scent mai hade da woody notes da dan karamin musky male scent wanda baida da hayaniya amma kuma yana mugun dadewa ajiki.
Shamsan ba mutum bane mai son kamshi mai karfi ko abubuwan da suke jawo attention akansa dan komi nasa yana tafiya ne akan understated luxury nd intense privacy.
yana gama shafe shafensa ya mike ya nufi katafaren walk-in closet dinsa wajen acike yake da tsari mai tsafta da nutsuwa.
dake shi ba namiji bane mai son tarin kaya marasa anfani professional tailors da fashion houses guda kadan ne suke masa aiki kai tsaye, duk wani designer suits dinsa ana yimasa ne da measurements dinsa shi kadai.
secured vault din da aka tsara musamman domin watches dinsa yafara nufa shi ma ba kasafai yake son ana canzawa ba dan idan ba Patek Philippe ko Vacheron Constantin ba da wuya wani abu yadauke masa hankali.
bayan mintina kadan yazaro wani midnight navy blue bespoke three-piece suit mai tsananin tsafta da aji rigar cikin wata mayyar farar egyptian cotton ce mai taushin gaske sai dark navy silk tie da cufflinks dinsa simple platinum, kai tsaye ya saka kayansa acikin nitsuwa suka zauna a jikinsa kamar ajikinsa aka gwadasu, agogon da yazaba black Patek Philippe ne mai tsadar gaske amma idan baka sanshi ba zaka iya wucewa baka gane tarin darajarsa ba.
daga nan yamatsa zuwa wajen bangaren fragrances dinsa
idanunsa suka dan tsaya akan kwalabe da dama kafin hannunsa yasauka akan signatur sovereing Xvii da Roja Parfums Enigma wani irin kayataccen kamshi ne mai hade da citrus, tobacco da woody accords ajiki nan ma sama sama ya fesa
ba fiye da yadda yake bukata ba.
yagama shiri kenan zai dauki wayarsa yaga sakonnin da aka bar masa sai yaji kara kmr ana buga masa kofa..
sau daya ya kalle kofar snn ya janye attention dinsa yay danne danne a wayarsa yanaji tun ana buga kofar ahankli har aka farayi da dan karfi sanin cewa duk wanda ke tsaye a kofar dole jininsa yasaka ya daure yace "come in..
after like two seconds ahankali aka bude kofar wani mayen qamshin turaren jasmine mai sanyi ya fara bugowa izuwa kofar hancinsa kafin daga bisani kanwarsa rihanna ta shigo.
sanye take cikin wani soft traditional riga da zani mai aji na babban atampar engila fuskrta na dauke da light make up da dan daurinta marar hayaniya da tay push back kadan dashi ayayin da sauran jelar sumanta ya karashe zubo mata har kusa da gadon baya.
ko daga yadda ta shigo din ya gane akwai wani magana a bakinta dan ysan rihanna batacika zuwa bangarensa da sassafe ba sai idan wani abu yana matkr damunta.
ahankali ta karaso cikin dakin da sanyin murya tace assalamu alaikum yaya.
wa alaikum salam.
ya amsa mata cikin nitsuwa ba tare da ya daga kansa ba
rihanna ta karaso ta tsuguna gabanshi tana satar kallonsa na wasu sakanni kafin nan daga bisani ta sauke ajiyar zuciya tafara gaisheshi
bai amsa ba har ta gama tay shiru.. tace yaya...can i have a word with you? jin yanayin muryarta ya saka yadaga idanunsa ya sauke akanta.
ganin ta kasa hade ido dashi kai tsaye yasaka ya ajiye wayarsan a hankali akan wani fancy console dake kusa dashi sannan ya mayar da hankalinsa gaba daya akanta ahankli yace "what is it rihanna..
ta dan lumshe ido tace
it's about my husband
yay da idonsa kamar bai gane akan watake magana ba da sanyin murya tace i mean farees salman ur highness.
shiru yay dan da ace wani ne ya kawo masa wnn maganan watakila da yanayinsa ya sauya amma kuma kanwarsa ne babu yadda ya iya da ita
baice komi ba ya cigaba da kallonta cikin nutsuwar nan tasa marar hayaniya
rihanna ta dan karaso kusa da shi da maraitacn murya ahnkli tace dama naji ance ka dawo gida ne dazu shine nace bari nazo namaka magana, yaya dan Allah kayi hakuri idan nasake bude maganar nan amma pls will you reconsider ur tots on my husband,.. dan dana gaya masa abunda kace tun ranar yake cikin damuwa yana ganin kamar anware shi ne nd its yr company he shudnt have to be treated like this, zaiga kmr saboda baida matsayi ko dukiya irin namu ne yasa akace sai yabi tsarin da kowa yake bi.
ahankali shamsan ya gyara tsayuwarsa yace menene matsalar ki aciki..that's exactly what will happen..
rihanna ta danyi shiru muryanta na rawa cikin sanyi magiya tace yaya,..but he's family, dan Allah..
cikin katseta da murya kasa kasa yace he is not my family rihanna, he is your husband kinji ko, duk ranar da na fara daukar tarukucen mutane aiki a manyan kamfanina saboda dangantaka maimakon competence dinsu toh daga ranar bani da wani hakkin yin magana akan policies da professionalism.
ta sauke kanta kasa kmr xata masa kuka tace
i understand that yaya amma ko dan albarkcn mutuncin su mummy...
kai tsaye yace do you even hear yourself?babu abunda yahada ganin mutuncinsu mummy da batun cewa an bukace mijinki ya rubuta application.
shiru tayi can kuma sai ta fara masa hawaye sosai atake shikuma saiyaji ransa ya balain baci...
cikin shanyewa tareda harde ransa yace "leave..karki sake dawo min da wnn mgnan...
dago jajeyen idonta tay zata masa magana da muryan kuka abazata ya daka mata wani irin tsawa da bata san sanda ta rikice ta fadi kasa tumus tare da jinginuwa da jikin gadonsa ba...
tun kafin ta dawo hayycinta ya karaso daf da ita cikin rufe ta da fada duk dama baya iya bude muryansa but you can feel the rage zaka gane cewa yana da zuciya me zafi kamr wuta