Sashe 51
Tales Of Wazeeris Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
sukayal ne ta shigo dashi itama ta dan ja ta tsaya agefe,
shamsan ya aje wayarsa ya karasa jikin gadon ya zauna kusa da ita tare da taɓa jikinta ahnkli ta juyo ta kallesa da ruwan hawaye...
da ido ya mata alamar anzo a dubata
likitan karaso ya fara gaisheta amma tsabar arikice take batama san meyake cewa ba banda shamsan ita bata gane kowa da komi..
tambyar duniya ya mata amma saidai yaga tana hawaye batacewa komi karshe shamsan din ne ya masa bayanin yanayin fever in, saidai wajen gwajin ne zaka sha dariyar yadda ya saka ma likitar nauyin idanunsa dan kar ya kai hannunsa inda bai kamata ba.
jikin likitan sosai ya bashi cewa shamsan bai kaunar ataba jikin yarinyar anyhow dan haka komi sama sama ya mata, yace masa mura ne da malaria e mai zafi, dake ma jikinta baida wani karfin immunity na cizon sauro shiyasa yake neman ya rikitata haka.
shamsan ya tuna ashe a london ta taso so its very possble bata saba da cizon sauro ba, magani ya rubuta wanda za'a bishi akarbo sai kuma yace zai mata allurai guda uku sbd zazzabin ya ragu.
tun anan da ushna da taji batun Allura ta fara sabon bori da kuka tace sam bazaa mata allura ba da zafi..
duk sunyi tunanin bazai kula boriin nata ba sai kuma sukaga ya hana din sbd har ransa baison wani namiji yay ma babe dinsa allura musmn ma wai agabansa kuma wann yanayi
duk da yadda ciwo yake cin ubanta amma haka yabiye mata kai tsaye yace ma likitar zai hadashi da gurd suje ynxu, idan ya hado musu drugs din anemo leave in female nurse tazo ta kwana tana kulawa da ushna din konawa ne zai biya..
doctor bai masa musu ba ya tattara kayansa sukayal da private gurd guda daya suka rakashi har waje..
ya rage dakin daga shi sai ita yadda take rawan ɗari tanata kuka ba acikin hayyacinta ba yasaka idanunsa yay wani iri
matsowa yay inda take ya zauna dan yaji damuwarta tun kafin sukayal ko nurse din suzo, yadda yaga ta kankame jikinta ta dunkule agefe daya yaji shakkar tabata dan bakaramin kuka takeyi ba shikansa bargon data rufu dashi din zafi yay bana wasa ba.
daurewa yay cikin danne zuciyarsa ya miƙo hannunsa ahankli yana taɓata yaga ta juyo gwanin tausayi ta kalleshi,..
da hannu ya mata alama sai yaga ta taho akunyace kusa dashi
nan yasaka lallausar pillow akusa dashi tana matsowa bai jira ba ya jawota kan pillon
ya dan rungumeta like a comforting cuddle his hand wrapped around her amma kanta yana resting akan lallausar pillow ne ba akan kirjinshi ba...
hular hoodien daya sankaya mata lkcin da likitar yashigo ya fara sauke matashi kadan inda yasamu access da laushin gashinta da already sukayal ta busar mata da shi tun awajen wanka..
ahankli take kuka ajikinshi sunfi minti biyar ahaka snn ya rangwafo ta saitin fuskrta da calm voice dinshi datakejin dirin amonsa har tsakar kanta, da kulawa yace "how u feeling now??
fashewa da kuka tay ashgwabe sosai tace" i dont know..dan shafa gashin kanta yayi suna shakar numfashin juna yace "shuhshhh, its okay, ure having fever.
acikin shekkrkar kukan mai tafe da narkakken sakalci tace okay, am i going to be okay?
ahkli yana shafa laushin gashintan yace i dont knw maybe sai anmiki alluran kawai.
ita kanta bata san sanda ta turo masa baki ba suna hade ido ta kara fashe masa da kuka
acikn kukan tace amma ai kace kar amin..
muryansa kasa kasa yace i know what i said i just change my mind.
kara narke mishi ajiki tayi tace wayyo Allah na dan Allah dan Allah ni banaso ne.. plssss
ya hade rai yace toh meyasa kikayi dare a office kuma sai bazaki zauna aciki ba kika fito ruwa ya kare akanki?u wanted to be sick so why not the injection..
da borin zafin zazzabin ta kwace ajikinshi ta dago kanta sama tana kallonsa
kwayar idanunta sunyi wani irin ja har sun dan kumbura sbida kukan dataci..
borin high fever yasaka adan masife tace mishi i have neva wanted to be late or sick. he asked me to finish the job nd its not even mine...
dede nan ya katseta da cewa who asked you??
hawaye na zuba a idonta ahankli tace mr james.. sai kuma ta fara bashi labari, tanayi tana kuka, duk dama yasan high fever dinne yasaka ta maganan amma sosai hanklinsa yafara tashi da yaji irin abubuwan datake fada masa da dan yanayin frustration da masifa acikin murynta
every bit of it, every small gossips nd injustice. kowa saida ta kira sunanshi in full da wanda ya mata kirki da yawanda ya zageta ko ya walaknta ta. she even told him ai mr abdl ma yace jikinta ta bayar aka bata aikin nd ppl are just stalking nd hating her nd making life very hard for her.
baisan ko mutum daya datake ambata acikin labarintan ba amma yasan his memory is strong enuf to fish them out even in the next 100yrs.
...duk dama tabashi tausayi amma bai iya nuna hakan a kwayar idanunsa ba kawai shiru yay yanajinta tana fitar da abunda ke cikin ranta tana kuka
immidlletly tana gama labarin then she broke down tafara cemasa ita gidansu zata tafi tagaji da komi da komi she don't want to work again...
girgiza kansa kawai yay yadan kwabe baki gani bori take masa muraran sai ya kawar da pillown dayasaka a tsakaninsu har zai miƙa hannu ya jawota sai kuma ya fasa dan yafi jin nitsuwa in itace dakanta tazo jikinshi..
tana cikin borinta ya kalleta yace hey dago kai tay cikin kukan suna hade taga ya mata alaman taho..
maƙe kadafarta tay da alaman bazatazo din ba, dataga zai dauke kai yadago magensa ahnkli sai tamatso wajensa, suna hade ido ta turo masa baki yay rolling mata eye dinshi shima ransa adan harde, ya karasa jawo ta jikinshi tareda kanannade ta for a while yana aikin comforting dinta da soft hands insa har tadaina kukan borin da shagwaban cewa zata je gidan tay masa shiru baidaice mata uffan ba...
but his heart is now at peace daya fahimce inda matsalar yake ba tareda sanin cewa tabbas da akwai masu takura mata kmr yadda yayi harsashe...
https://www.arewapen.com/u/surayyahms
CONTINUE....
#SURAYYAHMS
TALES OF THE WAZEERIS
THIS STORY IS NOT FREE
PAY 700 NAIRA FOR WASAP
2K TELEGRAM VIP GROUP
INTO
ACCT:9132352275
MOHD SURAYYA SULE
OPAY
EVIDENCE 08060712446
*AREWAPEN @SURAYYAHMS*
#SURAYYAHMS
Assalamu Alaikum.
Kina neman abayas, laffaya, veils, laces, materials, yadikan maza, men lace, jallabiya, embellished super wax, embroidery atamfa, laces na order daga company direct da sauran kayan sawa masu kyau da inganci?
A group ɗinmu muna posting sabbin kaya akai akai tare da farashi masu kyau. Za ki ga kaya iri daban daban na mata da maza domin amfani da kuma kasuwanci.
Idan kina son kasancewa cikin masu fara ganin sabbin arrivals da offers ɗinmu, ki shiga group ɗin yanzu.
Link:
https://chat.whatsapp.com/IYwCpe2fnON6x985D9LPsL
Mumramlat Collection (MRC)
32:
daga nan shiru ne yadan ratsa tsakaninsu ayayinda ushna tai resting kanta akan kirjinshi tay lumui tareda lumshe idanunta sosai, jikinshi yay zaifin sosai shima sabida irin cuddling in junan da sukayi ushna ta cigaba da sauke ajiyan zuciya gabaki daya suka dawo suna qamshin junansu, after like 35 mins aka buga kofar idonta a lumshe jin yana kkrin zai raba jikinta danashi yasaka tafashe masa da wani irin shawgabbn kuka da sassanyar disasshen muryanta mai kashe gabobin jiki shikansa baisan sanda yakoma ya zauna yanata kallonta ba.
for a min, he tot his cat husna, is the most attention seeking cuddly thing he cud ever imagine, but here is this possessive little girl trying her best to drive him nuts.
kallon daya mata a farko baiy tsammanin zata iya wannan ruwan shwagabar ba, She was surprisingly clingy but in a cute way, ya fahimce kamar is bcos she just had an emotional breakdown bayan fitar da tarin frustration din dake cikin ranta hala shiyasa take dan neman nutsuwa atare dashi.
bayan yabiye mata haka yakoma ya zauna ahnkali yasauke numfashinsa still..
lallausar hannunsa ya kai saman kanta ya dan shafa gashinta izuwa gefen fuskarta kadan muryansa kasa kasa yace "its okay...
hawayenta me sanyi kawai tasake ahnkli yana zuba kanta na lafe ajikinshi tana sauke ajiyar zuciya batare da tabude idanunta ba.
sake knocking abakin kofar akai sai can ya dago idanunsa yace "come in.
ahankali kofar tabude servant dinsa sukayal ce tafara shigowa sannan wata middle aged female nurse ta biyo bayanta dauke da karamar medical case da wasu ledodi
dukansu idanunsu na kallon kasa nurse din ta rusuna har kasa ta gaisheshi cike da snyin girmawawa da darajawa.
ganin baice musu komi ba duk suka kasa motsi badan komi ba saidan saboda yadda sukaga ushna din ta manne a kirjinsa kamar wacce bazata taba yarda a rabata da shi ba, sukayal tuni ta dauke idanunta gefe.
shamsan yayi kamar bai lura da komi da suke ciki ba, hannunsa daya yana kan dogon gashi ushna dayan kuma yana riketa da ita..
sai can nurse din ta daure cikin nutsuwa da ladabi tay gyran murya snn tace your highness, please can i examine her?
muryansa kasa kasa yace "go on..
jikinta na dan rawa ta matsa kusa dasu kadan tanata satar kallon fuskar ushna, lkcin zazzabin yay mugun karfi amma tasan idan ta samu Allura da magunguna yanzu in sha Allah zata fara saukowa
nurse din tasake kallon yadda ushna ta makale masa cikin girmamawa tace masa "sir.. i need her to sit up.
bata gama rufe baki ba ushna tasake kankameshi da karfi
lkcin jikinta yay zafi kmr garwashin wuta cikin wani irin yanayin razana da rikicewa tace no 'no...pls dan Allah karki min allura
ahankali ya karkatar da kansa kusa da kunnenta yace 'hey
..look at me. duk dama ji take kamar zata mutu dan zazzabi ahankali ta bude jajayen idanunta ta kalleshi suna hade ido cikin kwantar da murya yace 'you need your injections, ta turo baki kamar zatayi kuka,
dan yatsansa ya daga da wata irin murya mai cike da lallashi tareda nuna iko a lokaci guda yace "you will take it...no more words!