Sashe 31
Tales Of Wazeeris Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
wannan karon Rihanna tamaida hankalinta gaba daya kanta tace okay, kuma har cikin falon yazo ya sameki?
?but how does he look..
tay tambayr ne da mamaki acikin ranta dan tasan babu wani mahalukin da ke iya zuwa private floor na hutawar shamsan inba da strict permission ba
Ushna ta dan gyara zamanta a seat din motar sannan tafara magana cikin nitsuwa tana tuna kyakkwan fuskar shamsan tana mata kwatance da shi zak zak bata rage komi ba.
kai yadda kasan ita ta zauna ta halicce komi nashi haka ta fayyace kamanninsa ta sigar da ko ita rihannan bata taɓaji an tsarashi so so accurately kmr yadda ushna tay ba
tunda tafara bayanin fuskarsa Rihanna ta zuba mata ruwan ido tanamai cigaba da kallonta harna wasu dakiku batare ta kifta idanunta ba dan akaro na farko kenan dataji ushna tasaka ta tayi murmushin gefen lips data bashirya masa ba
tarasa wani irin kallon kurilla kenan ushna tay ma shamsan, gashi har yanxu brain inta bai gama harhado uban mamakin datakeji aranta yanxu ba na sanin cewa wai shine ma dakansa yayi mata magana kai tsaye
kyabe baki tay da fuskar murmushi tana tunanin wani irin sa'a ushna take dashi kenn da har shamsan dakan sa ya tsaya yy magana me tsawo da ita.
murmushi kawai takey bata iya cewa komi ba tadinga kallon ushna ahankali kamar tana kkrin boye wani tunani dke kkrin tasowa ackin ranta,.
daga bisani ta jingina bayanta da seat din motar tace 'well.
.ynxu kibar wann maganan whether he was right or not doesn't matter anymore abinda ya zama miki dole yanzu shine shirin da zakiyi domin morar wanann opportunity din da aka baki cos not everyone gets chance like this, Ushna. some people make one mistake and that's the end of the road for them amma ke Allah ya bude miki wata kofa ta alfarma dan haka ki jajirce
stop doubting yourself nd stop deciding cewa baki shirya ba tun kafin bakin mutane da ita kanta duniyar gabaki daya ta yanke hukunci akan rayuwarki, kin zo daga wata kasa daban kin shigo wani sabon environment, snnn kin fuskanci abubuwa da yawa cikin kwanaki kalilan idan kina jin tsoro, that's normal amma kada ki bari tsoron yadinga yanke miki shawara.
wani irin nitsuwa ushna tay jin kalaman rihannan yana ratsa mata zuciya tay shiru tana kan sauraronta da ladabi da kuma dmbin girmawa
Rihanna ta dan gyara zaman veil dinta tana dan mrmushi tace ki fa shirya gobe sosai dan zaki shiga office dinki snn kije da mind na cewa koyo ne zaikai ki wajen ba perfection ba, idan kinyi kuskure ki saukar dakanki ki gyara shi cos that's how everybody starts.
daga nan ta kalleta kai tsaye cikin ido tace congratulation dear
cikin girmamawa ushna ta gyada mata kai tace thank you so much maam i will do my best i promise.
Rihanna ta gyada kai cikin gamsuwa tace good.snn ta kalli time a agogon hannunta tace kinga yamma yayi you and i should go back home and rest gobe is going to be a long day for u
Ushna ta gyada kai da sauri tana rike da file dinta a kirjinta har ynxu tanaji kamr mafarki takeyi ba reality ba
bayan nan umarni kawai rihanna ta bawa dirver yakama hanyar komawa dasu inda suka fito.
akarona farko cikin kwanaki da dama kenn Ushna bata ma lura da cunkoson Lagos din da suke ratsawa ba.
duk tunaninta yanaga kan acceptance letter din dake hannunta ne da jin cewa itama gobe,gobe zata fara aikinta
zata shige cikin kamfanin ne ba'a matsayin wacce ta nema shiga ba cos who ever wrote this recomendation for her har ta mutu bazata mance dashi ba
kusan alkwari tay aranta yau kam sai tasaka shi acikin addurta datakeyi na sallahn dare domin Allah ya biya masa dukkn bukatansu na duniya da lahira snn ya yabashi abunda yafi kauna a rayuwarsa da cikin xuciyarsa batare da yasha wahala ba.
duk lokacin da tunanin hakan ya dawo mata sai taji wani irin sanyi yana ratsa zuciyarta
duk ta tona uban wahalar dayau tasha sai taji kamar this is more than huge for her
har suka iso gaban hotel din bataji rabin hirar da rihanna take mata ba kawai amsata takeyi da murmushi
driver yana tsayawa daya daga cikin guard ya fito daga motarsu na baya ya bude mata kofar motar har saida ta sauka snn ta juya da sanyin jiki ta kalli Rihanna takara cewa
thank you ma’am...
Rihanna ta daga mata kai ahankali tace ki godema Allah pls go and prepare and don't be late tomorrow.
Ushna ta yi murmushi tace in sha Allah.
haka ta tsaya na dan lokaci awajen tanata kallon motar har sai da suka fice daga harabar hotel din sannan ta juya da wani irin murna ayanayinta ta shiga ciki
tundaga waje har zuwa elevator murmushi ne kawai kwance akan fuskarta har ma wasu ma'aikatan hotel din da suka dan saba ganinta kullum acikin damuwa suka lura yau akwai wani sabon yanayi a tattare da ita
tana shigewa dakinta dta jingina da bango ta runtse idanunta for some seconds tace
Alhamdulillah
wani irin nannauyan ajiyar zuciya ta sauke sannan ta kalli letters din dake hannuntan
atake ta yi murmushi
tanufi kan gadonta ta zauna tasake bude duka letters din kamar bata taba ganinsu ba.
har yanxu tanata jin mamakin waye ne haka a duniyan nan ya mata wannan dumbin gata da adalcin????
hawaye suka taru a idonta ta miƙa hannu sama ta karayiwa Allah godiya tuna few hours ago batada dan danin kwanciyar hankli batada mafita bata kuma san inda mafitar zaizo mata, every door was close,every hope was crushed amma lkci guda sai gashi qaddararta ya sauya
Da kalamai masu dadi ta gode ma Allah daga bisani tamike tsaye ta nufi bayi tay wanka ta fito daure da alwala wanda kafin ma tace zatagama yan shafe shafenta har an kira sallan magrib
abayanta mai kyau tasaka tayi sallahn tana idarwa ta sauka kasa taci abinci ta kira rihanna bata dauka ba sai ta tura mata text na godiya tareda son snin ko ta isa gida lafiya
gobe first day dinta ne
bata da niyyar zuwa aiki a makare dan haka tana dawowa dakinta tafara fiddo kaya daya bayan daya tana dan gwadawa da takalma, bags da mini hijabs dinta..
akaro na farko kenan tun zuwanta Nigeria dataji dakin hotel din nata bai mata kama da kurkkun baqin ciki ba.
tana gama sorting din kayan da zata saka ta dauki hotonon letter din tay scanning din zallan na acceptance din snn ta dawo dashi PDF ta hau kan PC ta tura ma supervisor dinta.
just few minute da tura masa taga maza ya turo mata da wani long speech na zallan yabo da congratultions dan shikansa yasha baqar mamaki da yaga wai ushna ta samu shiga cikin prime real estate group wanda shikansa yasan cewa mai kamfanin prime real estate shine mai hannun shari mafi yawa acikin nasu kamfanin na dubai data dauki nauyin program din gabaki daya....
sosai jiyan yaji ya raina ma ushna wayo dan dama su larabawa gani suke kamar they are superiors koda ya turota africa aransa baida wani hope ma cewa zata samu shiga kamfani me daraja da zai saka ta samu gurbi acikin program din nan
saigashi kaf student dinsu ushna ta shiga jerin yan kadan wanda suke da solid 90% chances of success sabida credibility na irin kamfanin da suka samu shigewa ciki.
tasha mamakin yadda taga mutumin ya sauya mata gabaki kamr bashine jiya yace zaima cireta a progm din gabadaya ba, yau kuma sai gashi harda wani kirarta awaya da mta murna tare da bata wasu muhmn shawarwari
hmm rayuwa kenan...
har dare ya fara yi tana ka shirye shiryenta cikin farin ciki da wani irin sabon excitement
duk gajiyar data kwaso da duk damuwar da ta fuskrta da duk kukanta da rashin baccin da tayi duk suka washe
saboda abu guda ne kawai ke yawo a ranta sanin cewa gobe zata fara aikinta na farko kuma awajen da ta cire rai batayi tsammanin zata koma ciki ba....
bayan tagama shirya komi nata sai wajajen karfe 11:30 na dare ta samu ta kwanta duk dama tasan tana tashi da wuri amma hakan bai hanata saka alarm ba.
dagata dayan bangaren a mugun gajiye rihanna ta isa gida dake bata saba da wahala ba kusan royal servant inta ne suka mata komi.
wajen magrib tana cikin bayi tana wanka kenan farees ya dawo gidan wujiga wujiga yana wani irin hade rai yana daga kafada yana shan qamshi
dan tunda yaga misscall dinta ya gane alert tagani amma baiyi tsmmnin cewa zata tura masa zazzafar tex messg din dayaga ta tura masa ba.
ya lura tunda rihanna ta samu wanm cikin ta dawo wata iri bata ma tsoron bacin ransa kawai magana take masa duk yadda taga dama, as a chronic maniplator he was gani yake is high time yau ya koya mata hankli ai bayau yafara cire kudinta batare da sanninta ba akan meye zatace zata kai karar sa wajen yayanta. shi raini ne kwata kwata bayaso inde kuwa zatana kawo mishi yayanta cikin shigin aurensu toh har abada bazata sake ganin fuska daga garesa ba
yariga ya saba da wannan yanayi nayin abu sann yafi kowa fushi da daukae zafi dan haka yauma a mugun zafafe ya shigo ko tsayawa yay sallahn mahrib baiyi ba ya haura sama cikin dakinta
babu sallama ya banko kofar ya shigo ciki saida servant din dake tsaye suna kkrin tattara dakin suka razana suka juyo.
da wani irin mugun kallo ya tsaresu dukansu suka zube kasa suka fara gaishesu baiko amsa ba ya tambayesu inda rihanan take sukace mai tana cikin bayi tana wanka
kusan korar kare ya musu a dakin yana wani huci kai zaka dauka washi aka cirewa kudi bawa matarsa ba, bayan sun aje duk abunda suke sun fita
atsaye ya tsaya yana karewa dakin kallo tare da tunanin irin zafafan maganan da zai gaya mata masu zafi