Sashe 42
Tales Of Wazeeris Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Na wasu dakiku ya tsaya yana kallon screen din Ba sai an gaya masa ba Ya san daga ina kudin suka fito duk dama yasan bazai ishesa amma ji yay kamr antsomasa a aljanna dan ko asi baiya maganinsa.
bai isa gaban garage din ba ya juyo batare da wani tunani ba ya dawo cikin gidan da sauri, rihanna tana tsaye a dakinta har yanxu tana kan duba wani abu a cikin tablet dinta dede lokacin ne ya sake shigowa suna ido ya karaso gabanta dan dama tun dayaga tay haske taciko bul bul kirjinta ya cika fam tana sheki yaji yana shaawrta sosai dan kama hannunta yayi sannan ya sumbaci goshinta yace thank you tana kkrin turesa sbid qamshin turaren da bataso amma ina haka ya wawusheta sai zuwa kan gadon
kafin kace wani abu komi ya rincabe gashi inya fara sai yayi sau biyu ko uku kafin nan yake sauka....
bayan kura ya lafa haka ta dinga gwaza amai sai sannu kawai yake mata amma ya kasa taikama mata ta tsaftace kanta karshe servant dinta kawai ya kira suka hau kula masa da ita shikuma yaje dakinsa yayi dan wankan tsarki ya sake maida kayansa ajikin sa kafin kace wani abu harya bar gidan.
20k dollars is almost 27 to 28 million naira in nigerian curency yasan koba komi zai ishesa shanawa acikin watan nan kafin ya shawo kan rihannan gabaki daya
wajajen 9am na safe saura ya iso office yana wani irin fadi da burga irin gashi dan gida innan kananan staff suna gaisheshi har yana daga kafada yana wani share mutane
The humiliation is not his position only idan ya tuna cewa every morning he will sign attendance, carries files, attends inspections, writes reports, and waits for approval from people he believes are below him sai yaji kamar yaje ya kashe shamsan wazeeeri kowa ya huta a duniyan nan dan baiga wanda yake iya tozarta shi tare da walaknta rayuwarsa acikin ruwan sanyi a duniyan nan kmr shamsan ba.
kai tsaye ya wuce dept dinsu yaje yanata musu girman kai dake ma bai samu wanda suke kulashi ba sai abun baije ko ina ba
ata fannin ushna kuma kusan komi na tafiya mata daidai saidan abunda baza a rasa ba, tana taso taga tayi tambaya freely akan wasu ababen da suke shige mata duhu amma tarasa wajen waye zataje, haka ta bari aranta har saida akaje wajen cin abinci snn ta tambaye batife, batife ta hadeta da wani gaye me suna abdul hakim, shi ya zauna ya dan fara nuna mata yadda abun yake duk da uban habaici da bakar maganan da su basira suke yafa masa
har akaje sallah aka barsu anan saida ya koya mata komi ta gane tay masa godiya snn ya rubuta mata numbersa yace next time inta tana da issure ta tura masa a email he will help her. sosai ta masa godiya
shikuma dadi yakeji aransa daya samu phone numbrta dan gani yake daga haka hala zai samu shiga ta wajenta cos he knws kowani namiji a wajen is despatratly eyeing her, na wasu ma crushing in a fili yake baya boyuwa.
tana xuwa masjid itama tay sallah, saida kowa ya watse ta dawo itama taxo tay applying method dinsn sai taga yayi, cikin kankanin lokaci kuwa taga hat tay rabin aikin dake gabanta
kamar yadda farees yagama bulayinsa a sama yana neman floor din da ushna take bai samu ba hakama adduarta yayi aiki sosai akan mr james, gashi dai yaje har sama ya bawa mr tijjani labarin abunda yayi ma ushna ranar asabar sunkuma kulla wani sbon muguntan da zasu mata wnn satin amma da ikon Allah da karfin Addua haka yakasa aikata ko daya..
har yamma yayi takai masa final report yadda kasan an rufe masa baki haka yayita aproving ya turashi sama batare da ciwon kai ba saida bakaken magana dayake gaya mata masu zafi amma yakasa mata komi kuma
ushna bata saka komi aranta ba har aka tashe su suka koma gida lafiya kalau
washe gari as usual aiki yacigaba duk yawan aiki da wahalar zaginsa datasha still taga mr james bai iya mata komi ba, har jikinta ya
soma mata cewa lallai da akwai wani abu dayake kareta dan yau kiri kiri ya gaya mata cewa he wll make her life miserable in this office amma bashi yahana mata signing da komi da komi ba.
farees kuma yana xuwa yau aka hadashi da aiki saidai mita ya wuni yanayi yana rainako ga girman kai jiya jiya yaxo amma har yayi cacar baki da ogannin sa har guda biyu....
haka rayuwarsu ta kasance a office din for the next 4 days saigashi har ya samu query ushna kuma babu abunda yasameta sai uban wahalar aiki masu tsauri da suke aiko mata tayi, wani bin abdul ne yake nuna mata harma ya tayata solving rabi a computrs kafin nan ya tura mata
shima babu wanda yake jinsu sabida email kawai take tura masa idan anzo wajen cin abincin ne sai kaga taje ta samesa ta masa godiya shikuma iya abunda yake masa dadi kenan aransa sbd yanaso afara rumour akansu saidai da ushna bata wani bada fuska sosai ba tunanin mutane dayawa baije har nan ba...
yau alhamis suna tashi da dan wuri ushna ta tsare batife a waje ayayinda take jiran uber inta, bayan sun sake gaisawa ne tafara mata question akan ko tasan inda zata samu decent apartment da zata kama sabida next week takeso tabar hotel din datake zama...
batife batay kasa agwiwa ba ta rubuta mata sunam few areas nan kusa dasu anan Victoria island saidai nan din akwai mayen tsada ne itakanta kai tsaye tace ma ushna gaskiya bazata samu haya anan VI haka kawai ba. suma da suka jima suna aikin ba kowa bane acikinsu yake da kudin kama gida ata nan area din da suke zama duk sai ta kashe mata gwarin gwiwa har kuwa tacire ranta
wasu wajajen kawai ta lissafo mata da sauran inda masu aiki tare da su suka dan kakkama all these fine fine lagos estates da big babes suke xama aciki zakaji rent kawai ana biyan 7-10 har 20 million naira per year ita kuma na 6month ma kawai zatayi kuma batason waje mai nisa sosai da kamfanin sbda bata gama sanin garin ba.
ayayinda da suke magana agate dinne farees ya soma hangota mamaki kamar xai kashesa dan baima san da cewa an dauke ushna aiki anan ba da gudu ya sauko kasa saidai kafin ya cimmasu har batife ta matsa mata ta shiga car inta akan zata sauketa a hotel kafin ya karaso kuwa har sun tafi, duk ya dauka gizo yagani, yaje gida ya rasa ta ina zai fara tmbayar rihanna akan ushna duba da kwana biyu banda yawan kararsa da complain akansa babu abunda ake kawo mata daga office tunda yafara aiki kullum tana cikin musu dashi sam yaki ya saukar dakansa gani yake wallah bazai amshi oders ahannun wanda yasan yafiso kwalin karatu ba.
ganin samun information abakin rihanna zai masa wuya sai ya basar sssafe yaje office din yanata safa da marwa yaki haurawa sama har ushna ta karaso
tunda ya hangota tana famar gaisawa da masu gadi da labourers awaje yaji gabansa yay mumkun fadi dan daga nan ma yagane cewa tajima kenan da jona aiki akamfani but how?why nd when? zuba mata ido yay har ta karaso ya hade ransa yay gyaran murya ya kira sunanta dan ma ya tabbata itadince aikuwa ta juya ta masa kallo daya ta dauke kanta tayi kamar batasan shi ba ta kara daga gaba.
haka yabiyota har cikin dept din yanata shawagi yana lura da komi har board ya duba yaga sunanta bama normal interb ba kuma wai a excutive track, kai tsaye yaje wajen mr tijjani to ask shikuwa ya kwashe bayani yagaya masa abaibai yace suma gani sukayi andawo da ita har da gaya masa cewa ai daga zuwanta ma aka saka sunanta a best new staff of the week
kansa yaji yana juyawa bai wani gama yarda da komi ba saida yaje har inda taken yaga ashe dagaske harma tana da personal office nd everything in it
tana kuma aikin ne akarkashin sir abubakar fa, the best overall department for trainee
among others in the whole of africa sbd world class training da assigment suke solving anan bana kanann kwari ba.
yadda yake zaga wajen yana scouting idonsa akan ta kamar sabon kamu ahauka yasaka ushna ta dinga mamakinsa, daga karshe taga yaje ya samu wani mutum yanata masa questions..
batadai san meyake cewa ba kawai gani tayi ya rike kirjinsa kamar mai ciwon asthma ya fice a fusace ranar aikin da bai iyayi ba kenan ya wuce gida gashi babu halin yay ma rihanna ihu dan bayason tasan yama san ushna, kawai zazzabin high fever na karya ya laka makansa ya kwanta a falonta ya dinga zage zage yana ɓari yana ce mata saiyau ya gane cewa ai tsanar da shamsan ya masa yayi yawa tunda har zaiy iya aproving a dauki wata undergradute a babban matsayi abata office da aiki mekyau da zai taimaki rayuwarta da career inta har abada amma shi brothet inlaw dinsa ya ajesa akasar wajen juniors ana kan walakntashi.
duk yabi ya daga ma rihanna hankali dan abun ya masa ciwo bana kadan ba har kuka da hawayensa yayi sai yana waskewa da zafin zazzabi, he cant stop thinking abt it, ushna fa, karamr yarinyar dayaje london ya koyar itace a samanshi kutuman uba
he felt soooo humiliated again even beyond measure ga wani zazzafar haushi da mugun kishi dayakeji acikin ransa nasanin cewa salarynta ya ruɓa nashi kashi biyu har da dan dori
washe gari jumaa haushi fa baqin cikin ushna ne zalla yahanasa zuwa office daga office din kuwa kusan yau bakaramin drama akayi ba basira da eniola sun kasa hakuri jin ushna tana neman gidan haya suka tsare ushna awajen cin abinci da bakaken magana har suna ikirarin cewa ai so take tahada kanta dasu dan taga anjonata tana aiki taredasu, they are just talking with ego nd envy kamr irin secndry schl bullies din nan.