← Book details Tales Of Wazeeris Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 30 OF 62

Sashe 30

Tales Of Wazeeris Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

to dake abune wanda bai shafe aikinsa ba sai ya kama bakinsa yay shiru..

yafara jan rihannah acikin nitsuwa wacce tunda ta lumshe ido take zubda hawaye har zuciyarta yazo yayi sanyi dan kansa, kusan 4 good hours sukayi akan lagos busy road kafin nan suka isa inda ushna din take.

adede gaban wani kamfani mai suna Sarafina and Co. Real Estate Company driver yayi parking sannan ya sauka yanufi gate ya same security din dake tsaye while Rihanna tana zaune daga cikin motar dake kanta na mata ciwo sai bata sauko kasa ba....

anatse drivern ya karaso gaban security din dake bakin gate fuska ba yabo babu fallasa yace..good afternoon please is there any interview or scheduled visit going on here today?

security din ya kalleshi snn yace ehhh tabbas akwai wasu masu appointments dayawa aciki, drivern yadan gyara tsayuwarsa yace alright, we came to see someone inside
....security din ya kalle shi straight yace who are you here to see?driver ya kalli karamin paper da rihanna tabashi da sunan ushna ajiki snn yace
..Miss Ushna Murad. nan take security ya dauki wani tsohon telephone yay speed dialing 707 ana daukawa yafara magana tareda tura request ciki.

daga cikin motar rihanna tana zaune shiru yanayinta dauke da wani irin gajiya da rashin natsuwa,sama sama idonta yake bin gate din da kallo bayan mintuna kadan saiga wani security daga ciki ya dawo kusa da gate din yace..she will be called.

driver din ya gyada kai cikin ladabi yadan koma gefe ya tsaya

Rihanna dake cikin motar bata ce komai ba kawai ta runtse idonta tana kokarin shanye tension din dake jikinta cikin shiru tanakan jiran abinda zai biyo baya....

daga cikin building din companyn ushna ce a zaune acikin yanayin galabalaita da gajiya duk ta rasa yadda zata yi dan batasaba da shouty nature din mutanen lagos ba especially ma yadda komai akeyi da ujila da hayaniya ga chaos kala kala na mutane da ke magana lokaci guda

awani coner tanemi waje ta zauna cikin waiting area din tare da mutane tanakan jiran turn dinta, gabanta na dan bugawa sbd akwai mutane kusan 18 agabanta ga nan kuma lkcin tashinsun har yayi kusa

idonta kamar na wanda zatay kuka ta dinga kallon long queue dake gabanta musmn yadda yake tafiya a hankali duk dama lokaci zuwa lokaci tana lura da wasu rich looking ppl suna bypassing queue din kai tsaye suna shigewa ciki

sosai hakan ya kara mata frustration, ta runtse ido for some seconds tanata kokarin shanye dumbin haushi datakeji sai can snn ta duba agogonta tasake kallon queue din da is still very long da wani irin takaici takuma jingina bayanta da kujerar da take zaune ta karayin shiru

tsabar taji baqar wuya har saida kwayar idonta ya nuna alaman exhaustion da rashin sabawa da wahala karara

duk dama babban tsoronta shine kar azo ace sudawo gobe tun layi bezo kanta ba cos she knew damn well she dont have time anymore ta riga takusa cinye 24hrs acikin 48 din da aka bata.

tagumi tay wanda adede wannan lokacin ne kuma security ya karaso cikin hall din da ƙarfi yace please who is Miss Ushna Murad?

batasan sanda tadago kai da sauri ba da mamaki tace i am here.

security din ya karaso bayabo ba fallasa yace ana nemenki a waje.

dan rau tay da idanunta tabi ta yi blink sau biyu kamar wacce bata jishi da kyau ba tace who?security din ya dan nuna hanyar gate yace i don't knw, someone came for you,pls you should come nd see

dan shiru tay tayi pause na mintina kadan dan tasan batasan kowa anan lagos ba kuma kwata kwata batama kawo tunanin Rihanna zata iya samunta anan kai tsaye ba

without wasting time sai ta tashi tsaye tafara bin bayan security ko dan taje taga waye ne...

daga ita sai handbag dinta suka iso harta bakin gate driver din da ke waje shi ya fara hangota tana fitowa,

nan take ya yi sauri ya karaso cikin nuna godiya yace thank you wa security din, security din ya gyada kai, nan driver ya juya da ladabi ya gaida ushna snn yace this way ma’am

jikinta amuce da mamaki tafara binsa, ya jagorance ta harzuwa gaban motar Rihanna dake a parking area.

suna isa gaban motar driver yabude mata rear door Ushna tadan tsaya na seconds kadan kafin nan ta saki numfashi a hankali tashiga motar ta zauna cikin nutsuwa

lkacin already Rihanna na zaune calmly duk dama fuskarta yana nuna alaman gajiyan hakuri da dan damuwa

suna hade idanunsu waje guda shiru ya dan ratsa motar kafin nan ushna ta mata sallama tafara gaisheta amma bata wani amsa ba.

cikin katseta a hankali tace where have you been? nayita neman ki shiru snna dakyar na samu location dinki dear is everything okay? ko namiki wani abu ne

Ushna ta runtse ido kadan kafin nan ta budesu a hankali tana mai kokarin daidaita numfashinta acikin sanyin jiki tace..baki min komi ba ma, I’m okay. I just had issues with bad network an I got delayed inside the building I’m really really sorry dan Allah kiy hkuri

Rihanna ta dan kalleta da straight face still not fully relaxed tahade rai tace it’s not about being sorry dear I was so worried abt u, I’ve been trying to reach you for a long time now bayau fa nafara kira ba.

tana fadin hakan tasaka hannu cikin jakarta tafito da wani envelope tamiƙa mata tace here…gashi dama abunda yasaka nake nemanki knn

Ushna ta kalli envelope din da dumbin mamaki snn takarba a hankali tace what is this for ma’am?

Rihanna ta gyara zamanta a seat din motar idonta na kan Ushna kai tsaye tace “open it..

Ushna ta yi shiru na second guda sannan ta sauke jakarta dake gefentan da bugun zuciya tafara bude envelope din a hankali hannunta na dan rawa rawa saboda curiosity da tension dake cinta aciki

tana bude takardar farkon taji gabanta ya fadi, atake ruwan idanunta suka fara bibiyar rubutun wanda yasaka fuskar ta yacanza, wata iriyar mamaki da shock ya bayyana a idanunta tay rau rau da idanuntan har sau biyu kmr wacce bata yarda da abinda take gani ba

muryanta ararrabe tace
ma’am are u serious?i..i mean...is this serious

tunkan rihanna ta amsata ta sake duba takardar sannan ta dago kai takalli Rihanna tace is this really for me??

Rihanna dake kkrin yin murmushi tadan gyara zamanta ta kalli Ushna kai tsaye tace yes…is for you

ushna takasa boye excitement inta sai kallon takardar take a hankali, idonta na bin each lines na rubutun daya bayan daya tanaji numfashinta yana canzawa gabaki ta kasa boye tsananin farin cikin da take ji kamar zatay kuka tace but I don’t understand how did i get it maaa? amma dai ba interviw din nan bane ko?

Rihanna ta dansaki numfashi tarea murmushi trying to keep calm, tace just calm down ushna you don’t need to understand everything right now.. just know that… you’ve been accepted. ina tayaki murna my dear sbd kin cancanci hakan.

CONTINUE....later, ayi coments amma👐🏻

#SURAYYAHMS
TALES OF THE WAZEERIS

THIS STORY IS NOT FREE

PAY 700 NAIRA FOR WASAP

2K TELEGRAM VIP GROUP

INTO
ACCT:9132352275
MOHD SURAYYA SULE
OPAY

EVIDENCE 08060712446

*AREWAPEN @SURAYYAHMS*

#SURAYYAHMS

https://www.arewapen.com/u/surayyahms

*20:*
Da wani irin karfin murna da yataho mata ba zato ba tsammani tajuyo da sauri tarungume rihanna cikin nuna tsananin farin cikin da bazata iya misalta yawansa ba.

thank you ma’am…thank you so much

muryarta na rawa rawa ta kara kankame rihannan sosai hawayen datake dannewa suka fara zubo mata yuuu saboda yadda takejin kanta kamar a mafarki...

ji tay kamar ancire mata wani dan uban nauyi a kirji

Rihanna dake murmushi ta dan daskare sabd mmaki da hug din ya bata dan sai yanxu tafara gane cewa ushna taji jiki snn tana cikin matsatsin bukatar taimako musmn akan aikin nan har ma fiye da yadda itakanta ta fahimce abun tun daga farko.

ahankli ta daga hannu ta dorashi a bayan Ushna cikin sanyi tafara shafata ahnkli da yanayin lallashi....

muryanta kasa kasa tace calm down..Ushna ta kasa boye farin cikinta tana rike Rihanna tanata hawaye thinking cewa rihanna ce ta mata wannan alfarman.

da muryan kuka tace maam you don’t know what this means to me Alhamdulllh maam Allah ya saka miki da alheri nagode...

Rihanna ta dan ja numfashi tace "dont thank me dear
kece fa kikay hakurin nd you earned it kedai kawai don’t waste it ne sbd anan wajen ba a aiki da wasa.

kafin ta amsa Rihanna ta dan gyara zamanta a seat din motar idonta har yanzu na kan Ushna dake kkrin share hawayenta..

cikin murya me sanyi tace "can we talk now? gyada kai kawai ushna tay batare da ta lura da seriousnes din dake kan fuskar rihanna ba

ahnkli tace jiya nace kijira but why did you leave like that and you never called me back

Ushna ta yi shiru na dan wasu secanni sannan ta kalli Rihanna da sanyin murya tace" I didn’t leave like that on my own wani mutum ne yazo and he asked me to leave…and I’m really sorry I didn’t call you
kawai dai yace min idan nasan ban shirya ba me ya saka nazo ne nd i got scared…shine dayace na tafi shine kawai na tafi

Rihanna ta dan hade gira cikin mamaki tace amma who asked you to leave bayan nace ki jira ni awajen..

Ushna tayi shiru na wasu yan dakiku tana kokarin tuna komai da yafaru awajen da kyau daga bisani ta girgiza kai ahankali tace ban sanshi ba ma’am...

Rihanna tace of course
nasan bakisan shi ba amma yana cikin wnda suka miki interview ne?

Ushna ta girgiza kai tace no ma’am..can sai kuma ta yi shiru na dan lokaci kafin nan ta kara da cewa i left bcos i just feel like he is ryt dan tunda nazo kamfanin ppl always tell me i have no place in it snn baza'a daukeni aiki anan ba amma kuma dayazo yamin magana akan haka sainaji kawai gara na hakura da komi..
Chapter 30 · 0% Book details