Sashe 47
Tales Of Wazeeris Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
*29:*
dagata bangaren shamsan kuwa yana gama abunda yakeyi acan sama 15th floor bayan yasauko kasa bai wani zauna anan hdqrts na VI ba haka suka kara ficewa da exercutive team dinsa sukaje dayan hdqtr din prime real estate group dake anguwar ikoyi shi din ma wani duniyar ne dakansa amma mostly administrative da supervisory works akafiyi anan masu capacityn kwalin karatu ne ba masu genious brain da skills ba shiyasa har clerk akwai anan sune ake basu least salary from the rare.
yau anan sultan ya wuni dan anan ne xasu fara qaddamar da wasu first hand approvals na fara aiki akan project dinsu da tuni suka gama shirya komi kusan dukkan project patners dinsa na kasashen wajen sunxo
daga ta bangaren ushna kuma haka yanayin office din ya kasance har yamma yarufa, kowa yanayi yana taka tsantsan da ita dan ko na miskala zarratin basa wasa da lamarin sultan, wasu har sun fara tunanin ko dagaske ne ushna din spy ce..
mahassada da masu tsananin kishinta ne kawai kamarsu basira suke ganin kamar karyane kai ushna bazata taba samun darajar ganin fuskar sultan ba har abada hala tsintar hankyn tay a bola bawani abu ba.
ushna ta rasa gane kan abdlqareem sbd yaki sam shima ya kulata bare ta nemi taimakonsa akan uban aikin wahala da mr james ya tula mata gashi ko kadan batajin dadin jikinta, tafara jin pre menstrual cramp kasa kasa mae hade da mood swings duk sai taji hankalinta ya tashi tadamu, ta dauka ko tsabar gulman da akeyi akanta yasaka shima abdl din yaki kulata ko kadan bata gane cewa tsoro kawai yakeji nahada hanya da ita ba dan tunda mira ta nuna musu hankyn nan he started to feel hala ushna spy ce.
Gashi ko kusa da rabin aikin batayi ba kuma dama shine kawai yake taimakonta, na eniola ma take yi ynxu batazo kan na basira ba, ga uban bacin rai da haushin da abin yake kan bata sanin aiki banata ba amma antula matashi kuma tasan bata isa tayi magana ba sbd oga james dakansa ne yabata aikin basu ba.
da yamma lis aka tashe su, daya bayan daya tana kallo haka kowa ya bar office din dan yaje gida, gashi yau friday wknd za'a shiga as usual batife ne kawai tamata sai anjima, kafin kace wani abu an watse kafff an barta da aiki hilimi guda agabanta tarasa abunda yake mata dadi.
tasan inhar period inta ne yake shirin zuwa she need to finish the work today sbd gobe tasamu cikakken hutu dan MP yakan wahalar da ita musamman a rana na farko dana biyu barin ma da yanxu stress yafara mata yawa ajikinta sosai.
bayan waje yay shiruu for the next 1hr 40 min aiki kawai takeyi har aka kira magrib taje tay alwala tazo tayishi acikn office security da cleaners dake zagawa sune kawai suke dan sakata taji dama dama dan babu mahalukin da ya rage yanxu inba ita ba.
after few more minutes A hankali ta sauke hannunta daga kan keyboard din tana mai lumshe idanunta nawasu dakiku.
wani irin nauyin jiki tafara ji na shigarta yana sanɗar hanata samun cikakkenn nutsuwar zama akan kujerar.
Ciwon marar datakeji kasa kasa tun yana yi ahankli ahnkli har ya fara karfi ga bayanta da yafara mata tsami ga kuma wani irin gajiya da kasala da take ji yana yawo cikin dukkan gabobinta.
agajiye ta kalli screen din gabanta taga Har yanzu akwai sauran aiki mai yawa.
Ajiyar zuciya ta sauke tana girgiza kai jin kmr bazata iya daurewa ba tace "No...i cant" atake ta raya aranta cewa gara goben kawai tazo ta karasa dan Bata jin kamar tana da karfin ci gaba da zama ko minti goma anan wurin dan gaba daya taji ilahirin jikinta yana mata wani iri iri dama tundazu daurewa kawai takeyi
atake ta jawo wayarta ta duba lokaci wajen Karfe takwas saura minti 10, daga windon manyan gilasan office din taga yadda sararin samaniya ya wani iri sauyawa gaba daya
wani dan uban Bakin hadari na bazata ya mamaye sama, iska me sanyi yana kadawa tasan bada jimawa ba ruwa ne mai nauyi zai iya sauka ga ruwan lagos ba irin na koina bane zai iya kaiwa har gobe yana zuba bai tsaya ba, hakan sai ya kara bata kwarin gwiwar barin aiki, ta dan cije lebenta da tunanin gara kawai ta dawo goben tay komin ta atsanake zaifi
A hankali ta koma kan PC inta ta fara saving duk abin da tayi, ta jera files din a gefe sannan ta kashe system din.
Tana mikewa tsaye wani jiri taji ya dan kwasheta kadan Da sauri ta dafa gefen desk din ta runtse idonta Sai da ta tsaya na wasu sakanni kafin tasamu daidaituwa.
zaman black veil dinta datay rolling dashi ta gyara, ta dauki jakarta snn ta kama hanyar fita. Kafin ta sauko kasa iska ya kara karfi. Wani irin sanyi ne ya fara ratsawa cikin harabar wajen. Tana gama fitowa daga cikin building din ta tsaya karkashin shade dake bakin gate tana kallon sararin sama.
wani kalar walkiya ne yake tsagawa daga can nesa tare da wata karamar tsawa da ta biyo baya.
da sauri sauri ta bude wayarta da niyyar kiran uber tana kkrin neman application din kenan sai taji sautin dirin wata mota data tsaya bada wani nisa da ita ba, itadai Bata kula ba
xata kara maida hnklnta kan wayar knan sai taji an toshe mata hanya da motar
A hankali ta dago kai tanata mamakin waye ne ya fito daga cikin building da bai tafi gida ba motar yana tsaywa caraf sai taga Farees ne atsaye agabanta.
yana gama parking ya fito hannayensa cikin aljihun wandonsa yana wani karkatar da kai yana kallonta daga sama har kasa kamar bashi ne yake dauke kai kmr baisanta ba.
shuummen murmushi yay dan dama ya dade yana jiran lokacin da zai sameta ita kadai
ganin yadda ta hade rai tadauke kai yasaka shi sakim murmushi mai cike da rainin wayo can kafin nan yace
wow wow Wow...here you are, yarinyar datafi kowa sa'a a rayuwa.
Ushna tahade rai bata ce komai ba tabar duk abunda take shirin yi ta ja gefe tay kamar bada ita yake magana ba
kamar marar zuciya haka yakara matsowa yana kallon fuskarta da wani irin shakiyanci yace ther is one thing i dont undertsnd ace mutum yashigo babbn company kwana biyu kawai sai ace ya samu office, ya samu executive track, ya kuma samu special attention...ya dan daga gira sama yace hhmm Kai wasu matan Allah yana sonsu... ya dan karkatar da kai yana kallonta sosai yace "ko kuma ba soyayyar Allahn bace ryt??
wani irin kallo tamasa sama da kasa dan nan take tagane inda yake nufi
bai fasa ba kuwa ya cigaba da maganarsa cikin isa.
Wallahi abin yana bani mamaki dan nasan mutane, na san tsarin prime real estate, na san yadda ake samun aiki..." ya dafa kirjinsa. Sai kuma na ga ke din daga zuwarki nan har kinyi landing a soft position. hmmm
Ya dan matso kusa kadan yace Tell me something Ushna are u using any charm or sumting, Kin taba amfani da wann kyan naki wajen samun wani abu like ur friend deja?u knw she was so quick to offer me her body
da shakiyanci da murmushi me ban haushi yake maganan amma cikin idonsa babu alaman wasa a ciki ko kadan.
Ushna ta zuba masa ido batace masa uffan ba dan abunda takeji ynnxu a mararta da wahalar yan office dinsu ma kawai ya isheta and she cant add more problems to her life ryt now.
wani Iska mai sanyi ne ya karkada black veil dinta tafara kokuwar kamawa atake kuma yayyafi me dan karfi ya fara sauka sulbabben suman kanta ya kwace ya warware yawani zubo mata har baya
Farees ya dan daga kafada yace 'wow, u can ignore me all you want hajiya ushna, amma Karki damu ni kinsan ni Bana zargi kamar ki, kin kirani dan iska kin bada shaidar iskanci akaina ..one day kema asirinki zai tono dan wallh nasan ba haka kawai kika samu aikin nan ba..
Sai yasaki wata dariyar rainin wayo Ni dai kawai ina mamakin yadda kowa yake ta magana akanki ne a company tundaga kan juniors har seniors is a clear evidence u may have slept with most of them nine kika raina ma wayo ko hmmmm Gaskiya kin iya making new impressions...
A karo na farko data juyo ta kallesa tace "mr abdul,..ohh farees or whatever. i will call the security on u..Ka matsa gefe ko ka kara da gaba...
da mamaki ya tsaya dan baiyi tsammanin zata ma amsashi ba Sai ya dan murmusa. "ke wato har yanzu kina da wnn attitude din naki ko?ohhh my boys havent teach a good lesson huhn..
Ushna ta daga ido ta kallesh babu tsoro a idanunta face gajiya da takaici cikin aiko masa da wani kalar kaskantacen kallo tace "Dont ever think i am scared of u mr abdl or wat ever ur name is.. ur innocent wife, is the reason why i choose to ignore nd unknw you ba banzar barazanar ka ba, amma inda inada niyyar tona maka asiri wallah da saidai ka kasheni danni ba tsoronka nakeji ba...respct ur self nd stay out of my business inba haka ba wallh saina maka ihu na tara maka security u knw i can do that ryt???
akangare Farees ya tsaya yanata kallonta jin wani abu yana kkrin cixon zuciyarsa.
Saboda duk yawan maganar da yayin nan duk kokarin da yake yaga ushna tana jin mugun shakkarsa ne sai yaga kamr yarinyar bata taba kallonsa da sigar hakan da alama Kamar ma baya cikin jerin mutanen da take ganinsu da mutunci
yana tsaye yana kallonta looking speechless Ushna tawuce ta gabansa cikin sauri sauri sabda ruwan yafara sauka ɓari take tana rungume da jakarta ta koma can gefe ta tsaya abunta
Farees ya juya yana binta da kallo ganin Ruwan sama ya fara sauka sai yadan cije lebensa kawai ya karkada kansa ya shiga motarsa da wani irin gudu na borin kunya yabarta anan amma bai wuce gida ba sai taga ya koma cikin kamfanin kuma