← Book details Tales Of Wazeeris Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 33 OF 62

Sashe 33

Tales Of Wazeeris Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

wann karon sai yaga caraf ta tsoma musu baki nd worst data fara gaya ma hjy ummu salma cewa ai farees ya samu wani temporary job a prime real estate..

sosai tsohuwar ta masa murna duk dama tasha mamaki da bata ga ya nuna alaman zai gaya mata ko ya gaya ma yayansa ba.

amma dake ba hakan bane agabanta hirar leelah tahau musu tana gaya musu ydda hutun leelahn yake kasancewa farees ya kasa cewa komi dan yadda rihanna take amsa hirar da wani kalar murmushi sosai yasaka haushi ya cika masa kirjinsa sosai.

sama sama yake jinsu yana tsaka da shan tea dinsa ya dan bude cikin wayarsa yana shiga wasap kuwa yaga har yanzu messge dinsa a blue tick arisha tabar masa, yanayin scroling kadan saiyaga status sabo datasaka yana budewa kuwa yaga hoton ta ne tadau wani irin wanka tana zaune acikin aiport tayy video off to india yana duba time yaga baifi minti 30 tay status din ba

wani irin sarawa kanshi yayi tuna yadda jiya ta langwame masa murya awaya tace masa she is depress nd cant even eat sabd ubanta baida lafiya snn inta tashi tafiya indian she will call him suje tare inyaso saishi ya barta acan ya dawo.

daga dukkan alamu baiga wani abu daya kama da haka a status dinta ba wani arnen tsaki ne ya kwace masa batare da ya shirya masa ba da uban karfi ya aje tea din akan table sanda ya watsala ya zube masa a hannu, duka suka dago suka kalleshi sai yay sauri ya rike hannun ashhh, sai yaga rihanna ta dauke kanta batace mai ko snnu ba saima dada janye hanklin hajya da hirar leelah datayi suka shareshi.

Da wani irin double bacin rai da haushi ya mike yabar falon ya fita waje batare da ya musu sallama ba...

abun yana mata ciwo danne ranta kawai tay bata kirashi awaya ba dan gani take is time to set him ryt by hersefl tun kafin nan yayanta ya fara nashi borin dan tasan shamsan tum tuni dama acike da mijin nan nata yake.

bayan awa guda itama ta nufi asibiti daga nan kuma daya daga cikin manyan shaqunan designers data bude a nan lagos takeso ta nufa.

ata fannin ushna da wuri ta farka tay sallan nafila raaka biyu kamr yadda tay alkwari tay addua sosai ma wanda ya kawo sauki da cigaba wa rayuwarta musmn daya rubuta recomendation letter dinnnan har ta samu shigewa prime real estate cikin sauki. addua tamasa masu yawa har da hawaye saboda ita kadai tasan ukubar da ya cireta aciki, da batasan me zata je tagaya ma iyayenta gobe ba, da hala ma auren dolen za'a mata kawai in akaji cewa karya tayi tazo garn lagos dinnan tana xama batare da aikin ba.

tana idar da sallan after few minute aka kira sallan fajr tayishi anitse tanaji inama ta kira wani agida amma inaaa har yau arisha bata kulata snn mahaifyarsu dama hallinta ne batasaba nemanta akai akai ba sai once in a blue moon haka

tana idar da sallan fajr taga reply in rihanna har addua tay mata sosai abun ya mata dadi,

daga nan tashiga bayi ta cancanda wanka tay kominta a natse snn ta fito ta tsantsane jikinta soflty ta shafa cream dinta me taushi yaji koina as usual bawani kwalliya me shegen yawa take ma fuskarta ba sabida tana da kyau ko batay make up bama ana yawan zargin tay. shiyasa bata fiye tulawa ba. a natse tay layering din turarenta tsala tsala koina saida yaji qamshi me sanyi ta gyara gashinta ta daure da ribbon sbd suit din da zata saka me karamin hijab ne. suite din irin calm grey colour ne din nan ne dan haka yay pairing da black hijab, ysl classy heels da medium tote bag dinsa daga hanky sai documnt inta aciki dazataje tayi submiting a wajen manager inta kamr yadda taga an rubuta ajikin acceptance paper.

dake tana da shape da tsayi bakaramin azaban kyau riga da wandon suit yake mata ba idan kaganta zaka dauka irin yaran asians din nan ne da suka gaji da haduwa dan farinta bana kalar turawa bane saidai akwai daukar ido sosai musmn ma da kwayar idonta kalar zuma ne. the way she walk to her breakfst oder zaka dauka yarinyr wani prime minister ce. sassafen Allah ta gama komi nata dan haka uber da zai kaita aikin tun kafin 7.00am ya fito yana jiranta awaje.

tana gama breakfast ta sameshi awaje kai tsaye yakaita gaban prime real estate lokci dedekun maaikata suna ta shigowa..

yana sauketa taje gate ta nuna letter of acceptance inta aka mata security check snn aka barta ta shiga...

CONTINUE....

#SURAYYAHMS
TALES OF THE WAZEERIS

THIS STORY IS NOT FREE

PAY 700 NAIRA FOR WASAP

2K TELEGRAM VIP GROUP

INTO
ACCT:9132352275
MOHD SURAYYA SULE
OPAY

EVIDENCE 08060712446

*AREWAPEN @SURAYYAHMS*

#SURAYYAHMS
[6/25, 11:11 PM] null: BONUS PAGE...

ahnkli take tafiya kanta na kallon kasa sbd yadda idanu yay yawa akanta tun daga nan harabar waje kusan kowa da irin fasarar dayayi mata most of them suna tsammanin ko ita yar uwarnsu shamsan din ne ma ata wani waje shiyasa ma yanayinta yazamo daban.

ganin irin kyanta da yanayin dressing inta na yan gayu masu aji yasaka babu wanda yay tsammanin zata gaishesa amma dake tana da sanyin tarbiya duk wani young nd elderly cleaner ko masu zubda shara dataci karo dasu takan gaishe su da sanyin murya wanda hakan yasaka wasu jin mamakinta sosai tare da kama fuskarta tun yau a ranarta na farko

tana shiga cikin main building din akayi da ita wani bangare na daban bata wajen data saba zuwa ba, karon farko sai da taji gabanta ya dan fadi duk da irin yawan kwarin gwiwar data taho dashi.

sabon sashen da aka kawo tan shima yahadu matukar haduwa, komi awajen yana cikin tsari manyan glass walls ne ko ina sai daidaikun mutane well dressed in suits nd formal cooporates suna ta zirga-zirga kallo daya zaka musu kasan kowa yasan daidai inda zai je.

na yan dakiku ta tsaya tana karewa wajen kallo kafin nan ta nufi gaban reception.

receptionist din mace ce mai shekaru kusan talatin da wani abu tana sanye da navy blue corporate dress. tana daga kai suka hada ido da Ushna sai ta dan yi blinking sau biyu kafin nan ta gyara zamanta.

tace good morning ma ..how can i help you...

Ushna ta mayar mata da murmushin humbly snn ta miqa mata acceptance letter dinta.

matar ta karba tana kan dubawa a lokacin ne wasu ma'aikata biyu da suke wucewa suka dan rage takunsu sunata kallon Ushna.

daya daga cikinsu ya dan rage murya kasa kasa yace wann fa kamar new intake ce

dayan ya gyada kai yace probably amma kamar itace mr tijjani yaketa magana akanta jiya, why is she here .

yana maganan ne kwayar idonsa yana kan Ushna tun daga dressing dinta zuwa yadda take tsaye yake kallonta kuma ba wai dan ta fito daban bane amma da akwai wani irin sanyin aji da uniqueness da composure da ke tattare da ita irin wanda yake sawa kaji cikin ranka kawai bazaka iya mata kallo daya ba

makalewa awajen sukayi suna jiran suji gulma dan sukaishi ta dayan gefen da akay interview din su baza labari

can receptionist din ta gama duba komi da komi na ushna snn tadago kai da sanyin murmushi tace kece new executive pipeline trainee dinmu ko?

gyada mata kai ushna tay tuni saitaga matar ta dan canza yanayinta kadan tace you are very much welcome.

tun kafin ushna ta amsa sai ta danna wani abu takira wani daga internal line.

cikin kasa da minti biyu sai ga wani matashin staff ya iso tace mr kabeer please take her to sir abubakar's department."

kai tsaye yace"alright.

Ushna ta yi mata godiya sannan ta bi bayan mutumin

magulmatan da suka makale da sauri sauri suka taho ta gaban receptionist din suka fara tambayarta akan ushna ita kuwa ta zage ta fayyace musu cewa ai special letter of recomendation aka bata daga sama shiyasa aka bata aikin batare da application ko interview ba

da wann zazzafar gulman suka koma ta dayan bangaren kowa jikinsa na rawa sbd suje su barbaza gulma musmn yadda mr tijjani ya dinga cika baki ya kore yarinyar har abada basu san yazaiji aransa idan yaji cewa ta dawo yau yau kuma harta kama aiki kuma ta samu excutive track training offer bawai normal internshp training din da suke tunani ba.

mr kabeer yana gaba ushna tana binsa cikin nitsuwa wasu manyan corridors na kamfanin suke ratsawa basu ce ma juna uffan ba.

suna shiga floor din taga idanun mutane yuuu suna biye da ita, wasu a sace, wasu kuma kai tsaye suka zuba mata ido da tunanin sabuwar oganniya aka kawo musu tsabar yadda ta hadu dake suit kowani iri ne yana mata mayen kyau bana kadan ba

duk wani wanda zaka gani awajen bazakaga wahala ko qamshin talauci ajikinsa ba dan they all dressed neatly nd expensive looking, zaka rantse competition din daukar wnkan suit da office casuals akeyi

wata yarinya da ke zaune a workstation ta hade rai ta dan turo baki tana ganin ushna aranta tace wowww Allah sarki another one. abokiyar aikinta dake gefe ta dan leko itama ta kalleta tace wayyo Allah na and she is pretty too i hope dai bata da rawan kai tafadi hakan tana rolling eyes dinta akan ushna ganin ushna bata ko kallesu ba.

daga wani wajen kuma wasu ma'aikata biyu ne ta lura da su suna tsaye kusa da coffee machine. daya daga cikinsu yace amma wann she doesn't look like she is new here ka ganta fa so confident. dayan ya dan yi dariya yace she looks like somebody's daughter ina ga kmr babanta wani ne hala

ushna tarasa kananan maganan ma na waye zataji daga masu masha Allah very decent, sai masu mata kallon JJC suna jiran tafara aikin dasu tayi kuskure ko ta rude ko ta nuna cewa bata san inda ta shigo ba suhau mata dariya.

gaba kawai Ushna take kallo ko daya daga cikin kallonsu da kanananan whispers dinsu bata kula ba...
Chapter 33 · 0% Book details