Sashe 34
Tales Of Wazeeris Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
most ppl working here are in their late 20s nd 30s bataga alaman da akwai sa'aointa ma anan ba sai bata wani damu da kananan maganansun ba
dukan hankalinta yana daga kan inda zasu je ne sai can bayan sun yi tafiya nawasu mintuna suka isa wani sashe an rubuta EXECUTIVE PIPELINE STRATEGIC DEVELOPMENT UNIT
dede nan mutumin ya juya gareta yace this is your department maa, takaitaccen murmushi tay gabanta na kara bugawa kadan..yace that is sir abubakar's office
Ushna ta gyada kai cikin ladabi tace "thank you. daganan ta yi knocking a hankali sau biyu
bayan kamar minti biyar wata murya mai nauyi da kwarjini tace "come in."
addua tay tadan gyara hijab dinta sannan ta bude kofar a hankali ta shiga...
babban office ne me aji
kallon farko taga wani mutum shi ba yaro ba shi ba babba zaikai irin 38yrs din nan..
agabansa an rubuta Sir Abubakar Sadik Harouna..
cikin girmamawa ta gaishe shi amma sai taga Sir Abubakar din baiko dago kansa ya kalle fuskarta ba bare kuma ya amsata ba
bayan yagama duba dukkan takardunta a computersa hannunsa ya dora akan zagaya wasu files dake saman desk dinsa yajawo su cikin sauri sauri kamar ma baisan da mutum a tsaye ba...
bude file din yay ya dudduba sai can bayan wasu dakiku ya janyo wani blue file daga can gefensa yahada dana gabansa bata hankara ba taga ya wurgamata agabanta.
da wani irin yanayin mita yace since everybody thinks this department is a beauty or fashion run way kije ki fara da wannan.
Ushna takalli files din cikin rudani sai bata ce komai ba ta tattara ta rike tana jiran taji ya fara introducing mata roles dinta da office inta amma sai shiru..
sai can taga ya dago idanunsa ya kalleta da wani irin kallon da yasa cikinta yajuya.
yace kina bukatar a saka miki red carpet ne kafin ki fita kifara fara aiki? what is wrong with you young girls.
da sauri tace "no sir. am sorry sir... is just that..
da hannu ya nuna mata kofa yace just goo nd stop standing here.
yana maganan yana danna intercom din gabansa kafin ushna ta juya taji yana cewa
"Batife. come in!
bai fi dakika biyu ba aka turo kofar wanda kusan cin karo da juna sukayi da wata siririyar budurwa kyakkwa data shigo ckn sauri sauri da girmamawa.
"good morning sir."ko kallonta baiyi ba. yace..take her bana son abata min raina
Batife ta gyada kai da sauri
tace...yes sir. da sauri ta nufi inda ushna take daga kofa tare da mata alaman ta tsaya
Sir Abubakar ya dan karkata kujerarsa baya yana kallon computer screen din dake gabnsa a masifaffen yanayi yace... and Batife. ta juyo da sauri tace sir??? kallon ushna yay kai tsaye yace "idan yarinyar nan ta min shirme before lunch, don't bring her back to me. ku biyun ku tafi ku bude kiosk ku fara siyar da pure water.
Batife ta yi saurin girgiza kai tace wont happen sir. da tsaki yace close that door properly when you're leaving. I'm tired of people that behave like village tourists.
ushna ta rasa meyasa yan office din suke da anger issures amma da ta juyo ta dan kalle fuskar batife sai kuma taga ta shanye komi kamar ba komai ba
hannun ushna ta kama tace "this way please. Ushna dake rike da files din ta bi bayanta.
sai da suka yi tafiya zuwa karshen corridor kafin Ushna talura yadda hannun Batife yake dan rawa kadan.
cikin sanyin murya tace "he seems strict.
Batife ta dan saki wata yar dariya mara sauti tace"strict? ai wnnan kadan kika gani that is actually one of his good days mood dan sir abubakar is a saddist bai bar kowa anan ba
Ushna ta daga girarta sama kadan Batife ta girgiza kai tana cewa "trust me, idan Sir Abubakar bai yi ma waninmu ihu kafin karfe goma na safe ba mutane zasu fara tunanin ko bayada lafiya ne
ahnkli ushna tace wow
daga nan shiru ne yadan ratsa tsakaninsu suna masu cigaba da tafiya.
office din nasu na Executive Pipeline Unit yana daya daga cikin sashe mafi tsauri a ginin gaba daya.
duk sashen da suke wucewa mutane nadago kai sunata kallon sabuwar fuskarta masu gulma suka cigaba kowa da abunda yake kallonta dashi dan ita kadai ce aka taɓa dauka a wnn matsayin tunda aka kafa kamfanin ba ataba daukar wata ko wani da wann dalilin ba
can Batife ta bude musu wani section mai cike da cubicles masu kyau da clean glass partitions.
office space inta ita daya ne amma dake yanayin tsarin wajen irin na turawa ne wani
glass ne ya rabata da nebors dinta
nan batife ta nuna mata wani desk dake kusa da window tace this is your own work station
Ushna ta tsaya tana kallon wajen kamar a mafarki dan komai a tsaf yake ga sabon expensive laptop, telephone da
hadadden company notebook da su access card holder da wasu files guda biyu da aka riga aka ajiye mata su
cikin sauke ajiyar zuciya Batife tace welcome to Prime Real Estate girl and may Allah help you survive Sir Abubakar'S anger.
murmushi ushna tay me sanyi tace Ameen..
batife tana juyawa ta zauna akan sabon kujerarta ta zuba file din da sir abubakar din ya bata babu ɓata lokaci ta fara duba meyene aciki snnan da meye da meyene zata iyayi akai...
[6/25, 11:11 PM] null: https://www.arewapen.com/u/surayyahms
22:
wani irin yanayi ne ya lullubeta na jin cewa finally yau tadau hanyar cimma babban burinta na rayuwa she just cant believe she even got an office a prime Real Estate group
ahankali ta dora handbag dinta agefe akan wani desk sannan tacigaba da duba files din da Sir Abubakar ya riga ya bata tana karantawa hankalinta na dada tashi ganin ba karamin aiki bane
akwai bayanai na properties daban daban, ga wasu irin valuation reports da client records ga kuma
market analysis da wasu kalar observations da ake bukatar ta tattara.
tasake dubawa ko akwai wani instruction a rubuce amma babu ahkli ta lumshe idonta da fargaba tace okay.. Ya Allah!! gani nan pls see me throu, i can do this..ta furta hakan a hankali sosai
kafin ma ta gama harhada tunaninta sai taga wai har an shigo side inta anmiƙo mata wani cup of coffee daga gefen desk dinta
ta dago kai da sauri da mamaki wata yarinya ce ɓaka mai dan kiba a tsaye tana murmushi tace..new girl?..
Ushna ta dan gyada kai tace yes. yarinyar tace sorry i badge into ur office space nima ga office dina anan kusa da naki i am ur closest nebor ni suna na Ameera sani but u can call me mirah tana maganan ta tura mata hot cup din coffe tace you'll need this.
Ushna ta gyada kai tana lura da yadda babe dinta take famr checking inta out fuska ba yabo ba fallasa tace thank you mira, i am ushna..da murmushi tace pretty name sai kuma ta rage murya tace and just so you know, pls don't cry if sir abubakar shouts at you dan three ppl in this office really cried ahannunshi last week amma bai fa kyalesu ba one of them has to resign dis morning dayan kuma transfer nd one is recovering
Dariya ma abun ya bawa ushna sai batace uffan ba
mira tana shirin budan baki kenan wani iriyar kinibabben murya me zaki yafito daga wani desk ata can baya da wani irin yanayin raini me muryan tace "mira wai mekikeyi awajen ne waiku bazaku taɓa kama kanku ba sai yara sunxo sun fara rainaku ko, will u pls stop recruiting interns and finish your work?
office din gaba daya ya dauka da dariya ushna taji zuciyarta ya harba tayi shiru batare da ta nuna abun a fuskrta ba..
aranta dama tasan dole ne da akwai wanda zasu naji aransu cewa suna sama da ita tun da duk sunsan cewa ita intern trainee ce ba permannt worker kamrsu ba,
kuma yadda taga yawancinsu sun dan girmeta sosai innan dama tasan maganan jan aji da girman kai da kuma rainin wayo dole ne ya shigo ciki barin ma dataga yan mata masu rawa kai suna da yawa ata nan sashen
mira ta tabe baki tace hmm nebor uve got new haters oo good luck ehhnnnn inkina bukatar wani abu kimin magana.
daga nan ta wuce nata office din taja chair dinta zauna Ushna ma ta maida kallonta kan file din dake gabanta ta fara aikinta a hankali batare da tasake kulawa da kananan magana da yawan lekowa da wasu sukeyi suna satar kallonta ba.
wasu agefe Allah Allah sukeyi suga ta nemesu taimako wasu kuma already haushi tafara basu datazo batazo ta gaggaishesu one by one ba irin dai halin shihshgi da mugun son girma nan na wasu.
gani suke tunda ai ita sabuwace kuma intern ce kamata yayi tafara bibiyarsu sau da kafa tun yanxu
bata kuwa kula kowa ba kusan awa guda idonta yana kan aikin dake gaban ta ahankali tafara fahimtar tsarin bayanan tanayi tana rubuta notes har ta karkare valuations ta fara hada observations dinta
duk da wahalar aikin tanajin dadinsa sabida abu ne data iyashi sosai a makaranta dan ushna top first class student ce bataga dalilin da zata nemi wani taimako akan valuations ba kawai yawan da aikin yake dashine ma ya dan dame zuciyarta
mutane dayawa daga can ta dayan sashen suna zuwa leken asiri
gulman ushna was oll over the place,mr tijjani da aka kai masa labari bai yadda ba saida ya aiko sectarynsa tazo ta leke masa, abu dai bai musu dadi ba, sai safa da marwa yake yana bambami yana cewa ai ushna was here base on favour ba cancanta ba, waye waye.. gashi an kore dan uwansu mr yusuf olalekan akanta.
some ppl warn him not to talk too much about her amma baiji ba, dan har kirar sir abubkr yay awaya yadinga zage zage yana kawo suka tareda bata sunan ushna awajensa