Sashe 44
Tales Of Wazeeris Part 2 Complete Hausa Novel · about 7 min read
wani gabjejen security ya bude musu metal door kafin kofar final safe room ta bayyana a gabansu koface mai kauri an sakaye ta da karfen tsaro da wasu irin keypad na security codes da fingerprint scanner Shamsan ya tsaya kadan kafin ya dora yatsarsa cikin natsuwa kofar ta yi unlocking a hankali sannan ta bude shi ya shiga kai tsaye ba tare da jinkiri ba ita ma ta bi bayansa cikin zuciyarta na bugawa, anan take taga yanayin wajen ya canza gaba daya, shelves ne cike da files da wasu iriin encrypted boxes da secure cabinets masu lambobi kowanne abu awajen yana da tsari na musamman, Ushna tana tsaya daga kusa da bakin kofa tana karewa wajen kallo harna wasu dakiku tanata kallon yadda komai yake jere in structures, its like a total world of control...
ganin har yanxu baice mata komi ba sai ta karaso ciki a hankali tanata kokarin mayar da numfashinta dan ya dawo normal ayayinda kwayar idanunta suke yawo kan tsarin dakin har cikin ranta tasan nan dakin sirri ne ba waje bane da ake yadda kowa ya shigo ciki ba.
wajen ya kasance private area na safe room inda ake canza passwords da control na lockers na manyan accounts, anitse taga shamsan din ya zauna agaban wani pc kai tsaye ya fara danne danne acikin natsuwa hanklinsa duka yana kai yana typing kamar wanda yasaba da wnn system din da dadewa Ushna kuma ta tsaya agefe tana jiranshi ita dai bata ce komai ba
sai can bayan wani lokaci yadago kansa kadan ba tare da ya kalleta sosai ba yace "spell ur name..acikin nutsuwa tafara kirar letters din sunanta word by word har takai karshe Ushna M. Saleem, bayan nan kuma shiru ne yadan ratsa wajen bata sani ba har yagama setting komi tare da capturing din muryanta ajikin scan dinshi, bai activating safe acct din daya bude da sunan tan ba he just save it na zuwa lkcin da yadace dan dama bai kawo tsammanin zai gamu da ita ata nan ba.
tana tsaka da tunanin mezaiy da sunanta taji muryansa kamar daga sama "water... ya fada a takaice, da sauri ta je gaban wani dispenser ta fara zuba ruwa a cup data gani awjen tana dawowa ta mika masa da ladabi, ya kalli glass din yaqi karba ta tsaya a wajen tanata kallonsa, ya yi shiru na dan lokaci sai ta koma ta wanke glass din, saida sukay hakan kamar sau uku sannan ta sake mika masa wannan karon taga ya karba amma bai sha ba dan doka ne baisha ko cin wani abu daga hannun kowa sai zallan masu masa girki.
Ushna tabi takasa boye mamakin yadda yatsunsa suke nan soo clean da well manicured kamar wanda baya aiki mai wahala da su,can taga ya miqe tsaye, ya isa gaban wata shelf yana kkrin daukar wani file ita kuma cikin dan kankanin lokaci tadan leƙa gaban pc in dan ta kalla abin da yakeyi.
wani irin complex codes kawai ta kalla da atake yasaka taji kanta yafara juyawa..
karar rufe file din dayay ya razata tay saurin dauke idonta akai tana juyowa suka hade ido taga yadan kyabe baki
baice mata komi ba sai daya dawo seat dinsa ya zauna muryansa me sanyi da dadi taji yana cewa so, if a transaction passes approval from the top level but still shows inconsistency in an audit trail what are the possible causes..?
Ushna ta tsaya batare da jinkiri ba sai can cikin lumshe ido da budewa tace sir it could be either system override error, delayed sync between modules, or intentional masking through layered entries,... ya danyi shiru snn ya fara danna keyboard din dake gabansa a hankali kamar yana kara duba wani abu, hannunsa nakai batare da ya kalleta ba yace “and if it happens repeatedly within the same account group..?
da wani kalar sanyin murya me narkarwa tace mishi then it is suggesting pattern base manipulation…either from internal fraud or compromise clearance credentials.
dago kansa yay ya kalleta for some scnds bai iya janye kwayar idonsa akanta ba..
itakam kasa hade ido dashi tayi kanta na kallon kasa daga yanayin da jikinta yake rawa ahnkli zakasan cewa she is so nervous nd very shy around him sabda zuciyarta ya riga ya kamo da sonshi batare da tayi aune ba
batare da ya nuna komai a fuskarsa ba yake kallontan, dan shi bai iya yabon mutum ko nuna wani reaction ba he was just silently processing her tots danji yay kmr tana kara burgeshi aransa sosai
after staring at her for while ya sauke murya kasa kadan yace “what would you do first if you noticed it?..Ushna dake jin zuciyarta na narkewa ta amsa cikin nutsuwa tace “i will isolate the affected ledger, trace access logs, then flag it for audit escalation before any correction is made
kyabe bakinsa yay in a very calm nd seducive way daya sakata ta saki unxpected blush da bata shirya masa ba.
duk dama bata iya kallon cikin kwayar idanunsa she knw deep in her heart cewa da akwai wani abu special acikin irin kallon dayake mata dake neman hana zuciyoyinsu samun cikaken nitsuwa, the way he look at her not with approval he would say out loud, saidai da akwai wani irin clear acknowledgement na sanin cewa she is very special to him in some kind of way ita takanta sosai take jin hakan ajinin jikinta.
bayan nan shiru ne ya ratsa tsakaninsu na wasu dakiku kafin ya sake dago kansa ya kura mata idanunsan nan masu nauyi da kaifi... Ushna ta ji kirjinta ya tsananta bugu kamar zai ballo waje saboda wnn karon yadda yake kallonta da wani irin deep piercing romantic attention kamar wnda yake kkrin karance wani abu daga cikin zuciyarta har izuwa wajenta.....
yarasa meya sameta daya bayanan dayaga wai har tadan zube.
da sanyin kasaita da nuna iko a muryansa yana fidda maganar a dakile kamar ba da ita yake ba yace “are you always fasting?..da mugun sauri Ushna ta dago kai adan rude, suna hade ido taga yahade ransa babu alamar murmushi akan fuskarsa bare wasa, bata san ahakan wai hira kawai yake so suyi ba
muryanta kasa kasa tace “no sir” ya dan kyabe baki kadan kamar ya riga ya fahimci wani abu sannan ya sake kallonta da wani kalar extended gaze kamar yana scanning dinta gaba daya kafin ya ce “so you are not fasting… and you are not sleeping properly?” ta yi shiru na seconds kafin ta ce “I do sir… I am… just always working” shiru ya sake ratsa wajen ya kalleta na kankanin lokaci sannan ya ce“always?” a nan ne taji kwayar idanunta sun wani ciko da zafafan hawayen da ita kanta batasan daga ina suka gangaro ba, kanta tay saurin saukewa kasa tanata kkrin shanyewa amma inaaa ji kawai tay hawayen sun ballo mata kmr yar yarinya, kirjinshi yaji yana dan bugawa da sauri sauri amma bazaka taba gane hakan ba sbd yadda yay relaxing kansa very camly akan chair din ya kura mata kwayar idanunsa tana kan hawayen yanata kallonta yanajin kmr hawayenta yana bata masa rai sosai yana kuma saka masa rauni irin wanda bai taba jin irinsa ba.
gashi ita kanta bata san meyasaka ta fara zubar masa da ruwan hawayen ba dan batasan cewa ta iya kukan shagwaba ba sai yau da tajita agabansa..
tana hawayen tana turo baki ahnkli kawai ji take tana da tarin complains da takeso tagaya masa amma inaa bazata taɓa iyawa ba tana tsoro kar ya masifeta, she wonders why she is even vulberable agabansa gani take kamar de daya mata tanbayar daya shafi aikin ne yasakan taji kmr every thing she is facing ahanun su mr james has began rushing down in her mind but she knws she cant just tell him to make him feel like she is weak like a baby..,
musamn tuna yadda ranar yace mata zama anan bazai mata sauki ba an if she wasnt ready she shdnt be here..
numfashinta taji yana sama sama cos his deep piercing but calm gaze is making her tremble to her bones, irin idon da za'a zuba maka kaji jikinka na rawa dakansan nan, ahnkali tafara kokarin tattaro makanta nitsuwa dan ta goge ruwan hawayenta, kanta na kallon can kasa zata kai hannunta kan fuskar kenan taga yaja karamin tsaki ya mika mata hankynsa again, hannunta na rawa rawa ta ƙarba da muryn shagabbwen kuka me cike da wata sakalcin datazo mata abazata tace thank you, am sorry. i will clean it, kowanne word data furta sai ta turo mai baki a shagwabe kuma ahnkli
ba shagwaban jakanta ba..har cikin brain insa yakejin wani yarrrrrrrr sbd shagwabn nata ya mugun tafiya dashi amma yayi kamar badashi tay ba yazuba mata ido baice uffan, jikinta na rawa kadan kadan ta fara share hawayen nata agabansa ganin wani irin dan uban authoritive eyes contact daya shiga jefo mata yana dan harararta, nobody even need to tell her what he mean, yadda ya mugn zubawa red lip stick intan wani kalar takurararen kallon kishi yasaka ta hade hardashi ta goge tass tasss tass