Sashe 43
Tales Of Wazeeris Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
suna rantsuwa cewa idan ushna ta ce zata hada kafada dasu xasu mata rashin mutunci
ke kuma batife kawai kika shiga ma ushna fada magana akay cece kuce jar gaban mr abubakar case din yaje haka suka jawo yabasu purnishment na over work banda zagi na rashin mutunci da duknsu suka sha....kowa haka ya bata asignment kuma yace a wkend yakeso suzo suyi aikin no wkdns break for all of them.
hakan kuwa wann satin basu samu hutun wknd dinsun ba they a work nd work no break, monday nayi mr yusif ya dawo office din, sir abubakar ma yafara saka musu ido sosai musmn ma ushna
labari ya zo ya bazu cewa ushna sunyi cacar baki mr james ma ya sako kai, each time takawo masa report sai ya razanata da masifa sosai komi da tsauri yake mata akan dalilin cacar bkin nan da akayi adalilinta ashe ashe wai eniolar budurwansa ne
subasu kyaleta ta samu gidan zama ba gashi batife ma ta shiga once chance a hannun sir abubakar kowani rana sai ya mata masifan balain ga aiki duk aiki sai yabi ya sha kansu.
ranar monday din farees ya dawo amma it was hard for him to work sbid kullum ya tuna cewa ushna tana sama dashi anan wjen sai yaji kamar ya kona building gaba daya..
a wnn satin ne ushna tarasa nitsuwarta gabaki daya, ga mr yusuf ya dawo, ga sir abubakar yana fushi da su gaba daya ga kuma mr james shima ya sako kai, wasa wasa inta kai file saiya kara dawo da mata dashi ta sake yinshi
inta shirye report ko ya yaga agabanta ko ya aje yaje taje ta sakeyi koda babu kuskure ajiki he was just mean nd unnesarly wicked
mr yusuf ma daga dawowarsa time time haka yake zagowa yana duba report na staff dn dama shine shugaban dukkan staff dake building gaba daya. tsabar mugun hali haka yasaka aka kara ma ushna task
satin kamar zatai hauka tsabar aiki har ji take kamar kanta zai kama da wuta.
duk iyeyin farees ma baya damunta dake ba kasafai yake iya zuwa sashensun ba dake ma koda yazo gulma yi take kamar bata taɓa ganin mutum irinsa ba.
daga ranar monday har zuwa thurdays walaknci da wahala babu wanda ushna bata gani ata kowani bangare ba, she neva had time for herself aikin da mr yusuf yazo yasaka aka kara mata yakan kaita har 6;30pm to 7 na dare wata rana har 8:30 kuma bata isa tay complain ba sbd ita kanga ta lura da cewa sun mata yawa akai yanxu she have no one to back her kuma ynxu rihanna bata zuwa aiki busines inta takey a gida dake ma this week su leelah da hajya duk zasu dawo
tunda farees ya dan lura da halin da ushna take ciki na matsatsin rayuwa shikenan kuma yasamu sukuni aransa
cikin satin nan kawai amma sosai suka galabaitata tagaji sosai kanta ya dau zafi
alot of evil girls are waiting for her to cry nd stop dressing good amma haryau abun dai suke jiran bai faru ba duk ihu ko wahalar da zaa bata sai taje toilet ko hotel inta take zama tay kuka ta share hawayenta amma gaban mutane she refuse to cry or break down kawai saidai tay shiru ko kaga idonta yayi jaaa.
batife da wani guy ne da ushna tafara basu tausayi suketa nema mata gidan hayan a boye amma haryau basu sama mata ba tukuna, they wanted to surprise her waikoda hakan zai rage mata wani radadi dan batife gani take kmar eniola tana cikin wanda suke kara zuga mr james yake cin uban ushna anabata aiki over time ana thrashing reports da presentations inta kullum itace krshen tafiya gida
ana cikin wann yanayi ne ranar juma'a da safe kowa ya sha wankarsa yazo aiki, yau ne ushna tasaka last pieces of kayan daya rage mata..
Grey pencil trousers da wani irin hadadden plain black top ta dora clasy grey blazer mai dan tsayi akai, yau bata saka mini hijab ko vintage scarf ba, wani bakin veil me kyau kawai tay rolling kanta dashi tasaka wani mayen red pepper lip stick, azaban kyanta ya dada fitowa zak zak kai kamar ka dauketa ka gudu da ita, akan wata arniyar Gianvito Rossi take takunta like she own the entire building barinma da dressing inta me aji yay kmr itace ceo na kamfanin ma gaba daya wanda hakan yake dada karya ma dukan maqiyanta na fili dana boye zuciyarsu sosai...
dan tsabar haushi kasa zama basira tay taje bayan gida ta jima aciki bata fito ba dan saida tasha mganin tashin zuciya dana hawan jini snn taji sanyi chika kuma hararar ushna takeyi kamar idonta sai fadi kasa amma ko ajikinta..
hanklinsu mugun tashi yake musmn ganin duk uban masifar da ake saukewa akan yarinyr bata nuna wani alamar girgiza ba eniola has already texted mr james dan tanaso ne suyi cuku cuku ya bawa ushna aikinta nayau ta hada danata tayi....
Wajajen karfe 9 batife ta kawo mata aiki daga wajen sir abubakar har tafara aiki kenan mr james ya kira yace yanason ganinta a sama yanxun nan.
batay kasa a giwa ba ta bar aikin datafarayi din ta miƙe tsaye cikin sanyin taku mira ta bita da wani irin kallo sbd haryau ji take inama itace da wann kyan da ushna take dashi da duk office innan baza'a sha ruwa ba.
koda su eniola suka wucewarta sunsan inda zataje dariya sukayi kasa kasa harda tafawa dan sunsan ba alheri zataje taci karo dashi ba aikinsu kawai zaa hadota dashi tazo tayi infact theyve already plan cewa zasuje wkends hutu a abuja ushna kuma zata spending wkdn inta ne a office tana musu aikinsu batare da sanin sir abubakr ba.
ata fannin ushna kuwa tunda tabar dept dinsun taji gabanta yana faduwa sosai tarasa meyene yake shirin faruwa da ita, altho she have this sudden hormonal shift ga stress yana damunta tana ji kamar ma takusa tafara period amma sai bata kula ba.
tafiya kawai take tana jin yadda kirjinta yake bugawa da karfi sai can taji zuciyrta yafara dukan tara tara ta kai hannu zata danna elavator dazai kaita can sama kenan atake taji wani irin qamshi daya daskarar da ita, haka ta tsaya cak ota bata kai hannu ba ita bata saukar ba, kanta yafara juyawa da sauri ta kwato hanklinta jin qamshin yana dada matsowa kusa da sauri ta cusa hannu a aljihun blazer inta zata duba ko ta taho da hankyn shamsan ne dan tasan ajikin hankyn ne kawai tasan wann qamshin..
kirjinta na bugawa sosai ta laluma taji babu komi tana juyowa baya caraf kuwa suka hade ido dashi yana tahowa shikadai kuma ahkli cikin nitsuwa da kasaita takunsa da sanyi kamar bazai taka kasa ba..
yasaka true blue men toilered suit data mugun amsar dirin jikinsa babu wani alaman logo ajiki bare tagane irin kamfanin cos he look damn hot nd drop dead gorgoeus in them..
yana tahowa fuskar sa babu alaman walwala akai but fatarsa yadda yake glowing kamar ana wanke sa da ruwan madara yasa taji ta kasa iya dauke idonta akansa har ya karaso bata iya motsi ba.....
kokari take wqjen ganin ta tattaro makanta nitsuwa dan ta gaisheshi sai taga ya daga idonsa ya kalleta cikin kwayar idonta direct tareda mata alamar da hannu akn tabiyosa abaya.
ita kanta batasan sanda ta bar jikin elavator din atake tafara binsa abaya ba..
💋
CONTINUE....
#SURAYYAHMS
TALES OF THE WAZEERIS
THIS STORY IS NOT FREE
PAY 700 NAIRA FOR WASAP
2K TELEGRAM VIP GROUP
INTO
ACCT:9132352275
MOHD SURAYYA SULE
OPAY
EVIDENCE 08060712446
*AREWAPEN @SURAYYAHMS*
#SURAYYAHMS
https://www.arewapen.com/u/surayyahms
*27:*
Tahowa take abayansa ahnkli kanta na kallon kasa kirjinta na bugawa da sauri sauri shamsan yana gaba yana takunsa me sanyin aji banda qamshin turarensa daya danne nata babu abunda ke tashi awajen, gaban private elavator dinsa dake agaba kadan suka tsaya sai yau ta lura da cewa baya saka yatsarsa direct akai direct, wani sabon hanky ya ciro daga aljihunsa ya danna dashi yana buduwa ya shiga ciki itama ta bi bayansa ta shiga tana jin yadda zuciyarta ke kara bugawa, kanta a sunkuye ta tsaya ata bayarsa numfashi taja ahankali da sauri ta gyara zaman veil dinta tana kokarin maido da nutsuwarta
kofar elevator din yana rufuwa a hankali wani irin shirune ya mamaye tsakaninsu gaba daya bakajin motsin komi
shamsan yana tsaye ata gaba batare da ya juyo ba ita kuma tana dan gefe ata bayansa tanata satar kallon yadda taga ya mugun kereta a tsayi, he is very tall in a sexy kind of way masculine nd drop dead hot, she cant help but crush nd fall in love, butterflies all over her, dan jin kanta ne kamar tana tare da wanda take mutuwar kauna a duniyar nan, komi nashi burgeta yake kara yi bana kadan ba,..
sassnyar qamshinsa yacika cikon wajen gabaki daya tana jin numfashinta na fita sama sama zuciyarta kuma nakara bugawa kamar zai tsage, duk lokacin da elevator din ke dada hawa sama sai taji diri kamar kasa na juyawa dasu, kanta na kara nauyi idanunta suka fara kallon lambar bene da ke canzawa a hankali she have no idea ina zasu je daga jikin hasken elevator din da yake haska floor numbers take lura a hankali har suka kai 15th floor, she knew she have neva been to 15th floor, kuma bata taɓajin wani yaje nan ba, suna tsayawa nan take kofar elevator ta budu wani sanyin AC me hade da qamshi ya daki kan fuskarta, tun daga corridor din taga zallan security guards ne kawai suke tsaye da wasu irin advanced spy cameras dake bin koina babu wani staff ko masu aiki ata nan bangaren gabaki daya kawai zallan dandazon securities ne
shamsan ne ya fara yin gaba cikin kasaitaccen takunsa batare da ya waiwayo ba itama ta fara binshi a baya tana jin yadda sautin takun ta ke mata nauyi, sai can taga sun bi wani corridor mai dan duhu da tsari daga nan har suka isa gaban wata huge metal door wanda daga gani kasan anan ne inda security codes da duk wani cash flow nd reserves yake a killace.