← Book details Tales Of Wazeeris Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 36 OF 62

Sashe 36

Tales Of Wazeeris Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

suna dawowa side insu ta koma wajen zamanta dan ta karasa hada abubuwan dake gabanta she didnt care abt mr tijjani's anger at all, haka first day inta ya kasance soo hectic nd weird sabida duk inda tawulga idanu ke binta wasu ido da ido ma sukeyin gulmanta cewa she is too fine nd flashy ai sunan nan a office din za'a gani zata zo ta dena saka kaya mekyau haka idan aka fara cin ubanta.

itade kawai abunda yake gabanta tayi lkcin break hade yake da na sallah da muslim girls din wajen su wajen 8 sukaje 2nd floor sukai sallah anan ne suka dan gaisa da wasu masu saukin kan wasu kuma karara suke nuna mata su ba mate inta bane wasu kam kishi ne duk dama taqi sam ta shige jikin kowa har aka ci abinci aka dawo...

abu daya ta lura shine dik wjn babu wacce zaka ganta ka raina mata wayo they are all classy nd educated masha Allah ana zuba karyan fashion babu laifi wasunsu agidan haya me tsada suke zama wasu kuma gidan kansu..

hakama da yamma liss wajajen 5:30pm aka tashesu taga babu wacce bata da mota me aji acikin su..

duk wann bai darata ba uber inta na zuwa ta shiga ya wuce da ita hotel inta saida ta dawone ma taga cewa sosaine tagaji dan saida tay wanka tay sallahn magrib da isha kafin nan ta iya saukowa kasa ta sake biyan kudin sati biyu a hotel din, kafin nan tasan itama tasamu gidan da zata kama dan ta xauna aciki dake bata san uban kowa agarin ba dolene sai ta nema.

tana gama biyan komi ta dawo daki ta zauna tanata tunanin yadda akayi har taje ta dawo bataga fuskr shamsan ba ganin reaction in mr tijjani yasaka tafara tunanin hala shamsan idan yaganta shikam he will be proud of her for coming back to face her fears.

tana cikin wnn tunnin bada jimawa wani valet laundry attendant yadawo mata da duka kayanta data aje musu dazu da safe dan su dauka suje su wanke su goge matasu

dakema batazo da wasu kayayyaki da yawa ba bawani kudi me yawa tabiya masu valet service din ba sbd dama idan zasu maka wanki da guga kaine zakazo ka biyasu kudinsu separately

adaddafe ta jera kayan nata a trolly, wanda zatayi hanging kuma tasaka a wadrb na hotel tana Allah Allah wkdns yayi tafita gari ta nemi kasuwa taje ta sake sayan wasu kaya tun kafin kudinta yay kasa sosai

she cant afford to look bad musmmn dataga gulma da saka ido zaiyi yawa awajen nd she is secretly hoping nd looking foward to meet sultan shamsan one day dan haka kawai take mugun son tasake ganinsa batasan meyasa ba

CONTINUE....

#SURAYYAHMS
TALES OF THE WAZEERIS

THIS STORY IS NOT FREE

PAY 700 NAIRA FOR WASAP

2K TELEGRAM VIP GROUP

INTO
ACCT:9132352275
MOHD SURAYYA SULE
OPAY

EVIDENCE 08060712446

*AREWAPEN @SURAYYAHMS*

#SURAYYAHMS
[6/25, 11:11 PM] null: 23:
tana gama kimtsa komi nata ta hau gado sukayi chat da sauran kawayenta su ziyada dan sau yaune take gaya musu ai tasamu wajen yin aikin nata kowa yay mata murna

bayan nan adduar baccin ma bata karasa ba bacci me nauyi yayi awon gaba da ita.

dagata bangaren rihanna gabaki daya yau hanklinta ba wani kwance yake ba badan komi ba face yadda tasaka lamarin mijinta farees aranta.

kallo daya zaka mata kasan cewa duk wani abunda take masa kawai cijewa take tanayi masa hakan amma bawani dadi takeji aranta ba, barin ma yau dataga ya fice ya gama yawonsa ya dawo gidan a mugun wahale, dake bai fita da atm dinta ko daya ba he was not able to buy or enjoy his life with free money gashi jiya yakwashe komi nasa yabawa arisha ta wuce india dashi.

daya dawo gidan ya lura da yanayinta sai kuma ya fara daura mata laifin komi dake faruwa dashi, dan ko cin karo sukay zaka ga yana mata wani irin kallo kamar irin tana azbtar dashi innan ko bata damu dashi ba gashin nan dai shine da laifin amma sosai yafita daukar zafi da fushi....

ya kauracewa abinci gashi ko magana kma bai mata ba bare ma ya leƙo dakinta, sosai abun yafara damuta aranta yau ko tunanin ushna bata samun daman yi ba...

haka suka kasance agidan har dare yayi basu ma junansu magana ta fatar baki ba.

saidai duk daurewar tan nan haka nan tazo takasa iya bacci tanata juye juje ita daya akan gadonta har safiya yayi tazo tafarka da wani irin zazzabi.

Wnn silent treatment ɗin nashi yafi damunta fiye da faɗar da suka sabayi a kullum Sbda tasaba da shi kuma tana iya ɗaukar nauyin aurensun a zuciyarta, but she really want him to change gashi tun ba aje koina ba har tafara jin mugun tausayinshi duk da cewa tasan ba itace mai laifi ba kuma hakan ne kawai mafita agaresu...

sbd zazzbin yasaka yau kwata kwata Bata fito kasa breakfast ba still kuma haka farees ya sake shirinsa ya fice gararinsa agari batare da ya dubata ba, sai wani ji dakansa yake yana faɗi musmn ma yaga zasu kasance a gidan sukadai ne dan yau sassafe hajiy umm salma tamasa sallama cewa zataje can qasar brazil inda main hdqrs na waxeeri agricultural empire yke acan zatayi sati biyu kafin ta dawo

yanxu dayasan daga shi sai ita ne agidan sai yakarajin wani irin sanyi a zuciyarshi dama can kuma mijin hajy salman bai fiye zama anan nigeria ba dan haka yake jin zaiyi ma rihannan abunda yaga dama bai damu ba.

so yake kawai ta kasa jurewa taxo gabansa ta tsuguna tana kuka ta bashi hakuri snn yasaka ta dauko Atms din da hannunta ta bashi kamar yadda ya saba mata adacan da batayi wayo sosai ba.

yauma yawonsa ya nufa agari bai kula da batun reporting kansa wajen aikin ba dan duk sanda yatuno da offer din da aka bashi ransa bakaramin mugun baci yakeyi ba.

Washe gari da sassafe ushna tafarka da adduan tashi a bacci abakinta, saida tadau mintoci wajen sake tunowa da duk abunda ya afku jiya kafin nan ta sauka taje ta doro alwala tay sallah tabi tay karatun qur'ani domin tasamu cikakken nitsuwa acikin zuciyarta..

Bayan nan kwanciya kawai tay akan gadon ta tana furta istigfari koda anxiety din dake damun ta aranta zai ragu acikin zuciyarta sosai. tana kammalawa tay salatin annabi tabi tashafa ajikinta snn ta diro kasa daga kan gadon tareda miƙa daga nan nitynta tacire ta nufi bathrum, a bathrum din ta tafi minti ashirin tana kan wanka tana kashe shower ta nufi inda re washed towels ke rataye ta janyo daya daga ciki ta hau goge sassan jikinta da suka jiqe sama sama.

bayan minti biyar ta fito tana kamshin wani turaren wankanta da akayishi da pure purple vanilla wanda qamshinsa yake balain kama fatar jiki

wani large white bathrobe ne a jikinta dayan kuma a daure a kanta ta nadeshi tam kamar turban fuskan ta ya kara haske da kyau ta karaso gaban mirror ta kawo box dinta dake cike da turararruka da yan kayan kwalliya da na shafe shafe Nan ta zauna sannan ta dauko manta a hankali tariqa shafa man kamar baza ta gama ba can snn ta shafa wani loose powder a fuskarta tasaka kajol a idonta da nude lipstick a bakinta, kafin ta bude costume box dinta dake daga gefe ta dauko wani dankunne da sarka thin red ruby ta fesa turaren ta mai sanyin qamshin yauma saida ta tabbata tay kyau sosai musammn ma datay make up inta so fresh nd clean babu wani hayaniya.

bayan ta gama ne ta bude inda ta aje kayan da yau zata saka, dake duka na kamfanin Ted Baker ne bata wani sha wuya wajen pairing dinsu ba

dama kuma designer ne da ya iya tsara elagant office skirts da classy scarves, wani mayen Maroon pleated skirt da pure white shirt ta dauko yaji guga har yana baza sheki saida dan classy vintage scarf dinta maroon colour shima tasaka Charles & Keith stylish 6 inches heels da side bag dinsa takalminta da jakarta farare sol kalar rigarta.

gata nan dai bata da kwadayin abun duniya amma duk wani abu da zata saka ajikinta masu asalin kyau sosai din kawai take sawa sabida tana high taste nd fashion sense

she believe kaya shine mutuncin mutum da tasaka maka kayan da bai hadu ba ji take gara tafasa saka kayan me gaba daya.

shiyasa indai batun dressing ne sai inda karfinta ya kare

koda ta kalle kanta a madubi taga yadda tay mugun kyau saida tay murmushi tareda lumshe ido tanamai tuna shamsan aranta, duk dama tasan ta saba daukar wanka amma wann karo ji take kamar da biyu take dagewa sbid she still hope she will run into him wata rana ko by mistake ne tasan dai xasu hadu.

kmr yadda tasaba saida tagama shirinta tsaf snn tafice a dakin, da wuri ta sauka kasa wajen da ake dining tadan ci abinci tana gamawa tafito tasamu dede me uber inta yakaraso kenan tana daga tsaye yazo ya bude mata kofa tashiga ta zauna within 15 mins drive ya kawota har gate din kamfani ya sauketa

tana sauka ta ciro sabon office ID da jiya batife ta karbo mata ta ratayashi a wuyarta dan securityn dake gate suganeta akan lokaci

tana isowa gabansu kuwa ko tsayawa tambayarta ba ayi ba aka bude mata gate ta shigo ciki saidai duk da sammkonta samu tay kaf motocin yan office dinsu suncike parking lot deideiku ne da baza su wuce mutum biyu zuwa uku ba basu iso ba tukuna.

yauma haka tabi ta gaishe da duk wanda taci karo dashi ahnya kafin tawuce sashensu

wanda tundaga kan entrance din sanyin qamshin turarenta ya fara mamaye sanyin iskan A.C dake wajen ahankli har tazo ta wuce receptionist suka gaisa amma sai taga kmr bata wani gane taba..

tana kaiwa cikin dept dinsu still taga mutane dayawa sun kara zuba mata ido wasu suna kara juyowa baya suna satar kallonta wasu suka bita da harara
Chapter 36 · 0% Book details