Sashe 52
Tales Of Wazeeris Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
wani irin kallo ta zuba masa cike da narkakken shagwabar dayasashi lumshe idonsa tareda budewa alokaci guda, ganin batace komi ba ya cirota ajikinsa ahnkli yasauka akan gadon snn yakalli nurse din da har yanzu take nan tsaye cikin nutsuwa fuskrsa ba asake ba yace 'make it quick..
da sauri tace..yes your highness.
kai tsaye ya fice magensa husna tabishi da sauri, ushna dake hawaye ta dingajin kamr ta dawo mage itama tabishi, nan da nan taga nurse din ta matso kusa da ita tana kan hada kayan allurar, tun daga lokacin jajayen idanun ushna suka koma kanta dan kallo daya tayi ma allurar taji ta sake rikicewa, tun kafin nurse in ta mtso tafara kuka ahnkli,
sukayal dake gefe ta dan dauke kanta saboda tausayin da yarinyar take ba, nurse din ta matso kusa, ushna yajanye jikinta taki sam saida sukayal ta taho ta zauna kusa da ita tana lallaminta sannu ranki shi dade please be brave. Allah ya baki lafiya, nurse din ma ta jonata suka lallabata dakyar ta samu ta mata allurai har guda uku, tana cikin kukan baifi da minti biyar ba wani irin bacci me shegen nauyi ya dauketa.
shiru sukayi suka xuba mata ido dan babu tantama ushna din abar kallo ce masha Allah dan kamr itace ta zauna ta tsara kanta dan daga sama har kasan bazakaga wani aibu na ajikinta ba, she have this slender body irin na mexican models mai tattare da drop dead sexy curve me masifar dauke ido shiyasa dayawa ake ganin kowani kaya ta saka yana mata kyau, ko tsumma tasaka zakaga ya mata kyau dan tana da gaba da baya masha Allah, su basuyi yawa ba basuyi kadan ba komi cif cif ga nan fatar jikinta a suɗe tasss koyaushe yana sheki babu tabon komi ajiki.
ganin numfashinta ya fara sauyawa acikin baccin yasa nurse din ta dan matso kusa ta kara duba yanayin jikintan da kyau sannan ta dan taba goshinta ahankali
bayan taga komi lafya sukayal ta karaso kusa da gadon ahankali ta gyara mata pillow din da ke karkashin kanta sannan ta ja duvet din zuwa saman kirjinta cikin kulawa ta rufeta dashi. ganin zufa ya fara fitowa a saman goshinta yasa tadauki karamin towel ta goge matashi ahankali.
nurse din tace masha Allah allurar ta fara aiki fevern zai fara breaking yanzu in sha Allah.
sukayal ta sauke ajiyar zuciya tace "Alhamdulillah. ta juya tadan rage A.C din dakin zuwa low snn ta tsaya tana kallonta na wasu dakiku.
gani tay gaba daya fuskar yarinyar ya sauya bakamar yadda aka kawo ta dazu ba
dan kallo daya zaka mata ynxu kasan cewa baccin yadauke mata wani bangare na ciwo da wahalar da take ciki
nurse din dake kkrin rufe medical case dinta tace ina ganin zata yi bacci mai tsawo amma idan ta farka acikin dare amin magana zanzo na saka mata ruwa and we will make sure she eats kafin tafara shan magungunanta.
sukayal tagyada kai tace badamuwa likita zan kula da hakan...
bayan tasake yi mata wasu yan bayanai kadan suka fito daga dakin tare.
sukayal ta raka nurse din har zuwa bangaren dakunan baki da aka tanadar mata na daren kafin ta mata sai da safe.
daga nan ta kara leko dakin ushna akaro na karshe ganin har yanxu tana bacci yasa ta shiga takashe mata manyan fitilun dakin tabar karamin bedside lamp sannan ta rufe kofar ahankali ta fita.
dagata fannin shamsan kuwa tun bayan ficewarsa daga dakin baisake tunanin komawa ba
kai tsaye dakinsa ya nufa yana shiga yaji yakasa zama sai ya tsaya na wasu dakiku ajikin windonsa yanata kallon duhun daren ta glass din dake nuna yadda ruwan sama ke cigaba da sauka har yanxu awaje.
he was almost lost in his own tots husna ce kawai ta taho tana gogar jikinta akafarsa har yadawo hayyacinsa ahankali ya sunkuya ya dauketa wanda atake ta kwanta luf akirjinsa ta lafe har na wasu dakiku yana tsaye haka batare da yay wani motsi ba.
kawai mamakin kansa yake ji ba wai dan ya dauko ushna daga cikin ruwan ya kawota gidansa ba kawai mamakin yadda yau yarinyar tasaka yake iya magana da wasu dabiun ne da baisa ba
har yanzu bai gama fahimtar asalin dalilin dayasa yafarajin yana son ushna aransa ba, shiyasa duk lokacin da ya kalleta yake jin kmar akwai wani abu na qaddara ko na alaqa dayake tsakaninsu.
ruwan idanunsa ya zuba ma husna daga bisani sai ya kaita kan expensive royal cradle dinta da take kwana akai a dakinsa yana ajeta nan take ta nade jikinta ta kwanta akai lumui ya sauke ajiyar zuciya ahankal snn ya cire wayarsa daga aljihu ya ajiye agefe kafin nan ya dan rage kayan jikinsa ya saka na baci bai wata wata ba ya kwanta akan makeken king size bed dinsa.
duk yadda yaso ya kawar da tunanin ushna dan yay bacci yakasa, yana runtse sai yaga yana tuna yadda take bori tana kuka tana rike cikinta
wani lokaci kuma sai yayita tuna yadda take kukan tana fadin duk sunayen mutanen da suke bata mata rai daya bayan daya cikin zazzabi da yadda take cewa tana son tabar aikin takoma gida ta bar musu komai..
cikin ransa yasan he isnt going to let this slide..dole ne ya koya musu hanlkli sosai
ahankali ya lumshe idanunsa akaro na farko tun bayan dawowarsa nigeria yau ya kwanta da tunanin wani mutum daban ba kansa ba.
daga karshe bacci mai nauyi ya daukeshi a yayin da ruwan sama keci gaba da sauka a waje.
wani irin shiru gidan ya dauka ruwan sama ne kawai yake sauka kamr da bakin kwarya,
ushna tunda aka mata alluran nan tafara sheka bacci dan ko motsi bata sakeyi ba bacci kawai take harda minshari.
dagata bangaren sukayal kuma daga ita har nurse in every after 1 hour sai dayansu ta farka sunzo sun dubata hakanan sukayita jigila har asubah yay sanin cewa sultan xai iya zagowa yasa suka dan dauke kafafunsu for a while musmn da sukaga ya sauko ya fice yaje masjid sunsan daga ya dawo zaizo yaji yadda aka kaya da jikin ushna..
kamar yadda sukayi harsashe bai wani jima a masjid din yau ba ya dawo, he already had this confusing personality today he is calm, tmrw he is not, koda ya dawo daga kofar dakin ya tsaya ya kalleta daga nesa ayayinda take bacci for some minutes snn yabar wajen, saida ya sha coffe da eggs daya saba ci duk safiya a nitse yagama danne dannensa around 7.00am yajeshi dakinsa yay wanka, 8:00 yaci abinci, snn ya sauya kaya yasaka wata mayyar white polo shirt da bakin wando mai laushi da face cap, sport wear ne akafarsa, amma yadda ya mugun kyau ya hadu kai tsaye bazakayi tunananin sport din zaije ba zaka dauka ma tafiya wani kasar zaiyi sbd yadda gurds dinsa suke binsa da wata madaidcyr bakar jaka, qamshin turarensa ke binsa har ya sauko kasa.
sukayal tana tsaye kanta na kallon kasa duk tsammaninta zai bata oders game da ushna saitaga baima kulata ba har suka fice yabar gidan.
daga sai nurse sai husna agidan kowa na aikin dake gabansa. tun kafin ushna ta motsa, har tagama shirya mata ruwan wanka da komi da komi tay mata hadadden herbal tea kamr ydda nurse din ta umarta. ushna bata farka ba sai wajajen karfe 9:30 na safe, jikinta sosai yay dama dama amma har yanxu batajin karfin jiki..
tun data bude ido taga sun mamayeta amata wann amata wncan tafiyar ma kamar za'a karba mata, akaro ma farko data tsinci kanta acikon gatan da ko agidan ubanta bataci karo da irinsa ba kenan..dan duk wani abu daya shafi kulawa sukayal tana mata shi da girmamawa, nurse din kuma tana lura da duk wani abu daya shafi lafiyatta, duk dama dakyar suka sakata taci abinci tasha magani..
tanaji aranta tanason ganin shamsan amma duk ta tuna kalar bori, shagwaba da shirmen datay masa jiyan sai kaga kirjinta yana bugawa da fargaba sosai...
TALES OF THE WAZEERIS READING GROUPS
700 WHATSAP
2K TELEGRAM
VIA
9132352275
MOHD SURAYYA SULE
OPAY
Assalamu Alaikum.
Kina neman abayas, laffaya, veils, laces, materials, yadikan maza, men lace, jallabiya, embellished super wax, embroidery atamfa, laces na order daga company direct da sauran kayan sawa masu kyau da inganci?
A group ɗinmu muna posting sabbin kaya akai akai tare da farashi masu kyau. Za ki ga kaya iri daban daban na mata da maza domin amfani da kuma kasuwanci.
Idan kina son kasancewa cikin masu fara ganin sabbin arrivals da offers ɗinmu, ki shiga group ɗin yanzu.
Link:
https://chat.whatsapp.com/IYwCpe2fnON6x985D9LPsL
Mumramlat Collection (MRC)
*33:*
wani sakakken maxi gown sukayal ta bata ta saka banda hutu da ciye ciye babu abunda suke sakata tayi sai kuma shan magani haka ta wuni kirjinta yana bugawa da fargaba a ranta tana son tasan inda yake ko tagansa ko dan ma ta gode masa a lokaci guda kuma tana jin mugun tsoron haduwa da shi fiye da komai
saboda ko ita kanta bata san me yasa ta zake ta aikata masa duk wni shagwaba da borin datay a gabansa ba duk lokacin da tunanin yadawo mata sai kawai kaga ta rufe fuskarta da pillow tana jan doguwar ajiyar zciya har Sukayal ta dan fara fahimtar hakan.
dagata bangaren shamsan kuwa tunda yafice agidan bai sake barin kansa yay tunanin ushna ba, kai tsaye ya wuce private Polo Estate na mufasas dake cikin banana island. Dama tun kwanaki biyu da suka wuce Javeed ya aika masa da sako cewa zai kasance a filin yau da safe, is more of a business sport thing baida niyyar zuwa amma yasan hakan ne kawai zai dawo masa da hankalinsa jikinsa akan lkci..
kusan karfe tara saura wani abu motocinsa suka shiga cikin killataccen bangaren estate din. tun daga bakin gate din zaka fahimci cewa wajen ba irin wuraren da kowa ke shiga bane. private guards masu tsauraran fuska ne kawai ke zagaye da wajen yayinda daga can tsakiyar filin ake hango dawakan polo masu tsananin kyau suna shawagi. tun kafin ya fito daga motarsa wani daga cikin mutanen Javeed ya karaso da sauri yabude masa hanya cikin girmamawa.