Sashe 7
Tales Of Wazeeris Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
karasowa tayi cikin sanda ta dan laɓe ajikin kofar koda zata shako numfashi ko inuwar mutum for few min bataji komi ba, ta kara duba jikin lock ta tabbata arufe wajen yake da security card
ajiyan zuciya ta sauke with relief ta juya da sauri zata bar wajen tana daga kafa kamar kiftawa da bismillah taji kyatttt ta waje kmr anyi swiping key card..
amugun rude kuma a tsorace ta kalle inda key card inta yake sai tagansa akan stool kusa da purse inta sai taji gabanta na faduwa agaggauce da sauri takara daga kafa zata bar jikin kofar bazata taji anbanko kofar ta waje kafin ta daga ido taga wayene ya shigo caraf taji an fixgota baya anmata wani irin rikon fin karfi a rikice ta juyo taga wani mutum yasaka kananan kaya bakake kirin daga sama har kasa atsaye da face cap akansa ya rufe rabin fuskrsa da baqin hanky banner me zanen skeleton iyaka kwayar idanunsa kawai ya bari abude.
tsabar ta tsorata kurwanta taji kamar yana shirin rabuwa da gangan jikinta zatay ihu kenan yabi ya hada har da ramin hancinta da bakinta ya toshe yadda ko numfashi bazata iya shaka ba.
da wani balain karfi mutumin ya tura kofar da kafansa na hagu da karfi ya rufe bamm snn ya jawota ciki da karfi kamar yar tsana jikinta na rawa rawa yakaita har tsakiyar dakin kusa da kan gadonta
wani irin firgici ne ya mamaye duk wani gabana sassan jikinta gashi ko nunfashi bata iya jansa bare kuma magana hawayenta suka fara zubowa yarr
idanuwanta suka zaro waje cikin firgici take kokarin kwace kanta daga hannunsa da iya karfin da Allah ya bata amma inaaaa
ganin karfinta ba daya yake da mutumin ba yasa tagane cewa bai zo mata da wasa ba.
kokawa kawai tafarayi dashi tana kai naushi tana wulla kafarta ta nayi tanajin tsoron kar towel dinta ya kubce dakyar tasamu yasake mata ramin hancinta snn tafara shakar numfashi da karfi yakamo hannunta zaijata kan table din tay wufff ta kai masa naushi da kafarta ata gabansa inda tasan dolene zaiji mugun xafi yana kuwa sake mata bakinta tasaka wani irin gigitaccen ihu tare da danna masa cizo ahannun daya riketa ta taro towel dinta dake shirin kwancewa ta doshi kofa zata zille waje
ko rabin motsi batay ba taji ya damko ta daga baya bai wata wata ba ya hadata kanta da jikin gadon gwaraf nan take wani irin jiri ya kwashe ta atake ta sulale kasa sumammiya.
kare ma fresh jikinta kallo gayen yay daga sama harkasa yana mai lashe baki within min wayarsa yafara kara cikin jan tsaki ya dauka yace meye?
dagata dayan bangaren wani agent dinsu ne dake aiki a hotel din yana can yana kallon komi dake faruwa daga cikin cctv control room dan tuni farees ya riga yagaya musu cewa ushna tana da tsaurin ido da kuma wayo duk wani abu da zasuyi mata anan karsu bar wani evidence da zata iya kaisu kara dashi sbd har yau baisan asalin waye ubanta ba.
kai tsaye mutumin ya fara masa masifa akan yay aikin da aka aikosa kawai tunkafin yarinyar tafarka takara musu wani ihun da zaijawo hankalin mutane
tsaki yay baice masa komi ba yakatse wayar dan gabaki daya ya kasa dauke idanunsa ajikin ushna musmmn ma da yaga towel din yadan karkace fresh smooth cinyoyinta farare sol da ya dan kwaye kadan yana nunawa a fili, hakama tacan saman nononta akwai shatin tsayayyu kuma lallausar nnuwa masu masifar kyau da suka ciko sukay bul bul duk dama basu da wani girma sosai.
kai kanaganin yarinyar kasan yarinya ce da ɓata taba sanin wani ɗanamiji a rayuwarta ba.
ganin jikakken jiki da kyakkwar fuskarta mai hade da body shape me kyau atake burarsa yayi tsayuwar ruler yaji yarasa meke masa dadi, ahaukace ya jawo ruwan gora dake gefen gadontan ya budeshi sharply yasha yasha yasha kamar wani mai kashe wuta a kirjinsa yake sauke ajiyan zuciya har yanxu kuma bai sake ya bude fuskrsa asarari ba.
aransa ji yake inbadan anriga anbashi dokoki ba da babu uban da zai hanashi ya yaga gindin wann kykkwar yarinyar
dake ma irin girman
jikin turawan nan take dashi yadda kominta yahaɓaka ya fito bulbul gwanin shaawa kai bazakata taba zaton cewa wai yar shekara 21-22yrs ne agabanka haka ba.
wani kalar matured body shape da super attractive young face take dashi babu karya.
cikin hadiye maitarsa ya kara kurban ruwan goran saidai bai hadiye ba ya fetso matashi akan fuskarta ganin bata farka ba ya daga goran sama snn ya fara kwarara matashi ajiki.
a mugun firgice ta bude ido tana ganin sa atsugune agabanta takara rikicewa zatay ihu kenan atake taga yazaro wani dogon wuƙa daga aljihunsa dawani irin daka tsawa yace mata tay shiru ko ya cakka mata wukar nan a kirji.
da sauri ta kama bakinta hawayenta na zuba yarrrr kawai sai taga yazaro wayarsa ya wani dadauka mata hotuna
numfashinta taji yaje can can sama kmr zai dauke hawayenta na zubowa yarr tafara ja baya baya harsaida gadon bayanta yaje ya mannu da jikin gadon snn ta dawo hayyacin ta,ta takure kanta waje guda tana kuka ahankli
tsabar ta rude towel din jikinta shikansa dik yagama kwayewa bata ma lura ba kawai kuka takeyi a mugun mugun tsorace kuma ahnkli tana cewa innalillhi wa enna ilaihi rajiun pls dont hurt me..plsss
ko kulata mutumin baiyi ba tana kallon sa har yakara tsugunawa daf da ita tareda zubo mata jajayen idanunsa akanta masu abun tsoro aciki
a lkcin kawai tunani tay ko hala mr yusuf ne yabiyota nan hotel zai blackmailinng inta ko ya tsorata ta tunda dai tasan dashi kawai tasamu saɓani tun datazo garin nan
can sai kuma taga gayen yaciro mata wasu hotona har guda biyu ya watsa mata ajikinta..
hannunta da jikinta na rawa rawa ta dauka tana sauke ido akai da matsanancin mamaki taga hoton mr abdul
warin taɓar daya kunna ya cika dakin tana dago kai cikin daka mata tsawa yace kinsan wann? kirjinta kamr zai fashe dan tsoro dan bata iya dawowa hayyacinta ba bare ta amsa shi kawai ta gyada masa kai..
yace who is he...
hawayenta na zuba ahnkli tace he..he..is mr abdul..he was my bootcamp supervisor in london..bt i promise u..i have done nothing wrong to him dan Allah kuyi hakuri wallh ban masa komi ba
mutumin ya bushe da dariya yace he said he like u, sai kikaki, harma kikace zaki tona masa asiri dan kinga yana da aure ko.. now look at the oda picture
jikinta na rawa sosai ta kalle dayan hoton taga hoton mr abdul din ne da kuma mrs rihanna aranar aurensu..
tun bata gama kalla ba abazata taji yawani irin wuwuso gashinta yace 'kin taba ganin matar? tana kuka sosai ta gyada kai a mugun tsorace.
yace"..she is the wife. and now that we are on the same page ina so kisani i was sent here to wipe u out of existance amma nayi deciding zan gwada taurin kanki,..
cikin matsanancin jin tsoro da kuka tace what did u want pls
...inma so kuke nabar garin nan wallh yanxun nan zan tafi dan Allah kayi hkuri wallhi na hakura da aikin.
yadda take maganan cikin tsorata da kuka abun tausayi amma ko ajikinsa, busar tabarsa kawai yake yana korar baqin cikin sanin cewa bazai iya taɓa jikinta yaji dadi ba...
duk uban kayan jin dadi duniyan nan dayake kallo ajikinta tana dasu haka zai kyaleta mtss yaja tsaki taciki
saida yagama busa tabar snn ya kalleta da wani irin razanannen kallo irinna yan daba snn yafara gaya mata how dangrously rich nd powerful ahalin mr abdul din yake.
tare da mata alkwari cewa duk sanda ta budi baki ko ta nuna cewa tasan mr abdul a koina toh aranar zai kasheta koda kuwa ta bar garin ne.
yace mata suna da spies a koina har acikin military da police snn har gidansu na london zai iya shiga ya sheketa acan dakan sa.
da haushi da kuma zare ido yake mata maganan dan haka batako kawo aranta cewa bada gaske yakeyi ba
sharadin shine inhar tana son kanta da lafya bazata budi baki ko ta nuna a fili cewa tasan mr abdul ba
snn yace mata suna da details dinta har da iya kwanakin data kama a hotel din, dan haka in har tasake tabar garin lagos har rihanna tazo tagane cewa wani abu yafaru, nan da nan ya ciro wayarsa ya nuna mata hotonan ta, how he had her in towels incase she wants to play smart ya rantse mata cewa zai watsata a social media ko ya sayar dasu ma Masu kamfanin digital porn a dark web saida taga naked A.I version dinta ana yawo da ita.
gashi tunda yafara bai ambace sunan familyn ba kawai nuna mata yayi cewa sunada kudi da power sosai.
tunda yafara mata warning din take gyada masa kai, makudan hawayenta na zubowa kamr ruwa jikinta ya dauki wani irin zafin da bai taba daukar irinsa ba tun da haka haifeta bata taɓa tsorata kamr na yanxu ba...
ahaka har ya gama threathning inta batace mai komi ba bayan wnn gyada masa kan data dingayi a masifar tsorace..
yana gama mata magana ya sake kunna karar sigarinsa nan take sai taga ansake bude kofar an shigo, hotel staff din da tun dazu yake bibiyarta da kallo tagani ya shigo ciki da tray din abincin datay oder.
baice musu uffan ba ya aje mata akan table...
daga bisani sai taga gayen ya kirashi da izza yana ce masa yakara saka mata ido sosai muddin ta bar hotel din nan yau da dare maza akirashi.
addua kawai takeyi aranta tana kuka ahankli, tabi ta takure kanta da jikinta ajikin gadon tana ɓari kar kar kar tanajin inama da bata amince ma ogan ta anturota nigeria ba gabaki daya.
kanta juyawa yakeyi tarasa gane meke faruwa da rayuwarta
dan bayan rashin sa'a data tafka a kamfani dazu da safe gashi wai akan mr abdul anxo har dakinta a hotel ana xuba mata munanan barazana,... zuciyarta kmr zai fashe take kuka ahankli duk sai taji ta rikice sosai