Sashe 61
Tales Of Wazeeris Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
dagata fannin rihanna kuwa tunda tabar farees a resort din bata sake sanin meya faru awajen ba,dan she was soo hurt, bacin rai da takaicin data kwaso ya riga ya shige jikinta zucyarta yay mumnan taɓuwar da batasan ma ya akayi driver ya dawo da ita gida ba.
saukin abun ma datazo gidan bata samu kowa a falo ba dan da kuka me zafi harda sheshheka ta haura sama dakinta
tana bude kofa idonta a rufe wani kakkarfan jiri me tafe da ciwon kai ya warɓata akan gado..
gabaki daya gangan jikinta ña karkawa ta kara fashewa da kuka mai ciwo tuna irin sanyayan kalaman masu tsananin dadi daya ringa gaya mata few minites kafin komi ya faru, nd how he made love to her kmr ma zai kasheta har yana mata ihun dadi haryau tarasa meta rage faress dashi daya ke mata haka, neman matan ma bazaiyi da mata masu aji ba sai tantiran karuwai...
juyi take akan gadon tana rabza kuka kamr zata cire ranta jin kalaman kalpana na dawo mata kanta daya bayan daya...
she cant believe ce mata dayayi ruwan sama ne ya tsaresa agidan abokinsa daren ranar jumua da asabar da safe ashe karya yakeyi yana tare da mace ce a hotel yana abunda yaga dama..
kankame kanta tay har tana gunjin kuka cos she dont knw if she can ever forgve him awann karon, abun ya isheta, tun aurensu har yau matsalar knan da yake shiga tsakaninsu saina kudi
duk ta rasa wani abu ne zata masa wanda xata rama abunda yay mata yau. he had noting of his own kawai d best solution din shine ta fita a harkansan gabaki daya duk wani muamalar aure ta yanke dashi dan tunda taji kalfana tace he went raww tafara tsoron kar ya kawo mata ciwo ko wani infection da bazata iya jurewa ba musmn da gata da karamin ciki.
sbd kuka da baqin cikin dataji yasaka har zazzabi me dan zafi ya rufeta...servants inta mafi kusanci da ita datake mata kamr kuyanga itace ta wuce asibiti da ita ranar gabaki daya anan asibitin ta kare dan saida tasaka aka mata dukkan tests na sexual transmited infections da diseases da result in yafito ne ta danji sanyi ganin bata kamo da wani ciwo ba but still doctors have advice to re take ELISA test after few months dan adada tabbatar da babu HIV ajininta gabki daya....
da yamma lisss ta dawo gidan tazo ta samu hajy ummu salma da leelah a falo sun ci ado suna zaune tanata yagalgalata akan ta daure taci abinci dan haryanxu wai fushi take yi taqi cin komi akan wai dan shamsan ya jibgata jiya bai dawo ba kuma ya bi yakashe wayarsa da safe kuma bai kira gida ba.
rihanna dake fama da nata matsalar kawai mamakinsu ta tsaya sha a falon dan ita kanta she have no idea yaushe leelah tafara irin wnn haukar akan shamsan. mutumin data sani tuntuni ba kulata yakeyi ba, ba kuma kirar uban kowa yake, bai taɓa neman permision awajen wani idan zai zo ko idan zaifita,..she dint get how nd why leelah is now acting up kamar they are in relationshp
har wani biye mata akeyi tana bori tana qin cin abinci.
itade batace musu uffan ba dan ta lura hjy ummu salma is very selfish. bata damu da kowa da komi ba sai nata rayuwar da kuma na jikarta leelah, dan duk zafin zazzabi da kumburar da fuskar rihannan yay dauke kai tay akai batace komi akai ba bare ma taso taji meyafaru da ita har taje asibiti kawai focus inta akan fushin da jikrta leelah takeyi akan shamsan ne
gashi hajy ummu salma bata tashi daga murya sai ta ganta sai ta fara wasu kananan maganganu da wasu irin bambami, kullum dai maganarta baya wuce darajar jini da auren hadi data nace take cewa waishi zai kara musu tsawon kaunar juna da kuma danƙon zumunta
a tunaninta intai bambami rihanna zata kwasa ta kai gulman duka wajensa, rihanna duk ta dagota amma sai dai ta girgiza kai dan itama yanxu haka she have alot to tell him akan nata rayuwar auren da farees amma tsabar tana tsoro da shakkarsa yasaka har yau bata samu karfin gwiwar budar baki tayi masa magana ba dan tun farko shine kadai ya taɓa hanata alaqa da faress ita taqi ji.
gashi ynxu tarasa da wani ido ko baki zataje ta tsuguna agabansa ta hau gaya masa cewa farees yana walaknta yana bin matan banza kuma tana bashi kudi tasan hala ranar saita sha maruka masu zafi ahannunsa.
bare kuma ace ta kawo masa matsalar wata macen da baisan da zamanta ma aransa ba.
ganin matsalarsu ne kawai agabansu ba nata ba yasaka itama tay shiru tagama jin borin da hajiya ummu salmn tay kafin nan ta haura sama tay wanka tay sallah tana cin abinci tasha maganin bacci dan bataso ma tay tunanin farees bare jininta ya sake hawa..
ata fannin farees din kuwa ranar gabaki daya bai samu kwarin gwiwar dawowa gidan ba, duk fargabansa shine kar maganan nan yajeshi kunnen shamsan. dan yasan inda ace lkcin auren sun shamsan bai cire hannunsa ba ya furta ma mahaifinsu cewa bai amince ba da zaiyi wuya ayi auren nan.
his words are always taken very seriously, ynxu in rihanna takai kararsa baisan ya kuma zaiyi da rayuwarsa dan yasan daga shamsan yaji zaice araba auren kuma yasaka aci ubansa...
tun barinta resort din he was just thinking abt his outcome
waje kalpana ta nema ta xauna awaje tana kan jiransa baisani ba shi yana can ciki yana safa da marwa da dumbin fargaba.
sai can da wani idea yazo masa saiya kira servant din rihanan ya tambayeta ita tagaya masa halin da suke ciki snn yaji sanyi duk dama daga faruwar abun zuwa yanxu ya tura mata texts sunfi kala goma na lallami da bada hakuri, sai rantsewa da Allah yake yana tsine makansa cewa shifa baisan wata kalfana ba aiko ta akayi dan ta rabasu.
ko text insa guda daya rihanna bata karanta ba dan over the years babu wani karyan da bataji abakinsa ba tasan koma miye zai fada mata yanxun bazai wuce wani karyan ba.
gashi likita yace mata jininta yana haurawa sosai inta shiga tashin hanakli kartay wani abu da zai jawo ta rasa babynta, for the sake of the baby tunda ta dawo din sai bata sake tabar kanta yasake tuno mata da abunda ya faru dazu ba har ta kwanta bacci. shikuwa saida har maid ta gaya masa cewa sun dawo gida, snn ya iya sakin ransa ya fito waje ya samu kalfana awaje kamar wata mayya.
tsabar haushi kamar zai hadiyeta da masifa dan yagama lura da ita asalin yar bariki ce na kure hankli harka da ita while shamsan is arnd is dangerouss for him
duk uban masifar daya mata duk abanza daga karshe komawa sukayi cikin dakinsu na villan inda suka kama yayi sex da rihannan, anan itama yakaita ya mata wayo yay setting musu camera yayi mata wani irin dirty romance irin wanda zai sakata tana yin abubuwa da kanta camera yana daukarta tana kwakwalar gabanta duk bata sani ba cos she thinks irin hanklinsa ma baiya kan abun sosai sabd fushin dayake ciki
saida ya sakata ta gama hauka snn ya kwamuso ta yamata cin kaca na mugunta har saida tazo bata iya tafiya sai kawai ya tura mata 2 million naira cash yabata 100k na komawa gida.
awajen baice mata uffan ba har saida yaje gidan abokinsa ya tare acan dan yasan bai isa ya dawo gida yau ba, da tsakar dare ya turo ma kalfana sex videos inta ya zazzageta yace mata indan tasake nemnsa ko tagansa awani waje ta kula shi wallh duk kafafen sada zumunta sai anyi gwanjo da video inta
Babu kalar zagi da kalfana bata masa voice note akan voice note wasu magangann nata sosai ya cakkeshi aransa musmn datace masa burarsa is just like a lifless rod sai girma da saka wahala amma baida dadi sam kuma tace masa ai rihannan ma batay kala da matarsa ba mummnn qaddara yasaka ya sameta he is a fool nd brostitute tamasa zagin tasss tass, sunfi awa uku sunayi ita tana masa view once voice shima ma yana amsata da chat but he was very careful akan abunda yake rubutawa dan yasani saraii zata iya kamashi da hakan.
acikin daren baram baram suka rabu da kalpana duk dama yaji zafin rabuwar aransa sosai cos the girl is like a machine bata gajiya duk bala'in namiji tana dauka sam baiso da alaqarsu ta kare da wurwuri haka ba.
monday morning
wajajen 5;00 am ushna ta farka daga bacci smiling like a baby tana jin wani irin kwncyar hankli da nitsuwa na ratsata, dan duk ta tuna cewa tana gida ne ba hotel ba sai taji wani irin dadi na ratsata, addua tay kafin ta sauko kasa kai tsaye ta wuce bayi saidai tun kafin a kira sallah maza maza ta hada ruwan wankanta me dumi acikin white jacuzzi tafada ciki gameda lumshe idanunta aciki tay lumui Kamar wata maijin bacci atleast it wll take her like 20 min kafin nan dukkan abubuwan datasaka cikin ruwan su gama kama fatar jikinta sosai. Bayan ta kammala wankan ta fito tare dayin alwala sallahn rakaatnil fajr tafara yi kafin nan aka kira sbh tay zuwa 6:30 tagama komi hardasu azhkar inta nan taje gaban madubi ta zauna ta fara mat kanta kwalliya.
Wajajen karfe 6:55 am ta kammala kwalliyarta dayaci akalla minti 15 bakaramin kyau tay ga front hair inta daya fito ya kwanta lif lif yabi sajenta ya wani irin kara mata kyau sosai wani kayataccen murmushi ta saki dataga kanta a mirror,.
wani hadadden bby blue colour tweed blazer da highwaist ladies tailored pants dayay flattering shape dinta black colour na vera wang tare da simple accesories na steve meden ta saka takalmin ta na steve meden din shima kalar blazer din ta saka mai shigen tsini, as usual tay rolling kanta da bakin veil