← Book details Tales Of Wazeeris Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 8 OF 62

Sashe 8

Tales Of Wazeeris Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

har gayun nan suka gama bulayinsu suka fice tare da kashe mata wutar dakin bata dago kanta sama ba for hours, kuka kawai takeyi bata iya ko da miƙewa daga inda take ba dan Babu abunda yake mugun ci mata rai ayanxu kamr inda sukace mata bazata iya barin garin nan ba kwata kwata har sai booking days inta ya kare sbd kar rihanna tazo ta fahimce komi.

Adaren bata yi bacci ba kuma bata iya cin abincin ba daga kuka sai tunanin mafita, sai can kusan asubah kafin nan ta sulale kasa ta kwanta for a while wani gajiyayyen bacci ya kwasheta abazata.

bata kuma farkawa ba sai wajajen 7am jin jikinta ya dau zafi ta miƙe zaune dakyar taje bayi tay wanka ta doro alwala tazo ta shirya dakyar silent hawayen ta dake bulbolowa ya tsaya, tayi sallah tana idarwa anan inda tay sallahn tasake kishin gidewa takoma bacci
#SURAYYAHMS
TALES OF THE WAZEERIS

THIS STORY IS NOT FREE

PAY 700 NAIRA FOR WASAP

2K TELEGRAM VIP GROUP

INTO
ACCT:9132352275
MOHD SURAYYA SULE
OPAY

EVIDENCE 08060712446

*AREWAPEN @SURAYYAHMS*

#SURAYYAHMS

https://arewapen.com/chapter?id=6a203c112470f850235c5ee6

6: Bangaren farees kuwa tun jiya acikin daren boys dinsa suka kawo masa report da hotuna nacewa sun riga sun gama masa maganin ushna kuma sun goge duk wani traces na evidence da cctv footages, nan ya dauki kudinsu ya biya su harda kari dan bakaramin dadi yaji da gayen ya dauko masa hotunan ushna a wann yanayin ba, yasani kare kansa daga tonon asiri a idon ahalinsa dayayi bashi ne zai hanashi gwada saarsa akanta wata rana ba dan har yau bazai iya manta lokcin data watsa masa ruwan zafi da kuma walakntacen mari tareda baqaqn maganganun data gasa masa a london musmn lkcin dayace yanasonta ba

...ynxn kawai dai ya zame masa kamar dole ne ya toshe duk wani kofa na matsala tsakaninsu sbd yana bukatar kudade daga wajen rihanna ga nan kuma idon shamsan akansa wanda yasan baya wasa da shi, he is super smart nd connected with loyal spies all over him.

yasan inde baiy hakan yaraba kansa da ushna ba babu wani abunda zai iya hana shamsan din gane cewa sun san juna ata wani wajen msmn ma dayake harsashen cewa ushna zatay aiki atare dasu anan kamfanin prime real estate dan yariga yasan shamsan dai bazaiki biya ma kanwarsa bukatunta ba.

duk dama mission dinsa akan ushna ya tafi daidai amma hanklinsa bai gama kwanciya ba harsaida washe gari yayi, dayan spy dinsu daga hotel din ya kirashi awaya yagaya masa cewa tsabar tsoro yau ushna batama iya fitowa daga dakinta ba....

samun wann information yasaka yaji relief, da safen ya koma babban mansion dinsu na wazeeris dake cikin banana island baikula kowa ba ya wuce private room dinsa ya kulle kansa aciki ranar gabaki daya haka ya rinka daga kafada yana cika yana batsewa dan kawai yasaka rihanna taji aranta cewa shamsan bai kyauta mishi ba dayace saiya rubuta application duk dama ansan kwalin masters da PHd ne dashi.

duk sanda rihanna tadan zagayo ta sashensa haka zata sameshi da daurarren fuska yana fuming kmr irin wanda ake nunawa wariya a gidan

wani lokacin ma da gangan yake kin cin abinci ko ya zauna shi kadai a balcony yana kallon ruwa ba tare da ya kula kowa ba.

duk wannan wasa da hanklim ba don komai yakeyi ba face saidan ya kara saka mutanen gidan suji aransu cewa shamsan yana wareshi sabida shi ba asalin jininsu bane kuma bai amsheshi a matsayin mijin kanwarsa ba sbd shi baida dumbin arziki da daraja irinnasu

hankalin hajiya ummu salma duk sai yatashi tanata jin tausayin farees din leelah ce kawai bata damu ba dan ynxu tunaninta ya fara komawane akan ta inda zata jajirce tasamu asalin matsayi tare da hnyar shigewa ckin xuciya da rayuwar shamsan tun kafin suyi aure

tun rihanna tana dan sharesa har ta dawo tafara lallashinsa da kyar da wahala ta sasaitashi da kudi har ya sake fuskansa agidan ya dawo dede.

time to time zakaga yana ciro wayarsa yana duba sakkonin da ake tura masa akan ushna untill he is very sure dat tsakaninshi da ita he is safe baida sauran jin tsoro.

yasan ko da ta zo prime real estate grop babu wani abu da yake ganin zata iya yi masa sbda ita kanta yanzu ta fi kowa sanin irin karfin da yake da shi ta kuma san cewa idan har ta kuskura ta bude baki akansa zata iya jefa kanta cikin matsalar da bazata iya fita ba.

cikin yanayin samun gamsuwa ya jingina bayansa da kujerar da yake kai yana zaune ya lumshe idanunsa can ya jawo wayarsa ya bude bank app tare da tura ma budurwansa princess Arisha 50k dollars wanda matarsa rihanna ta bashi ynxu na rarrashi bai rage ma kansa ko naira daya ba.

...
dagata bangaren ushna kuwa tun bayan abinda yafaru da ita jiya da daddaren bata sake fita daga dakinta ba anan inda tay salla take kwance ta takure kanta cikin jin radadin zuci da zafin zazzabi gaba daya gangan jikinta bai da wani kuzari idanunta sun kumbura sbda rashin bacci da kuma yawan kuka tay fixing kwayar idonta akan ceiling din dakin ta rasa ta inda zata aje tunaninta.

wajajen karfe 12:30pm na rana nacikawa taji wayarta dake gefenta yafara vibrating dakyar tajuya kanta dake mata wani irin ciwo da nauyi takalle kan screen din wayar da tunanin ko daya daga cikin kawayenta ne sai kuma taga sunan mahaifiyarta ne ajiki..

da wani irin sauri ta mike zaune silent hawayen da suka kwace mata ta goge tagyara muryarta snn tadaga wayar ..

ahnkli tace assalamu alaikum mummy..

muryar mahaifiyarta ya fito cike da sanyin damuwa da kulawa ahnkli tace wa alaikum salam little princess yaya kike.. ive been thinking abt u alot musmn jiya da dare

jin haka yasaka ushna lumshe idonta hawaye na zubo mata sosai

muryan gimbiya amani ya katseta tace yanaji nmfashinki yana fita haka ushna are u sick?ina fatan dai kina lafiya ko...

kasa cewa komi ushna tayi sabida wani zazzfr rauntaccen kuka daya ke son ya kwace mata

gimbiya amani noorain ta dada harzuka tace..princess kin yi shiru...are u crying?

ushna ta hadiye kukan dakyar snn tasaki karamin murmushi me tafe da ruwan hawaye da sanyin jiki tace ah a mummy lafiya na lau dama aiki ne kawai ya danyi yawa jiya kuma ban samu bacci ba shine saina tashi da zazzabi.

cikin sauke karamin ajiyan zuciya gimbiya tace..toh masha Allah, Allah ya taimaka nd pls take ur drugs nd rest abit okay??

hawayenta na kara zubowa tace i will, nagode mummy

nan mahaifiyartan ta kara mata wasu yan tambayoyi game da yanayin garin,ushna tana kkrin amsawa cikin sanyin natsuwa duk dama tana shan wahala sosai wajen kokarin boye kukan dake cikin muryarta dankar ya tona mata asiri.

ganin kamr mamanta tafara jan hirar tasu da labaran abunda ake faruwa a zamkora da sauri ta katseta da tambaya akan arisha

gimbiya amani tana murmushi tace ai tun da safe suka fita ta raka mahaifinki abuja dama akwai wani abu da zasu halarta can shi yasa suka tafi tare..

ushna ta gyada kai daga haka suka yi hirar Arisha kadan dayake ders no much to say sai sukayi sallama da junansu,gimbiya amani taji sanyi aranta dataji cewa ushna tana lafya.

yau ne kawai ta samu cikakken nitsuwar kirarta sbd ta gama lura tunda tasamu yar sabani da arisha yanxu haka bata yawan shiga lamarinta bare kawo ma baban su maganan ushna duk sunfi maida hanklnsu ne akan btun neman kudin da zasu karasa rage basuka da ake bin yankinsu sbda sarki murad yana fama da girman kai da bakin ciki da haushi akan sabbin aiyukan da yarima shamsan yazo ya bayar akananan yankuna da kauyuka dake krkashin ikonsa..

sabida girman kai da ruwan tsana da ya cusa aranshi yasa baiya iya ganin alheri acikin komi, yanxu haka gani yake kamar kaskanci, raini da iko kawai yarima shamsan yazo ya gwada masa aynkinsa tare da nuna masa anfishi dukiya shiyasa akaxo aka bada tallafi da manyan ayyuka da akasan masarautar zamkora bazasu taɓa iyawa ba sabida basu da wann uban kudin ynxu.

gashi aiyuka da tallafin nan kusan kowani kauye awajen an samu amma banda mutanen cikin fadar zamkora da kewayensa musmmn wanda sarki murad din dakansa ya hanasu zuwa yima yarima barka da dawowa.

faruwar wann lamari sosai ya kara jawo masa baqin jini acikin al'ummansa, wanda ya kamata ace shine yake musu wayann aiyuka na titi da tallafi da abinci amma baiyi ba ganan yariman dala yazo yamusu komi snn yabasu ayukan yi da sana oi.

yanxu haka dukkan mutanensa na asalin cikin garin xamkora daya hanasu zuwa taron tarban yariman suna cikin yanayine na cixon yatsa da jin baqin ciki da haushi nayi masa biyayya da sukayi while suna kallo neboring villages dinsu suna cikin walwala da samun tallafi ga kuma abinci

wani abun takaicin ma da yaga cewa har titin daya miƙe zuwa kofar babban fadarsa an shareshi tsaf anzuba quality gravels xaa saka shahraren titi da kwalbeti.

snn yaji kishin kishin engnrs suna cewa ai yarima ne yace akai titi har wann gaban sbida kar ruwan sama yana hana mutanen kauye wucewa tana nan...

kaf din su basusani ba ata dalilin ushna ne kawai yasaka har shamsan ya bada umarnin cewa agyara iya wnn titin data taka

baimasan da cewa titin da akabi da itan yakai gaban kofar fadar sarkin garin zamkora ba, shidai kawai saƙo ya bayar wa engnrs cewa duk hanyar da aka bi da ushna agyara shi snn anan ne wajen da aikin zai tsaya,..

bayan titin nan da ushna ta taka kafarta akai har zuwa kofar gidan babanta a yankin zamkora garin basu mori albarkacin komi daga hannun yarima ba.

shiyasa sarki murad yaji takaici aransa sosai, yarasa meyasa yarima yaki kula garin zamkora amma kuma yasa an gyara titi kwalli daya tall har kofar gidan sarki.

atunaninsa rainin wayo da cin fuska ne yasaka yarima yay masa hakan, kwata kwata baisan sbd yarsa aka gyara kan hanyar ba
Chapter 8 · 0% Book details