← Book details Tales Of Wazeeris Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 54 OF 62

Sashe 54

Tales Of Wazeeris Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

gabaki daya ta aje maganan bindiga da ranar ya razanata dashi, bada ma hjiya ummu salma tamasa magana sai kaga leelah caraf tana shige masa, farees dai lura da komi yakeyi, duk damuwar sa shine ya samu wani shaida da zai nuna ma duniya cewa shamsan dan iska ne badon komi ba saidan yaga ya zubar masa da mutuncinsa koda dan kadan ne, gani yake kamr darajar da shamsan yake samu a rayuwarsa yay yawa shiyasa ma yake takashi yadda yaga dama....

shamsan bai bar gidan ba har aka fara ruwa gashi tunda javeed ya warware masa wasu abubuwan yaki cin abinci yanata tunanin jikin ushna jikinsa sosai yabashi cewa she will dfntly miss his presence agidan amma dai haka ya daure yashare feeling din, yana fitowa daga masjid bayan isha wayarsa yafara ringing

wani royal gurds dinsa daya saka aiki dazu ne yakira atsanake ya masa bayanin hotel din da ushna take xama da infomation na zaman datay awajen da komi da komi, har yagama bayanin baice uffan ba, suna gama wayar ya bada royal qurd dinsa na kusa dashi sako akan suje da lara charles yau din na su tattaro kayan ushna a hotel din, he wll send them a location na inda zasu kai matashi.

dama kuma yariga ya tura dukkan sunayen da ushna ta ambata ta email saidai bai bada wani specific oders akan abunda za'a masa akansu ba..

daga cikin gidan leelah ta kure adaka ta dau wanka dan da zafi zafinta ta dawo irin she want to fight for her man din nan.

haka tasaka kakanta agaba ta kara sawa anshirya masa abinci da tunanin tunda baici dazu ba daga yadawo gidan zata sakashi yaci sbd ya kara bonding da leelah dan har wani hadadden gyaran jiki tay a inda taje hutun ta kara yin fari sbd tunda taje kasar ibiza she cundt even stop her self frm thinking abt shamsan dan tun ranar dataje room dinsa tagansa tagane cewa bazata ta samu wani namiji dat is as smoking hot and drop dead gorgeous in nd out kamr shamsan waxeeri ba.

hutun dataje din rabin lkcinta kawai tunaninsa taje tay acan.

gashi dai har irin turaren farin jini da muhibba da shuuman aljanu suke bayarwa nan suna dashi saidai duk wayewarsu da desperacy dinsu sunsan they cant try that nonsense on shamsan sbida kowa yasan yadda uwarjini take kareshi daga ko wani irin sihiri nd she wont hesitate to kill anyone bcos of that even if that person is family

uwarjini tana daraja jinin shamsan matukr darajawa sbd jini ne daya fito daga jikin babban danta namiji wato marigayi shugaba khaleefa wanda bayan rasuwar mijinta shine ya zauna akan kujerar iko na tharim vale gabaki daya snn ya zame mata katanga.

shiyasa hajy ummu salma take Allah Allah tana hada su zama waje guda waiko da zasu fara sabawa da junansu naturally dan ko anbata taimako basu amfani dashi saidai su ajeshi abanza ko suyi kyauta dashi...

TALES OF THE WAZEERIS READING GROUPS

700 WHATSAP
2K TELEGRAM

VIA
9132352275
MOHD SURAYYA SULE
OPAY

Assalamu Alaikum.
Kina neman abayas, laffaya, veils, laces, materials, yadikan maza, men lace, jallabiya, embellished super wax, embroidery atamfa, laces na order daga company direct da sauran kayan sawa masu kyau da inganci?
A group ɗinmu muna posting sabbin kaya akai akai tare da farashi masu kyau. Za ki ga kaya iri daban daban na mata da maza domin amfani da kuma kasuwanci.
Idan kina son kasancewa cikin masu fara ganin sabbin arrivals da offers ɗinmu, ki shiga group ɗin yanzu.
Link:
https://chat.whatsapp.com/IYwCpe2fnON6x985D9LPsL
Mumramlat Collection (MRC)

*35:*
Tunda ta shige cikin bathrom din takulle kanta aciki bata kara jin motsin wani abu ba saina numfashinta dayake sauka ahnkli

hawayenta na zuba ta sulale ahnakli akasa ata bakin bathube din jin kanta ya kulle ta rasa ta ina ta samo dukan wayann halin datasan dacan bata da su, few months ago in akace mata zata yi wnn haukar akan namiji she will neva have believed it hmm ashe dai haka abun yake duk saikaga ka dawo wawa karamin mahaukaci, duk dama bata fahimce komi ba amma deep in her soul tasan son datake ma shamsan dinne yafara shigewa mata har cikin jininta da brain inta cos she dont even get why she is loosing so much control over her mind nd her emotions akansa...

saida tay kuka me isarta na kusan minti goma anan har jikinta yabi yadau zafi sosai kafin nan ta hakura tashare hawayenta ta miƙe daga kasan ta nufi gaban sink ta bude ruwa ya fara zuɓa ta tara da hannunta tana dan watsawa a fuskrta tana sakin ajiyan zuciya har saida taji kamar ta dawo cikin hayyacinta sosai.

wani clean face towel tajawo tafata dabbing fuskar ahankli jin har yanzu bataji motsinsa ko murynsa a bakin kofar ba yasaka tay tunanin ko yaji shiru har ya koma dakinsa ne, cikin kyabe baki tay shruging din shoulder inta kamar bata damu ba inma bai biyotan ba duk dama fuskarta ne kawai yake nuna hakan amma aranta she wud have want him to keep the damn white cat down nd be here with her ryt this moment

she cant believe she longed nd misses him all day nd is now is dat witch cat dat is all over his body??waima a ina yasame kuliyar..

hatsalallen tsakine ya kwace mata ayayinda take kan raya wnn boratacen bambamin aranta.

can saikuma ta sauke kasallalen ajiyar zuciya tanajin tagaji ahankli da kuma sanyin haushi tace toh ai shikenan ma tunda baizo ba, i think i shud sleep, nd go home tmrw.. dama ina da aikina..i just cant stand that cat...

tana gama raya hakan ta sauke veil din dake kanta tabar gashinta in a pony tail dan yasha iska jelarsa kuwa har bayanta ya sauka..

ajiyar xuciya ta sauke nai nauyi kafin nan ta kama handle na kofar ta bude ahankli tun bata sake jikin kofar ba taji wani meaowww, har ta dan razana, can sai tagansu zaune akan gadonta, husna ta wani dale cinyarsa shikuma yana danna wani karamin wayarsa dan yariga ya kashe dayan babban sbid yasan dolene hala zaa nemeshi daga can gidansu
musamn ma daya tafi baiyi ma kowa sallama ba.

tsayuwar cak tay daga nan kofar jin gabanta na faduwa kwayar idonsa nakan wayar batare da ya kalleta ba anitse yace are u okay?...cikin lumshe ido da budewa da sanyin murya tace" "yes..sir..ya daga ido da kallo daya ya mata alaman ta karaso,da kyar tafara jan kafar tana tafiya ahankli har ta karaso inda yaken ta dan zauna nesa dashi
baiko kalleta yatura mata plate din gabanta snn yace eat ur food quickly, kallon abincin tay kamar zatay kuka tace" i cant eat this..yace why, does it make u run. tay rau da ido a dan shagbwbe tace 'i dint run..cikin katseta yace amma ai bai saki amai ba.

shiru kawai tay, ya kyabe baki yace what do u want to eat..

tana budan baki zata amsashi taga husna ta zuba mata ido hawayenta yafara sauka har dawani dan guntun shshhskar gulma, ahnkli taga yabar abunda yakeyi awayr ya juyo da emotionless cold face dinshi ya dan kalleta irin kallon nan da ke dada rudar ma mutum kwakwalwa...

yana kallontan yace "you love to cry huhn....

da shagwabbane kuka tace noooo sir, i want to sleep nifa kawai bacci nakeji

wani irin kasaitaccen yangtccn scoff ya kwace masa ya dauke kansa yakoma kan magensa husna ahnkli yace get down baby girl..

husna ta sauka akan cinyarsn ahankli batare da ya kallesu duka ba adan miskilance cikin shan qamshi yace come here..

ushna dake kan kkowar tare hawayenta tarasa da ita yakeyi koda husna, garin satar kallonsa sai caraf suka hade ido daga yanayin dan iskan kallon daya mata ita kanta batasan sanda hijabin kunyar dake jikinta ya rushe ba, dan idanunta a rufe ta karaso kusa dashi, ganin tun bata iso ba yakarasa jawota tuni ta saki ajiyan zuciya ta larne masa ajiki tay lumi kamar ba ita ba..

hannunsa yadora akan gashinta ya shafa kadan sai ya rangwafo kurkusa da fuskrta har suna shkar mumfashin juna, anhkli cikin kwntar da murya yace your body temp is high...lumshe idanunta tayi sosai tana jin yadda zuciyarsu duka biyun ke bugawa a hankali...

jin bata amsashi ba ya kai bayan hannunsa saman goshinta yataɓa yaji yadau zafi, dan hade girarsa yay kadan kafn nan ya cirota ajikinsa ya zaunar daita daf dashi suna kallon juna yace eat, saiki sha magani..only then i wll let you sleep. takuna fuskarta tay kamr zata kara fashewa da kuka ya hade rai yace ..what.

satar kallon husna tay akasa inda ta zuba musu ido cikin turo baki ta runtse idonta dawani kalar shagwabn kuka ahnkli tace mishi.."i want the milk..

sautin hmmm ya kwace masa a fili for the first time, baice mata komi ba ya miƙe tsaye ya fice a dakin tana zaune taga husna ma na zaune akasan bata bishi ba, kallon kallo suka dingayi da magen, after like 7 min saigashi nan ya dawo da one full cup of warm milk abunda bai taɓayi dakansa ba

tana ganinsa da milk in taji wani nitsttsyar ajigan zuciya ya kwace mata yana yahowa ya zauna daf da ita snn ya miƙa mata cup ganin tay lumui taki karba ya kyabe baki ya gyara zamansa ya kai mata cup na milk in bakinta

lkcin har wani ji take kmr zata sume dan dadi ahnkli tabude bakinta tafara sha saida tay kusan rabi snn ta daga kai ya sauke cup din kasa suna hade ido yace "you okay now? adan kasale tace mishi uhmmm, baice mata komi ba ya dan daga wayarsa yay danne danne after a while sai ganan sukayal da nurse din sun shigo.

dataga wasu allurai da nurse din tafara hdawa atake taji idonta yafara raina fata gashi yadda tasaka shi yaje har waje ya kawo madarar nan tasan bata isa tay wani rigima yanxu ba.

ana daf za'a mata allurar yadau magensa suka fita wato ana gama alluran da ushna ta dinga rabza musu borin kuka tana sheshekka da su amai lallashin duniya sunyi mata amma inaaa..
Chapter 54 · 0% Book details