← Book details Tales Of Wazeeris Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 20 OF 62

Sashe 20

Tales Of Wazeeris Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

tariga tay lisafi tagane cewa idan har mahaifinta ya ganta da wani ɗa namiji zai fara tunanin ko tafara yin soyayya ne kuma hala bazaizo yaso ace itace yarima zai zàba ba

haka firr kuwa taki ta nuna tasan farees a public msmn ma idan yana tare da ita, koda kuwa zasu hadu sai ta tabbata babantan yay nisa ko yashiga wani meeting snn take sake masa fuska har suke samun dama yin hira.

bayan haka awaje a bainar nasi nunawa ma take kamr bata taɓa ganinsa ba sai sun kebe kuma yaga tana bashi hakuri tana lallabashi da kalamai.

duk iya kwakkwafi da yaudarar farees kwata kwata baigane kan arisha ba har ya karaci zamansa a Abuja dayaga zaman babu wani amfani dan yaga kudinsa kawai take taci tunda yazo takuma ki firr ta dan nunashi wa mahaifinta

can kawai sai yay booking flight a online snn ya fara shirin dawowa garin lagos yau yau cikin dare basai ya jira sarauniya Areeshan ta gama hidimarta ba

kamr wacce tay masa asiri zuwansa abujan nan jiya yazo kawai amma yaga wai she had already drained his acct balance gabaki daya baida ko sisi acikin main acct dinsa yanzu sai dan abun da baza'a arasa ba

bayan komi ya lafa wajajen bayan isha sultan shamsan yadawo babban gidan nasu na banana island

lokcin leelah tafice bata dawo daga wajen likitan fata dana ido dataje wajensa wai yadubata ba dan sbd kawai an sakata kuka.

bayan yay sallah, yana shigowa cikin gidan ko wucewa sashensa hjy ummi salma bta barsa yayi ba ta tsaresa da maganan jikarta leelah kai tsaye amma kuma acikin sakayawa da yanayin lallami

kai zakasha mamakin yadda daxu ta dau zafi tayita zuba complain da mita harwa mahaifinsa zaka dauka shikam ma hala idan yazo gidan ihu zata masa ba fada ba

datagansa agabanta kuma kusan kasa masa komi tayi tafara kifi kifi da ido tana sakaye sakaye tana nuna masa cewa ai koba komi leelahr yar uwarsa ne, jininsa ce na kurkusa ma bana neesa ba dan haka shariya da walaknci bai kamata yana shiga tsakaninsu ba

aranta tanata so tace masa yaje ya bawa leelahn haquri amma yanayin fuskarsa da yadda yay mata shiru baiko amsa ta ba yasaka duk sai taji takasa furta masa hakan.

sai tafara kawo masa batun cewa tanaso ya bata kudi daga aljihun sa ita zata tura leelahn kasar waje na sati biyu dan taje ta dan huce acan kadan.

still dai baice mata komi ba har saida yaje dakinsa snn ya rubuta cheque na kudin hutun ya bawa private gurd dinsa aka kawo mata.

aikuwa sosai taji hanklinta ya kwanta can wajajen karfe tara saiga nan leelahn ta dawo gidan agajiye..

da rawan jiki da murna irin na kakani tahau nuna mata chk din tare da gaya mata cewa ai shamsan ya dawo har sunyi magana gashi gashi ya bada cheq abata na zuwa hutu kasar waje as a sorry gift.

adaren ranan haka leelah ta dinga jin kanta yana wani irin huruwa kamr zai fashe tsabar jin dadin ganin chqe innnan.

babu kunya tana zuwa dakintan ta sake kiran kawayenta ta hau lallabo kansu tare da tura musu hoton chqe din danma sugani da kyau susan da cewa shamsan dinne fa ya rubuta mata dakansa

she invited them to join her zuwa inda zataje tayi hutun gobe amma dakyar suka amince mata saboda mgnar banza da tagaya musu akansa dazu

bayan sun huce, suka tattauna kadan suka amince akan zasuce kasar ibiza domin suyi enjoying private party life dinsu acan da ire irensu yaran masu kudi

basu gama wayarsu ba sai around 11pm na dare tashuwa tay ta shiga bathrom tayi wanka da ruwan dumi tanajin wani irin dadi aranta.

saidai abunka da wacce take mugun ji dakanta har yanxu bata gama hucewa ba dan can cikin ranta she realllly want shamsan to just open his mouth and apologise to her face to face ko kuma yadan nuna mata cewa yay kuskure dazu daya shareta koda ma bazai bada hakurin da baki ba

kusan kasa bacci tay dan tasan intayi bacci yanxu batare da taga shamsan ba lkci bazai isheta gobe tay bacci snn tagama shirin tafiyar hutun ta ba bare harma tace zatayi asubanci ta tsaresa...

Dagata fannin rihanna kuwa tuntuni tunanin yadda zata tunkare shamsan da application din ushna takeyi dan tanajin tsoron kaiwa da kanta gobe da safe kar abunda ya faru akan na fareess ya kuma faruwa

tay tunanin gobe ta bawa sectiyarsa mss lara charles
sai kuma ta tuna da wuya ne takai masa irin wnn files din akan lokaci.

duk taji ta rasa yadda zatay deciding tay kawai tahau scanning dinsu one by one kafin nan tamaida dukan takardun document saida tayi shahada aranta snn ta tura masa document a email dinsa na wayarsa yadda tasan dolensa ya bude ya kalla.

daga ta bangaren leelah kuwa after some minutes dagama shafa mai wani tsinannen dan guntun rigar bacci mai matuƙar tsantsi da aji ta saka fito tana zuba tafiyar kasaita da yanga akan matakala

ta haura sama kenan taci karo da wata mai aiki tana kkrin sauka kasa da green tea zata kai ma rihanna a daki

mai aikin ta gaishe ta bata amsa ba tabita da harara can tace ina zaki kai wann?

tace Hajiya rihanna ce tace akai mata a sama

da wani irin harara me zafi takwace tray din tea din tace toh jeki sake mata wani tea din ni zan yi amfani da wannan nd pls get out of my sight u smelly ugly rat.

cikeda tsorata mai aikin ta sakar mata tray din snnn tabar wajen agurguje

leelah tabita da tsaki tana bacewa ta aje tray din ta dada gyara zaman nityn inda saman nonowanta zasu dada fitowa fili dakyau dakyau snn tacire pure silk cap din baccinta ta yar akasa tabar suman kanta a fili babu dankwali ta dauki tray din ta kama hanya tana wani tafiya cikin karairaya hartakai kofar dakinsa..

duk rawan kanta tasan halinsa sarai he is a very ruthless and private person musmn ma idan dare yay haka ba ashiga sashensa sa gatsau komin rashin kunyar mutum kuwa haka zaka jira sai washe gari inya fito

ko ajikinta tahau buga masa kofar takai minti 10 tana bugawa shiru babu amsa karshe shahada kawai tay ta tura kofar kadan ta leka ciki kirjinta na bugawa sosai sai taga ashe ma baya ciki.

karamin tsaki taja sann ta shigo kai tsaye da tray din a hannunta tanamai karewa dakin kallo can saita soma jin motsin ruwa na sauka ata cikin bathroom

da can har zata zauna ta jirashi ata bakin gadonsa sai kuma ta tuna cewa haramun ne zama masa akan gado sai can ta hango wani kujera dake tsakiyar dakin tayo wajen ta wani zauna ayangace ta dora kafa daya akan daya still tana famar jan jan rigar baccinta kasa sabida yay guntu sosai...

IKON ALLAH LEELAH KENAN😂💔

https://www.arewapen.com/u/surayyahms

*14:*
wani irin shiru dakin ya dauka bakajin komi face qamshin turarenta da karar shower dake sauka ahankli, gabanta na wani irin faduwa amma haka tay relaxing kanta akan chair din bada jimawa ba kuwa taji shiru da alaman an kashe shower taciki..

idanunta dayaji kwalliyar data sabayi idan zatay bacci ta kurawa bakin kofar kallo tanata kkrin kakalo makanta nitsuwa saidai tun kafin tagama jan jan guntun nityn takasa wani irin sanyin qamshin sabulan wanka suka fara dokar kofar ramin hancinta...

tana daga kai kuwa kamr kiftawa da bismillah taga har ya bude kofar ya fito

tun bai kalleta ba ta miƙe tsaye a bala'in zabure ta tsomare kanta a waje guda cakkk kmar mutum mutumi ayayinda tazuba masa mayun idonta data kasa daukewa akan cikeken siffarsa na namiji daya balain dauke mata hankli da tunaninta gabaki daya cikin kankanin lokci

murdadn fresh nd healthy jikinshi yana sheqi ya daura wani grey cotton towel a hard rock kugunsa sai wani karami ahannunsa daya fito dashi yanakan goge suman kansa dashi..

she was totally lost nd shaky jin nitsuwarta yana ficewa daga jikinta dan akai akai take hadiye yawu cikinta yana wani juyi dan tasan dai shamsan yana da kyau na wuce misali amma bata taba tsammanin cewa wai a tsiracinshi zaifi dauke mata hankli da shige mata zuciya fiye da komi ba..

gabaki daya sassan jikinta tareda gabobinta suka sace koinanta ya mutu murus kafarta yafara rawa rawa

yadda ta tsaya cak a kangare kamar wacce bata iya shkr numfashi yasaka yalura da ita akan lokaci.

da wani irin emotional control ya daga kansa sama ya kalleta suka hade ido, yaji mamakin ganinta a wannanan yanayin amma ko da wasa bai sake hakan ya bayyana a fuskarsa ba...

na wasu dakikoki ya tsaya yana kallontan kmar wanda bai taɓa saninta ba ganin hakan ayanayinsa yasaka jikinta ya fara wani irin rawa rawa kawai saitafarajin gara ta juya da sauri ta fita kawai

saidai idonta dake kallon saman faffadan kirjinshi data kasa iya janyewa ne ya dasata
she was just lusting over his sexy body kan kace wani abu har tafara xufa baja baja

the sweat was busy dripping on her forehead daga sama har izuwa kan kirjinta duk da uban sanyin A.C dake dakin..

gashi dai tanaso tamasa magana amma saitaji kmr magn ya makale mata ne ma amakoshi tuni taji duk wani karfin hali da gigin daya kawo nan din ma ya gushe.

after dead stare me darsa fargaba a zuciya daya gama mata baice mata uffan ba yadauke kansa akanta zai nufi closet ya dauki wani riga dan ya rufe jikinsa da uban sauri tace..

shamsan....

uhmm i just..ii...brought you a tea..kuma dama inaso ne muyi magana akan abunda yafaru dazu

jin bai amsata ba tace
...did..dd..you realise how much dat hurt me?

kafin tagama rufe baki yadan juyo yanayinsa adake tunbai kalleta ba yace...kee get the fuck out. i think ure done feeling like a low budget slut.

wani supp taji maganar ya cakketa a kirji tay kifi kifi da idonta muryanta na rawa rawa kmr na wanda zatay kuka tace "a slut?...excuse me, me kake nufi shamsan, karuwa fa kake kkrin ce min
Chapter 20 · 0% Book details