← Book details Tales Of Wazeeris Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 41 OF 62

Sashe 41

Tales Of Wazeeris Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

dan ko lara charles bai amince ta biyosa abujan ba, his cat is enuf for him sbd akanta yakeji kmar zai iya kulawa da mace sosai, she is soft, feminine nd clingy tanason zama a duk inda yake tana jiyo qamshinsa da gudu zatazo nd she love to pet nd cuddle alot bata kuma kaunar taga wani abu na cutarwa ko hatsari yazo kusa dashi.

he is here for few days only yaxo ne dama yay handling wasu personal businesses dinsa da manyn properties wanda zai sorting ya bawa matar dazai aura, dan he cant lie to himself anymore, tun dayaga ushna har kuma yay magana da ita shkn sai yaji tunanin yin aure ya fara masa sanɗa yana shigewa zucyarsa and each day or moment yayi tunaninta abun kamar ma karuwa yakeyi aransa....

CONTINUE....

#SURAYYAHMS
TALES OF THE WAZEERIS

THIS STORY IS NOT FREE

PAY 700 NAIRA FOR WASAP

2K TELEGRAM VIP GROUP

INTO
ACCT:9132352275
MOHD SURAYYA SULE
OPAY

EVIDENCE 08060712446

*AREWAPEN @SURAYYAHMS*

#SURAYYAHMS

https://www.arewapen.com/u/surayyahms

26:
#surayyahms
Tales of the waxeeris2

monday morning

Agogon dake manne jikin bango ne yayi ticking dot 5:30am dai dai na safiya tare da yin sautin alarm wanda tuni ya gauraye dakin da kara mai cikka kunne,malalacin miƙa ushna ta saki kafin nan ta bude ido tare da mikewa daga kan lallausan gadon da take kwance akai tana mai karanto adduar tashi daga bacci.

Dagowa tayi sann ta juya ta kalli agogon da ya farkar da ita daga bacci taga har 5:24am tayi,da sauri ta diro kasa daga nan bajira ta fada toilet din dake cikin dakin.

cikin hanzari ta saka toothpaste acikin brush da sauri sauri tayi brushing teeth dinta ta kunna ruwan dumi a shower tay wanka na tsawon mintoci sannan tayi alwala ta fito daga toilet din daure da white body towel da kuma wani dan karamin towel din a hannunta tana famar goge fuskarta da shi har ta karaso gaban wadrob hanger ta safce towels kasa snn jawo hijab da sallaya ta shimfida

Saida tay sallahn asuba dinta tsaf kuma tsanake bayan ta kammala azkar bata tsaya yin wani dogon addua ba ta tashi domin tsantsane jikar dake kan suman kanta tana gama gyarashi tay yan shafe shafenfa da data saɓa

ta zage tay ma fuskrta sanyayyar kwalliya me aji ta tabbata ta fito tasss snn ta bi koinanta da turare masu qamshin dadi mix of vanilla jasmine nd muggerworth tabi ta karkarshi nude by rihanna. duk inda ta wulga wani qamshi me aji ne yake tashi ajikinta shibaiyi karfi ba shi bai kwanta ba gashi da kama jiki sosai.

tana gama gyara koinanta tasaka hannu tajawo monday suit inta tasaka ajikinta irin All black monochrome ladies suit din nan ne mai faffadar wando da set guda na wani irin classy minimalist jewelry tun daga dan kunne har agogonta komi da komi data saka na kamfanin valentino garavani ne amma bazaka gane da wuri ba sbda unique design take yawanci saya bawanda ake yayi ba msmm ma heels din ta is bold, stylish nd sooo exercutive.

bayan tagama shirinta ne ta kalle kanta a mirror ta gyara zaman black mini hijab inta ganin yadda tay mugun kyau yasaka tay murmushi me sanyi kai tsaye ta dauki jakarta at around 7:05 ta sauko kasa sama sama yau taci breakfast sbida da wuri ta kira uber inta by 7;15 am ma sai gashi nan ya iso. tana fitowa baifi 15 suka dora akan hanyar ba
dake anguwa daya ne 7;30 on the dot suka iso gate na prime real estate.

as usual saida ta gaishar da kowa respecfully snn ta shige ciki bata kula uban kowa ba dan inda sabo yanzu tafara sabawa da irin kallon kurilla da akeyawan mata and she keep thinking hala zasu gaji sudena amma ina duk tazo sai sun saki baki kamr basu taɓa ganin hddyr mace data iya tafiyae aji da saka classy kaya irinta ba.

yau monday ne kusan babu wanda bai kure adakansa ba natan ne dai yafiye tsole ma mutane idanu, mira tay mata alama yafi sau uku da alamar tana son sudawo suna magana amma firr ushna taki ta nuna tama gane metake nufi daga hi good morning sannu bata sake wani magana ya kara hadasu ba,yauma batife ne ta kawo mata new line of task da zatay aiki akansu wnn satin, ta dau lkci tana dubawa kafin nan tayi sorting dinsu out ta fara bi ahnkli sbida wnn karon akwai wasu abubuwa da bata gama fahmtarsu ba

dagata dayan bangaren yau da sassafe farees salman ya fara shirinsa na zuwa office cikin wani fancy burnt orange suit wnda kai kana ganinsa aciki kasan bai san darajar kudin kayan dake jikinsan bama bare takalmin dake sakale a kafafunsa dan komi ajikinsa frm head to toe da kudin matarsa aka sayeshi agogo ne kawai ba ita ta saya ba shidinma don duk wani agogo mai tsada data siya masa kaf ya kama ya siyar dasu ne yayita funding din rayuwar karyansa yana kashe ma yan mata.

sai taje kansa yakeyi agaban mirror yana fmr kulla wasu sake sake acikin ransa dan abubuwa sun mugun fara masa yawan da har bai kawo tunanin wata ushna ba tukunq, iyakan barazanar da yayansa ya masa hade da text da Arisha ta turo masa jiya sun saka yanajin dolene kawai yau din nan ya nemi sulhu wajen rihanna idan ba haka ba yasan bazai kai gobe ba rayuwarsa zai lalace gabaki daya.

yana gama taje kan ya fetsa makansa turaruka masu tsada sunfi kala shida daban daban wanda tsabar karfinsu shikansa har shakewa yakeyi ahaka yadau empty wallet dinsa da baifi 100 dollar note daya bane aciki ya fito waje dashi.

kai tsaye dakin rihannan ya nufi wanda rabonsa dayayo nan shashen yau kusan sati guda kenan,

batare da yayi sallama ba ya fado cikin dakin lokacin rihanna har tay wanka ta shafa mai tana tsaye agaban madubi Kusan rabin awa tana kan shirya kanta a tsanake

kusan daskerwa yay dayaga yadda tay bul bul ta dan kara kiɓa she look so relaxed nd healthy bakar shi da duk ya galabaice acikin yan kwanakin nan ba

sanye take cikin wata hadaddiyar doguwar gown na dark purple leshi mai saukin style amma tsadarta a fili take sosai yaga takara haske tayi kyau cikin ya saka kirjinta yadan ciko sosai har wani sheqi takeyi qamshin turarensa yasaka ta toshe hancinta snn ta juyo suna hade ido yaga ta yatsine fuska tana kallonsa da mamaki.

yana kkrin xai matso kusa da ita da sauri sauri ta daga masa hannu dan tanaji ne kamar zatayi amai

daya fahimce hakan daga bisani ya gyara tsayuwarsa daga inda yaken babu kunya a kwayar idanunsa yace
Rihanna can we talk? kafin ta amsa yace look babe I think we are both overreacting and is going to affect our baby ya kamata kidena wann girman kan da kike min lets work something out sbd kinsan duk abunda yake faruwa ba laifi na bane kece kika jawo kuma karshe gashi kece kike kan wahala ji yadda kika rame kikayi baki..i know u miss me,
ure just being stubborn sbd dan shamsan yayanki ne baki son agaya miki gaskiya akansa but you knw dat guy is just trying to destory our marriage inba haka ba dacan da baya zama a nigerian nan waye ya taba jina dake agidanku dan ina amfani da kudinki da har zaa kai miki gulma wnn ai mugunta ne shi baiyi aure ba ya tsaya yana jan mata cikin dakinsa da dare yana rage zafi ke kuma yana so lallai sai ya raba ki dani..

bakinta na toshe ta zuba masa ido kawai bata ce komai ba jin yadda yake kkrin juya maganar da shirme kamr wani sabon kamu hauka

taso ace zata iya sake bakinta tay magana amma inaaaa qamshin turerensa has already irritated her badly tasan tana sake bakintan hala amai kawai zatayi

haka yaiyta bambami bai kira lefinsa ko daya ba, ya manta cewa tay ciwo ta kwanta asibiti har kwana hudu baije ya dubata ba, all he care abt is money, her brothers ego nd money da kuma kaskantaccen aikin da aka bashi, no single apology bare kuma amsa laifi infact nuna mata yake ma kmr komi daya faru kwana biyun nan laifinta ne shi kawai tausayinta da sonta dayakeyi ne yasaka yay hakuri yanxu yace gara yazo su tattauna

har ya gama batace masa cikanka ba sai har dayace mata yaxo ne ya gaya mata cewa zai fara zuwa aikin snn
duk dan sabida ita ne kawai xaije.

Rihanna takasa cewa komi cos was sooo stunned da nassictic immature behaviours dinsa..

ta kalleshi na wasu dakiku but she knws the best answr to give to a fool is no reaction att all dakyar ta mika hannu ta jawo hanky ta toshe hancinta dashi  daga bisani tace masa
okay, I think this is for the best Farees..kay duk abunda kake so but my card stays with me for now kayi hakuri kawai, ransa amugun bace taciki yace Fine ni dama badan kudinki nazo ba i care abt u dats why...

ta gyada kai sai taga ya juya ya fita da sauri.

frustration was eating him up so bad ko kudin mai a mota bai dashi ga dayan babban motarsa yana can gidan abokinsa ajibge tun ranar jumaa baije ya dauka ba, yarasa waye ne ya koya ma rihanna wann bakar zuciyar, he hated this so much dan dacan sam sam ba haka take ba amma yanxu gaba daya tasauya baiya ma gane ma kalar taurin kanta kuma kawai gani yake kamar tsabar tsoron shamsan ne yasaka take masa haka ba komi ba

ransa a dukunkune ya sauko kasa har cikin harabar gidan ya nufi gaban dayan motarsan
dan ya duba ko akwai mai aciki, yana bude kofar garage zai shiga kenan wayarsa ta yi karar shigan sako, da kasala ya ciro ta sai kuma idonsa ya tsaya cak akan screen daya ga bank alert ne 20k dollars ne ya shigo cikin account dinsa
Chapter 41 · 0% Book details