← Book details Tales Of Wazeeris Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 55 OF 62

Sashe 55

Tales Of Wazeeris Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

jikin nurse din haka ya dinga rawa ta dauka ko ciwo taji mata ko wani abune ya sameta

shamsan yana tsaye a corridor yana waya da amininsa itban saiga sukayal ta taho wjnsa agaggauce da fuskr damuwa, batare da yasan me zatace ba yay excusing din itban ya katse wayar ya nufo cikin dakin jiki na ɓari nurse ta tunkaraso zata fara masa bayani da kallo daya ya sallamesu a dakin dukan..

suna ficewa ya nufo kan gadon ya yaye bargon suna hade ido ya zare mata idonsa yace 'quiet...cak ta dauke kukan, yace cmn get down. da jiri jiri ta sauko kasa ya rakata har bakin bayi yana kallonta ta shiga ta wanke fuskrta da bakinta tana dawowa ya sakata agaba saida ta cinye abincin data ki cin duka, snn ta karasa sauran madarar. after few min yasata tahau kan gado, sosai yabata tsoro yadda taga ya sauya gaba daya yahade ransa kmr bai taɓa ganinta ba.

tana hawa shidakansa yagyara mata kanta akn soft pillow snn ya jawo bargon ya rufeta ya tsaya ajikin mirror yazuba mata idanunsa da wani kalar romantic piercing looks ahaka har wani irin bacci ya dauketa.

yana tsaye yanata kallon kyakkwan fuskrta aransa yana ta lissafi da tunanin mexai faru kenan indan ushna tazo tasan da cewa agidansu zaay masa aure da wata kuma ga nan cousin dinsa na jira agefe..

hm da irin wnn zafin kishi da possveness din, shi yanxu baisan ya rayuwarsa zai kasance ahannunta ba

yana tsaye har saida ya tabbata baccin nata yay nissa sosai snn ya kashe mata wuta ya bar dakin tareda komawa nashi bangaren, atleast he is beginnng to feel like ushna is infact in love with him, duk dama gani yake kamar bata san da hakan ba tukuna hala shiyasa take masa rashin kunya da bori

bada jimawa da barinsa sashen ba sukayal tazo ta tattara komi ta kimtsa dakin as usual ta tabbata komi is comfortable around ushna kafin nan itama taje ta nata dakin ta kwanta.

dagata dayan bangaren kuwa whole feast din da su hajy ummu salma suka hada masa har sha biyun dare yana nan ajere akan table sunata jirar shamsan bai shigo ba

sun kira wayarsa yafi sau nawa sunajinta akashe rihanna har tagaji da biye musu tadebi nata abincin ta wuce dakinta dashi bata kara saukowa kasa ba

washe gari da sassafe ne farees yazo yanata bata labari yana kyalkyalawa da dariya acewarsa wai har karfe biyu leelah tay a falon tana zagaye da uban kwalliya tanata jiran shamsan waiko zai shigo, yace mata karshe dai a falon leelah tayi bacci shine ma dazaije sallah ya tasheta..

rihanna tadinga girgiza kai dan abun ma ita mamaki ya fara bata..

dan tasan leelah dai ba haka take ba tanada kasaita da kama aji sosai musmn ma akan maza, oll of a sudden kawai daga zuwa hutu ta dawo wani abu daban, aranta tace kode sunji kishin kishin cewa sultan ya shirya zaiyi aure ne suke fara cusa masa kai tin yanxu hmmm

wanka kawai tay tasaka kayanta masu aji ta sauka kasa ta bada oder irin abincin da zaa dafa ma farees dake yau din yamata alkwarin cewa idan ba'ayi ruwa ba zasu dan fita shakatawarsu atare for the sake of bonding with the baby..

duk dama tasan ita din yake kan jira tacire kudadenta tayi sponsoring komi da komi amma bata damu ba atleast dai yau zasu fita tare ji take hakan yafi mata kudi

batasani ba shikuma dama babban dalilin dayasaka ya kawo idea in kenan sbid idan ta turo masa kudin zai tsakura aciki yadan ma wata sabuwar babe dinsa mai suna kalfana data rage masa zafi a hotel aranar da baisamu ushna ba

bayan ta gama shirya komi breakfast din yana kammala suka sauko all loved up ita da farees yadan riko hanunta yana bi da ita ahankli kamr basu ba

nan suka samu hajiya ummu salma akasa tay zugum wai zasuje asibiti da leelah ciwon asthma inta ya tashi yau da safe.

farees yana jin haka ya fara dariya kasa kasa yana jera mata sannu cos he had neva want to miss the chance to insinuate bad things akan lamarin daya shafi shamsan.

ana dan bobboyewa ana cewa asthma shi kuma sai bude maganr yake yana cewa ai da shamsan bai shanyata ba da duk haka bai faru ba.

haushin farees kamar zai kashe leelahn haka suka bar gidan

sai dariyar mugunta yake akan dinning dinma, he cudnt shut up abt shamsan abit, haka yafara ce ma rihanna ai leelah yanxu tafara ganin walakanci tunda har ta banzatar dakanta taje dakin shamsan cikin dare toh gashi yay amfani da ita abanza snn yafara walakanta ta

tun yana maganarsa cikin dariya da shaqiyanci har saida ran rihanna ya fara baci, ganin yadda yake alaqanta yayanta da zina kawai taji bazata iya hakuri ba tafara ramawa tana gasa magana masu zafi , tace masa ai abunda yakyi ne yake ganin kamar kowa ma yanayi hakanann ta masifeshi tass

babu yadda ya iya haka ya bar magnn sbd baison tayi zuciya afasa fitar nan amma har ransa so kawai yakeyi yasaka kowa yafara tunanin cewa ai shamsan dan iska ne a boye.

8:45 am har lokacin ushna tanakan baccin asara dan tun asubh data dan farka nurse tazo ta dubata taga jikinta ya dan warware sosai kominta ya fara dawowa normal ba xafin jiki ko kasala sukasata tasha wani kakkauran herbal tea dayaji herbs da madara jikinta ya mutu murus tafara wani irin tikar bacci kmr mutacciya.

dake yau ba atashi da ruwa ba garin yay wasai 9:00am shamsan ya fito cikin shiri yasaka wani calm casuals da loafers yana tahowa a nitse royal gurd dinsa madu daya aikesu hotel din ushna jiya yana biye dashi cikin masa bayanin abunda ake ciki...

kallonsa baiy ba bare ya amsa shi ba har suka sauko kasa wani well dressed steward ya shigo dauke da wani katon matte black box, very fancy, basai an gaya maka ba kasan koma miye acikinsa will be breaththingly expensive..

steward din ya rusuna kasa ya gaishesa snn ya miƙa ma madu box din ya karba, bayan ya sallamesa kai tsaye yabishi dashi can inda ushna din take..

suna kaiwa kofar ya amshi box din tare da sallamar qurd dinsa madu cikin sauke wata sihirtacviyr ajiyan zuciya yay knock akofar sau daya sai yaji anbude masa.

a nitse ya karaso cikin inda atake nurse da sukayal suka rusuna kasa kafn ma sufara gaishesa ya tsaya daga nan yana mai bukattar jin sauran karin bayani, jiki na rawa nurse ta mika masa harda report din yagani dan ya tabbatar da kansa cewa jikin ushna din yay sauki.

duk da haka yace mata kar tafi har sai ushna ta farka daga baccin sun tabbata she is strong enuf, sukayal kuma tasan basai ya mata bayani ba her work is to take care of everything,. sai kuma taji yace mata lara charles zata zo da yamma, if ders any problem ta kirashi awaya.. his last words was "let her sleep for now

...daga nan ya sallamesu a dakin.. bayan sun fice shiru yay yanata kallon fuskrta yaga wai duk uban A.C dake zagawa zufa bai bar fetso mata asaman goshinta ba

saida ya kalleta iya isarsa snn ya karaso da box din ya bude ciki ya ciro da wani envelope wanda aciki akwai wani hand writing note da key ya aje mata akan box din ya kalleta for the last time snn yakai hannunsa kan zufan ya share mata shi ahankli ganin tay wani irin juyo tana sniffing qamshinsa cikin baccin yakyabe baki da sauri ya gyara zaman rigarsa ya nufi kofa tun ma kafin ta farka tasa kashi yy latti dan ya riga yay alkwarin cewa yau zaije ya duba wani aiki daya bayar a porthacourt na wasu manyan medieval estate estate na haya nasa da ake ginawa dayawa na zamani.

yanaso idan yaje yau zuwa gobe safe ya dawo dan yasan yanada series of meetings da patners dinsa dake ma sunfara aiki sosai yanxu babu zama.

yana rufe mata kofar kai tsaye ya sauko lkcn har sectariyarsa lara charles har ta iso, she is mearnt to see him off to the airpot sbid itace in charge na inda ya zaɓa ushna din zata zauna sai ta gama yi ma ushna komi kafin nan zata bishi PH din da yamma.

kafin kace wani abu har sun bar harabar gidan she briefed him akan duk wani abubuwa datasan yana da bukatar sani suna saukeshi a aiport shida gurds ita ta dawo ta wuce old ikoyi, a asalin ta inda high end luxurious mansion na old money da billionaire masu generational wealth suke very classy nd refined babu hayaniya.

Agaban wata madaidaciyar gida mai doguwar katanga da bakin gate an rubuta No. 22 Bourdillon Road, Old Ikoyi, Lagos tayi horn mai gadi ya bude mata ta shige ciki domin ta karasa yan sauran gyare gyaren gidan ma ushna dake jiyan da dare yace suje basu wani jima anan ba kayanta da suka kwaso daga hotel din kawai suka aje..

gabaki daya grocries da sauran tarkacen kayan amfani na gida da suka oder mata ba'a jerasu ba gashi ya riga yace musu baison wata mai aiki he want ushna to live alone daga ita sai securities da permanant driver da cars guda biyu wanda zasu na kaita aiki da duk inda zata je.

haka lara ta zage tafara jera komi, Allah yaso gidan is so clean tun jiya aka goge komi dan irin gidajen nan ne dayake saya amma bai taɓa xama aciki ba, kawai gwaje gwaje tay to make sure everyting is well nd intact snn ta tahau yin jere tafara cika su fridge da food store da sauransu da few abubuwan bukata...

wajajen 11:30 am na safiya ushna ta bude lumsashun idanunta ahankli tare da sakin wata kasallaliyar miƙa jin jikinta garau datayi yasaka tafara tunanin ashe ma gobe monday ne ta yatsina fuska tuna cewa ashe bata karasa aikin mr james ba, all this while sai yanxu ta tuna da wayarta dan tundazo gidan bata ma gan ida aka ajiye su jakarta da wayarta ba bare kayan datazo dasu.
Chapter 55 · 0% Book details