← Book details Tales Of Wazeeris Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 57 OF 62

Sashe 57

Tales Of Wazeeris Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

nan ya tsaya na wasu daƙiƙu yana gyara yanayin fuskarsa cikin daƙiƙa guda ya mayar da murmushin da ya saba yi duk sanda yake kkrin yaudarar rihanna sai ya juya shaply ya komo wajenta kamar babu abin da ya faru.

lokacin rihanna tana zaune tanata kallon ruwan lagoon iska me sanyi yana ratsata ta daura hannunta daya akan cikinta tana dan shafawa ahankli,

yana isowa bazata ya mata kiss ta ɗago kai tana masa murmushi tace comn babe lets sit here i have ordered your favorite yana dan murmushi zauna yana ta kallonta zaka rantse da Allah duk duniya bai da abun dayake kaunar kamar ita, hannunta ya kama yay kissing in a very soft nd romantic way yace "thank you.

ta saki karamin blush tace for what??

cikin kwayar idanunta ya kalla yace for everythn, marrying me even thou kinsan kinfi ni gata da kudi, and for forgiving me when i ever i lose my mind. cos gosh, i dont knw what the fuck os wrong with me, i hve such a beauriful wife, me zuciya me kyau, me hakuri, kyakkwawa yar masu daraja, jinin me tsada, ahali na masu iko, daraja da dukiya. nikaina nakan rasa meyasa nake miki wasu abubwn,wallah tallahi duk duniya bantaba ganin macen datafi min ke ba, ure so sweet in bed ..i am so proud of being ur husband i love you babe.

rihanna taji kamar zata nitse awajen dan dadi sai batace komi ba tana dan murmushi ta tallabo fuskarsa ta hade bakin su waje guda tay kissing dinshi nan ma dakyar ya sake mata baki..

for a few moments rayuwa me dadi me cike da shaukin soyayya da nishadi suke xubawa har aka kawo musu abincin nan ma ya zaƙe kamar zai lasheta yake bata abincin abki cikin kulawa da nuna kauna..

she was soo swayed nd happy gashi ya mugun iya nuna soyayya tare da kalalleme mace nan kan da akwai award da ake bayarwa da anbashi tuntuni dan ya mugun kwarewa wajen shigewa cikin brain in mace tareda karya mata laɓo da toshe mata mafitar tunaninta gabaki daya.

babu irin taɓe taɓen jikinta da baiyi ba just to make feel loved burinsa ya gama tada mata shaawa suyi endless sex yasata bacci da wuri sbid in ya gudu yaje wajen kalfana anan zai kwana bazai dawo ba sai gobe da yamma. tun anan din ya fara matsa mata bayan sun ci abinciin da kamr 40 min yajata sukaje ciki ya dinga jagwalgwala mata jikinta har dai Allah yasaka ta hau netwk yai round biyu.

kirar sallahn azhr yasaka suka dakata sukayi wanka tare awajen, tay sallah shikuma ya fita. wayarsa dayasaka a silent yabarshi akan gadon ta dauka taga tarin miss calls da wani new numbers abun ya bata mamaki how can it be normal a kira mutum 68 good times da new numbers, atake jikin ta ya fara bata cewa wnn kira bana lafiya ba. amma dake tasan duk ta taba masa waya sai sunyi kaca kaca dashi yasaka sai bata kira lambar ba, kawai ta saka kaya ta dau veil inta ta fito tafara zagaye waje tana nemansa dan kirar ma kara shigowa yakeyi gashi bata son ta dauka bare ya dawo musu rigima.

tafi minti goma tana zagaye wajen koda zata gansa sai can data kusa kaiwa main bar inda normal jamaa suke zaune sai tagansa cikin sauri yana kan tahowa kamr wanda yabar ransa awani waje

ashe lalumawa yay sai baiji wayarsa a jikinsa ba duk sai ya birkice dan ko tsyawa sallama baiyi ba ya tsinke sallan ya kamo hanya

tana ganinsa ta karaso wajensa da sauri tace "thank god babe tun dqzu na fito ina nemanka, sai kiranka akey are u sure everyting is okay...kafin ta mika masa wayar da sauri taga ya fauce da sigar marar gaskiya yace ina dai baki dauka ba? tace yeah..what it is about". cikin sauke ajiyar zuciya ya riko hannunta yace nothing bbe is work related, banaso ne a katse mana jin dadinmu shiyasa ma kikaga naki daukawa cos ppl keep asking me for help wajen aiki nikuma i cant for now sai gobe kawai idan mun hadu.

yadda yay mgn da seriousness ai kuwa da wuri ta amince dashi

hannunta ya kama zasu jiya kenan farees na ɗaga kai ta waje daga can entrance ya hango Kalfana, tsayawa cak yay just to make sure sai yaga ehh ashe itadin ce sanye take cikin wata fitted black dress ta toshe da manyan sunglasses tana taunar cingam caks caks
caks kanta na rawa yana yawo kamar mai neman wani

sosai gabansa ya faɗi aransa yace "damn..cikin sauri ya sauke idonsa kasa tun kafin nan ta hango shi

rihanna bata lura da komai ba kawai ji tayi ya capko ta da karfi yana kkron turata gaba gaba "babe kifara tafiya... let me use the restroom. i'll be back.

rihanna ta ɗaga masa kai tana mamakin yanayin rikicewr dataga yayi atake yabarta awajen yafara neman wajen buya

yana juyawa bai nufi wani restroom ba kai tsaye ya bi ta wani side passage inda yasan zai tare Kalfana kafin ta ƙarasa shigewa ciki

da sauri sauri ya tsaga mutane ya gudu ya isa wajen ya fixgota batare da ko sallama ba ya damƙo hannunta ya ja ta bayan wani decorative wall inda ba lallai agansu ba..

muryansa kasa kasa cike da takaici da haushi yace

What the hell are you doing here?

Kalfana ta zare masa ido tace kai kai kai nd why are you shouting at me? snn meyasa zaka katse min waya nifa baa katse min waya wallahi

a fusace yace ni ba wann na tambayeki ba I asked you a question why are u here ya akayi kikasan ina nan ehhh.

ta ɗan turo baki tana hura cingam din da wani irin rashin tarbiya ayanayinta tace nima shakatawa nazo yi.."I... i just came...cikin katseta da bacin rai yace ke karamr yar iska ce wallah, don't lie to me, how did u knw am here, ganin ya zare mata ido yasa tay shiru, sai da taga yadda fuskarsa ta haɗe sosai kafin ta sauke numfashi tace kaine ai kaki daukar wayarta, so..i traced you.

farees ya runtse idanunsa na wasu daƙiƙu kamr zai hadiyeta dan takaici yace keeee Are you out of your mind?..

ta ɗan matsa kusa da shi cikin shagwaɓa tace"I missed you
...kai baka ganewa ne wallh i am hot.

a mugun fusace yace..Shut up. shut up, shut upppp.

idonsa ya ɗan leƙa wajen da ya bar rihanna sai yaga bai ganta ba

a tsorace ya sake kallon Kalfana yace kibar nan wajen yanxun nan cos If my wife sees you here...

bai ƙarasa maganar ba yaji dan dafashi ta baya a firgit ya juyo yana daga ido caraf sai suka hada ido biyu da rihanna

TALES OF THE WAZEERIS READING GROUPS

700 WHATSAP
2K TELEGRAM

VIA
9132352275
MOHD SURAYYA SULE
OPAY

Assalamu Alaikum.
Kina neman abayas, laffaya, veils, laces, materials, yadikan maza, men lace, jallabiya, embellished super wax, embroidery atamfa, laces na order daga company direct da sauran kayan sawa masu kyau da inganci?
A group ɗinmu muna posting sabbin kaya akai akai tare da farashi masu kyau. Za ki ga kaya iri daban daban na mata da maza domin amfani da kuma kasuwanci.
Idan kina son kasancewa cikin masu fara ganin sabbin arrivals da offers ɗinmu, ki shiga group ɗin yanzu.
Link:
https://chat.whatsapp.com/IYwCpe2fnON6x985D9LPsL
Mumramlat Collection (MRC)

*37;*

Rihanna ta tsaya cak idanunta suna yawo tsakanin Farees da Kalfana Farees gaba ɗaya ya rikice yana ƙoƙarin controlling expression ɗinsa

Kalfana da bata san ko wacece Rihannan ba cikin katsesu da rawan kai tace hello farisss

..yana juyowa tace baby who's she?

kasa cewa komi yay jikinshi yafara rawa rawa yana dan sinne kai kasa kasa..

rihanna dake jin kanta na juyawa haka nan dai tay maintaing cool inta tashanye komi a dan nitse tadawo ta gabansa ta kallesa cikin ido yanayinta cike da aji da kasaita tace farees, did she just call u baby?

dago kai yayi xai mata magana cikin katseshi da wni kalar dakakken kalo tace okay...who is this bitch??

muryansa na rawa rawa yace rihanna, baby pls hear me out..She's just someone from work.

Kalfana ta ce kutuman bura uban can Work? wai babe, me kake cewa?..wani irin work..did u mean the one where u fuck me rawwww on friday night nd saturday morning

ya runtse ido yace la haula wala kuwwatin ke zanci ubanki idan bakiyi min shiru ba.

a haukace tace bura uban nan kai malam karka sake ka zagi ubana ai bashi ya aikeka kaci gindina ba ahanya fa kaganni ka kyasa kace kanaso ba wai bibiyarka nayi ba ehhee

hawaye ya cika idon rihanna rihanna tanata kallon bare barin da jikinsa yakyi duk wani alaman rashin gaskia ya bayyana atattare dashi.

saidai tariga da tasan klr martaban gidansu she cant fight her man nd his whore in public spaces musmn ma dataga idanun mutane ya fara dawowa kansu sbd uban ashar din da kalfana take magana dashi...

dakyar ta iya hadiye kukan dayake kkrin kwace mata ta kalleshi wani iri sai batace masa komi ba danko kallon kalfanan bata sakeyi ba kawai ta juya anitse ta kama hanya tay waje tabarsu anan atsaye.

wani fusataccen ashar ya dura ma kalfanan snn ya juya da mugun sauri yabiyota har cikin villa in ya sameta tana tsugune akasa tana kan tattata jakarta tna zubda hawaye harda shehshhka.

jikinsa a sanyaye kmr yadda ya saba yace rihanna pls listen dan Allah ki saurareni wallh sharri take min ni ko sunanta bansani ba, i think sumone paid her to black mail me, rihanna rihanna dan Allah..ki tsaya lets figure this out karki bari wasu su rabani dake, kituna we came here to celebrate our child...

kuka kawai takeyi tana jan zuciya da alaman gajiya datayi da wnnann halinsa ayanayinta dan bayaune ya fara haka ba.

ganin ta tattara jakarta zata fice yay sauri ya kai gwiwarsa kasa ya kamo kafarta tare da cewa "pls dont do this to me. i am innocent rihanna wallhy na dena karya take min. i think sumone dat know us is behind this..
Chapter 57 · 0% Book details