Sashe 75
Rufaffen Sirri Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Sannu hajiya Allah ya sauwake ya baki lafiya kina da pcm na dauko miki ki Sha"?
Eee akwai a gaban mudubi d'auko min,sai ka Shiga kitchen akwai abinci a flask.
Kabiru dakinta ya Shiga ya d'auko Mata pcm din da ruwa ya kawota dak'yar ta karba ta Sha tana rik'e wuyanta.
Kabiru ya shiga kitchen ya debo abinci ya dawo palon ya zauna ya fara cin abincin ganin tana ta wash wash yasa yace "Hajiya ko dai asibiti Zan Kai ki"?
Girgiza Masa Kai tayi idonta a rufe,a haka ya zuba mata ido Yana jera mata sannu.
Ba jimawa yaga bacci yayi awon gaba da ita.
Sai yaji inama a yanzu zai iya zagayawa baya ya nemi karyar tunda bacci ya d'auke ta,amma ba wanan damar saboda sai karfe daya na dare aka ce ya kwanta da Karen,kila yanzu ma ya gama da jinin Yaya Abu ya tabe baki Yana kwadayin ta ne ya jawo Mata.
Bacci bacci yaji ya fara ji shi ma hakane yasa ya tashi ya Shiga daya d'akin da ya zama d'akin Baki.
Yana kwanciya bacci yayi awon gaba da dashi.
Mafarki
A kwancen da yake yaji an turo k'ofar hakane yasa ya bude idonsa a hankali yaga mahaifiyar sa ta shigo da igiya a daure a wuyanta cikin b'acin rai ta fara magana tana "Kabiru mai nayi maka kake so ka kasheni saboda me zaka daureni, Kabiru ka kunceni Kabiru ka kunceni Kabiru ka kunceni"
A firgice ya tashi ya hau kalle kalle sai da ya dau tsawon mintuna ya gane mafarki yake,mik'ewa yayi da sauri yayi waje dan sai yake ganin kamar ba mafarki yake ba a gaske ne mahaifiyar sa ta shigo.
A kwance take har lokacin akan dogon kujera,ido ya zuba mata yana tuno mafarkin da yayi da ita Mai ke Shirin faruwa ne Mai yasa zaiyi mafarki da mahaifiyar sa tana a kunceta
A hankali ya fita waje,ya zagaya bayan gida Inda ya daure Karen
Yana zuwa yaga Karen a kwance Kamar yadda mahaifiyar sa ke kwance,gabansa yanke wa yayi ya Fadi ya hau tuna Sajeeda da yadda yayi amfani da Kare a madadinta.
Cikin faduwar gaba ya karasa wajen Karen Yana zuwa ya tsugunna a gaban Karen ya kunce daurin wuyansa.
Ya mik'e ya koma ciki ga mamakinsa Yana komawa ciki yaga mahaifiyar sa ta mike tana tattaba wuyanta tana ganin shi ta fara magana tana "Kasan ji nayi Kamar an shake min wuya mai ke Shirin faruwa dani ne"?
Kabiru da jikinsa ya dauki rawa kasa ce Mata komai yayi mahaifiyar sa kuwa ta mik'e tana kila iska ne bata ga ta zama ba bari ta d'auko Qur'anin ta daga haka tayi d'akinta.
Kabiru yayi waje da balain sauri hankalinsa a balain tashe sai a yanzu ya gano shugaba so yayi ya cuce shi ya yaudare shi ya nemi mahaifiyar sa, taya zai cutar da mahaifiyarsa?taya zai nemi mahaifiyar sa jikinsa rawa kawai yake ya d'auko wayarsa a daidai lokacin da Kiran shugaban ya shigo wayarsa.
Rai a balain bace ya daga wayar Yana k'ok'arin magana shugaban yace "Matar da ka kawo jiya ta gudu,bansan ya akayi ta tsere ba dan haka ka kawo mana wani Jinin"
"Bazan kawo ba ka kasheni kawai dan Nagaji da wanan masifa ba abinda kasani,tunda har ka bari Abu ta tsere nasan asirina ya gama tonuwa,har ni zaka yaudara kace na kwanta
Da mahaifiyata a siffar Kare,Allah ya tona maka asiri wallahi wallahi bazan kwanta da Karen ba na gaji ba abinda zaka iya yi na bar kungiyar na daina yi kayi duk abinda zaka yi"
"Nan da awa ashrin zamuyi amfani da jininka"
"Kayi amfani dashi a yanzu dan na gaji da na kwanta da mahaifiyata gwara ka kasheni mugu azzalumi Kun cuceni Allah ya Isa ban yafe maka ba"
Kiit yaji ya yanke wayar.
Yana k'ok'arin sake Kira yaji muryar mahaifiyarsa a Bayan sa da.....
ALBISHIRINKU 🥳🥳 ALBISHIRINKU 🥳🥳🥳🥳 MANYAN MATA
Takunce dai A&Z COLLECTION takara zuwa muku da kayanta masu sauki da inganganci👌👌
Muna da supplement nau,i kala kala
Sannan akwai sabulu Mai suna HALFCAST SOAP hmmm hajiyata duk yadda za,ai karki Bari abaki labarinshi Dan sabulune dayake aiki cikin kwana uku kacal 👌zakiga yadda kalarki zata koma kiyi haske me kyau bana bleeching ba haka Zaki dinga sheki kina haskawa acikin jama,a 🔥🔥🔥
Koda kindaina amfani dashi ba,abunda fuskarki zatai saboda natural ne Wanda sukai bleeching yabata musu jiki dafuska Kuma kunemeshi Yana dawo dakalar fata baidaya bacan Baki nan fariba 😄
Akwai cream gamasu San suhada set Wai ai hajiyata saikin zama taurariya acikin taurari mudin kika mallakeshi💃💃💃
Kira ko WhatsApp 09037870422
Karku manta muna da supplement kala kala
Na matsi
Na gyaran breast
Na hips
Na slimming
Na fari
Na gashi
Dasauransu
Haka zalika muna :
HADIN MAI JEGO
HADIN UWARGIDA
HADIN AMARYA
Kuma duka afarashi me rahusa kedai kawai kituntubeni 👇👇
09037870422
Muna garin kano muna tura Kaya ko,Ina cikin aminci 🤝
Sai Allah yakawoku
*WANAN NOVEL DIN NA KUDI NE NA HADA KU DA FIYAYYEN HALLITA ANNABI MUHAMMAD SALLAHU ALAIHI WA SALAM KARKU MIN SHARING NOVEL IDAN BANA KALLON KI ALLAH YANA KALLON KI KUDIN KARATU KIKA BIYA BANA MALLAKA BA IDAN KIKA FITAR NA BAR KI DA ALLAH GA MAI BUKATA SAI TA BIYA 500 ZUWA WANAN ACCT DIN 2029764071 FIRST BANK NAFISA NUHU KO KATIN MTN TA WANAN LAYIN 08033719070 KO WANAN LAYIN 08068484400 SAI A TURO DA SHAIDAR BIYA TA WANAN LAYIN 08033719070 KO WANAN LAYIN 08033719070 MUTANEN NIGER KUMA SU NEMI WANAN LAMBAR +227 96 82 89 84*
*PAGE 91-95*
"Zanje wajen Mallam na dawo ya nagan ka haka a firgice lafiya kuwa"?
Kabiru da numfashinsa ya kusa d'aukewa saboda tashin hankali dan ya d'auka taji wayar da yake ajiyar zuciya ya saki a hankali ya fara share zufar da ke keto masa Yana "Ba komai hajiya"
Ido mahaifiyar tasa ta zuba Masa tana karantar sa,har ga Allah ta kasa gane Kan Kabiru,tana yawan munanan mafarki a kansa,bata San dalili ba,gani take Yana cikin damuwa amma bayaso ya fada mata.
"Sai kin dawo Hajiya"
Kabiru yace da sauri Yana nufar cikin gidan dan kiran shugaban ne ya Kara shigowa wayarsa gabad'aya hankalinsa a tashe yake.
Yana shiga ciki ya dauki wayar kirjinsa na bugun uku uku, shugaban ya fara magana da "ka bijire wa kungiya duk abinda akace kayi baka yi ba, karka manta idan aka Shiga kungiya baa fita,amma tunda taurin kai zaka gwada mana, bazamu kasheka ba zamu bar ka a raye yadda zaka ringa neman mutuwa da kanka ka gaggauta bawa kungiya hakuri,ka aiwatar da abinda Muka saka ka,idan ba haka ba zakayi mamakin abinda zai biyo baya"
"So nake kuyi duk abinda zaku yi dan na rantse da Allah na bar kungiyar kenan har abada ko da Wasa bazaka Kara ganina ba,ka fadamin ribar mai naci a Shiga kungiyar idan ba lodin tashin hankalin da kuka ringa jefani ba,kuka saka na Kauce hanya na daina ibada duk wani nauin manyan zunubi ba wanda ban aikata ba Kun cuceni Allah ya Isa ban yafe ba kuyi duk abinda zaku yi dan bazan Kara yarda ku jefani a cikin wani tashin hankalin bayan Wanda nake ciki ba"
"Zaka gani"
Shugaban yace tare da kashe wayar
Kabiru kuwa yayi wurgi da wayar hannunsa Yana Jin kansa kamar ya rabe biyu,
Ya kwanta flat a kasa ya fashe da kuka Yana "kaicona ya Allah ka yafe min nayi nadamar abinda na aikata"
Kuka yake Kamar ransa zai fita yayi nadamar jefa kansa a cikin masifa da balai,baisan Mai ya Kai shi Shiga kungiya ba,bai rasa ci ba bai rasa Sha ba, matarsa bata tab'a nuna gajiyawarta a hidima da gidan ba,hasali ma bata bari ma ya nuna damuwar rashin kudinsa,tunda ya Aureta har Suka hayayyafa ta bawa yaransa tarbiyya daidai gwargwado,amma saboda idon sa ya rufe da san yayi kudi ya fara ganin bai dace ace Sajeeda ke hidima da gidan ba,yaransa zasu iya Raina shi dan zai iya cewa sun ma raina shi dan ba Mai cewa ya mishi Abu da sun tashi wajen Sajeeda suke tafiya suce Abba ba shi da kudi, tun ranar da Yana daki a kwance dan ko ya fita ba abinda zai samo tunda ba Wanda yace yazo ya masa gyara,yaci abincin Rana kenan da Yana ci Sajeeda na gefensa tana jansa da hira ko kad'an bataso tagan shi cikin damuwa,sai da ya gama ci ta dauki kwanun tayi waje tana ya kwanta ya huta,Yana kwanciya ya jiyo muryar Hamza yana ta siya masa littafi budar bakin Annur sai cewa yayi kaje ka fadawa Abba ya siya maka,sai Hamza yace ai Abba bashida kudi shi yasa nace umma ta siyamin.
Runtse idon sa yayi dan har ga Allah ransa ya sosu,yanzu haka zai zauna komai sai dai Sajeeda tayi,haka zai zauna yaransa na Masa kallon fakiri a ranar ko runtsawa baiyi ba ya hau tunanin ta hanyar da zai samu kudi ta k'arfi da yaji,dole ya nemi kudi,ko dan ya dawo mai gidan.
Tunda ya dasa tunanin samun kudi a ransa ya fara tunanin ko fashi da makami zai fara Yana so yayi kudi idan ya shigo gidan yaransa su zagaye shi kowane na fada Masa matsalarsa.a cikin wanan halin watarana yana cikin tafiya yaji ana ta masa horn Yana juyawa yaga tsohon abokinsa ne Rabiu da suka yi makaranta tare.