Sashe 35
Rufaffen Sirri Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Daga gigicewar dana ga Abban Nusrah yayi da ganin Yesmeen a dakina na tabbatar da akwai abinda ke faruwa duk yadda akayi sirrin da Yesmeen ke b'oyewa Yana da nasaba da Abban Nusrah, daga yadda naga jikin Yesmeen na rawa tana kuka nasan cewar al amarin babba ne har mai zai saka Yesmeen tayi karyar makancewa mai hakan ke nufi da Abban Nusrah zai kasheta idan ya gano tana gani,ji nayi inama Ina da wajen da zan kebbe da yesmeen ta fadamin abinda take boye min tunani na ya kasa bani daidai,Koda na buga k'ofar d'akin Yesmeen dak'yar Yaya Abu tazo ta bud'e tana masifar katse mata baccin da muka yi ta cigaba da dama zuba min ido tayi taga iya gudun ruwana so nake na nuna mata zata iya cutar da Yesmeen shi yasa na Kai ta dakina,to nasani Yesmeen itama yarta ce kamar yadda nake takamar Yata ce,nidai bance mata komai ba har sai da kwantar da Yesmeen Ina Jin wani iri dan ni nasan tana gani amma na biye mata akan bata ganin a goben nan sai ta fada min abinda take b'oye min Koda na koma d'aki kwanciya kawai nayi dan nasan bacci bazai tab'a d'aukana ba haka na wayi gari Ina sake saken Mai Yesmeen ke b'oye min matsuwa kawai nayi gari ya waye Abban Nusrah ya fita Yesmeen ta fadamin abinda ke faruwa.
Abban Nusrah kuwa bansamu ya fita ba aranar sai Sha biyu na Rana.
Duk da mugun zazzabin da ya rufeni da kaikaiyin daya dameni haka na d'auko Yesmeen daga d'akin ta na Kai ta dakina dan bana so su Yaya abu su gane mai ke faruwa.
Muna Shiga d'akin Yesmeen ta daina kallon sama ta zub'e a kasa ta hau gaisheni.
Ban amsa ba na kulle k'ofar dakina Ina "Yesmeen jiya banyi bacci ba saboda na matsu ki fadamin abinda kike boye min yanzu dai Abban ku baya nan ki kwantar da hankalin ki ki fadamin duk abinda kike b'oye min.
Yesmeen hawaye kawai take ta kasa bud'e baki tayi magana ranar da Kabiru ya fita da ita ya Kai ta wani waje ya nuna Mata wuka kawai take tunani.
Bata San mutuwa.
Zuwa yanzu Sajeeda ji tayi Yesmeen na neman kaita bango dan dauriya kawai take ita tasan mai take ji a jikinta yanzu wani irin kuraje ne suka feso Mata a gabanta har wajen cinyarta,da abinda ta wayi gari kenan.
Ganin tana ta zubar hawaye yasa ta daka Mata wani irin tsawa tana "kimin magana Yesmeen mai kike boye min"?
"Umma idan har na fada miki wlh mutuwa zanyi"
"Waye zai kasheki"?
"Abban ne zai kasheni umma idan kina kaunata karki tilasta min na fada Miki abinda zai zamo ajalina"
Yesmeen tace tana rushewa da kuka da ta Shiga uku ta bar magiyar na barta dan Allah bazata iya fadamin ba idan ta fadamin Abban Nusrah kasheta zai yi
Jikina rawa kawai yake Ina Jin iska na min wahalar shaka dan maganganun ta sun Kara tayar mun da hankali jingina nayi da jikin gadon dan ba karamin rawa jikina keyi ba
Sai da na Dade Ina sallati kafin na dawo daidai na kalli Yesmeen da ke ta rushe kuka,tana bani hakuri
Bata fadamin ba Amma nasan abinda Yesmeen ke b'oye min zai iya zamowa ajalina,watakila Abban Nusrah fyade yayi wa Yesmeen shi yasa take tsoron fadamin tunanin nan da nayi yasa naji na fara hada gumi kirjina na bugu fiye da misali.
A hankali na bud'e bakina da naji ya min nauyi na kalli Yesmeen Ina "Yesmeen Abban ku fyade ya Miki shine yace idan Kika bari nasani kasheki zaiyi"?
Girgiza min Kai ta fara yi tana rantsuwa ba fyade ya mata ba nace "toh har menene da idan kika fada min Abban ku zai kashe ki,idan har kina tsoron zan fada Masa ko na nuna masa nasani toh na miki alkawari bazan tab'a fada masa ba"
"Umma ko baki fada masa ba zai san na fada Miki"
"Ta yaya zai sani Yesmeen idan har bani na fada Masa ba ko ke da kika sani,Yesmeen dan girman Allah ki fadamin na samu nutsuwa bari na durkusa miki ko Zaki fadamin"
Na fara k'ok'arin saukowa daga Kan gadon
Tayi saurin rikeni tana girgiza kai ta fara magana cikin kuka tana "Umma ban shirya rasa raina ba ban shirya rasaki ba idan har na fada miki Ina ganin bankwana zakiyi da farinciki sai kin nemi nutsuwarki kin rasa umma bana san abinda zai daga Miki hankali umma karki min dole zan fada miki Abu daya Zaki gano komai da kanki"
"Fadamin Yesmeen Ina jinki"
"Umma kiringa tashi karfe biyun dare idan baki ga Abba a daki ba ki fita waje ki duba shi,ki daina bacci Mai nauyi umma da kan ki za ki gano abinda yake faruwa,ko a yanzu nasan ba lailai na tsira da Raina ba kila Abba yaji wanan maganar da nake miki umma abinda nake gudun dai shi zai faru"
A haukace na kaiwa Yesmeen damka a kafadarta dan ji nayi kaina na Neman fashewa dan bansan mai take nufi ba
"Yesmeen ki fadamin bazan iya jira ba yanzu zaki fadamin ko a yanzu nan na Kira Abban ku nace masa kina gani kin fada min abinda yake b'oyewa"
Yesmeen kallona kawai take hawaye na gudu a fuskarta kamar yadda hawaye ke gudu a fuskata numfashina na sama da kasa
Sunkuyar da kanta tayi har lokacin hannuna na damke da kafadunta.
Girgiza ta da na sake yi yasa ta dago cikin wani irin murya tace "Umma Abba da Kare naga Yana saduwa ranan, kafin lokacin na tab'a ganin sa Yana zagaye wuta a tsirara Yana surutai,umma Abba kungiya ya Shiga Dan yayi kudi"
Kalma daya ce ta ringa maimaituwa a kunne na rawar da jikina ke yi yasa na saki kafadarta na zube akan gado d'akin kawai naji Yana juya min kafin na rasa hankalina".....
Assalamualaikum Barkanmu da wannan lokacin AUNTY ZEE TAKU CE ,Ina uwar gida Amarya da yanmata albishir gareku
BONONZA; BONONZA;BONONZA;
Nazo maku da SAHIHIN MAGANIN CIRE TUMBI CIKIN SATI DAYA ZAKI BAN LABARI,KINCI GAYU ANA TAMBAYARKI YAUSHE ZAKI HAIHU TUMBI YA HANAKI ADO DA KWALLIYA SHA KURUMINKI NAZO MAKI DA MAGANI CIKIN SATI DAYA ZAKI BAN LABARI ZAN DANDANA MAKU SHI AKAN RABIN KUDINSHI DAGA NAN ZUWA SATI DAYA 7K DUK ROBA DAYA KI BIYA 3500 KI MALLAKI NAKI NAN DA SATI DAYA ZAI KOMA 7K
MAGANIN BREAST WANDA ZAICIKO MAKI DA TUWON NONO DAN ALLAH KIJARABA ZAKIZO KINA GODIYA DAN DUK WADDA TA GWADA SAITA DAWO MANYAN MATA SUKE GYARA KAMAR YANDA KUKASANI 8K YAKE ZANKARA TALLATA MAKU SHI KI BIYA 4K KI MALLAKI NAKI
KI BIYA TA WANNAN ACCOUNT DIN KITURA MAN SHAIDAR BIYA
3968303018
ZAINAB SHU AIBU
FCMB
08162859027
💧💥 *DA MA ACE.....!*
*TAGWAYE BIYU 2023*🔥🔥🔥
*SLIMZY*
*FEEDHOM*
*DAGA HAZIK'AN MARUBUTANKU WADANDA KE NISHADANTAR DAKU DA KAYATATTUN LABARANSU DA KUKE MARARI WATO RUD'ANI DA KUSKUREN SO*
*DAMA ACE....*
Labarin Nadiya! Nadiya...... Labari ne da aka gina bisa halin mu na yau da kullun, ba kuma gama garin labari ba! NADIYA, matar aure, yayin da ƙaddara ta afka mata to soma soyayya da wani mutun daban, wanda ta ke jin inda babu shi, ba zata taɓa rayuwa ba, gefe guda kuma Sadeek, wanda ya mutu a kan ƙaunar ta kuma ƙani ga Alaji....!
Bai taɓa haihuwa ba! Hasali ba zai haihu ba! Kwatsam sai ga ciki daga matar shi? Shin ɗan waye? Hmmm m... Soyayya, tausayi, cin amana, duka a littafin DAMA ACE..... 🔥🔥🔥🔥
Kin shirya?
Ki biya kuɗin ki domin tafiyar da ke, tafiya ce da zata jijjiga zukatan makaranta, Naira 500 ne 9994468172 Access bank fiddausi musa tare da shaidar biya ta 08036953516 ko 07042277401.
*AKWAI SPECIAL DISCOUNT DA MUKAYI DAGA YAU ZUWA RANAN DA FREE PAGES ZASU KARE GAREKU MASOYANMU DIK WANDA YAKESON SHIGA WANAN TAFIYA TO YA BIYA 400 DAN SAMUN DAMAR DA ZAA DAMA DAKU A LABARIN *DAMA ACE ....*
Kuma kin san wani abin ɗaɗin, ba zamu dakata da posting RUƊANI da KUSKUREN SO ba, ko da ace saura basu samu ba, ina tabbatar maku da waɗanda suka biya zasu samesa maza ku hanzarta
*SLIMZY*
*FEEDHOM*
*TAGWAYE BIYU 2023*🔥🔥🔥🔥🔥
*WANAN NOVEL DIN NA KUDI NE NA HADA KU DA FIYAYYEN HALLITA ANNABI MUHAMMAD SALLAHU ALAIHI WA SALAM KARKU MIN SHARING NOVEL IDAN BANA KALLON KI ALLAH YANA KALLON KI KUDIN KARATU KIKA BIYA BANA MALLAKA BA IDAN KIKA FITAR NA BAR KI DA ALLAH GA MAI BUKATA SAI TA BIYA 500 ZUWA WANAN ACCT DIN 2029764071 FIRST BANK NAFISA NUHU KO KATIN MTN TA WANAN LAYIN 08033719070 KO WANAN LAYIN 08068484400 SAI A TURO DA SHAIDAR BIYA TA WANAN LAYIN 08033719070 KO WANAN LAYIN 08033719070 MUTANEN NIGER KUMA SU NEMI WANAN LAMBAR +227 96 82 89 84*
*PAGE 17*
Yesmeen hankali a tashe tayi Kan Sajeeda da numfashinta ke sama da kasa,ta hau girgiza ta tana "Ki rufamin asiri Umma nasan bazaki iya jurewa ba shiyasa naki fada miki dan Allah ki tashi innalillahi wa Inna ilaihi rajiun
Tayi bandaki a guje ta debo ruwa ta fara yayyafa wa Sajeeda Dogon numfashi kawai ta ringa ja tana saukewa Yesmeen ta ringa girgiza ta tana kuka
Sajeeda
A hankali na bud'e idona Ina Jin kamar a wata duniyar nake,dan muryar Yesmeen can nesa nake jinta Kamar tana kuka,dishi dishi ma nake ganin ta sai da nadade kafin na fara ganin sosai.
"Yauwa Umma dan Allah ki tashi, nasan dole hankalin ki ya tashi amma Kika dage sai na fada Miki"
Maida idona nayi na rufe Ina k'ok'arin tuna Inda maganarta ta dosa,Kamar an doka min guduma dana tuna kalmar da Yesmeen tayi min Wanda daga hakane na fita a hayyacina "Umma Abba kungiya ya Shiga dan yayi kudi"