Sashe 53
Rufaffen Sirri Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Shiru d'akin ya d'auka kowace da tunanin da take ko abincin da Sajeeda ta ajiye musu ba Wanda yayi yunkurin tabawa, Gwaggo yalwa kuwa tunanin yadda Kabiru yayi kudi lokaci guda kawai take Sajeeda ba baki ba ballantana ta tambayeta aikin Mai Kabiru ya samu haka.
Shigowar Kabiru d'akin ya katse musu tunanin da suke.
Kabiru ya zube a gabansu ya hau gaishe su,sai da suka gama gaisawa
Kabiru ya fara magana cikin faraa Yana "Gwaggo kin k'i kwantar da hankalin ki har sai da Kika d'auko hanya ai da baki wahalar da kanki ba Gwaggo wallahi zata samu sauki yanzu haka ma Shirin da nayi asibitt zanje ganin likita dan Ina tunanin kasar waje zamu fita da Sajeeda likitan yace zamu dace da magani idan har muka je"
"Ai Ina ga Kabiru ba sai ka wahalar da kanka ba tafiya kawai zamuyi da Sajeeda a ganin da nayi Mata a gaskiya larurarta bata asibiti bace zamu je mu gwada na gargajiya da Addu'a in Sha Allahu zamu dace dan da nasan haka larurarta take da tuni nasa an Kai ta can"
Cewar babba yalwa
Kabiru da yaji hankalinsa ya fara tashi da maganar tafiya da Sajeeda yafara magana Yana "babba yalwa larurar Sajeeda ba maganin gargajiya ne zai warkar da ita ba,dan kwarone ya cijeta yanzu haka fa asibiti zanje"
"Karka damu tafiya zamuyi da ita zaa dace acan in Sha Allahu"
"Karka sake ka tab'a yarda a kaita wani wajen da Sunan za'a mata magani idan har ka bari aka kaita wani wajen aikin ka na iya warwarewa idan aka hadu da kwararre".......
Mg's skincare
Kunji takennan kunsake jinshi shin yar'uwa nace wai haryanzu baki jaraba products dinsu ba😵💫yar'uwa mace fa yar ado da kwalliyace koda kina dakyau akace kikara da wanka😍sufa kayan mg's basa bleaching duka kayansu 💯 natural ne sannan organic zasu gyara sukuma goge Miki jikine kawai yakara bayya ar da ainihin zallar Madarar kyawun halittar da Allah yayimiki🥰
Wai kinafama da pimples da spot afuska amma haryau baki nemi mg's ba🤔duk Mai tantama akan kayan gyaranjiki yacire mg's domin babu shakka sudin na dabanne indai problem dinki matsalan fatane yar'uwa kijaraba koda soap dinsu bi'iznillah zaki godemin👯♀️kayansu ga kamshi inkinjaraba kinga yanda suke na tabbatar bazakiso su Yanke Miki ba🤩08062991549 anatayi Baku sisters kusamu kugwada koda b duka kit din na gyaranjiki ba zakuga sauyin da fatarku zata samu cikin lokaci kalilan🥳jikin yazama so fresh ko Ina kikashiga kita glowing fatarki na walwali kamar madubi😘keda kanki zakina burge kanki balle wasu🤗08062991549
Adade anayi sai gaskiya sannan siyan nagari Maida kudi gida ❤️
Duk Mai bukatar products din mg's kutuntubi wadannan numbers din domin tasune kawai zaku samesu🙏
Chat 08062991549
07046881166,07067210195
Call 08064532391
Instagram:glow_with_mgs
Facebook:mg's skincare
Team glow🧖♀️
*WANAN NOVEL DIN NA KUDI NE NA HADA KU DA FIYAYYEN HALLITA ANNABI MUHAMMAD SALLAHU ALAIHI WA SALAM KARKU MIN SHARING NOVEL IDAN BANA KALLON KI ALLAH YANA KALLON KI KUDIN KARATU KIKA BIYA BANA MALLAKA BA IDAN KIKA FITAR NA BAR KI DA ALLAH GA MAI BUKATA SAI TA BIYA 500 ZUWA WANAN ACCT DIN 2029764071 FIRST BANK NAFISA NUHU KO KATIN MTN TA WANAN LAYIN 08033719070 KO WANAN LAYIN 08068484400 SAI A TURO DA SHAIDAR BIYA TA WANAN LAYIN 08033719070 KO WANAN LAYIN 08033719070 MUTANEN NIGER KUMA SU NEMI WANAN LAMBAR +227 96 82 89 84*
*PAGE 55*
Maganar shugaba da Kabiru ya tuna yasa yaji hankalin sa ya Kara tashi da yaga babba yalwa ta dage,dan a yanzu ma so yake yayi ta nuna musu magani yake nema mata Saboda ya d'auke musu hankali daga kanta sai gashi su babba yalwa na neman jika Masa aiki,yasan ma da wuya su iya Sama Mata maganin warakar amma Yana tsoron a dace da samun maganin asirinsa ya tonu,
Ganin suna kallonsa suna jiran suji mai zai ce yasa ya kirkiro murmushi Yana "Babba bance Zan hana a Kai ta a nema Mata magani ba,Amma inaso ki gane cutar Sajeeda baya bukatar maganin gargajiya,dan idan aka ma hada da na gargajiya wallahi jikinta sai yafi haka rikicewa dan Bata magana ne da kin tambayeta kinji duk Sai da muka gwada na hausar baa dace ba a yanzu Kuma na samo kwararren likitan daya san Kan cutar ta inaso na Kai ta ya mata magani idan har muka je baa dace ba sai ki Kai ta Inda kike so ki Kai ta din"
"Inda kuka je Ina ganin basu san Kan magani ba shi yasa da kuka jarraba na gargajiyar baku dace ba,amma nasan indai na samu na kaita wajen mai sallati da ikon rabbi zata warke"
"Tom shikenan babba abinda za'ayi kibari na kaita mu dawo dan na riga na biya kudi mai yawa idan muka dawo sai ki kaita inda kikeso a Kai ta din"
Duk yadda babba yalwa taso Kabiru ya bari su tafi da ita Kabiru k'i yayi ya kalamance su da maganganu Gwaggo Sam baa san ranta ba Suka bar shi akan sai sun dawo din inda ya nuna zasu tafi nan da kwana biyar masu zuwa,sai da yazo fita Gwaggo ta tsayar dashi tana "Anan Zan bar babba Ina ganin sai tafi Abu kula da Sajeeda idan na tashi tafiya gobe sai mu koma da Abu dan zamanta anan din ba tsari.
"Gwaggo ai babba yalwa Kamar zamu dora mata wahala Kuma ta tsufa Yaya abun ce dai nake ganin zata iya hidimar Sajeeda da gidanan"
"Zan zauna nima zan iya kula dasu tunda Allah ya hore min lafiya ba abinda nake so sama da na bawa Sajeeda kulawa mai kyau"
"Toh shikenan babba Allah ya saka da alheri ya Kara Miki lafiya"
Daga haka ya fice daga d'akin, Gwaggo ta saki ajiyar zuciya dan Sam ba haka taso ba,amma ganin babba yalwa zata zauna yasa ta dan ji hankalin ta ya kwanta balain tausayin Sajeeda take taso Kabiru ya barta ta tafi da ita,duk da Sajeeda bata iya magana tasan zata so ta tafi da ita din amma ba yadda zata yi tunda ya dage,sai ta tafi tunanin kasar wajen da yace zai Kai Sajeeda har wane irin kudine da Kabiru haka da zai iya fita da Sajeeda kasar waje,?abin na daure mata Kai zata so ta ji irin aikin da yake da ya samu kudi haka.
Sajeeda
Tunda Abban Nusrah ya fita nake jiran shigowar Gwaggo akan ya amince a tafi dani ji na nake Kamar a Kan Kaya nake burina na bar wanan gidan da aka gina da Haram, shigowar Abban Nusrah d'akin ya katse min tunanin da nake na zuba Masa ido Ina kallon sa har ya samu waje ya zauna ya fara magana Yana "Sun dage wai tafiya zasu yi dake Wai zasu je su nema Miki maganin gargajiya bayan nasan cutar ki ta asibiti ce na basu hakuri na samu na shawo kansu, Gwaggo tace min wai babba yalwa zata zauna ta kula dake Kuma tace Yaya Abu zata tafi dan zamanta anan wai bai Dace ba bayan ni banga laifin zaman nata ba tunda Tana kula dake da Yaran bansan Mai yasa Gwaggo ta dage sai sun tafi ba tunda ba aurene da ita ba da dai sun bar ta anan din"
A lokacin da yace min ya hana su Gwaggo tafiya dani sai danaji Kamar ya watsa min ruwan zafi, sai a yanzu na tabbatar da Abban Nusrah so yake shi ma ya kasheni,yasan idan suka tafi dani zasu iya samo min maganin da Zan warke shi yasa ya dage bazasu tafi dani ba maganar da yayi na karshe akan babba yalwa tace zata zauna yasa na Kuma fara Jin sanyi a zuciyata,dadin daddawa Kuma mai San kasheni ta Aure shi zaa tafi da ita duk da nasan dakyar ta yarda tabi Gwaggo su tafi.
Yaudarata Abban Nusrah kawai yake Yana yaudarar iyayena da Sunan zai nema min magani nasan ba maganin da zai nema min, hawaye kawai ke gudu a fuskata Ina tsinewa Abban Nusrah a zuciyata rokon Allah kawai nake Allah ya gaggauta tona Masa asiri,
Mik'ewa yayi Yana "ni zan fita bansan Mai yasa kike kuka dan na Hana a tafi dake ba,na ce miki na samo likitan da zai Miki magani karki damu,yanzu ma haka wajen likitan zanje sai na dawo"
Ko makiyina bana Masa fatan ya shiga irin halin da na shiga,Ina bukatar taimako ga mai taimakamin tazo hannunta cikin nawa tana kuka tana mun Addu'a samun sauki amma bani da bakin yi Mata magana,Ina ji Ina gani mahaifiyata ta fara Shirin tafiya ta barni,kuka kawai nake ta ringa min Addu'a akan na bari idan mun dawo taga jikina ba sauki zata zo ta tafi dani,Koda Kabiru bai yarda ba, kallonta kawai nake Ina Jin Ina ma Ina da hannu da na riketa gam,dan zata sake tafiya ne ta barni da makiyana,dan Yaya Abu rashin kunya ta ringa yi mata da tace Mata tazo su tafi babba yalwa zata iya kula dani,ya Kamata ta ja girmanta bai dace ace tana yayata ta zauna a gidana ba abin sam bai tsari ba,Yaya Abu kuwa ta daka tsalle ta hau rantsuwar ba inda zata je,Anya ma Gwaggo ce ta haifeta yanzu kiri kiri dan tana zaune tana cin arzikina shine Gwaggo take san Mata bakin ciki,ita yarinya ce da zaa fada mata ga abinda zata yi,idan ta bita Zawarci zata je ta ringayi a gida kenan,ita ba inda zata je,yadda ta hayayako yasa babba yalwa daka mata tsawa da tasan da wa take magana kuwa mahaifiyar ta ce fa Mai yasa bata da kunya ne,?
Toh kuwa sai ta tafi,budar bakin Yaya Abu sai cewa tayi, itama ai dagewar da tayi akan zata zauna saboda arzikin da Kabiru ke dashi ne tana so itama taci arziki,shi yasa itama take so ta fake da kula dani,ita da take tsohuwa kenan,tana san jin dadi Ina ga ita.
Babba yalwa ta fashe da kuka tana "Abu ni kike yiwa rashin kunya dan nace abun kunya ne a ga kina zaune a gidan kanwarki"?