Sashe 22
Rufaffen Sirri Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Na Mik'e nayi hanyar d'akin yesmen Ina Allah Allah na Isa na shige bandaki nayi susa dan kaikaiyi nake ji Kamar na zauce.
Yesmeen
A hankali ta sauke ajiyar zuciya a lokacin da ta hango Kabiru ya fice daga gidan da mota ta daga hannu tana godewa Allah daya bata ikon yin wanan dabarar da yanzu kila sai dai labarin wata ba ita ba.
"Yau zata je makaranta inaso idan ta fito wayanda zaka Aiko su tsaya nesa da makarantar su suna hangota su sace ta dan Allah abokina a bar kasar nan da ita idan bazaa kasheta ba,bana so ko kad'an aji labarin ta,tunda nayi nayi ta kunna fiitlar dakinta ta makance na huta taki kunnawa gwara kawai na b'atar da ita na huta dan bazan iya ba
Ook tom ai ko bazata je makaranta ba sai nasan yadda nayi na aiketa ta fito kaga da ace ta kunna fitilar da yanzu ta daina gani na huta amma tunda tak'i shegiya karamar mayya gwara a b'atar min da ita.
Abinda ya girgiza Yesmeen da taje zubar da shara Koda ta koma daki safa da marwa kawai take a d'akin tana tunanin mafita.
A lokacin da Kabiru ya kwalla Mata kira akan ta hadawa su Annur tea jikinta rawa kawai yake, tana Kara tsoron Kabiru a zuciyarta,tana gama hada musu shayi ta koma d'aki bata tsaya bata lokaci ba ta shige bandaki ta daura alwala tazo tayi sallah raka'a biyu ta hau rokon Allah kariyarsa a gareta.
Zuciyarta cike da mugun fargaba Kamar kirjinta ya fado ta samo side drawer ta taka bakinta d'auke da Addu'a ta cire glass din a hankali cikin ikon Allah kuwa ta ga mulmulelen dutsen da akayi da Jan rubutu kamar glass sai kyali yake a wajen kwan hannunta d'auke tsumma da Addu'a ta d'auko dutsen ta ajiye a kasa ta dauki glass din ta rotsa a kasa ta sauka ta maida side drawer ta kunna fitilar dan wanan shi ne kawai dabarar da zatayi ta tsira da ranta,tunda burin Kabiru ta makance zata yi kamar ta makance din,duk da tasan hakan zai dagawa Sajeeda hankali amma bata da yadda za tayi dole tayi dan ta tsira da ranta.
Ba Kuma kunya taga farinciki a fuskar Kabiru da yake tunanin makancewa zatayi,Wanda Allah ne ya bata hikimar tace dusu dusu take gani a gobe zata nuna bata gani.
Tana Jin lokacin da ya kawo Yaya Abu da take cewa Mama da Allah ya saka Mata tsoronta kamar me a idonta ma gani take ta tsaneta Sajeeda ke yawan ce mata haka halin ta yake.
Tana jiyo motsin Sajeeda tayo.dakin tayi sauri ta kwanta tana cigaba da mitsitsika idonta......
Assalamualaikum Barkanmu da wannan lokacin AUNTY ZEE TAKU CE ,Ina uwar gida Amarya da yanmata albishir gareku
BONONZA; BONONZA;BONONZA;
Nazo maku da SAHIHIN MAGANIN CIRE TUMBI CIKIN SATI DAYA ZAKI BAN LABARI,KINCI GAYU ANA TAMBAYARKI YAUSHE ZAKI HAIHU TUMBI YA HANAKI ADO DA KWALLIYA SHA KURUMINKI NAZO MAKI DA MAGANI CIKIN SATI DAYA ZAKI BAN LABARI ZAN DANDANA MAKU SHI AKAN RABIN KUDINSHI DAGA NAN ZUWA SATI DAYA 7K DUK ROBA DAYA KI BIYA 3500 KI MALLAKI NAKI NAN DA SATI DAYA ZAI KOMA 7K
MAGANIN BREAST WANDA ZAICIKO MAKI DA TUWON NONO DAN ALLAH KIJARABA ZAKIZO KINA GODIYA DAN DUK WADDA TA GWADA SAITA DAWO MANYAN MATA SUKE GYARA KAMAR YANDA KUKASANI 8K YAKE ZANKARA TALLATA MAKU SHI KI BIYA 4K KI MALLAKI NAKI
KI BIYA TA WANNAN ACCOUNT DIN KITURA MAN SHAIDAR BIYA
3968303018
ZAINAB SHU AIBU
FCMB
08162859027

*WANAN NOVEL DIN NA KUDI NE NA HADA KU DA FIYAYYEN HALLITA ANNABI MUHAMMAD SALLAHU ALAIHI WA SALAM KARKU MIN SHARING NOVEL IDAN BANA KALLON KI ALLAH YANA KALLON KI KUDIN KARATU KIKA BIYA BANA MALLAKA BA IDAN KIKA FITAR NA BAR KI DA ALLAH GA MAI BUKATA SAI TA BIYA 500 ZUWA WANAN ACCT DIN 2029764071 FIRST BANK NAFISA NUHU KO KATIN MTN TA WANAN LAYIN 08033719070 KO WANAN LAYIN 08068484400 SAI A TURO DA SHAIDAR BIYA TA WANAN LAYIN 08033719070 KO WANAN LAYIN 08033719070 MUTANEN NIGER KUMA SU NEMI WANAN LAMBAR +227 96 82 89 84*
*PAGE 14*
Sajeeda bandakin Yesmeen ta shige da sauri ta hau susa a yanzu ba iya kaikaiyin take ji ba har ruwa mai kalar ruwan ke jikata Kamar tana period ko da take tsaye tana iya Jin yadda ruwan ke wari,bata san lokacin da ta saki sallati jikinta na rawa ba taya zaace a jikinta wanan ruwan ke fita,tana Jin Yesmeen na buga k'ofa tayi saurin toshe bakinta tana k'ok'arin maida hawayen dake zubo mata, dan bazata iya kallon Yesmeen tace mata ga halin da take ciki ba bata Jin zata ma iya jiran Kabiru a yanzu zata shirya ta tafi asibiti tana daga bandaki tace wa Yesmeen taje Palo su Yaya abu sun zo.
Yesmeen kuwa waje tayi da jajjayen idonta da ta murzawa rob,dan dagaske take so ta nuna ta samu matsalar ido,tunda har kau da ita kawai Kabiru ke so yayi,idan tace ma zata gudu,kabiru zai iya sawa a nemota,gwara ta makance din, hankalin ta bai Kara tashi ba sai da taji Sajeeda na ce mata bata Jin dadi ko bata fada ba kana ganin ta kasan ba daidai take ba,Kamar ta samu wajen da ba kowa tayi ta kukan tausayin Sajeeda Sam bata cancanci haka daga wajen Kabiru ba ko ya ta rufe idonta yadda Kabiru ke saduwa da Kare ke fado mata ta kasa goge abinda ta gani a kanta,duk akan neman duniya Kabiru ya cutar da Sajeeda,
Sanin halin Yaya Abu yasa ta cigaba da mitsitsika idonta dan tana da saa ido ba kadan ba tana tsoron ta gano ba ciwon ido take ba"
Tana zuwa ta zub'e a kasa ta hau gaishe su
Suka amsa gaisuwar Yaya abu na kare Mata kallo ta jefa Mata tambayar mai ya samu idonta tana k'ok'arin magana Kabiru ya shigo da sallama hannun sa d'auke da ledoji idonsa akan Yesmeen yasan gobe uwar haka Yesmeen sai dai ta Kare rayuwar ta a duhu.
Ledojin da Yaya Abu ta gani a hannun Kabirun ya d'auke Mata hankali daga Kan Yesmeen,Yesmeen ta mik'e tsaye tana k'ok'arin komawa daki,dan dole sai ta nuna tana balain Jin jiki, Kabiru kuwa yace "Wai har yanzu idon naki ne"?
"Eee Abba wlh zugi idona ke min dusu dusu nake gani"
"Yanzu nake tambayarta mai ya samu idonta yayi ja haka"?
Yaya Abu tace tana satar kallon ledojin da Kabiru ya shigo dasu
Wai Abu ya fado mata a ido Ina ga gobe idan bata ji sauki ba dole taje Asibiti"
Kabiru yace Yana ajiye ledojin hannun sa Yesmeen Kuma ta nufi d'akin ta a daidai lokacin da Sajeeda ta fito daga bandaki tana Jin wani irin zugi a kasanta dan a garin susa har ciwo taji wa kanta.
Ganin Kabiru ya dawo yasa ta daure ta d'auko ledojin ta nufi kitchen ta juye fried rice da Kabiru ya siyo da yawa ta zuba a flask ta zuba musu a plate ta Kai musu d'akin Yesmeen dan gani take sai sun fi sakewa acan duk da tasan Yaya Abu ba abinda ya shafeta zata iya ci a gaban kabirun har da loma,ko a yanzu kafin ta Kai musu abincin Hira kawai take da Kabiru tana sainting haduwar gidan.
Ita Kuma abinda ta tsana kenan,dan yanda take yiwa Kabirun yasa ya raina ta ba wani girmama ta yake a matsayin yayarta ba.
D'akin Yesmeen din ma da ta Kai su haka tayi ta kalle kalle tana fadar haduwar d'akin.
Sajeeda kuwa ta barsu a d'akin tana zata je asibiti ta dawo.
Ko da ta fito daga d'akin gani tayi Kabiru ya shirya a cikin dakakken shadda da kana kallon shaddar kasan Mai balain tsada ce,sai taga gabad'aya kabirun ya canza kamar bashi ba,ganinta ya saka ya tsaya sai da ta karasa wajen sa ya fara magana Yana "Zan dan fita yanzu nan na dawo wani Kaya muke so a tura can cotonou"
"Yanzu Abban Nusrah ba asibiti kace zaka kaini ba,kasan mai nake ji a jikina kuwa Abban Nusrah so kake sai na fara susa a gaban mutane zaka kaini asibiti har yanzu ruwa mai doyi zubo min yake"
"Yanzu dan Allah ya ki ke so nayi ga mahimmin abu da nace miki zanje nayi,yanzu kije ki Kara Shan maganin ki gobe da sassafe Zan Kai ki asibiti ni bansan Ina Kika kwasowa kanki wanan abin ba bari naje na dawo Kinga ma bai Kamata ki fita da baki a gidan ba"
Daga Haka ya yi hanyar fita
Sajeeda ta bi shi da ido,tana Jin wani irin takaici na rufeta,har ace tana cikin irin wanan tashin hankalin Kabiru bai wani damu ba,ta shige daki ta kwanta ta fara matsawa kanta da tunanin yadda akayi ta wayi gari da wanan masifar a jikinta.
Duk yadda taso ta gano ta kasa ganewa sai ta d'auko zargin kabiru ne ya goga mata sai ta fasa dan iya sanin ta baya neman matan banza bata sani ba ko haduwa da abokinsa da yake kirarin ya canza Masa rayuwa ya jefa shi a cikin halin banza,