Sashe 7
Rufaffen Sirri Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ban tsorata ba sai da na ga tafkaken gidan da abokin Abban Nusrah ya ba mu kyauta,gidane katon gaske da wawakeken fili komai na gidan sabo ne, da ido kawai nake bin gidan yarana kuwa cikin murna suka ringa zagaye gidan su fito daga wanan d'akin su fada wanan,tuni suka rabawa kansu daki, daki daya mutum biyu Nusrah kuwa ta dage kwana zata yi sai murna take tana zabgawa abokin Abban Nusrah godiya.
Yesmeen itama katon daki ta zaba.
Abban Nusrah kuwa sai washe baki yake shima Yana nuna min dakinsa na can karshe yace na d'auka shine d'akina.
Ba abinda ya burgeni a gidan duk da kyau da haduwar sa ko dan murnar da na ga yarana na yi na so na saki raina amma sai naji na kasa haka dai nayita yake har lokacin kwanciyar mu yayi muka kwanta.
KABIRU
Ya kasa yarda da canjin rayuwar da ya fara tsintar kansa a ciki da Rabiu yace masa somin tabi ne wanan iya farinciki kawai da yaga yaran sa a ciki yasa ya Kara daura damarar yin koma mene ne dan ya samu kudi,a yanzu sai ya daina jin wani tsoro zuciyar sa a dake take da yake Jin zai iya komai indai zai zama Mai kudi,kananan surutan da Sajeeda keyi kuwa haushi kawai take bashi abinda ma aka ce yayi jiya bai samu yayi ba saboda tak'i tayi bacci ko a yanzu da yake kwance lek'a ta kawai ya ke ya ga ko tayi zurfi a bacci dan Rabiu na ta Kiran sa akan ya tabbata yayi abinda aka ce yayi.
Karfe biyu na dare yaji saukar numfashin ta alamar tayi zurfi a bacci sai da ya lekata yaga baccin ta take shara.
Ya sauko daga kan gadon a hankali ya bud'e k'ofa ya fice cikin sand'a.
Yesmeen.
Motsin da taji yasa ta bud'e idon ta a hankali ta ji takun tafiya ta bayan d'akin nata dan d'akin nata Yana ta wajen bayan gidan.
Wani irin tsoro ne ya rufe ta kirjinta na bugawa dan Sajeeda korar Nusrah tayi akan bazata kwana ba.
Jikinta na karkarwa ta mik'e zaune ta nufi wajen window dake ta bayan d'akinta dan fitilar d'akin a kashe take.
A hankali ta daga labulen d'akin ta hango Kabiru a zigidir Yana zagaya tukunyar kasar da tsakiyar sa ke ci da wutar kyandir.
Kirjinta kamar ya fado ta gwalo ido tana cigaba da kallon Kabiru dake ta surutai yana zagaya tukunyar kasa.
Jikin ta rawa kawai yake a san ta dafa window saboda rawar da jikinta keyi, abin karfen labulen dake Kan windown ya fado.
Kabiru yayi sauri ya juyo hankalinsa a tashe......
Novel din RUFAFFEN SIRRI na kudine biya 500 zuwa acct din nan 2029764071 first bank nafisa sai ku turo da shaidar biya ta Wanan layin 08068484400 ko katin mtn ta layin Nan 08033719070
: Assalamu alaikum wa rahmatullah.
Na ce bara in tunasar daku cewar na shirya aji tsaf don ci gaban mata iyayen gida,A wannan lokacin da sanyi yayiwa mata yawa a matsayin ki na mace yaya kike kula da kanki don kariya daga ɗaukar cutar sanyi ko da mai gida ya na ɗauke da shi?
: Shin kinada labarin sai kin isa ake tafiya dake? Aure nawa ke suke mutuwa saboda mazaje sun gaji da rashin damun isashiyar gamsuwa awurin matayensu?
Da yawan mata basuda labari game da kansu ma bare su nemi maganin matsalar su abu ɗaya suka sani sanyi ko dryness
Kina zaune kinashan maganin da ba shine matsalar taki ba
Kiyi ƙoƙarin shiga wannan ajin da naira dubu ɗaya jal, inda zaki mallaki ilimin da babu mai ƙwace miki shi har abada; A wannan ajin namu zamu baki ilimi akan sanin wace kalar macece ke acikin mata, menene matsalar ki a ɓangaren jikinki, yanda zaki kula da kanki a lokacin saduea da bayan saduwa, dabarun samun gamsuwa yayin jima'a musamman da ragon namiji.
Hanyoyi inganta tukunyar gidan ki, zamu kawo daɗaɗan abubuwan da zasj taimakawa mai gida idan kin mishi ya dawo da ƙarfinsa. Bamu tsaya anan ba zamu koyar da ke yanda zaki haɗa kayan mata 'yan gaske da hannunki, kama daga dahuwar kazar amarya da uwagida, dahuwar 'yan shila, haɗin tsumi kala lala kai abin dai ba'a magana.
Duk fa wannan akan kuɗi naira dubu ɗaya kacal!
To me kike jira? Maza hanzarta biyan kuɗinki ta wannan asusun akawunt ɗin
Tallafawa tukunyar azuminki ta hanyar koyar dake ƙayatattun girke girke, shu'umar humrah da kuma kulacham ga turaren tsugono don zama tauraruwa👍🏻👍🏻👍🏻

To me kike jira? Maza hanzarta biyan kuɗinki ta wannan asusun akawunt ɗin Saiki tura shaidar biya ta nan👉🏻 07084161619.
Na gode.
2073065733
UBA BANK
SHA'AWA IBRAHIM
*RUFAFFEN SIRRI*
*NA SADNAF*
*ADABI WRITERS ASSOCIATION*
*Page 5*
Hankalin sa a tashe ya kashe kyandir din ya rarumo rigar sa ya saka hankalin sa idan yayi dubu ya tashi dan a sharadun da aka bashi har da Kar ya sake ya yarda a gan shi idan har aka gan shi da matsala.
Tukunyar kasar ya d'auka yaje ya ajiye a d'akin da ya ajiye duka Abubuwan da aka bashi akan yayi amfani dasu,dan kafin su dawo gidan duk Suka kawo Abubuwan su musamman Suka ware d'akin ta bayan gidan.
Yana rufo k'ofar d'akin.
Ya nufo wajen window cikin sand'a addua kawai yake Allah yasa ba ganin sa Yesmeen tayi ba dan kamar daga dakin ta ya jiyo karar faduwar abu.
Fuskar sa ya Kara a window ya hau lek'a d'akin sai dai ba abinda yake iya hango wa.
Jiki a sanyaye ya koma ciki sai daya je har k'ofar d'akin Yesmeen ya Kara kunnensa yaji ko zai ji motsin ta sai dai har ya karaci tsayuwar sa bai ji motsin komai ba.
Addua kawai yake Allah yasa ba ganin sa akayi ba dan yasan da matsala.
Jiki ba kwari ya nufi d'akin su
Yana tura k'ofar d'akin yaci Karo da Sajeeda tana ganin shi ta Kankame shi tana sauke numfashi.
Ture ta yayi daga jikin sa dan yasan yanzu zata ce mafarki tayi
Kara ruko shi tayi jikinta na rawa ta fara kuka tana "Abban Nusrah akwai matsala wanan mafarkin da nake ba haka kawai bane Mafarki iri daya sau uku Abban Nusrah wlh wanan abokin naka bana Jin mutumin arziki ne"
Wani irin tsawa ya daka mata idon sa jawur dan yanzu sam ba'a hayyacin sa yake ba abinda aka ce yayi a yau har da wankan bai samu yayi ba fada ya rufeta dashi akan daga yau Kar ta Kara fada masa tayi mafarki ya gaji da halin ta idan ba za ta zauna dashi ta bar masa gida.
Yaja dogon tsaki ya kwanta ya bar Sajeeda da jikin ta ke Karkarwa saboda tsoron mafarkin da tayi na yau ya da tayi ya munana dan har yanzu zafi take ji a gaban ta kamar a gaske,dan mafarki tayi abokin Abban Nusrah ya zura mata hannu a gabanta ya Ciro abu tana ta ihu, tsoro yasa ta kwanta a bayan Kabiru ta Kankame jikinta tare da rufe fuskarta.
Allah yasan Kabiru fin karfin ta kawai yayi amma jikin ta na gaya Mata akwai wani abu game da Abokin nan nasa ba abanza take mafarki dashi ba daga ranar da ta fara zuwa gidan sa ta ga Yana ta kura Mata ido ya zama dole ta tashi tsaye da Addu'a.
A haka tayi zuru har aka Kira sallah Asuba da yake tana fashin sallah sai ta Shiga bandaki ta gyara jikinta ta canja pad dinta ta saka Wanda ta cire a leda da zumar idan gari ya waye sai ta Kai bola dan haka take yi daga lokacin da take flushing din pad ya toshe pipe din ruwa ya daina tafiya ta daina sakawa a toilet.
Ko da ta fito daga bandakin kwanciyarta tayi Dan tasan sai Abban Nusrah yaga gari ya kusa wayewa yake tafiya massallaci abin na matukar bata mamaki.
Tana kwanciya bacci yayi awon gaba da ita dan baccin take ji.
Duk abinda take yi Kabiru na sane rufe idonsa kawai yayi sai da ya tabbatar da tayi nisa a bacci ya mik'e ya Shiga bandakin ya d'auke pad din dan Yana ta addua ta cire dan zai Kai ayi amfani dashi Yana d'auka yayi waje da sauri dan so yake yaje ya samu Rabiu,suje yaji ya ko aikin da aka sa shi yayi.
Yesmeen
Rik'e numfashin ta kawai tayi da rarrafe ta kwanta ta Kankame jikinta dake ta karkarwa ba abinda take gani a idon ta sai Kabiru da ta hango Zigidir Yana zagaye wuta,gani take kamar a mafarki tana jin takun tafiyar sa har zuwa lokacin da taji karar bud'e k'ofar da yayi Wanda hakan ke alamunta Mata da shigowa yayi,Jin motsin sa a bakin k'ofar d'akinta yasa taji Kamar ta saki fitsari saboda tsananin tsoro,ita dai tasan ba tabin hankali ta samu ba Wanda take yiwa kallon mahaifinta taga yayi tsirara Yana zagaye wuta,mai hakan nufi?Mai yake yi da tsakar dare da kowa ke bacci,duk yadda ta so ta gano ma'anar abinda yake yi kwakwalwar ta tak'i bata had'in kai, dan a iya sanin ta a film take ganin irin wanan tashin hankalin ta Kuma san Abban ba boka bane ba maye bane.
Baccin da bata koma kenan ba ta Kankame jikinta tana Addu'a a zuciyarta sai take ganin kamar ma dai idon ta ne ya gane mata Abba amma bashi bane.
Umman ta zata fadawa taga Abba da tsakar dare tsirara ko Saifullahi
Ko dai Aljani ne da siffar Abban,amma dai taji motsin shigowar sa cikin gidan.
Haka ta kwanta bata motsa ba sai da aka Kira sallah Asuba ta mik'e ta daura alwala duk ba'a nutse tayi sallahr ba sabida tunanin abinda ta gani.
KABIRU
Yana fitowa daga gidan ya hango motar Alhaji Rabiu a nesa da gidan dan dama sun yi akan za su hadu da sassafe dan shi ma zai je can wajen shugaban nasu.
Yana Shiga cikin motar Rabiu yace "dafatan ka yi abinda shugaba ya saka Kuma ba'a samu kuskure ba"?
"Jiya na fara yi na ji Kamar motsi ina tsoron ace ganina aka yi ko wankan ban samu nayi ba"
"Ya za'ayi a gan ka ba karfe biyun ka tashi ba"?