Sashe 43
Rufaffen Sirri Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Yesmeen kuwa cikin mugun bugun zuciya ta dake bata kifta idon ta ba dan tuni ta gano so yake ya tabbatar da tana gani ko bata gani,addua kawai take Allah ya kareta daga sharrin sa dan tasan ba kowa a gidan idan har cutar da ita zai yi ya zama dole ta mai da kallon ta kasa ta nuna Masa tana gani,tana kallon lokacin da ya mik'e a hankali cikin sand'a yayi gaba Yana kallon ta,ya Kara dawowa baya,duk asan yaga ko zata bi shi da ido,amma haka ta daure tana wuwurga ido sama,
Kabiru kuwa ganin duk yadda yaso ya gano ko tana gani duk da yayi gaba ya dawo baya, idonta dai a sama yake tana wuwurga wa,sai ya matsa kusa da ita ya sunkuya Kamar zai mata kiss yasan indai tana gani yadda zai yi din dole ko yayane ta motsa,
Yesmeen da taga ya matso da ita daf kamar zai hau kanta cikin dakiya da rawar jiki da dabarar daya fado mata ta fara magana tana " Waye anan wanene?
Kabiru cak ya tsaya Yana kallon ta dan sai yake ganin kamar tana gani,
Yesmeen kuwa kofin shayi ta saki ta hau wuwurga hannu tana cigaba da ihun magana da "Waye anan"?
So take Sajeeda ta jiyo ta ta kawo mata agaji,tunda take bata tab'a Jin ta a cikin irin wanan tashin hankalin ba,da dukan alamu Kabiru so yake ya cutar da ita dan ya d'auka bata gani.
Kabiru kuwa ganin tana magana da k'arfi tana wuwurga hannu tana shafa iska yasa yayi waje cikin sand'a yaje bakin k'ofar Sajeeda dan yaji ko zai jiyo motsin ta,shi ba Yaro bane daga yadda yesmeen ta jike da gumi,da alama tana gani raina masa hankali kawai take.
Numfarfashin Sajeeda kawai yake jiyo wa a d'akin.
Bai tsaya bata lokaci ba ya koma dakinsa ya d'auko garin maganin daya nemo tun jiya daddare ya fito ya koma d'akin Yesmeen
Yesmeen kuwa tana ganin fitarsa ta mik'e da sauri ta fara yarfa hannu tana tunanin abinda zata yi dan tasan dole zai dawo,ba yadda za'ayi da hankalin ta ta zauna Kabiru ya cutar da ita hakane yasa ta yanke guduwa,tana zuwa bakin kofa taji takun tafiyar sa ya nufo d'akin tuni ta Kara rikicewa tana adduar Allah ya kawo mata agaji,idan har ta bari ya gano bata gani,tasan sai yaga bayanta,dab da isowarsa d'akin ta mai da idonta sama cikin zafin nama ta fara lallubar iska tana "umma kina Ina kece"?
Kabiru kuwa ya kauce daga gabanta da sauri daya ga tana lalubar iska dan saura kiris ta tab'a shi,sai yaji kansa ya daure dan daga yadda take yi kamar bata gani,dan Yana kaucewa ta gwaru da bango,ta saki sallati da k'arfi tana "Umma kina ina?Ba kowa ne"?
Kabiru gyaran murya yayi dan baya so Sajeeda ta jiyota,Yesmeen kuwa tana lalluban iska tace "Abba Kaine"?
"Lafiya kike kwallawa umman Kira ?mai zata Miki"?
"Abba motsi nake ji a dakina Kuma nasan ba kowa tunda su mama sun fita"
"Sai ki juya ki koma ba kowa nima yanzu Zan fita aiki Umman ku bacci take karki takura Mata"
"Abba bari naje wajen Umma bana so na zauna ni kadai tunda fita zaka yi"
Yesmeen tace tana kikifta ido,duk abinda yake tana kallon sa har bakin ledar dake dukunkune a hannun sa kallon ta kawai
Ganin ya nufo wajen ta a hankali yasa ta daga murya tana cigaba da lallubar iska da "Kaji Abba zanje wajen Umma na zauna da ita dan Allah"
Dab da ita ya tsaya jikinta ya kwashi wani irin rawa numfashin ta kuwa ya fara barazanar d'aukewa a lokacin da ya kaiwa wuyan ta shaka da k'arfi kafin tayi tunanin ihu ya matse bakin ta fuskarsa dab da nata ya fara magana daidai kunnenta "Na rantse da Allah duk ranar da Kika bud'i bakin ki kika fitar da sirrina Yesmeen sai na kashe ki,duk wani motsin ki duk wani abu da kike yi Ina kallon ki Yesmeen wanan ya Zama rufaffen sirrin da zaki binne a zuciyarki har ki koma ga mahallincinki, Yesmeen idan har zan iya sadaukar da abubuwa masu mahimmanci dan na kawo wanan matsayin kau dake tamkar kashe kuda ne a wajena Yesmeen Yesmeen ki iya bakinki ko tari kikayi Ina kallonki, kinji mai nace ko bakiji ba"?
Yesmeen da taji numfashi na mata wahalar shaka Kai kawai take gyadawa dan ba karamin shaka ya mata ba idan banda rawa ba abinda jikinta ke yi,yana sakinta ta zub'e a kasa ya ja da baya Yana kallon ta,dan a yanzu ya tabbatar wa kansa bata gani dan da tana gani,da ko yayane zata nuna alama a lokacin da ya Kai Mata shaka wuya,amfani da maganin bazai masa wani amfani ba kila a gaba,yasan ya gama tsoratar da ita da ko wuka aka saka Mata a wuya bata Isa ta tona Masa asiri ba,duk da ko bata tona ba bazai samu irin kwanciyar hankalin da yake so ba tunda har akwai wacce tasan sirrinsa sannu a hankali zai kau da Yesmeen cikin ruwan sanyi yanzu abinda zai saka a gaba shine yadda zai samu Kan Sajeeda sai yadda yayi da ita,dan wadanan surutan da take masa na Neman daga Masa hankali gani yake yau da gobe zata iya jefa zargi a zuciyar su Yaya Abun.
Da wanan ya juya ya bar d'akin Yesmeen din har zai wuce dakin Sajeeda sai Kuma ya ga rashin dacewar haka dan a daidai wanan lokacin ya Kamata ya nuna Mata kulawa sai yaji tsananin tausayin halin da take ciki da Wanda zata shiga nan gaba sai Kuma ya tuno d'aular da yake ciki sai ya yakice tunanin haka a ransa.
Ya tura kofar a hankali ya Shiga d'akin.
Yamutsa fuska yayi Yana sosa hancinsa saboda warin daya shak'a ya hango Sajeeda a tsakiyar gadon ta waware kafarta idonta jawur hawaye kawai ke bin gefen fuskarta.
Sai da ya isa gaban gadon yaji wani irin wari,wajen da Sajeedan ke kwance Kamar a jike ma Kamar wacce tayi fitsari,duk yadda yaso ya daure sai yaji ya kasa sai da ya toshe hancinsa Yana "Subhanallahi Sajeeda fitsari kikayi a kwance ne ko kashi"?
Sajeeda
Kallonsa kawai nake hawaye na gudu a fuskata Daren jiya bacci bai ga idona ba saboda kwana nayi Ina sosa gabana,a yanzu ruwan da yawa yake zubo min mai mugun kaikaiyi da doyi,banda wani irin zazzabi daya rufeni,duk wanan halin da na Shiga mijina uban yayana shi ya jefani a ciki,na dauka zai shigo dakina jiya sai gashi bai shigo ba haka na kwana ni kadai Ina susa da kuka,daga kwancen da nake na tsinewa Kabiru yafi a kirga naso Ina da kwarin da zan iya Kai kukana wajen mahallicina sai dai duk yadda naso na d'auki jikina na kasa,dan ji nake kamar zare min duk wata laka dake jikina ake,idan akwai abinda nake iya yi bai Wuce kuka ba,ko sallah kasawa nayi,haka na kwanta Ina numfarfashin azabar da nake ciki,Koda gari ya waye addua kawai nake wani ya shigo,ya taimaka ya dagani dan Inda nake kwance a jike yake Ina iya Jin yadda gabana ke fitar da ruwa mai wari da ni kaina shakar warin nake,bazan iya binne sirrin nan a zuciyata ba,gani nake mutuwa na iya min sallama a kowane lokaci ya zama dole na fadawa wani cutar da Kabiru yamin,ina jin motsin su Annur yan makaranta na dauka zasu leko dan su gaisheni,sai naji Kabiru duk ya Kada kansu akan su tafi makaranta Kar su makara,haka na cigaba da kwanciya Ina Kiran sunan Allah a zuciyata dan shi kadai gareni da zai iya taimaka min,duk da nasan wanan Yana cikin kaddarata,ban isa na kaucewa abinda Allah ya rubuta min ba.
Shigowar su Yaya Abu yasa na dan ji sanyi a zuciyata duk da halin da nake ciki so nake ko yayane na Mik'e zaune na zaunar da yayata na fada mata halin da nake ciki,sai dai suna shigowa agurguje suka tsaya basu ma tsaya duba halin da nake ciki ba suka fice daga d'akin.
Bani da karfin bude bakina na musu magana haka na cigaba da zubar hawaye Ina tausayin kaina.
Fitar su ba Dade wa na fara Jin muryar Yesmeen take tunanina ya bani kila Kabiru ne yake san cutar da ita,hankali a tashe na fara k'ok'arin mik'ewa iya sanina ban nunawa Kabiru nasan sirrinsa ba da har zai tab'a Yesmeen nasan yanzu ba kowa a gidan,duk yadda naso na Mik'e kasawa nayi dan banida kwari,magana ma da nake ba fita yake ba haka na kwanta na ringa rokon Allah a zuciyata har naji motsin bud'e kofata naga Kabiru ya shigo d'akin,na zuba masa ido Ina kallon sa hawaye na gudu a fuskata yadda yake toshe hancin sa yasa naji wani irin azababen kuka ya kwace min,shi ya jefani a cikin halin nan, ya kwanta da Kare yazo ya kwanta dani,yasan cewar halin nan da nake ciki shine sila amma yake toshe hancinsa saboda Yana Jin wari,kila daga haka idan yaga bazai iya ba sai ya sakeni, tunda bani da abin mora bazan masa amfanin komai ba ya riga da yayi kudi dani.
Hancinsa ya Kara toshewa Yana "Sajeeda wanan warin daga Ina haka"?
"Kafi kowa sanin warin daga Ina yake fitowa Kabiru ka cutar dani mai na maka da na cancanci haka daga wajenki duk mutanen duniya ka rasa da wa zaka yi kudi sai ni"
Motsi kawai bakina ke yi Ashe maganar ba fita yake ba
Hakane yasa na Kara rushewa da sabon kukan,hannuna da nake ji kamar ba nawa ba saboda sirrintar da yayi na daure na yaye bargon dana rufe jikina.
Kabiru ya ja da baya Yana "Sajeeda mai nake gani haka"?
Bansan Mai ya gani ba,amma nasan gabana yake kallo da nake Jin iska na shigana kamar ana budeni,har lokacin Ina Jin ruwa na bulbulo min.
Hannunsa na rawa ya jawo bargon ya rufe min jikina da sauri Yana "Sajeeda bamu ga ta zama ba ya zama dole na Kai ki asibiti wane irin ciwone wanan Kinga yadda jikinki yayi rami kuwa subhanallahi tashi tashi na taimaka miki ki gyara jikinki mu tafi asibiti"